Showing 633001 words to 636000 words out of 641791 words
ya faru?" Hajiya Habibah ta ta
ɓ
e baki tace "Yanxu labari ke iske mu wai za ayi amput
ating ƙafafuwan Walid duk biyu" Mami ta ci gaba da abinda take yi ma jaririn hannunta without much interest don ta tsani gulma, can dai tace "Mai martaba ya gaya min tun shekaranjiya ai, Allah ya sa mu dace" Hajiya Habibah ta gyara zama tace "Aiyoo ashe ki
n sani, mu sai yanxu mu ke ji a bakin Nafisah tunda er uwata ce ai, gaskiya ta kare ma Hafsat a rayuwa, ta gina ramin mugunta ta afka ciki, ki ga fa don ta cusguna ma Mai martaba bayan ya saketa haka nan ta kwashe 'ya yan nan mata ta bar gidan nan, su ma s
uka nuna sun zabi uwarsu akan umarnin da Sarki yayi, sai nake ganin kamar asiri ta ma yaran nan wallahi banda haka ai umarnin Mai martaba za su bi ba nata ba, shi ma Walid din da ya kwance mata zani a kasuwa haka nan ta kinkimesa ta tafi tunda Allah ya dor
a mata sonsa a ranta kamar ta kashe kanta, kuma banda Hajja da tayi ta tausan sarki ai da ya sallama mata yaran gaba dayan su, amma kin ga duk da haka yana daukan responsibilities dinsu tunda Hajja ta masa umarnin yin haka, to wallahi ta haka Hafsah take k
ara samun uban kudaden bin Malamai, yanxu gashi ta kara ja ma Walid salalan tsiya za a yanke kafafuwa, tunda aka ce spinal cord dinsa ya tashi aiki ba sai su hakura daga ita har shi ba, amma bayan duk abinda ya sameta akan idon kowa a gidan nan saboda tana
da wata mugun manufa na daukan revenge sai da ta kinkimi yaron nan ta kai sa can wani kauye a kasar Nijar wai ana warkar da irin wannan lalura, wato ya warke ya dawo ya karasa Junaid, in ba mu yi hankali ba mu ma duk ya bi ta kan mu, to gashi nan ta kai s
a sun salwantar masa da sauran kafafuwan, an ce duk sun rube suna wari inji Nafisah, shikenan ya zama gurgun gaske yanxu...." Mami dai taki tanka Hajiya Habibah tayi concentrating akan little Jay dake hannunta, mikewa Hajiya Habibah tayi tunda Mami bata ba
da fuska ba tace "Allah dai yayi mana me kyau duniya da lahira, ya sa mu fi karfin zuciyar mu" fita tayi daga dakin ta kullo kofar, Mami ta ja tsaki, ita dai Khaleesat tayi shiru don tun shekaranjiya Mami ta gaya mata abinda ya samu Walid and she felt bad
about it, after a while Khaleesat ta daure kawai ta nuna ma Mami makullin motar da Ajay ya bata, and Mami was very happy, tun a daren ta sanar ma su Kilishi duk suka tafi ganin mota a parking space, kan kace me gida ya dauka an siya ma Halysaah ride, zance
n har kunnensu Nenne dake sashin da aka sauke su, dangin Ethiopia su ma labari ya isa har inda aka masu masauki suka yi ta farin ciki da murna amma banda Ruky Bjw da take ganin kamar Ajay ya tatike kansa ne wannan tsadadden mota haka da ya siya ma Khaleesa
t, ta ina zai fara tara wannan uban kudade da ya kashe yanxu, abun duk ya dameta. Duk wani expenses da aka kashe na sunan Eeeman exact dinsa Mai martaba ya bada for little Jay's ceremony amma sai da su Kilishi suka yi exaggerating komai yanda na little Jay
