Showing 411001 words to 414000 words out of 641791 words

Chapter 138 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

175

using a wajen da babban cokali da bowl din da aka hada zogalen tana kallon Mami tace "Ina kitchen din Mami" Mami ta nuna mata hanyar kitchen dinta, ta mike ta tafi da ka

yan kitchen, the kitchen was very big and neat, ta wanke duk kayan da ta shigo da su ta ajiye a inda taga ake ajiyesu sannan ta goge inda tayi wanke wanken ta dau wani plate ta fita zuwa parlor, zogalen da Mami ta fasa ci ta ajiye Khaleesat ta duka kusa da

zogalen tace "In rufe wannan?" Mami tace "Ohk" Kulle zogalen tayi da plate din hannunta sannan ta koma ta zauna ta ci gaba da kallon TV da take, Khaleesat na parlon Mami har kusan karfe goma tana kallo har sai da Mami ta kalleta tace "Baza ki tafi wajen m

ijin ki ba kin san ba shi da lafiya" Khaleesat ta sauke kanta sai kuma ta mike a hankali tace "To sai da safe" Mami ta dau karamin warmer din da ta ajiye ma Jay zogale ta mika ma Khaleesat tace "Ki kai masa ko zai iya ci...." Khaleesat ta amsa warmer din t

a mata godiya sannan tace "Sai da safe" Kofa ta nufa ta fita daga parlon, nan gabanta ya fara faduwa ta dinga zazzare ido kar ta hadu da Walid, a dar dar ta isa bangaren Ajay tana waige waige ta shiga parlon da sauri ta kulle kofar da makulli, Bedroom dins

a ta nufa ta gansa kwance idonsa a lumshe, ta ajiye zogalen hannunta a dakin ta tafi ta ciro kayan baccinta ta dau turarurrukanta ta fita parlor ta ajiye kan kujera, bathroom din parlon ta shiga ta wanke baki sannan tayi wanka ta fito, ta

ɓ

ata kusan 20 min

s kafin ta gama saka kayan baccinta bayan ta gama shafe shafenta, sai kuma ta mike ta nufi cikin dakin ganin it's almost 11pm, gani tayi ya kashe wutan dakin ya bar mara haske ya rufe har kansa da duvet har zata kunna sai kuma bata kunna ba ta karasa har k

an gadon ta duka kusa da shi tana kallonsa don har sai da gabanta ya fadi thinking:zazzabin ne ya dawo, ta cire duvet din tana kallonsa amma taji temperature dinsa was very much normal kamar bai yi zazza

ɓ

i ba jiya, kawai gani tayi ya jawota ta fado kansa y

ayi wrapping hannunsa a bayanta muryar can kasa yace "What?" Ta wani kallesa ta fara kiciniyar sauka daga jikinsa taga ya maidata kasa shi yana sama, kamar zata yi kuka tace "Ko ba dubawa zanyi ba if you are okay, ni ka

ɗ

aga ni, ka danne ni fa" Tana fadin

haka ya karasa kwanciya kanta ya lumshe ido yana zame hular gashinta murya can kasa yace "Ina kika je tun daxu??"

HALYSAAH

Khaleesat ta marairaice masa kamar zata yi kuka gabanta na faduwa ganin yanda yanayinsa gaba daya suka canza yana kallonta, cikin

rawan murya tace "Plss i can't breathe, don Allah kayi hakuri ka daga ni, wajen Mami fa naje shi ne ta bani zogale in kawo maka...." Kallonta kawai yake cikin duhun jin abinda tace, kuma sai ma da ta fada haka ne ya fara jin kamshin turaren Jay from nowher

e, nan bugun zuciyarsa ya kara tsananta yana kallonta, sosai tayi mugun tsorata da shi, taji yace "Me kika je yi can?" Da kyar tace "Ba komai, kawai na je ne" Ajay bai sake ce mata komai ba taga ya koma gefenta a hankali ya kwanta yana kallon daya side din

