Showing 606001 words to 609000 words out of 641791 words

Chapter 203 - HALYSAAH COMPLETE

san yanda zata yi reacting ba, amma haka nan ya dake ya

tura kofar gently ya shiga, ido hudu suka yi da ita, lokaci daya ta dauke idonta kamar warce taga mugun abu ta hade rai, ya koma gefe bayan ya shiga ward din, su Hajja duk suka shigo su ma, Jay ya mike a inda yake zaune yana welcoming din su, Hadiyah ma ta

mike daga kusa da Khaleesat, duk suka nufi kusa da gadon Khaleesat, ita dai Aunty Faridah bata karasa k da gadon ba ta tsaya a gefe, Hajja na ka me jiki, Hajja dai na tsaye kusa da Khaleesat tana ta kallonta, sai kuma ta juya ta kalli Ajay tace "Wai menen

e ya sameta? Sannan a lokacin da Faridah ta kira ku kunce kuna Abuja, kenan ita kadai ta dawo kano bayan kun san bata da lafiya ko ya aka yi?" Ajay ya sauke kansa bai dai ce komai ba, Calmly Hajja tace "Tambayar ka nake Ahmad" Ya daga ido ya kalli Jay, wan

i shegen kallo Jay yayi masa ya juya baya don kar ma ya sakasa cikin maganar, Hajja ta kalli Khaleesat tace *Jeeddah ke kadai kika dawo kanon ne?™ Khaleesat ta daga idanuwanta tana kallon Hajja, a hankali tace "A"a, duk mun dawo Kano, sai su suka koma Abuj

a" Ajay ya kalleta, Hajja tace *Suka bar ki ke kadal a gidan kike nuft?" Alay dai kallon Khaleesat kawai yake har sai da suka hada ido, a fakaice tayi masa wani matsiyacin kallo ta dauke idonta, murya can kasa tace "Gidan kawata naje, tayi aure sanda bana

nan shi ne naje in mata kwana biyu, daga can gidanta ne na koma gidanmu* Hajja ta zauna kan kujeran dake kusa da gadon tana kallon Mami tace "Sam yaran yanxu sun gantalar da sarauta sun maida sa kamar wani abu mara muhimmanci Aseeyah, kwata kwata basu ba s

arauta value dinsa ba kamar yanda iyaye da kakanninmu suka yi, daga Junaid din har Jawwad basa halayya inin ta yaran da suka fito gidan sarauta, abu suk kamar wasu gantalallun gari, wani lokacin idan

sun vi wani abu kai kace taka have kawai muka vi sun yi

wani abu kai kace taka haye kawai muka yi a sarautar ma, babu izza, babu nuna mulki babu kamewa, kai ba komai, har gwara gwara Jawwad sau dubu, banda haka ta yaya a matsayi irin na Jeeddah za su bar ta ita kadai a garin nan babu kowa kusa da ita, a kalla y

a kamata ace akwai masu aiki biyu da kuma jakadiyarta daya a tare da ita, kawai yayi tafiyarsa wai ya bar ta gidan kawarta saboda rashin sanin darajan sarauta, ina ce jinyar sa ta tafi yi Amurka, to don me zasu dawo yasan ba lafiya ne da ita isasshe ba har

ya bar ta gidan kawa ya kama hanya ya tafi wani garin, haka fa na samu labari a Maryland duk ita take aikin babban gidan nan kafin Hadiyah ta je, haba kamar ba warce ke aure gidan sarauta ba wannan ai abun kunya ne a gare mu, tana matar dan sarki ita da s

ai dai ayi mata komai a bata abinci ta ci, amma ita ke aikin gida da girke girke? dama idan wani ya ga Junaid da Jawwad a hanya ma zai zata wasu yaran Mai unguwa ne ba sarki ba saboda rashin kamewa da nuna izza na 'ya yan sarakuna, ko fita za ku yi daga ku

sai ku a mota babu masu yi maku rakiya a matsayin ku na manyan mutane, ku ke jan motar ma da kanku tsabar gantali da walakantar da mulki" Daga Ajay har Jay babu wanda ya kalli Hajja alamar t don't have her time, Hajja ta girgiza kai cike takaici tace "In

dai jikin nata da dama dama kawai a rubuta mana sallamarta mu koma gida da ita ta samu kulawa da gatan da Allah ya bata, a samu likitocin ayi masu magana su sallameta, daga asibitin nan mu juya mu koma masarauta da ita" Hajja na kai wa nan ta mike tace Had

iyah ta taho mata da jakarta, daga haka ta fita daga ward din, Hadiyah ta amshi jakan Hajja a wajen Hajiya A'isha sannan ta bi bayan Hajja da shi, Mami ta sauke ajiyar zuciya ta juya ta fita ita ma, ita kanta tana mamakin yanda daga Jay din har Ajay suka m

