Showing 363001 words to 366000 words out of 641791 words

Chapter 122 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

214

dake parlon duk suka bi ta da kallo har ta fita ta kullo kofar, waige waige ta dinga yi a neighbourhood din ganin bata gansa ba, after almost 2 minute ta hangosa walking to

ward her, ta sunkuyar da kanta har ya iso inda take tsaye sannan ta daga kai tana kallonsa, yana kallon kwayar idonta da yayi ja yace "Me ya faru?" Ta girgiza masa kai sai ga hawaye na silalowa daga idonta, bai sake cewa komai ba yana kallon wani direction

din, bayan few seconds ya nuna mata wani roadside chair yace "Zauna can" Ba musu ta tafi ta zauna wajen da yace, ya karasa cikin apartment din, kallo daya yayi ma su Aunty ya wuce sama without saying anything to them, Aunty dake cin abincin da ya ba Baby

ta kai ma Khaleesat ta bi sa da wani kallo, haka ma Ummi da Mami, dakin da su Hadiyah ke ciki Ajay ya bude, gaba daya suka juya suna kallon kofar, one by one suka dinga gaishesa ganin shi ya bude kofar, duk yayi masu kallo daya ya fice daga dakin without b

ordering to answer their greetings, ya bude wani dakin yaga Hajja tana bacci sai Hajiya A'isha dake dakin, gaisheta yayi bayan ta amsa ya kullo dakin, ya bude last room din yaga box din Khaleesat da handbag dinta sai wayarta, shiga ciki yayi ya dau akwatin

da handbag din ya saka mata wayar cikin handbag sannan ya fita daga dakin, tun da ya sauko downstairs su Aunty suka bi sa da kallon mamaki har ya fice daga parlon without looking at them, duk suka kalli juna irin kallon mamaki, Ummi ta gyada kai tace "Tab

di, dauketa zai yi a gidan yake nufi ko me?" Gimbiya Firdausi dai tayi shiru tana kada kafa a hankali fuskarta dauke da wani expression ita ma na mamaki, Aunty ta rike ha

ɓ

a tace "Kun ga wani ikon Allah kuma" Ummi tace "To ku ka san me ta kintsa masa?" Gimb

iya Firdausi tace "Ku kyaleni da shi" Ita dai Mami bata tofa nata ba don bai shafeta ba, Ajay na komawa inda Khaleesat take zaune ta bude ido sosai tana kallonsa da mamaki, ya ajiye mata akwatin ta da handbag ya zauna leaving much distance between them, so

sai jikinta ya kara sanyi ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, wani bakin jinin yake son kara ja mata gun danginsu, wayarsa ya ciro yana duba hotel din da zai yi reserving, after a while ya gama making reservation din hotel din da yayi selecting ya biya kudi

sannan yayi order din Indrive that will take them there, da kyar Khaleesat tace "Amma bai kamata ka dauko akwatina daga cikin gidan ba....." Wani kallo ya jefa mata yace "I will give you a dirty slap" a hankali ta sauke idonta bata sake cewa komai ba, aft

er waiting for almost 15 mins sai ga Indrive din ya karaso, Mikewa yayi ya dau handbag dinta ya ajiye mata kusa da ita ya dau akwatin ya kai Ride din, ta bi sa da kallo sai kuma ta mike jiki a sanyaye ta nufi motar ita ma, Front seat Ajay ya shiga bayan dr

ivern motar ya saka akwatin a booth din motar, ita kuma ta bude back seat ta shiga, bayan tafiyar kusan minti talatin suka isa hotel din da yayi booking, without much wasting of time in the hotel reception tunda ya riga yayi reservation online suka yi lodg

ing din hotel room din, gefen gado Khaleesat ta zauna a dakin har lokacin jikinta a sanyaye yake bata ta

ɓ

a tunanin abinda zai yi ba kenan, ya shiga bandakin dake cikin dakin ya dauro alwala ya fito don lokacin la'asar har ya wuce, mikewa tayi ita ma ta taf

i ta dauro alwala, ko da ta fito har ya tada sallah, ta dau wani hijab din nata a box ta saka ta tafi bayansa ta tsaya zata bi sa sallan.....