zai fi na Eeeman armashi don sai da suka karo raguna biyu bayan babban Cow da raguna uku da sarki ya bada a siya, sannan suka karo kaji, suka yi komai extra baja baja, Souvenirs ma sai da yayi tripling wanda aka yi ma Eeeman don har da su atamfofi a Souve
nirs din da za a raba, ga uban gayyan da suka yi na jama'a kamar za ayi taron bikin aure, duk Ummi na kula da abinda suke yi, haka ma Hajja, Mami kuwa ko lura bata yi ba tana ta harkan gabanta. Ranan suna masarauta ya cika makil da jama'a, duk inda ka bi b
aƙi ne a gidan, anyi shagali iya shagali, dangin Ajay dama rumfar su daban a gidan, can na hango su Hajiya Safiyyah Usuman an sha gwaggwaro da baƙin glasses ga jakarta a hammata, Shanono dai na gefe ta sha jan lipstick tayi shiruu tana ta tunanin ran Monda
y zata tafi aiki fa gashi bata san kwana nawa za a dauka ana shagalin sunan ba don taga alama kamar ba shagalin rana daya bane wannan uban abubuwan ciye ciyen da aka yi a gidan, Hajiya Fati Nata'ala kuwa cikin su Kilishi ta shige suna ta cashewa da kidan k
warya, Coursemate Amina Mas'ud ta dungura ma parrot er ta, ita ma ta shige cikinsu Kilishi ana ta rawa, Nenne da tawagarta ma na zazzaune a tsakar gida, kai kace Nenne ta hada jini da sarauta tsabar yanda ta kame tana basarwa, juyawa Nenne tayi da sauri ta
na kallon Hajiya Zaliha jin ta ce "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un....." Nenne ta gwalo ido, su Mama Zubaida da Baaba Gaje ma duk suka maida hankali kan Hajiya Zaliha, bayan Hajiya Zaliha ta ajiye wayar Nenne na zare ido tace "Lafiya Zaliha? Me ya faru?
?" Cike da alhini Hajiya Zaliha tace "Haiydar ne ya kirani yake gaya min Allah yayi ma mahaifiyar Abdul rasuwa yanxu" Duk su Mama Shatu da Baaba Gaje da Aunty Murja suka hau salallami, Nenne tace "Don Allah ku rufa mana asiri ku yi a zuciyarku kar ayi zato
n wani abu ne ya faru mu
ɗ
aga hankalin jama'a suna tsaka da budiri su yi zaton wani a danginmu ne ya rasu, Allah ya ji ƙan musulmi kawai, idan mun koma gida sai ayi jimamin a nutse, amma ba a nan ba ana tsaka da farin ciki, don Allah ku rufa mana asiri kar
mu lalata masu taro.....
Halysaah
"
Bayan an watse taron suna lafiya, su Nenne suka ki kwana a masarauta ta kwashi tawagarta suka yi gidan Aunty Murja, babu wanda ya zo bikin sunan nan da bai samu Souvenir ba har da tsaraban abinci da manyan kaji ga so
yayyen cow meat, kyaututtukan da aka yi ma Little Jay kuwa ba a magana don tsaff gifts din suka kusa occupying visitor room din Mami tsabar yawansu, kowa ya tashi basa gift shopping sosai zaka ga yayi ma yaron, 'yan masarautan kamar ma competition din yin
hakan suke kuma duk da gayya, sannan ga gifts din kakanninsa na Ethiopia ga kuma na 'yan Kano, shagon kayan baby ne kawai Nenne bata taho ma yaron nan daga Kano ba, Umma ma tayi masa siyayya sosai na bajinta, Ammi ma dai kusan baby boutique ta taho ma da j
ikanta daga Abuja, yawanci kuma duk kayayyakin da zai mora from 1 month har zuwa 2 years aka yi gifting dinsa, kana gani kasan dan gata ne yaron nan, Safiyyah duk da laulayin ciki da take sai da ta zo sunan ita ma da nata gift din, ranan sunan ma Yaya Must