aida kansu random people a al'umma kamar wasu ordinary persons, babu wani alamar daga Emirate suka fito, shi dayan ma da kyar aka rabasa da dukan mutane a gari, tun asali dama basu yarda wani ya ja su a mota ba ko kuma in za su wani waje a wani yi masu rak

iya ana masu fadanci sam basa so, Mami na fita daga dakin Kilishi tace

"Gaskiyar Hajja kawai a maidata masarauta taga

gata da kulawa, baza a yarda ayi asaran wannan ciki ba yanda aka yi asaran na farko, in aka biye ta mijin nan nata dama shi bai maida mana

sarauta komai ba, babu me cewa ma dan sarki ne shi, bai san sarauta wata ni'imace da Allah ke ba wanda ya ga dama ba" Tana kai wa nan ta fita daga ward din, Hajiya A'isha ta bi bayanta, Sai a sannan Aunty Faridah ta nufi kusa da gadon bayan duk sun fita,

Ajay ya sunkuyar da kansa ya juya a hankali ya fita daga ward din, bai taba zat Khaleesat bazata fadi ainahin abinda ya faru he was shock at her response, Jay kansa yayi mamaki da ta sakaya zancen he never expect that from her, shi ma ya juya ya bi bayan A

jay ya fita, Aunty Faridah na kallon Khaleesat cikin kwantar da murya tace "Sannu, ya jikin?" Nan da nan hawaye ya cika idon Khaleesat, tace "Aunty ni dai gida nake son in zauna don Allah, wallahi bana son bin ku" Aunty Faridah tayi shiru tana kallonta, ca

n tayi kasa da murya tace "Saboda me? Wani abu ya hada ku da Junaid din ne?" Da sauri Khaleesat ta girgiza kai tace "A'a, kawai wajen Ummata nake son zama wallahi, don Allah ki ce kar a tafi da ni" Hawaye na zuba idonta ta karasa maganar, Aunty Farida ta s

auke ajiyar zuciya, kawai sai tayi tunanin salon da wannan cikin ya zo mata da shi kenan na son ta zauna wajen Umma, a hankali tace "Kin san bazan iya ja da abinda Hajja tace ba Khaleesat, sai dai in kira Sarki in gaya masa ga abinda kike so, idan ya so sa

i shi yayi ma Hajjan magana yace a bar ki a Kanon" Khaleesat ta marairaice tace "Don Allan ki kirasa yanxu Aunty, wajen Ummata nake son tafiya daga nan wallahi" Aunty Faridah tace "Wayar na wajen Ramatu, bari in karbo" Mikewa tayi ta fita daga ward din don

karbo wayarta gun Jakadiyarta, gefe ta koma ta kira Mai martaba, sai da kiran ya katse sannan ya biyo ta, ta daga ta kai kunne ta kwantar da murya tana lumshe ido tace "Allah ya taimaki My love" Dan murmushi tayi ta karyar da ka abinda yace.... Hajja ta g

ama wayar da take y Sarki sannan ta juya tana kallon Ajay dake kallonta don duk ya ji abinda Sarki yace, a hankali yace

"To amma Hajja me yasa Abba zai ce mu bar ta a gida?" Hajja tace "To ka dai ji, ni kaina ma ban san hikimarsa ta cewa hakan ba, amma ai

tunda bata da lafiya kuma laulayin ciki take yana da kyau mu koma masarauta da ita a bata kulawa na musamman har cikin yayi kwari, ni sai in dawo masarautar ma saboda ita in zauna" Ajay yayi kasa da murya yace "To ai Hajja zaki iya ce masa kar mu bar ta a

Kano mu tafi da ita, kin san bazai ce maki a'a ba, don Allah ki kira ki gaya masa haka" Hajja tace "Kasan" bana son yi masa kasalandan idan ya yanke hukunci, gwara dai kayFaridah magana ita sai ta nuna masa gwara mu dawo, masarauta da ita kawai" Ajay ya ka

sa cewa komai don shi tunda yaga Aunty Faridah bata fito daga ward din Khaleesat ba har yanxu ya ji ya tsargu, Khaleesat ji tayi wani strength ya zo mata ta samu karfi sosai tunda taji Sarki ya amince ta tafi gidansu ta zauna har sanda zata samu sauki, she

really mean Ajay sosai ba kadan ba, ita kadai tasan abinda ta shirya a zuciyarta, shi dai Jay na ward din a tsaye yana kallonta bayan anyi discharging dinsu, sarai yasan da biyu take son tafiya gidansu, a haka suka bar asibitin gaba dayan su, Khaleesat da