dakin, jikinta na rawa ta sauka daga kan gadon da sauri tana waigasa ta fita parlor tana daure gashin kanta, nan parlon tayi kwanciyarta amma tana ta tsoron kar ya fito, har dai bacci ya dauketa bai fito ba, can wajen karfe biyun dare ta farka ta mike zau

ne tana kallon hanyar dakin, tana son shiga ta dubasa amma kuma tana tsoro, daga karshe dai ta mike tana tafiya a hankali ta tafi ta tura kofar dakin slowly tana leka ciki, har sannan bedside lamp na kunne a dakin, kuma bata gansa saman gado ba, kunna fiti

lar dakin tayi nan ta hangosa tsaye kan darduma yana sallah, ta kashe wutan dakin ta koma parlor ta kwanta ta ci gaba da baccin ta. Washegari da sassafe bayan Khaleesat tayi wanka ta gama shiryawa taji ana knocking kofar parlor, kallon kofar tayi don tun d

a taga Ajay bai dawo ba bayan an idar da sallan asuba ta sa ma kofar parlon makulli, ta mike ta tafi kusa da kofar tace "Waye?" Muryar Yakumbo taji, hakan yasa ta bude kofar, Yakumbo ce da wasu ma'aikatan gidan dauke da breakfast, bayan duk an shigo da bre

akfast din ma'aikatan suka gaida Khaleesat da ladabi suka fita, Yakumbo ta zauna kasan carpet tana gaidata ita ma cikin girmamawa, Khaleesat ta mayar mata da gaisuwan kawai maimakon ta amsa, Yakumbo tace "Ya jikin Yariman? da fatan dai da sauki yau?" Khale

esat ta gyada mata kai tace "Da sauki sosai, bai dawo ba tun da ya fita Masallaci daxu" Yakumbo tace "To Alhamdulillah lafiya ta samu, dama baya dawowa da wuri in aka yi sallah, sai kusan karfe bakwai da rabi zaki gansa, don su kan yi karatu da Mai martaba

bayan sallah...." Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, Yakumbo tace "To ranki shi dade idan ba damuwa zan

ɗ

an gyara maki nan bangaren, na hana sauran ma'aikatan nace ni zan dinga gyara maki cikin nan don ba kowa kake yarda da shi ba, sai a hada

baki da mutum ko don saboda Yarima a cuce ki, yanda basa son sa bana tunanin za su so matarsa gaskiya...." Khaleesat ta sauke boyayyen ajiyar zuciya tace "Ai har na gama gyaran Mama, ina son in dinga yin aikin gyaran da kaina tunda ba yawa ne da shi ba" Ya

kumbo tace "To shikenan in kin zabi haka Gimbiya, su kuma ma'aikatan sai su gyara can parlon da dakuna, zan koma bakin aikina yanxu in kin min izini Gimbiya" Khaleesat ta gyada mata kai tace "To Mama, sannan babu kitchen a nan sai na can inda ku ke aiki?"

Yakumbo ta bude baki tace "In ji wa ranki shi dade? In ba takura ki taso yanxu in nuna maki kitchen din bangaren nan...." Mikewa Khaleesat tayi, Yakumbo ma ta mike suka fita daga parlon, nan Yakumbo ta nuna mata extra 3 rooms dake part din tace "Duk na ban

garen Yarima ne nan" Sai kuma ta tafi ta bude wani kofa nan Khaleesat taga katon kitchen that is well equipped and neat, Yakumbo tace "To kin ga kitchen din Bangaren nan kenan, babu abinda babu a ciki, idan Yarima na bukatar wani abu da daddare kuma bai so

n takura kowa to nan yake yin abin sa" Suka fito daga kitchen din Yakumbo ta kai ta parlon da za a fara shigowa a part din, Yakumbo tace "Wannan parlon ma duk na bangaren ne, amma shi yarima yafi son yayi duk abinda zai yi a parlonsa dake dauke da dakinsa