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence via 07087865788*

HALYSAAH

PAG

E 1

12

Da d

addare Khaleesat ta fito wanka kenan taji ana knocking kofar dakin hotel din, tun bayan da Ajay ya fita wajen karfe biyar ya kawo mata abinci ya sake tafiya take ta zaune ita kadai a hotel room din har yanxu da karfe tara da rabi yayi, hijab dinta ta saka

har kasa don towel kadai ne daure jikinta ta nufi kofar ta bude tana kallonsa, kallo daya yayi mata ya shiga cikin dakin, ta juya ta bi bayansa still looking at him, ya ajiye ledan hannunsa kan Centre table din dakin, da tsadadden darduman da ya dauko daga

gida sannan ya cire Jacket din jikinsa, a hankali ta dau doguwar rigar da zata saka na bacci dake gefen gado ta nufi bandaki, bayan few minutes ta fito daga bandakin ta ajiye hijab dinta da ta linke, ta

ɗ

an kallesa ta gefen ido taga duk hankalinsa na kan

abinda yake yi a wayarsa yana zaune kan kujeran dakin, gun ledan da ya ajiye ta tafi ta dauka don ledan restaurant ne, bata ci abincin da yawa ba ta sha drink din ta ajiye sauran abincin ta zauna gefen gado ta jingina da furniture din gadon ta fada duniyar

tunani, ta kusa 30 mins zaune maganganun su Hadiyah na dawo mata da irin tarban walakancin da su Aunty suka yi mata a parlor, that not being enough Jay ma yaki ko da kallon inda take shi ma da ya ganta, gaisuwanta ma without much concentration ya amsa mat

a, duk cikin abubuwan da aka yi mata yau wannan ne yafi yi mata ciwo har cikin ranta, she felt really hurt and pained, hannu ta kai ta goge hawayen da taji na silalowa daga idonta a hankali, don kar ma ta fashe da kukan dake cin ta kawai ta jawo wayarta ta

kunna data ko zai yi distracting dinta from what is making her wants to cry, bata expecting ko wani important WhatsApp message da ya wuce na Ummanta sai Sophie sai ko Aunty Farida, sosai gabanta ya fadi bayan ta ci karo da message din Jay, babu ko kiftawa

ta dinga kallon message din da ya rubuto mata kamar haka "An maki wani abu ne a gidan?" And he is even online at the moment, cikin sanyin jiki ta masa reply tace "A'a" After few minutes sai ga wani message din nasa yace "Then why did you leave the House?"

Wasu sabbin hawaye taji na taruwa idonta ta tura masa "Ba komai" Sai ga message dinsa yace "Alright, take care" har cikin ranta take jin kaman kaso tamanin daga cikin abinda ke damunta a ranta ya ragu, baƙin cikin da take ciki yau taji kamar an yaye mata

shi lokaci daya, kallon message din nasa na karshe ta dinga yi babu ko kiftawa, cikin sanyin jiki ta sake masa message tace "Plss me yasa idan nayi maka message kake ignoring? I want to speak to you plss" Without waste of time sai ga shi yayi reply kamar h

aka "Hum! About?" Ta goge hawayen dake zuba idonta tace "Many things" Ya sake cewa "Hmm, Like?" Tace "Plss spare me even if it's just a little of ur time ka saurareni don Allah" Yace "Kina ina yanxu?" Ta dinga kallon tambayar da yayi mata zuciyarta na buga

wa, a hankali ta juya suka hada ido da Ajay, ta sauke idonta sai kuma ta dauke kai daga direction dinsa, tana kallon message din da Jay yayi mata ta mayar masa da reply tace "Nima ban san wajen ba" after few seconds Jay yayi mata reply yace "Forward ur loc

ation" Khaleesat ta kusa minti daya tana tunanin ta tura din ko kar ta tura, don tana tura masa location din hotel zai gani, a hankali ta juya ta kalli Ajay taga idonsa na kan wayarsa, kawai ta tura ma Jay location din nata ta WhatsApp, ta fi minti talatin

zaune tana jiran reply dinsa amma bai yi ba kuma yana online, daga karshe tayi masa message tace "Kayi shiru" Nan ma dai har bayan minti ashirin bai mayar mata reply ba ta ga ya ma sauka, hawaye ya cika idonta ta kashe data dinta ta ajiye wayar ta kwanta

ta rufe jikinta da farin duvet din kan gadon, bata san sanda bacci ya dauketa ba wajen karfe sha biyu bayan ta gama zubda hawayenta. Biyu da yan mintuna na dare Khaleesat ta farka ta dalilin mafarkin da tayi about Jay, ta mike zaune ta dinga bin dakin da k

allo don wuta ne mara haske a kunne, she was wondering if ita kadai ce a dakin, tafi minti goma zaune bata motsa daga inda take ba, can dai ta koma daya side din gadon tana leka kasa a hankali, Ajay ta gani kwance kan darduman da ya shigo da shi daxu yana

sanye da jacket ya saka eye mask for sleep alamar baya son haske, dakin yayi sanyi sosai saboda Ac dake kunne, gashi dama tun da suka zo kasar ta lura yafi America sanyi, duvet din jikinta ta cire ta rufa masa ta koma ta kwanta tayi using second bedsheet d