Hadiyah suna mota daya da Jay da Ajay, yanda taki kallon direction din Ajay a motar shi ma bai kalli direction dinta cause he was against abinda Sarki yace, daya mood dinsa ya canza, kawai dai bazai iya ja da mai Maryann ba

HALYSAAH

Washegari da ran

a Ajay na zaune gaban mota ya jünginar da kansa jikin kujeran motar idonsa a lumshe, Jay ya fito daga cikin gida da akwati a hannunsa, ya karasa har parking space din ya bude booth din motar ya ajiye box din a ciki sannan ya zaga ya bude front seat ya shig

a ya zauna ya ciro wayarsa yana tura ma Hadiyah text, Ajay ya juya ya kallesa, after some seconds a hankali yace "Why not talk to her Jay, kasan fa tana jin maganar ka, but naga kamar you are even happy about her staying back home since you are not saying

anything about it" Jay yayi dariyar da bai yi niyya ba yace "Ban gane i am happy ba, kai me ya hana ka yi mata maganar sai ni, beside tunda ta ce gida take son zaunawa let her stay for a while a gidan mana, a sanda baka nan i can count how many times ta ya

rda taje gidansu a shekaru biyun nan, kuma ko ta je bata wuce kwana biyu zuwa uku zata dawo gidan Sarki, wani lokacin ma yan gidan nasu basu sani ba take kamo hanyar Bauchi, so since she wants to stay back home now let her...." Ajay bai ce masa komai ba ya

tada motar don har Jay din ma mugun haushi yake basa da yaga he is in support of his wife staying back home, Mai gadi ya bude gate din gidan ya figi motar ya fita daga compound, Jay yace

"A'a bawan Allah jira, in driving din da zaka yi kenan ka tsaya in k

oma driver seat in tuka mu cikin aminci, Kar kaje ka kashe wa matana ni, don ka zama gauro yanxu shi ne zaka huce haushi a kan steering, na tun jiya da suka maida Khaleesat gida da rana basu sake komawa ba sai yanxu da za su je gidan, Hajja da su Mami duk

sai da suka je har gidan suka gaisa da Umma daga nan kuma suka juya zuwa Bauchi gaba dayan su, Hadiyah ce kawai ta zauna gidansu Khaleesat har ta kwana, yanxu ma saboda ita Jay zai je gidan don zai dauketa za su tafi Bauchi, Sai da suka yi nisa Ajay ya aji

ye haushin Jay da yake ji a gefe, kamar wanda aka tilasta yace "To kai me ma zaka je Bauchi kayi? Ko kana da wani hidden agenda ne a can?" Jay ya gyara zama yace "Eh ina da hidden agenda da matata" Ajay ya wani kallesa yace

"Dalla Malam ka bari next week"

Jay yace "In ci gaba da zama a Kano kai da matar ka kuyi ta shiga hakkin aurena ko? To i am missing my wife, gwara in dauketa mu bar maku garin nan, mu ma mu samu enough privacy Takaici yasa Ajay yaki tankasa, after almost 5 mins Ajay yace "To yanxu for th

e second time dai sai mutanen can sun kara yi min kallon makaryaci kenan? There is no way we can communicate with them su san uzurin mu na rashin komawa" Jay yace "Wasu mutane? Ko iyayen Hamisu take ko wa?" Ajay ya wani kallesa, dariya Jay yayi yace "Take

a chill pill Ajay, nasan definitely idan na koma Bauchi sai Mai martaba yayi maganarsu tunda ka ga ko sanda mu ke Amurka ma yayi magana twice or so, mu fa bamu san butulci ba, tunda har nasan garin mutanen nan magana ta kare kuma ai, nasan Sarki zai iya ce

wa mu je mu dauko su cause it's hard yaje garin gaskiya, su din ma ba tilasta su za ayi sai an taho da su Emirate

n

basu amince da biyo mu ba, Sarki zai iya ba abinda yake yaje Benue, su ma su taho Benue din daga kauyen nasu su hadu da Mai martaba, ko kuma

Mai martaba yayi communicating da Sarkin garin ta yanda za su amince da zuwa Bauchi, kai kuma babu ruwan ka a issue din nan kuma, just leave everything in my hand, tunda har ka koma garin ka nuna appreciation din ka to ka gama part din ka, the rest part w

hich is kyautata ma bayin Allahn nan is for the Emirate not you, kai kuma kayi concentrating a rayuwar auren ka, kasan wacece matar ka, ita ma tasan wanene kai, sannan kuyi rainon cikin ku don baza ka bar ta da rainon ciki ita kadai ba tunda ba ita tayi ma

kanta ba, lastly duk wani abu da zaka gani fa ya zama dole ka shanye don masu ciki wasun su sun yi hannun riga da son zaman lafiya, and I sense Halysaah is of that Category" Shi dai Ajay bai ce komai ba amma duk yana sauraron abinda Jay ke cewa, har suka