a ciki, a duk sanda kika gaji da zama a parlonsa ga wannan parlon ma zaki iya fitowa kiyi zaman ki duk naki ne, in ma rufe kofar parlon zaki yi kar a hango ki zaki iya rufe abun ki tunda na bangaren ku ne...." Khaleesat dai tayi shiru bata ce komai ba, A h

aka suka koma parlon Ajay bayan Yakumbo ta gama nuna mata ko ina na babban part din har da wata kofar da zaka bude ka fita yayi leading dinka zuwa wani garden me dauke da shuke shuke, ita Khaleesat ta zata just iya big parlor da Bedroom din ne na Ajay ashe

he can use all, bata yi tunanin iya su kadai ne

ɓ

angaren ba, Yakumbo tace "To bari in koma bakin aikina gimbiya idan kin ban izini" Khaleesat tace "To sai anjima, Nagode sosai" Tana fita daga parlon Ajay Khaleesat ta sake kulle kofar da makulli, Zogalen d

a Mami ta ba Ajay jiya ta duba taga ba abinda yayi nan ta juye kayanta ta ci, ta debi masa biyu da lafiyayyen miya dake cike da nama da aka kawo masu, sai ruwan Lipton me kamshi. Kamar yanda Yakumbo ta fadi karfe bakwai da minti talatin da biyar Khaleesat

taji anyi knocking kofar parlor, ta mike ta tafi bakin kofar ta tsaya tace "Waye?" A takaice taji yace "Bude min kofa" Bude kofar tayi ta masa kallo daya ta koma parlon ta zauna, yana shigowa ta

ɗ

an kallesa duk da yanda taga ya hade rai tace "Ina kwana?" B

anza taji ya mata yayi shigewarsa daki, ta ta

ɓ

e baki wato ya samu lafiya shi ne zai ci gaba da attitude dinsa, ko damunta abinda yayi bai yi ba tunda ta saba, ta dau warmer din Mami ta nufi kofa zata je kitchen da Yakumbo ta nuna mata ta wanke, few minutes

later ta dawo parlon bayan ta wanke warmer din da nufin gaya masa zata je ta kai ma Mami warmer dinta, amma ganin he is still inside his bedroom kawai ta juya ta nufi kofa ta fita zuwa part din Mami, Kamar mara gaskiya Khaleesat ke tafe tana dube duben ha

nya har ta isa bangaren Mami, tana sallama ta bude kofar taga babu kowa cikin parlon ta karasa ciki tana sallama a hankali ko Mami zata ji daga cikin dakin ta, jin ba a amsa ba ta zauna kan Carpet ta ajiye warmer din hannunta, the parlor was very neat and

cool ga daddaden kamshin turaren wuta dake tashi, juyawa tayi jin an bude kofar parlon suka hada ido da Jay, ta sauke idonta kamar munafuka, ya kulle kofar ya karaso cikin parlon ya zauna kan kujera yace "Good morning Halysaah" Without raising her head tac

e "Ina kwana?" Yace "Lafiya lau" Mikewa yayi ya karasa Bedroom din Maminsa yaga bata ciki, ya sake dawowa parlon ya zauna yace "Ina Mamin fa?" Khaleesat ta girgiza kai tace "Nima ban sameta ba" Yace "Ohk, ya jikin mijin ki?" Sai a sannan Khaleesat ta daga

kai suka hada ido da shi, shi ya fara dauke idonsa, ita ma ta sauke idonta tayi shiru bata ce komai ba tana wasa da fingers dinta, after some seconds tayi karfin halin cewa "I lost ur number...." Calmly Jay yace "You lost my number or ur husband deleted an

d blocked my number, which one?" Ita dai tayi shiru bata ce komai ba lokaci daya jikinta yayi sanyi, sai kuma ta girgiza kai tace "A'a ni ba ayi blocking dinka ba.... When last did you chat me up on WhatsApp da zaka san anyi blocking din ka?" Ya ciro wayar

sa a aljihunsa ya bude WhatsApp ya shiga chat din su sannan ya mika mata wayar yana kallonta, ta daga kai ta kallesa, sai kuma ta