in kan gadon ta rufa da shi. Da asuba ko da Khaleesat ta tashi taga duvet din a jikinta, ta mike zaune ta juya tana kallon inda yake tsaye yana sallah, sauka tayi daga saman gadon tana gyara hularta ta shiga bandaki. Khaleesat na idar da sallah bayan ta ga

ma azkar dinta abu na farko da tayi shine kunna data din wayarta ko Jay yayi mata reply din message dinta, amma taga har sannan bai mata reply ba kuma ya hau not long ago, sosai taji zuciyarta ya karaya, ta ajiye wayar cikin sanyin jiki lkci daya idonta ya

kada, kamar ance ta daga kai taga Ajay yana kallonta, sunkuyar da kanta tayi, babu yabo babu fallasa taji yace "What is it?" Without looking at him tace "Nothing" Gaishesa tayi ya dauke kai bai amsa ba, ta mike ta tafi edge din gado ta kwanta ba tare da t

a cire hijab din jikinta ba, ji take kamar an kwaso mata damuwar da taji ya tafi jiya an maido mata kayanta, lumshe ido tayi after sometime bacci ya dauketa..... Ajay ne ya shigo dakin hotel din fuska daure yace "Baki da hankali ne zaki bar ni zaune a mota

tun daxu are you okay?" Khaleesat ta gama daure gashinta da take yi ta juya tana kallonsa bata dai ce komai ba, bai sake ce mata komai ba ya dauke idonsa ya juya ya fita daga dakin, ta dau veil din kayan jikinta tayi rolling dinsa sannan ta dau handbag di

nta ta saka takalmi ta nufi kofar dakin hotel din ta fita, walking slowly ta nufi Indrive din dake jiranta outside of the hotel, sau daya Ajay ya kalleta ta madubin motar da yake ciki ya dauke ido kamar bai ganta ba, har ta iso ta bude back seat ta shiga t

a kulle. Da gangan Ajay ya bari suka je Venue din convocation din Hadiyah extremely late, don har an gama taron ana ta hotuna ne suka isa wajen, ita dai Khaleesat tana biye da shi a baya gabanta sai faduwa yake, front dinsa ya nuna mata hakan yasa ta shiga

gaba yana biye da ita, tun daga nisa take kallon yanda familyn suke ta hotuna cikin farin ciki da annashuwa ba iyayen ba ba 'ya yan su ba, Hajja kuwa na zaune daga gefe cike da izza ga fruits an ajiye mata gabanta, Hadiyah sai makale ma Jay da yayi mata s

ide hug take kamar zata shige jikinsa su zama daya ko kunya babu ana masu hoto, kana ganinta kasan tana cikin farin ciki mara misaltuwa, Khaleesat dai ta sauke idonta daga kallonsu tana tafiya a hankali, lokaci daya duk aka yi noticing Ajay da Khaleesat th

at were walking toward the scene, gaba daya aka maida attention kansu barin ma Khaleesat, Ba iya su Hadiyah da cousins din ta ba, hatta iyayensu kowa kallon Khaleesat yake barin Aunty, cause whatttt?? she look expensively beautiful, gaba daya dressing dint

a ya doke duk na yan matan wajen har me convocation, komai na jikinta is screaming nothing but pure luxury gashi tayi wani nutsattsen kyau duk da babu make up fuskarta pink lips dinta kuwa sai sheki yake, tsadadden kayan jikinta ya kara haska farin fatar t

a, Walid ya dinga kallonta kamar zai cinyeta, Khaleesat was only feigning smile ganin all eyes were on her hakan yasa beauty point dinta ya dinga lotsawa ciki, amma tsabar yanda duk ta rikice da yanda suke kallonta sai da ta harde kafa wajen tafiya wanda h

akan yasa kirkis ya rage ta fadi banda Ajay da yayi saurin tarota, yana facing dinta speaking calmly yace "Are you a bush gal?" Kamar wanda ya tuna abu sai kuma ya saketa within few seconds suka ci gaba da tafiya, this time around he let them walk together

ba kamar daxu da take gaba yana bin ta ba, Aunty taji wani abu ya tokareta a kirji ta juya ta kalli Hajiya Nafisah, Hajiya Nafisah tace "Uhum" irin na takaicin nan, Ummi Mahaifiyar Hadiyah kuwa hade rai tayi sosai ta ci gaba da harkar gabanta a wajen, Mam

i dai ko bin ta kan Khaleesat bata yi ba tana ta kokarin sallamar wasu

ɓ

akin ta da za su tafi, Hadiyah ta dinga kallon designer bag din hannun Khaleesat da rings din fingers dinta sai kuma ta dauke kai tana jawo wasu frnds dinta da suma suka tsaya kallon K

