Showing 441001 words to 444000 words out of 641791 words
/>
rsa ta shiga bayan motar, yana kallon Yakumbo yace "A mota daban za a dau ita Hajiyar dake tare da ita?" Khaleesat ta leko tace "A'a wannan zata shiga" Ya zaga da sauri ya bude daya side din for Safiyyah, wani dogari ya shiga gaban motar a haka suka bar gi
dan Yakumbo na
ɗ
aga masu hannu, Khaleesat dai sai kallon ikon Allah take taga inda suka nufa, ko ita ma Gomben zai turata, sun
ɗ
an yi nisa driver din ya daga wayarsa dake ringing, daga yanda yake maganar zaka gane da Ajay yake waya, bayan sun gama wayar ya
ajiye, Khaleesat ta ciro wayarta tayi dialing numbersa amma har ya katse bai daga ba, ta
ɓ
e baki tayi ta maida wayar cikin jaka, bayan tafiya me nisa suka isa wani babban asibiti drivern yayi parking da ladabi yace "Ranki shi dade nan za a sauke ki, ita ku
ma bakuwarki zan karasa da ita Gombe yanxu" Khaleesat ta juya ta kalli Safiyyah da ta washe baki ganin Comfortably cikin katon motar nan za a kai ta har Gombe ita kadai a bayan motar, Khaleesat tace "Ohk" sai kuma ta kalli Safiyyah tace "Sophie sai mun yi
waya, Allah ya kiyaye hanya, amma kwana biyun da kika ce zaki yi ai kawai ko?" Safiyyah tace "In sha Allah kawata" Dogari ya bude ma Khaleesat bayan motar ta sauka, sai ga wata ma'aikaciyar babban asibitin ta fito, bayan ta gaishe da Khaleesat da fara'a ta
yi mata iso har cikin asibitin, waje ta nuna mata a reception ta zauna, tun da ta shigo ake kallonta ba ma'aikatan asibitin ba, ba patient ba, duk sai taji wani iri, tana zaune bayan minti biyar warce ta shigo cikin asibitin ta mika mata wani katin appoint
ment ta amsa tace "Za ki ga likita yanxu" Khaleesat ta amshi katin da mamaki tana dubawa, kamar ance ta daga kai suka yi ido hudu da Jay that was coming downstairs yana sanye da farin lab coat na likitoci, dauke idonta tayi shi dai bai fasa kallonta ba, ta
ji Nurse din tace "Mu je Hajiya" Mikewa Khaleesat tayi ta bi bayan Nurse din da tayi leading dinta har zuwa wani office dake nan downstairs, asibiti ne me girma sosai ga kuma ma'aikata da yawa duk inda ka waiga zaka ga either a nurse or a Doctor, Nurse din
tayi knocking office din Dr din, ita dai Khaleesat kallon sunan dake jikin kofar kawai take yi da kuma Area din da yayi specializing a likitanci wato Gynaecologist, har dai Nurse din ta bude kofar bayan an mata izinin shigowa, Khaleesat ta bi bayanta, he
was busy writing on a file, Nurse din ta nuna mata kujera sannan ta ajiye masa file kan table ta juya ta fita daga office din ta kullo kofar, Yana sanye da Nose mask da eye glasses, har sannan bai dago kansa ba yana rubutun da yake, ita dai Khaleesat kallo
nsa kawai take babu ko kiftawa, can ta fara bin office din da kallo, nan taga hotonsa manne office din yana sanye da lab coat wuyansa rataye da stethoscope, tana ta kallon hoton sai kuma ta dauke kai ta fara bin office din da kallo, babban office ne sosai
that is well organized ga kamshin dake tashi ta ko ina da sanyin AC, after almost 3 minutes ya dago kansa daga rubutun da yake yana duba file din da aka ajiye masa yace "Morning Madam, ur appointment card pls?" Dariya ma ya bata, kuma bata fasa kallonsa ba
, ko kadan bai yi kamar ya santa from anywhere ba and he was keeping a serious face, can ya dau waya ya kira Nurse din da ta kawota tana dagawa yace "Bata da appointment kika kawota office dina Nurse Aisha?" Nurse Aisha tace "A'a Staff Halima ce tace in ra
kota I thought she had an appointment with you sir" Ita dai Khaleesat kallon ikon Allah kawai take, ya katse wayar ya kalleta yace "Madam did you have an appointment card or not?" Ta ajiye katin dake hannunta kan table dinsa, ya dauka yana duba katin, dai
dai nan sai ga Nurse A'isha ta shigo office din, ya kalleta yace "Explain to her why she is here, naga kamar she is confuse with her own problem" Yana fadin haka ya mike yan answering call da ya shigo wayarsa ya fita daga office din... Khaleesat na zaune k