ɗ

an matsa ta kai hannu zata amshi wayar da yake mika mata sai ga Hadiyah ta bude kofa ta shigo parlon bayan ta kyallara ido ba

ta ga Jay ba tasan bangaren Maminsa ya taho shine tayi maza ta biyo sa kar ma Mami ta basa breakfast yace zai ci, duk suka juya suna kallonta, still tayi bakin kofar parlon tana kallonsu with shock baki bude, wani azababben ihu ta kurma kamar warce taga wa

ni abun razana, da karfi ta dinga cewa "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, me zan gani haka? Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Jay ya mike da sauri ya nufeta ganin ihun da take yi da abinda take cewa yace "Ke Hadiyah?

Meye haka kike yi? Are you on ur right senses?" Ita dai bata fasa Ihun da take ba, wanda tuni ta ja attention din wasu yan gidan sai ga Iklima da uwarta da sauri, Hajiya Habibah ma ta taho bangaren Mami da gudu, Aunty ma da su Maryam da Khadijah duk suka

taho cikin hanzari cause it was still morning kowa na gidan, ita kanta Mami dake bandaki cikin Bedroom dinta tana wanka a rikice ta fito ta saka doguwar riga da hijab har kasa ta taho parlon cikin gigicewa, Su Hajiya A'isha da Aunty suka dinga tambayar Had

iyah me ya faru, bata tanka kowa ba kamar mahaukaciya tayi kan Khaleesat da ta mike tsaye with shock tana kallonta, cikin zafin nama Hadiyah ta fincikota ta shaketa tana huci tace "Don uwarki da mijin nawa za ki yi kwartanci? Uban me ku ke yi kusa da juna

kamar zaki shige jikinsa? Ashe dama ke kwartuwa ce?" Su Hajiya A'isha da Hajiya Habibah duk suka saki salati suna tafe hannu suna kallon Khaleesat, Jay ya nufi Hadiyah da sauri yana cewa "Stop this pls Hadiyah, meye haka kike yi?" Wani tsawa Hadiyah ta dak

a masa tace "Kar ka kuskura ka ta

ɓ

a ni wallahi" Tsaye yayi yana kallonta, Mami ko gama karasowa cikin parlon bata yi ba ta daka ma Hadiyah tsawa, tana isowa ta fara kokarin kwace Khaleesat a hannunta tana cewa "Dama ashe ke mahaukaciya ce Hadiyah?? to sake

ta kar inyi mugun sa

ɓ

a maki, mutuniyar banza kawai mutuniyar hofi" Da karfi Hadiyah tace "Wallahi bazan saketa ba sai dai a kasheni, da mijina fa na kamata, babu wanda ya isa ya rufe wannan abu da na gani yau, da idona na kamasu, don haka kawai ki kyaleni

Mami" Kilishi da a lokacin ta shigo parlon jin abubuwan da Hadiyah ke cewa ta rushe da kuka babu hawaye tace "Mun shiga uku mun lalace, meye wannan nake ji da kunne na haka? abinda bai ta

ɓ

a faruwa ba iya tarihin masarautar nan, me zan ji yau ni kilishi, In

nalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Jay tsabar yanda ya zama confuse ya ma kasa cewa komai kuma bai sake matsawa ba tunda Hadiyah ta hanasa matsowa, ga Mami sai kokarin kwace Khaleesat take hannun Hadiyah amma irin rikon da Hadiyah ta ma Khaleesat ba na wasa

bane, Mami tace "Ni za ki ma rashin kunya ina cewa ki sake ta kina ce min baza ki saketa ba Hadiyah, ni za ki ma rashin kunya don uwarki??" Hadiyah na huci tace "Wallahi bazan saketa ba nace Mami, sai ta fada min uban me ya kawota kusa da mijina, tun ba y