haleesat, ta kira me hoto yayi masu hoto duk don ta kawar da attention dinta daga kan Khaleesat, Tun da Jay ya kalli Khaleesat sau daya ya dauke kai daga direction din, Shahuda kuwa sai kallon doguwar rigar jikin Khaleesat take with sheer jealousy, sauran

yan matan ma dai kowacce zaka ga hassadarta kwance fuskarta kiri kiri, duk wani African in ya zo wuce wajen sai ya sake kallon Khaleesat, Ajay ya karasa har inda Hajja ke zaune ya gaisheta, Hajja na kallonsa tace "Junaid sai da aka kare convocation zaka zo

saboda Allah? To menene amfanin zuwan ka kenan muna kokarin komawa gida?" Ajay yaki tanka ta ya dau Apple din kusa da ita, ya gaida su Gimbiya Firdausi dake gefenta duk suka amsa masa babu yabo babu fallasa, kallon Mami yayi ita ma ya gaisheta ta amsa, Kh

aleesat ta duka gaban Hajja ta gaisheta cikin sanyin murya, neutrally Hajja ta amsa tana kiran jikar wata aminyarta da ta hango wai ta zo ba ayi hoto da ita ba, Khaleesat ta kalli su Gimbiya Firdausi su ma ta gaishesu, har sai da Hajja ta kallesu tace "Ana

gaishe ku" sannan suka amsa don yi suka yi kamar basu ji ba gaba dayansu kuma, still at that ma Aunty bata amsa gaisuwar ba fuskar nan nata a murtuke kamar bata ta

ɓ

a ko murmushi ba, Khaleesat ta

ɗ

an kalli Walid da ke gaisheta yana kallonta, sunkuyar da ka

i tayi ta mayar masa da gaisuwan, A takaice Ajay ya amsa gaisuwan Cousins dinsa, Jay kuwa dama tuni ya bar wajen yana answering phone call, Baby tayi fari da ido tana kallon Khaleesat tace "10/10 kika yi kyau...." Su Iklima duk suka juya suna kallon Baby,

ita dai Khaleesat murmushi kawai tayi ta kalli Baby tace "Thank you" Ganin har sannan Khaleesat na durkushe Hajja tace "To ki je ki yi ma Hadiyah Allah sanya alkhairi mana, ga can kannen mijin ki kuma sai ki duka a nan" Mikewa Khaleesat tayi cikin sanyin

gwiwa ta

ɗ

an kalli Ajay dake kallonta, sai kuma ta karasa har inda su Hadiyah suke hotunansu tana Kallonta tayi mata congratulations, Hadiyah tayi kamar bata san da ita take ba sai jawo cousins dinta da kawayenta take suna hotuna happily, duk da tun da tag

a Khaleesat Happiness din nata yayi vanishing kawai pretending ta ci gaba da yi take fara'an da bai kai zuci ba, wata kawar Hadiyah dake ta kallon Khaleesat kamar ta samu TV tace "Hi, I love your dressing, you look beautiful" Khaleesat tayi mata murmushin

karfin hali tace "Thank you, and you too" Hadiyah ta kara jin wani kololuwar bakin ciki ya tokareta kawai dai ta ci gaba da sabganta bata nuna ba, Shahuda dama barin wajen ma tayi gaba daya, babu wanda ya bi ta kan Khaleesat dake ta tsaye a wajen da suke h

otunan, daga karshe cikin sanyin jiki ta koma gefe ita kadai ta tsaya, ganin Ajay ne ma yasa duk suka kama kansu babu wanda ya tsaya disgata a wajen cause he is looking at each and every one of them, ita kam Khaleesat time to time take satan kallon inda Ja

y ya koma ya tsaya da Maminsa tana masa magana, ta kalli wajen for the 4th time kawai suka hada ido da shi and he took his eyes off her ya juya baya, a hankali ta sauke idonta, duk Ajay na kallo, bayan Jay ya gama magana da Mami ya tafi gun wani abokinsa y

a tsaya, wayarsa ya ciro yana dannawa, Khaleesat ta bude jakar ta jin shigowar message wayarta, ta ciro wayar tana kallon message din babu ko kiftawa, Ajay dai kallonta kawai yake daga inda yake tsaye, can yaga ta juya a hankali ta kalli inda Jay yake, Jay

ya

ɗ

an kalleta bayan sun hada ido ya dauke kai ya mayar da wayarsa cikin aljihu, Wani Apple din Ajay ya dauka zai bar vicinity din Hajja ta bi sa da kallo tace "Ahmad Junaid" Juyowa yayi, sai kuma ya dawo ya tsaya kusa da ita yana jiran jin me zata ce, ta

yi shiru kamar bazata ce komai ba don babu abinda ya tsaya mata a rai

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login