isa kofar gidansu Khaleesat babu wanda ya sake cewa komai a motar, Jay ya bude motar ya sauką yace "Zaka shigo duba matar taka ko kuma in ce mata kace kana gaisheta kawai?" Kallonsa kawai Ajay yake, Jay yayi dariya ya juya ya nufi cikin gidan, Nenne ce zau

ne parlorn da Khaleesat sai Hadiyah da Noor, sannan Abdul da ko minti biyar bai yi da shigowa gidan ba, Jay ya shigo parlon da sallama, Khaleesat dake zaune kan Carpet tana cin wainar flour da Hadiyah tayi mata ta kallesa ta ci gaba da cin abincin ta, da f

ara'a Nenne ke yi ma Jay sannu da zuwa, ya karasa ciki ya fara gaisawa da Abdul sannan ya zauna ya gaida Nenne yana dan murmushi, ta amsa tace "Ya gajiyar ku ta shekaranjiya da jiya? Haka muka kwana cikin

ci

marasu kirki ga rashin kamun kai da sanin

dan Ad

am, ai ranan mun yi kwanan bakin cikı Jay Nenne tace "Ga ta nan jiki yayi kyau, tace bata jin komai yanxu, abinci kawai take narka tun safe" Jay ya daga kai ya amsa gaisuwar da Noor tayi masa, Hadiyah dai kallonsa kawai take don sosai tayi missing dinsa a

few days din nan, shi ma ya dan kalleta, Khaleesat ta daga kai ta kallesa tace "Ina yini Ya Jawwad" Yace "Lafiya lau Halysaah, ya jikin?" Tace "Na ji sauki" Jay ya kalli Abdul yace "Ashe kana unguwan Barrister" Abdul yayi murmushi yace

"Not long ago na shi

go unguwan, zan yi dropping Haiydar a airport ne" Jay yace "Tafiya zai yi ne...." Nenne tayi karaf tace "Eh wallahi tafiya zai yi Jawwal, Allah sarki Haiydar za mu sha kewa, ko bayan duniya na aiki yaron nan babu kiwa zai je ya dawo, daxun nan ma ya fita d

aga Parlon nan shi ma duk bai son rabuwa da mu, zai koma Ingila kasan a can yake aiki, hutu ya zo, to shi ne Allah ya hadasa da Awdul, ai ko dai tasu ta zo daya, yanda baya son hayaniya yana nan shiru shiru ga kirki shi ma Awdul haka yake, ba sa wa ba hana

wa, magana ma in bai saba da kai ba bazai yi ba in dai Awdul ne, yaron kirki da shi" Dai dai nan Ajay ya shigo parlon da sallama, sai da Khaleesat taji wainar flour din ya fita kanta jin sallamarsa, ta tura plate din daga gabanta ta kauda kai, tun da Ajay

ya kalli Abdul sau daya ya dauke idonsa, ya karasa cikin parlon ya zauna kusa da Jay sannan ya gaida Nenne, Nenne ta amsa da fara'a tace "Ashe tare ku ke da Jawwal din na zata shi kadai ne, sannun ku da zuwa, dama na ajiye maku dambun nama da aka yi min ji

ya, bari in dauko maku" Tana kai wa nan ta mike da sauri z

fi

dakinta, Ajay dai bai ce komai ba, banda gansa bakin kofar da juyawa zai yi kawai bazai

shigo parlon ba, tun daga bakin kofar parlon yaji wani abu ya tsaya masa cak a kirji, wani karamin veil Kh

aleesat ta daura a iya kanta, duk wuyanta da saman shoulder dinta a bude yake, mayafin ko gama rufe dogon gashinta dake ta kyalli bai yi ba gaba daya, gashi in dai ka kalleta sai ka kara kallonta saboda irin hasken jikinta me daukar hankali, ita kuma Hadiy

ah da tasan ciwon kanta ga shi ta rufe jikinta baka hango wuyanta balle shoulders dinta, da ace Jay ne kawai a parlon babu abinda zai ji a ransa, but seeing Abdul sitted in the parlor ji yayi kamar an soka masa mashi a kirji, yayi kamar bai ji gaisuwan da

Abdul yayi masa ba ya fara danna wayarsa ya maida duk attention dinsa a kan wayar, Hadiyah ma ta gaishesa taji bai amsa ba, haka ma Noor, Abdul ya mike yana kallon Jay yace "Zan shiga gidan su Haiydar, naga he is wasting time bai fito ba har yanxu" Jay yac

e "To jira Kaka ta fito sai mu fita gaba daya mana, mu ma airport za mu tafi yanxu, we are leaving for

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login