apha ya kawota tunda ta nace sai taje gashi tana fama da kanta, Khaleesat taji dadin ganinta sosai don bata yi expecting zata iya zuwa ba, tun kafin ranan suna dama Jay ya mallaka ma Little Jay one of his expensive plot in Abuja ya kawo ma Khaleesat takard
un filin ya bata, wanda in siyarwa za ayi yanxu tsaf zai yi worthing over 100M don prime commercial location ne inda filin yake, Mami ta nuna farin cikinta sosai babu ko dar a zuciyarta bayan da Khaleesat ta nuna mata takardun plot din, don yanda Mami take
jin yaron a zuciyarta tamkar Jawwad dinta yana karami, little Jay is just one week old but he is a certified land owner in Abuja, kuma a inda sai wane da wane ke samun plot din, mamaki bai gama kashe Khaleesat ba sai da ta lura fa throughout the ceremony
bata ga Hadiyah ba, she can't even tell ko tana gidan ko bata gidan, ga dai Safiyyah da Inteesar da suka zo da Ammi a kusa da ita amma har aka watse taro bata dena mamakin Hadiyah ba, wajen karfe sha daya na dare Khaleesat ta tafi bedroom din da Ajay ke sh
iga ya jira ta, little Jay na kwance saman kafadarta yana bacci ta shiga dakin don Mami ce tace ta tafi da shi gun Babansa, ta ajiye envelope din hannunta kan gado, Ajay ya mike ya amshi babyn yana kallonsa yace "Allah ya sa dai kar ka gado bacci irin na m
e sunan ka...." Dariya Khaleesat tayi don ko a yanxu ma yaron sai ya kai daga safe har yamma yana bacci ko motsin kirki baya yi sai an taba sa, yau ma duk daukansa da aka dinga yi hakan bai yi interrupting baccinsa ko na second daya ba, Ajay ya kwantar da
shi kan gado ya jawo matarsa jikinsa yana shafa bayanta yace "Kin gaji sosai ko wife?" Dan murmushi tayi tace "Har nayi bacci na tashi ai" Yace "Ko dai ni na tashe ki?" Ta girgiza masa kai tace "A'a V uka yake yi Mami ta tasheni inyi breastfeeding dinsa, s
hi ne har ya ban
koma ba" Ajay ya zaunar da ita edge din gadon shi ma ya zauna yace
"Ga can formula na siya masa kusan gwangwani goma, daga gobe za a fara basa..." Khaleesat ta zaro ido tace "Har goma? What if yaki ya sha?" Ajay yace "Ya ma isa, ai dolensa
ya sha, he can't be stressing my lovely wife for me...". Ta turo baki tace "A'a ni dai i am not complaining, I want to breastfeed my baby fully" Bata jira cewar sa ba ta dauko envelope din kan gadon ta mika masa tana kallonsa, yace
"Na menene?" Ta langwab
ar da kai tace "Ka duba" Amsan envelope
din yayi ya bude ya ciro takardun ciki yana dubawa, ya dinga kallon takardun babu ko kiftawa sannan ya daga kai ya kalleta, tana murmushi tace "His namesake gifted him" Ajay dai ya kasa cewa komai don har Jay ya maid
a takardun zuwa sunan little Jay, wato Ahmad Jawwad Ahmad, Ajay was completely speechless don ya san filin, shekaru hudu da suka wuce sai da ya so raba Jay da plot din saboda location dinsa amma Jay yaki siyar masa, ita dai Khaleesat kallon Ajay kawai take
, after a while ya sauke boyayyen ajiyar zuciya a hankali yace "This plot is worth over 100M Jeeddah" Khaleesat ta zaro ido with shock tana kallonsa, Ajay ya sauke idonsa yace "I will go and meet him, kuma zan je in nuna ma Mai martaba" Khaleesat dai tayi
