Showing 222001 words to 225000 words out of 641791 words

Chapter 75 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

159

Khaleesat bata san sanda ta katse wayarta ba ta kife a kafarta kamar warce taji wani mugun abu daga bakin Safiyyah, tafi minti goma zaune a yanda take ka

mar an dasa ta, taji wayar hannunta ya fara vibrate, a hankali ta juya wayar taga number Housemate, at first ta kasa daga call din nasa, sai da taga ya kusa katsewa sannan tayi picking ta kai kunne tayi shiru kamar munafuka, daga daya bangaren yace "Are yo

u done Halysaah?" Ta gyada masa kai tace "Um" Yace "Ohk, i am waiting for you" A hankali tace "To" Sannan ta katse wayar ta mayar cikin jakarta, ta mike ta fara tafiya zuwa inda zata samesa. Har ta shiga motarsa bata yarda ta hada ido da shi ba, shi dai ka

llonta kawai yake, Bayan ta kulle motar a hankali tace "Ina yini" Calmly yace "Lafiya lau Halysaah, ya lectures din?" Tace "Alhamdulillah" Yace "Frnd din ki ta tafi ne ita?" Khaleesat ta girgiza masa kai tace "Bata zo schl yau ba, matar brother dinta bata

da lafiya" Yace "Allah ya bata lafiya" Daga haka ya fara driving zuwa gidanta, sai da suka kusa apartment din nata ya kalleta speaking slowly yace "Do you mind going out for dinner with me later Housemate?" Sai a sannan Khaleesat ta dan kallesa, suna hada

ido ta sauke idonta a hankali tace "Alright" Yayi mata murmushi ya ci gaba da driving dinsa, Yana parking gaban apartment dinta ba tare da ta kallesa ba tace "Thank you so much" Yana kallonta yace "You are welcome Housemate..." Ta bude motar ta sauka sanna

n ta

ɗ

an kallesa suka hada ido, murmushi tayi ta daga masa hannu sannan ta juya ta nufi apartment dinta, shi dai ya bi ta da kallo har ta shiga. Tun da Khaleesat ta ga karfe bakwai na yamma yayi ta zama tense, ta rasa dalilin da yanxu kuma take jin nauyin

Housemate din nata sosai, duk da ba yau ta saba fita dinner da shi ba, amma yau gaba daya sai take jin wani nauyi na musamman, har lkcn kuma bata shirya ba tana dai zaune saman darduma after praying, karfe bakwai da minti goma kiransa ya shigo wayarta, ta

jawo wayar a hankali tayi picking ta kai kunne tayi shiru, daga daya bangaren yace "I am on my way now Halysaah" A hankali tace "Ohk, Allah ya kawo ka lafiya" Sai bayan da ta ajiye wayar ta mike ta fara duba kayan da zata sa, har ya iso apartment din nata

after 15 minutes bata gama shiryawa ba, sai da ya jirata for another 10 minutes sannan ta fito, ta gansa tsaye jikin motarsa ya rungume hannu yana jiranta, sauke idonta tayi har ta karaso inda yake tsaye, yayi mata murmushi yana kallonta ya bude mata front

seat, ita dai taki yarda su hada ido ta shiga motar, yana kallonta yace "Housemate" Sai a sannan ta daga idanuwanta ta kallesa, kamar me rada yace "You look cute" Rufe fuskarta tayi da veil dinta tana murmushi, ya kulle motar ya zaga ya shiga driver seat.

The ride was silent, tunanin da take yi daban a ranta shi ma haka, bayan sun isa wajen cin abincin after offering her a seat ta fara zama sannan shi ma ya zauna opposite dinta, ya dau menu din eatry din yana mika mata yana kallonta, ta sauke idonta tace "

I am okay with anything u order" Yace "Are you sure? Ke da baki son abincin turawa ni kuma nafi son sa" Murmushi tayi tace "Zan koya ci" A hankali yace "Really?" Ita dai bata ce komai ba kuma bata kallesa ba, yayi masu order din abincin irin wanda yasan sh

e can cope with, bayan an kawo abincin ta dau lemonade dinta tana sipping a hankali, kamar ance ta daga kai taga kallonta yake, murmushi yayi ya dau nasa lemonade din yana sha yace "Naga kin yi kyau ne sosai" Khaleesat ta kasa kallonsa tace "Kai ma haka" Y

ace "Ni da baki kalla ba ta yaya kika san haka" Tayi murmushi ta daga idanuwanta tana kallonsa, kashe mata ido yayi slowly, ta boye fuskarta tana dariya a hankali, A haka suka fara cin abincin, amma ta kasa sakin jiki ta ci, shi kuma sai ya tsallake nasa a