an gadon da ake duba marasa lafiya a office din bayan Nurse A'isha ta fita, har sannan bayanin da Nurse A'isha tayi mata ne ke yawo a kanta, bude kofa taji anyi ta daga kai sai gashi ya shigo office din, ta sauke idonta, bai kalli inda take zaune ba ya dau
farin Coat dinsa dake office din ya saka sannan ya sa hand gloves hannunsa rike da Surgery headlamp ya karaso inda take yace "Are you ready Madam?" Ta wani kallesa, sai kuma ta tura baki ta kauda kai tace "Ni dai Nurse din nake son ta duba ni ba kai ba" Y
ayi kamar bai san da shi take ba ya daura headlamp dinsa a goshi yace "I have other patients to attend to, do not waste my time" Komawa can karshen gadon tayi tace "Ni bana soo, meyasa Nurse din ita bazata dubani ba" Yace "Wait, did I know you from anywher
e Madam?" Ta wani hararesa tana tura baki, yace "To sauka ki fita if you are not ready" Marairaice masa tayi tace "Kunya fa nake ji ni dai" Baƙin Eye glasses dinsa ya dauka ya saka ya dawo yace "Take off ur cloth and lie down"
HALYSAAH
Khaleesat ta zar
o ido tace "I should take off my cloth kuma?" Ajay yace "Malama leave my office if you are not ready, I have others to attend to" Ta rufe fuskarta a Knee dinta kamar zata yi kuka tace "Ni dai Allah bazan iya ba, ai ba kai ya kamata ka dubani ba bayan akwai
mata a asibitin....." Jin bai ce komai ba yasa ta
ɗ
ago kanta a hankali taga ya cire glasses din idonsa ya sauke Nose mask dinsa yana kallonta yace "Look, i am not here to joke with you Madam" Ta sauke idonta jin seriousness din voice dinsa, can ta sake ka
llonsa a hankali tace "To amma ai ba duka kayan ake cirewa ba" Cikin husky voice dinsa yace "Lie down..." Turo baki tayi ta koma ta kwanta ta kauda kanta gefe, daga rigar jikinta taji yana yi, ta juyo da sauri tana kallonsa kamar zata yi kuka tace "Please"
ko kallonta bai yi ba yayi raising rigar zuwa saman waist dinta yaga she is wearing just pant, mamaki ta basa don yasan duk wata cikakkiyar mace dai bata fita daga ita sai ordinary pant under her cloth, juyawa yayi ya nufi kofa ta bi sa da kallo har yayi
locking kofar office din, ya dawo inda take kwance still not looking at her ya ci gaba da abinda yake, Da sauri Khaleesat ta takure waje daya ta marairaice masa ganin sauke under wear din nata zai yi, ko kallonta bai yi ba ya fara cirewa ta rufe idonta da
sauri ta kai hannu ta rike nasa hannunsa tace "Wayyo na shiga uku, to ka kashe headlamp din mana plss" cire Headlamp din yayi ya ajiye a gefe, sannan ya kalleta ta rufe idonta gam alamar bata son hada ido da shi, gently ya karasa abinda yake yi yana kallon
jikinta babu ko kiftawa, ita dai ji take kamar ta nutse kasa saboda kunya, she was so very ashame sai hade kafanta waje daya take ta yanda bazai samu access din kallonta ba, taji yayi kasa da murya yace "Hey, it's just a minute examination, relax ur body
and i will be done soon" Taki bude idonta kuma taki yin yanda yace, a hankali ya cire gloves din hannunsa ya ajiye sannan ya fara parting legs dinta, tayi zumbur zata mike zaune yayi saurin mayar da ita ta kwanta trying to separate her legs by force, tana
ganin haka ta jawosa da sauri taki barin ya kalli inda yake son kallo ta kara marairaice masa tace "Noo plsss, zaka iya dubawa without looking fa, don Allah kar ka kalla plss ka duba a haka" Numfashi yake saukewa a hankali yana kallonta baya ko kiftawa, mu
rya can kasa taji yace "Sai in dinga kallon fuskarki?" Taki yarda su hada ido tana kara jawosa kamar zata yi kuka tace "Eh plss" a hankali yace "Then Split ur legs, naji bazan kalla ba" Tace "Kayi alkawari?" Ya lumshe ido a hankali yace "Um" ta kara runtse
idonta saboda wani kunya da ya addabeta don gani take kawai ya fada ne amma sai ya kalla, taji ya dora forehead dinsa a nata speaking slowly yace "Split ur legs mana" Tace "Wayyo ni ban yarda da alkawarin da kayi ba" Ya kara lumshe ido kamar me rada yace