shiru tana jinjina abinda Jay yayi a ranta. Da safe Khaleesat na dakin Mami ita kadai Hadiyah ta shigo dakin da sallama, Khaleesat ta kalleta sannan ta amsa sallaman ta, Hadiyah ta karasa cikin dakin ta zauna kan kujera ta ajiye ledan hannunta tana murmush
i tace "Mun tashi lafiya surkata" Khaleesat tace "Lafiya lau, ya kwanan Eeeman?" Hadiyah tace "Alhamdulillah" Mikewa tayi ta tafi ta dau little Jay dake bacci, ta dawo inda take zaune ta zauna tana kallon yaron, tunda aka haifesa dauka na biyu kenan da tay
i masa, bata fasa kallonsa ba tace
"Na ce in zo in ga mijina, ashe ma yana ta baccinsa" Ita dai Khaleesat ta dan yi murmushi kawai bata ce mata komai ba, amma ta rasa me yasa ta zama uncomfortable, Hadiyah ta kalleta tace "Ya gajiyan jiya?" Khaleesat tace
"Alhamdulillah..." A hankali Hadiyah tace "To Allah Ubangiji ya raya mana shi, ya albarkaci rayuwarsa, ya daukaka sa fiye da iyayensa..." Khaleesat ta dan kalleta tace "Ameen" Shiru Hadiyah tayi bata sake cewa komai ba a dakin, a sati dayan nan irin yanda
ta sadaukar da time dinta gaba daya wajen dagewa da addu'a bata taba yin irin haka ba a kaf rayuwarta, and she really saw the result of the prayers, ta roki Allah ya cire mata duk wani abu da take ji a ranta tun daga sanda ta haihu har zuwa sanda Halysaah
ta haihu, she dedicated her time completely to God which made her isolate her self from all the activities going on in the palace for the past 7 days, shi ne ma har taji kamar an zare mata duk wani abu da ya cunkushe mata a rai, sosai taga fa'idar addu'a,
tun ranan da ta haifi Eeman tun daga asibitin su Kilishi suka dinga sakin maganganu masu tsyava
a
zuciya, komin imanin mutum idan bai yi hankali ba sai
ar
a
zuciyarsa, duk kiran wayan da za ayi masu a asibitin sai su ce ai mace ce ma aka haifa ba namiji ba
, kilan dai a haifo mana namiji sannan uwa uba taga Jay bai wani nuna doki a asibitin ba yanda taga wasu mazan na yi idan matansu sun haihu, Ajay ne kadai farin cikinsa bai boyu ba sai Hajja, ita Mami dama dole zata yi kara, ko Mai martaba bayan sun dawo m
asarauta sawa yayi a kai masa Eeeman parlonsa amma bai je bangaren Hajja ba, Ummi kuma sai bayan kwana hudu a na biyar ma ta zo gidan kuma washegarin suna tayi tafiyarta babu wani walwala, duk wannan abun ne suka taru suka cunkushe ma Hadiyah a rai and she
was down during that period, is it that ba a son macen da ta haifa kenan a gidan? She felt so bad, a haka har Kaleesat ta zo ta haifi namiji taga yanda aka dinga rawan kafa a masarautar, taga kamar ma babu wanda ya kai Jay murnan haihuwan, bakinsa ya ki r
ufuwa don farin ciki yanda ka san shi aka yi ma haihuwa, har Mami ma bata boye farin cikinta ba, ga kuma abubuwan da Kilishi da mukarraban ta suka dinga yi a gidan, wani sai yayi tunanin tun tale tale suke masoyan Ajay, Mai martaba kuwa da kansa yaje har p
art din Kaleesat ganin baby whereas ita bai mata haka ba da ta haifi Eeeman, yanxu haka a gidan banda Ajay sai Hajja babu wanda yake concentrating fully akan Eeeman, once a while sarki na sawa a kai masa ita, ita kuma Mami ganin Hajja na kan Hadiyah da jik