bincin ya dau na gabanta, ta tallabi chin dinta tace "Ko in hada maka dukka ne?" Yace "Ke ma zaki iya daukan wanda kika ga yayi maki a nawa ai, it's called sharing..." Ta wani kallesa, sannan ta ci gaba da cin abincinta a hankali, har ta mance rabon da ta

jita so happy and lively irin haka, gani tayi yayi exchanging abincinsa da nata, ta daga idanuwanta ta kallesa bata dai ce komai ba tayi murmushi, ya buda ido yace "Naji naki yafi dadi ne" Yana fara cin nata sai kuma taga ya mike ya dawo kusa da ita ya zau

na da abincin yana kallonta yace "I think i can see the food more clearly from here..." Khaleesat dai kallonsa kawai take don gaba daya kamshin turarensa ya cika ta, ya bude pizza dake kan table din, kawai gani tayi ya dau slice daya ya kai mata baki yana

kallonta babu ko kiftawa yace "Here...." She couldn't look at him in the eyes, at the same time she was a bit shock at his action, murya can kasa taji yace "Take Halysaah...." A hankali ta bude bakin ya bata pizzan, duk wani abu da yaga ta ki ci sai ya dau

ka ya kai mata baki, she was so shy, daga karshe ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "I am full" Yana kallonta yace "Are you sure?" Ta gyada masa kai ta dau lemonade dinta tana sha, shi dai kallonta kawai yake, ta mika masa sauran lemonade din don

shi ya shanye nasa, yayi murmushi ya amsa yayi sipping kadan ya ajiye sauran, after some seconds yace "I will like to discuss something with you Housemate, something that's bothering me, may be zaki bani shawara..." Khaleesat ta kallesa a hankali tace "Oh

k...." Amma haka kawai taji gabanta yana faduwa, Calmly ya fara magana yace "You know i am an only child right?" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa don bata san da haka ba, yayi murmushi yace "Yeah, my dad was late before i was even brought to the world" S

osai jikin Khaleesat yayi sanyi tana kallonsa, ya ci gaba yace "Junaid's Dad was my father's younger brother, and he inherited the throne after my father's demise who was then a king...." Khaleesat ta sauke idanuwanta cikin sanyin murya tace "Allah Ubangij

i yayi masa rahama, ya gafarta masa" Jay yace "Ameen, i was partially raise together with Ajay, don Mamina couldn't let go of me gaba daya, so lokaci lokaci nake zuwa emirate din, wani lkcn inyi hutu a can, Ajay also lost his Mom when he was just 3 years o

ld" Khaleesat ta dinga kallon Jay ta kasa cewa komai, Jay ya

ɗ

an yi murmushi yace "Yeah, it's still not easy for him till date, but Alhamdulillah on his behalf" A hankali Khaleesat tace "Allah ya gafarta mata, Allah ya sa ta huta" Jay yace "Ameen, so now k

insan me yake faruwa Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai, yace "I have this cousin sister Hadiyah...." Sosai gaban Khaleesat ya fadi don tsaf ta haddace sunan nan a zuciyarta, saura kadan tace masa ma bata son zancen amma ta dake zuciyarta tunda shaw

ara yace yake son ta basa,

ɗ

an farin cikin da take ciki na wnn moment din taji ya fara fading gradually, Jay ya

ɗ

an yi shiru sai kuma ya daga kai ya kalleta directly in the eyes yace "A gida ake son hada mu aure da ita, Mamina, Mom dinta, my late father's

senior sisters, infact all the family members, ya kai ya kawo har sun kai maganar gaban Mai martaba yanxu, kinsan mata idan suna son abu... At first Ajay aka so hadata da and he bluntly turn down the offer..." Khaleesat ta sauke idonta bata ce komai ba, A

hankali yana kallonta yace "I think all this explanation isn't necessary Halysaah, kawai a takaice i want to refuse the offer too nan ba da jimawa ba for reasons known to me alone, but i don't know where to start from Halysaah, I don't know how everyone is

going to take this, but deep down i don't think Mamina zata tilasta ni aka abinda bana so, she is always after my happiness and comfort, nasan bazata min dole ba...." Khaleesat was mute, don bata ma san me zata ce ba, amma jikinta kan yayi sanyi sosai ba

kadan ba, ji tayi ya kamo hannunta murya can kasa yace "Kin yi shiru Housemate, say something pls" Kasa kallonsa tayi, idonta a kan hannunsa dake nata tana jin heartbeat dinta na karuwa, a hankali ta zame hannunta daga nasa tana murmushin karfin hali cikin

sanyin murya tace "Amma baka tunanin hakan da zaka yi zai ja issues a family din naku?" Jay yace "I don't care, as far as Mami is in support of me i really don't care ko me za ace, idan naga ran Mami ya bace da decision dina shine kadai hankalina zai tash

i, cause i love my mom so dearly...." Khaleesat still couldn't look at him in the eyes, after some seconds a hankali tace "Menene yayi triggering din canza decision da kake kokarin yi all of a sudden, bayan a farko ka riga kayi masu accepting zaka aureta?"