"I promise, I will only check you with just my finger but no eyes" Daurewa tayi ta runtse ido tayi yanda yace tayi, tana kara jawosa jikinta don kar ma yace zai mike ya kalla, dakewa tayi still clutching him tightly jin yanda yake examining dinta da finger
kamar yanda yace, ta bude idonta a hankali ta kallesa, ya kai bakinsa kunnenta yayi mata rada, ji tayi kamar tayi disappear daga kan bed din tsabar azababben kunyan da ya rufeta jin abinda yace mata a kunne ga wani shocking da ta fara ji, ya maida forehea
d dinsa saman nata yana kallon yanda ta runtse ido, kawai ya hade bakinsa da nata ya fara kissing dinta slowly, bata san sanda ta kara rungumesa ba wrapping him to her self, sun dau lokaci me
ɗ
an tsawo a haka, amma lokaci daya ta takure jikinta bayan ta kw
ace bakinta da sauri jin zafi sosai, ta fara turasa tace "Noo, what is that?" Yayi kasa da murya yana sauke numfashi bayan ya riketa gam yace "Fingers..." Muryarta na rawa bata san sanda tace "Wallahi ba shi bane" Kamar me rada yace "To menene?" Er kara ta
yi zata mike a tsorace, yayi saurin nuna mata, she felt relieve immediately amma tayi saurin rufe idonta kamar zata yi kuka, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, bai ta
ɓ
a ganin mace that is this Extra tight ba despite the fact that she is not a vir
gin, even some virgins ain't this tight, :Note that virginity can not be determined medically through just inserting a finger: Ya kai fuskarsa dai dai nata murya can kasa yace "A ci gaba da dubawa da daya?" Ta rufe fuskarta da gyalenta ta wani marairaice t
ace "1 minutes fa kace" Yace "Ai bai cika ba, saura 30 seconds" Bai jira me zata ce ba ya ci gaba da yanda yake yi da farko being very gently, aiko ta kasa cewa komai ba, tun Khaleesat na daurewa har ta kasa, don sai da ta tafka abun kunya a wajen, daga ka
rshe ya ja mata labulen dake kewaye da gadon ya bar wajen ya cire farin coat din jikinsa ya shiga bandaki yana unbuttoning din shirt dinsa. Bayan ya fito ya dau wani Lab coat din ya saka sannan ya dau makullin mota, tunawa yayi driver din da ya kawo Jay ya
na asibitin har sannan, kawai ya mayar da makullinsa ya fita daga office din ya kulle kofar, da kyar Khaleesat ta mike zaune bayan taji alamar ya fita daga office din ta sauka daga kan gadon ta shiga ban
ɗ
aki.... Bayan ta fito ta koma saman Examination bed
din ta zauna tana kara gyara Cubicle curtain din, ta matsa can karshen gadon har sannan tana jin wani irin kunya, bayan wani lokaci aka bude kofar office din, ita dai bata motsa daga inda take ba tana dai jin Footstep dinsa cikin office din, yana bude labu
len wajen da take tayi saurin daura kanta saman gwiwanta don ko hada ido bata son tayi da shi, Calmly yace "Kina nan har yanzu dama Madam? ai an gama da ke, za ki iya tafiya gida, the next patient will be coming in now" Ita dai taki ce masa komai kuma bata
dago kanta ba, ya tafi ya zauna kan office chair dinsa, not long after Staff Halima ta shigo Office din, yace "Matron Halima ga patient dinki can... Taki yarda a dubata nace ta tafi kuma taki tafiya, she is still sitted on the examination bed, kindly tell
her to go back home" Staff Halima tayi dariya tace "Ranka shi dade ayi hakuri, bari in mata bayani kilan bata fahimci examination din me za ayi mata ba" Yace "A'a taje office din ki kawai, i am not attending to her again" Staff Halima na murmushi tace "A
dai yi hakuri ranka shi dade, i will talk to her sai ka dubata yanxu" Yace "No bazan dubata ba, you can do that for her in ur office" Staff Halimah ta karasa ta bude Cubicle curtain din tana kallon Khaleesat tace "To sauko mu tafi office dina Hajiya" Khale
esat kamar abinda take jira kenan ta fara saukowa daga kan gadon a hankali, ta dau handbag dinta, ko by mistake bata yarda ta kalli inda Ajay ke zaune ba, ya bi ta da kallo babu ko kiftawa, tuni ta nufi kofar office din da sauri ta fice without even waitin