arta yasa take dan baya baya tunda Hajja ta nuna zata iya yi masu komai, ita kuma Khaleesat tun da aka yi haihuwan take fama da kanta sai dai Ajay ya kawo mata Babyn part dinta, all this nearly gave Hadiyah a heart attack, but da ta maida lamarinta ga Alla
h ta dage da addu'a ta yaki duk wani negativity dake cikin zuciyarta sai gashi ta dena jin komai a ranta yanxu, babu kuma abinda yake zuciyarta a yanxu sai alkhairi, Hadiyah ta kalli Kaleesat, sai kuma ta tashi ta koma kusa da ita tace "Kiyi hakuri that i
wan't by ur side all through this period Halysaah, bana jin dadi ne, i was down, do not take it to heart pls..." Khaleesat tayi murmushi tace "Babu komai Hadiyah, may be u are going through postpartum depression...." Hadiyah na kallonta ta gyada mata kai t
ace "Haka ne, but i am getting over it now, na ji na fara dawowa dai dai" Khaleesat tace "To Allah Ubangiji ya baki lafiya, just keep in mind that we love and cherish you with little Eeeman, if you are tired ko da daddare ne ki dinga kawo min ita nan i wil
l take care of both she and her little dad in sha Allah" Hadiyah tayi murmushi tace "To nagode Halysaah, zan dinga kawota idan Hajja tayi bacci, and na taya ki murnan siya maki mota da Ya Junaid yayi, Allah Ubangiji ya sanya alkhairi" Khaleesat ta sauke id
onta tace "Ameen Nagode" Hadiyah tace "Ya Jawwad ya siya min Gold jewelry nima, zan kawo in nuna maki in sha Allah" Khaleesat tace "Allah sarki, to Allah ubangiji ya sanya alkhairi" Hadiyah ta kwantar da little Ja da ke
hannunta ta mike ta dauko ledan da t
a shigo da shi ta daw kusa da Khaleesat tana ciro designer baby wears kala biyar da
ya
ma Little Jay tace "Ga kaya nan na siya ma Mai gidana" Khaleesat tayi ma Little Jay tace "Ga kaya nan na siya ma Mai gidana" Khaleesat tayi shiru tana kallon kayan, can
ta kalli Hadiyah tayi murmushi tace "Har da wahala haka Hadiyah?" Hadiyah ta dan bude ido tace "Mijina ne fa" Murmushi kawai Khaleesat take yi, bata ce mata komai ba. Jay ya shirya zai je har Kano yi ma Abdul gaisuwan rasuwar mahaifiyarsa, ko ba komai suna
good time sosai da Abdul yanxu, babu yanda bai yi da Ajay su je kanon tare ba amma Ajay yace shi bazai je ba cause zai kai Khaleesat da little Jay hospital for immunization din da ba ayi ma babyn ba bayan haihuwa tunda a gida aka haifesa and both Mother a
nd child where very much okay shi yasa ba a je hospital din ba tun sannan, Jay reasoned with him a nan don shi yayi niyyar kai su hospital din bayan naming ceremony, Ajay ya amshi number Abdul a wajen Jay yace zai kirasa yayi masa gaisuwa, a haka suka rabu
Jay ya kama hanyar Kano, tun a safiyar ranan su Nenne suka koma Kano, bayan sun isa ita da Noor da Islam da Hajiya Zaliha suka je har gidansu Abdul don yi masu gaisuwa, Nenne na ido hudu da Abdul ta rushe da matsanancin kuka, ta nemi tabarma ta zauna ta d
inga rusa kuka tana sharban majina, haka Hajiya Zaliha ta dinga kallonta kamar ranan ta fara ganinta, sosai mutuwar nan ta doki Abdul don ko da ya gansu sai da yayi hawaye, no matter who ur Mother is, she is still ur mother, balle ita da ta koma ga Allah t
a