Jay ya

ɗ

an yi murmushi yana kallonta, kamar bazai ce komai ba sai kuma yace "Look at me in the eyes Halysaah" Khaleesat felt like she is melting cause his intonation was something else, gaba daya ta kasa kallonsa, underneath his breathe yace "Look at me H

alysaah" Da kyar tayi karfin halin daga manyan idanuwanta ta saka cikin nasa....

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*

Ur evidence 07087865788

https://chat.whatsapp.com/I5vo38MH2jH8pDvzVF0Q4w

HALYSAAH 71

Tun kan Jay yace komai

Khaleesat ta kasa ci gaba da kallonsa ta sunkuyar da kanta tana jin kamar ta nutse a wajen, bata ta

ɓ

a jin tana kunyarsa ba kamar wannan lokacin, ta kasa gane wani irin kallo ne wannan yake mata da yake sa ta kara jin kunyarsa, shi ko bai fasa kallonta ba y

ana admiring kunyanta, she became so uncomfortable lokaci daya a wajen, taji

ɗ

an composure din nata na neman guduwa ya bar ta, yayi kasa da murya yace "Halysaah..." Bata yarda ta sake kallonsa ba, speaking with calmness yace "Ban ta

ɓ

a sanin akwai lokacin d

a zai zo inji wata daban nake so ba Hadiyah ba, i never saw that coming, and i can't help it...." Shiru Khaleesat tayi har sannan taki yarda su hada ido, a hankali yace "Kin yi shiru Housemate" Tayi murmushin karfin hali, sai kuma ta fara kame kame tace "T

o ai ni ban ma san me zan ce ba, the issue is too big for me to give out any advice, it's ur family matter, or better still kawai kayi addu'an abinda yafi zama alkhairi a gare ka, just pray about it, pray for the best...." Yace "Is that all u have to say,

ke da ake neman shawara a wajen ki" Tayi shiru for the second time, sai kuma ta samu kanta da cewa "To idan zaka iya masu adalci sai ka hadasu duk biyun ai ba haramun bane" Bata san sanda furucin ya fito bakinta ba, sai kuma ta daga kai ta kallesa taga kal

lonta yake babu ko kiftawa, sunkuyar da kanta tayi da sauri, a hankali yace "Haka kike ganin yafi?" A takaice tace "Nima ban sani ba" Yace "But you suggested it" Kin cewa komai tayi tana wasa da edge din veil dinta, shiru Jay yayi kamar wanda ya fada duniy

ar tunani, after a while Khaleesat ta daga kai ta kallesa, suna hada ido ta dauke nata idon, slowly yace "Ohk then, i will think about that, but..." Kafin ya karasa Khaleesat ta dau handbag dinta tace "I think hadari ne a garin, kar ruwa ya sauko" Yace "Ye

a akwai hadari, i can perceive it too" Mikewa tayi without looking at him, yace "To saurin me kike sai kace a kafa zaki koma gidan" Ta

ɗ

an yi yake tace "Gobe fa akwai jarabawan da za mu yi kuma ko karatu ban yi ba" yace "Ai ke Genuis ce...." Khaleesat dai

bata ce komai ba amma taki komawa ta zauna, a hankali yace "Kin kawo Suggestion kuma kina fushi da Suggestion din naki Housemate" Khaleesat ta zaro ido tana kallonsa, bata san sanda tace "Ban gane ba" Murmushi yayi ya mike yace "To mu je kar ruwa ya sauko"