g for Halimah, Staff Halimah bata fasa murmushin da take ba tana kallon Ajay tace "Wai da gaske baka dubata ba ranka shi dade?" Yace "In kun je office dinki ki tambayeta ki ji" Tace "To zan je in dubata yanxu Doctor" Daga haka ta juya ta fita daga office d
in, tsaye ta tarar da Khaleesat a corridor tana jiranta, tace "Mu tafi ranki shi dade" Khaleesat na biye da ita after some minutes walk suka iso office dinta, kujera ta nuna mata ta zauna, Staff Halima ta kunna Ac din office din ta zauna tana kallon Khalee
sat tace "Me yasa baki bari ya duba ki ba Sister Jiddah?" Khaleesat ta sauke ido bata ce komai ba, Staff Halima tace "To mu je ni in duba ki" A hankali ta mike bayan ta ajiye handbag dinta, ta nufi examination bed dake office din ta hau tayi yanda Halima t
ace mata..... Har bayan azahar Khaleesat na office din Staff Halima, aka kawo mata lafiyayyen abinci da fruits for lunch, Staff Halima ta fita ta bar ta office din ta tafi office din Ajay, ta jira ya gama da patient din dake office din sannan tace "Ranka s
hi dade na duba Madam tun daxu, ina wasu ayyuka ne shi yasa ban zo na baka feedback ba, gaskiya ban ga wani issue a tattare da ita ba sir, she is very much okay, just that...." Shiru tayi as if tana nazarin abinda zata fada, Ajay dai kallonta kawai yake al
amar yana sauraronta, ta
ɗ
an sauke ajiyar zuciya tace "I am confuse Sir, naga kamar fa she is a Virgin" Ajay yace "Kin manta na ce maki ta ta
ɓ
a aure kenan...." In a state of confusion Staff Halima tace "Wallahi ban manta ba Sir, shi yasa nace i am confuse,
don nasan da muka yi magana da kai few days back kace min ba budurwa bace, amma ni da na dubata naga kamar Virgin ce ita har yanxu" Ajay ya ajiye pen din hannunsa Calmly yace "Dama ana iya determining virginity by a 2-finger test? I thought this was a pra
ctice that was condemned long ago Halima" Staff Halima ta
ɗ
an yi shiru don gaskiya yawanci ba kowa ne yayi condemning practice din ba don wasu na yi kuma suna ganewa har yanzu, tace "Haka ne sir, abun akwai rikitarwa ne" Ajay yace "Did you know of Vaginism
us?" Staff Halima ta
ɗ
an yi shiru, sai kuma tace "Kwarai Dr nasan Vaginismus, kaga yanxu da ka fada haka kuma hankalina ya karkata zuwa nan, amma ba primary Vaginismus ba sai dai Secondary, shi ne ma matsalan nata, sannan idan babu damuwa should I ask her
about her Sexual History, I mean her sex life with her Ex-partner?" Nan da nan yanayin Ajay ya canza yayi shiru yaki cewa komai, can ya sauke idonsa ya ci gaba da duba file din gabansa, Staff Halima bata sake cewa komai ba don ta lura da yanda mood dinsa y
ayi switching lokaci daya, kuma babu alamar zai amsa mata tambayar da tayi, hakan yasa tayi saurin canza maganar tace "Ka fini sanin hanyoyin magance matsalan nan nata ranka shi dade, since I've confirmed it's nothing serious, kawai therapy take bukata yan
xu sai remedy, and in sha Allah everything will be okay Sir" After a while babu yabo babu fallasa Ajay yace "Let me attend to my next patient, you can leave Halima...." Ta sauke kanta tace "Alright sir" Mikewa tayi, tayi masa sallama, ko amsawa bai yi ba t
a fita daga office din, waya ya dauka ya kira reception ya sanar masu ya rufe duba patient for today.... Bayan La'asar Staff Halima suka fito office dinta da Khaleesat zata mata rakiya zuwa parking space, Staff Halima tace "Hope zaki yi amfani da duk shawa
rwarin da na baki ranki shi dade?" Khaleesat ta gyada mata kai a hankali tace "In sha Allah Aunty" Staff Halima tace "To maa sha Allah, pls ki daure kin ji, it's always like this for every Lady" Suna isa parking space Driver ya bude ma Khaleesat bayan mota
yana gaisheta da ladabi, dogarin dake tsaye wajen ma na gaisheta cikin girmamawa, duk ta amsa ta shiga bayan motar sannan drivern ya kulle ya koma driver seat, dogarin ya zaga ya shiga gaban motar, Khaleesat tayi waving ma Staff Halima dake ta kallonta