au ba nasan dama tana masa messages din soyayya tana kiransa" Jay ya dake yayi karfin halin karasawa kusa da su yace "Hadiyah i am talking to you, listen to me please, what is this u are doing for God's sake??" Wani tsawa Hadiyah ta kuma yi masa tace "Wall

ahi wallahi idan ka kuskura ka matso kusa da ni you will be shock at my next action, sai dai a daureni kuma ubana ya fito da ni, gwara kar ma ka fara matsowa kusa da nan na gaya maka" Hadiyah na fadin haka Jay ya ja ya tsaya, Mami ta juya tana kallonsa da

mugun mamaki, Ita dai Aunty na tsaye tana ta observing babu abinda tace a parlon tana wani murmushi, Mukhtar dake gidan ya karaso parlon da sauri jin hayaniya yayi yawa, ganin abinda ke faruwa yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, meye haka yake faruwa

Jawwad? Ka janyeta mana, ka wani ja ka tsaya a wajen kana kallonsu, what is the meaning of this??" Dai dai nan Ajay ya karaso bakin kofar parlon ya tsaya yana kallon Scene din babu ko kiftawa, duk yanda Mami ke kokarin kwace Khaleesat Hadiyah taki yarda d

on da duk karfin da Allah ya halitto ta da shi ta cakumeta, Mukhtar zai fixge Hadiyah ta masa shegen kallo tace "Kana ta

ɓ

a ni wallahi zan kasheta in kashe banza ba abinda zai faru" Su Hajiya A'isha da Hajiya Habibah da Kilishi babu wanda yayi attempting ma

tsawa kusa da su balle a janye Hadiyah suka bar Mami ita kadai, su dai sai salati kawai su ke suna kara jinjina lamarin adding more salt to injury, Ajay ya karasa cikin parlon ya isa har inda suke tsaye ya sauke ma Hadiyah wasu lafiyayyun tagwayen mari, ts

abar yanda marin ya gigitata bata san sanda ta sake Khaleesat babu shiri ba ta kwala wani ƙara tana rike fuskarta, Jay ya juya yana kallonsa babu ko kiftawa, Mami ta ja Khaleesat dake kuka sosai suka fita daga parlon zuwa can

ɓ

angaren Ajay, Ajay ya juya wi

thout looking at anybody in the parlor yayi ficewarsa shi ma, hannun Kilishi na rawa ta fara dialing number Ummi uwar Hadiyah a wayarta, Jay da ya daure fuska sosai ya kama hannun Hadiyah dake rusa kuka kamar zata tsaga parlon suka fice daga parlon.... Kuk

a kawai Khaleesat take sosai, Mami na tsaye kanta a parlon Ajay tana tambayarta abinda ya faru, shi dai Ajay na zaune parlon yaki cewa komai, Khaleesat na girgiza kai muryarta na rawa tace "Wallahi ba abinda nayi mata Mami, kawai naje kai cooler ne, shi ne

ban gan ki ba na zauna a parlor ina jiran ki, sai Ya jawwad ya shigo parlon ya tambayeni kina ina, nace ban same ki ba nima, shi ne ya zauna ya tambayeni jikin Ya Junaid, sai kuma yace ai nayi blocking dinsa...." Kasa ci gaba tayi tana kuka sosai, shi dai

Ajay kallonta kawai yake, Mami dai tayi shiru tana tsaye kanta, bude kofar parlon Jay yayi, ya tsaya bakin kofar yaki shigowa ciki, Mami ta juya ta kallesa, Yana kallon Ajay da wani expression yace "Hey Junaid, ina son ka gaya min where you got the guts t

o slap my wife, uban me tayi maka zaka

ɗ

aga hannu ka mareta???" Khaleesat ta daga kai tana Kallon Jay babu ko kiftawa, Mami ma ta dinga kallonsa looking so shock, shi kam Ajay yaki ma juyawa ya kalli inda Jay ke tsaye, cikin bacin rai Mami tace "Ya mareta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login