Sosai ta sha jinin jikinta da furucinsa ta kasa motsawa a inda take tsaye har ya wuce ta, after clearing the bills ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Let go Housemate, ko baki koshi bane let's place another other" Ta wani kallesa, dariya yayi yace "T

o mu je in ba dai wani abincin kike son ci ba" Kamar warce aka zare ma laka take biye da shi a baya tana tafiya a hankali har zuwa gun motarsa, ko da suka fito an fara yayyafi amma ba da yawa ba, ya bude mata front seat bayan ta shiga ya kulle motar ya zag

a ya shiga mazaunin driver, yana fara driving wayarsa ya fara vibrate, Khaleesat ta kalli screen din wayar, Hadiyah ta gani, ta dauke idonta, ya kai hannu yayi silencing wayar gaba daya sannan ya kifar ta yanda ma bazai dinga ganin hasken wayar ba, ita dai

bata sake kallon inda wayar yake ba, the ride back to her apartment was silent, ga yayyafin da ake sosai, ko wannensu da tunanin da yake a ransa, ita kam gaba daya farin cikin da take ciki as at 15 mins ago duk ya bace kamar bata yi sa ba, kawai taji zuci

yarta ya tunkushe babu abinda yake mata dadi a rai, sai da suka kusa gida ya

ɗ

an kalleta a hankali yace "Amma idan kun gama Exams za ki je Nigeria ko?" Khaleesat tayi shiru, ita har tana da choice din cewa zata je Nigeria ko bazata je ba, abinda ba ita zat

a ma kanta kudin jirgin ba, murya can kasa taji yace "Kin yi shiru Housemate..." Murmushi tayi ta buda masa hannu alamar ita ma bata sani ba, yace "Za ki je in sha Allah, ko 2 weeks sai kiyi kafin ayi resuming summer and final semester din ku...." A hanka

li tace "To Allah ya kai mu" Yace "Ameen" Ya kalli agogon wrist dinsa dake nuna takwas da rabi yace "Idan nayi dropping din ki zan je wajen abokina ne da ya shigo garin nan daxu, he will be leaving early tomorrow, ko mu je dake ku gaisa? He is looking forw

ard to meet you" Khaleesat ta girgiza masa kai a hankali tace "Ruwa ake yi, kuma ina son zan yi karatu" Shiru yayi idonsa akan titi, can yace "Ohk then, may be some other time sai ku gaisa, he is my very good frnd, a Nigerian also" Khaleesat dai bata ce ko

mai ba, duk ta kagu ta ganta a apartment dinta taje tayi sallah ta kwanta ko zata samu nutsuwan da ta rasa ga zuciyarta dake a tunkushe, dai dai garage din apartment din nata yayi parking yana kallonta yace "But cikin ruwan nan zaki fita Halysaah, kar ruwa

ya ta

ɓ

a ki kiyi mura" Khaleesat ta kirkiri murmushi tace "The rain is not heavy ai" Yace "Give me the key idan na bude sai ki sauko..." Bude jakarta tayi ta ciro makullin ta mika masa ya amsa yana kallonta, sai kuma ya sauke ido yace "Before then i have s

omething little for you" Ita dai kallonsa kawai take har ya dauko wani karamin box a nan cikin motar ya bude yana mika mata, kallon zoben dake cikin box din yana ta kyalli kawai take, sai kuma ta kallesa taga kallonta yake, yayi murmushi yace "Haska da way

arki ki gani, i hope you will love it" A hankali Khaleesat ta ciro wayarta a handbag dinta ta ajiye handbag din gefe, sannan ta kunna fitila tana haska siririn diamond ring din dake wani kyalli, sauke idonta tayi ta ma rasa me zata ce, ya ajiye mata a ciny

a sannan ya bude motar ya fita cikin ruwan, da ido ta bi sa har ya isa kofar apartment din ya bude, jiki a sanyaye ta dau box din zoben ta kashe fitilar wayarta sannan ta bude motar ta sauka, zuwa sannan ruwan ya fara karfi, yana tsaye bakin kofar yana jir

anta har ta karaso ya mika mata makullin apartment din yana kallonta yace "Good night Halysaah" Hawaye ya gani idonta, ta amshi makullin zata yi magana ya daura fingers dinsa a lips dinsa ya girgiza mata kai sannan ya juya ya koma gun motarsa ta bi sa da k

allo tana son ce masa ko zai yi spending night din a apartment din nata because the rain is getting heavy, amma tuni ya bude motarsa ya shiga, a hankali ta dinga goge hawayenta, ta shiga parlon ta kulle kofar ta wuce sama, gefen gado ta zauna ta kife kanta

da pillow wasu hawaye masu zafi na zuba idonta, bata san da ta fashe da kuka ba bayan ta tuno maganar da yayi mata na Hadiyah, tafi minti goma a haka taji an danna bell din gidan, mikewa zaune tayi ta kalli wayarta da ke hannunta, dawowa kuma yayi cikin r

uwan nan, sai a sannan ta tuna ta bar Handbag dinta a motarsa, ko jakar ya kawo mata, ta kalli agogon wayarta dake hannunta, sai kuma

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login