Showing 333001 words to 336000 words out of 641791 words

Chapter 112 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

165

brea

kfast” Khaleesat ta gyada mata kai, suka mike suka fita daga parlon, Khaleesat ta sauke mayafin kanta tana kara repeating question din da Hajiya Shafa’atu tayi mata, wai Junaid na dakin din da Hajiya Shafa’atu tayi mata, wai Junaid na dakin ne? Bata gane y

ana dakin ba, me zai mata a dakin? Ko dai su kuma irin wannan ne al’adar su a masarautan, she is super confuse at this point, tana ta zaune a parlon bayan kusan minti sha biyar sai ga Ajay ya shigo, bai ko kalli inda take zaune ba zai wuce daki ya dau Char

ger dinsa ta mike tace “Wai ku a gidan nan haka ake yi ne? Why will I be seeing only you? A ina ya halatta ka dinga shigo min babu sallama kuma har cikin daki, is this the culture or something?” Duk da Ajay na jin duk abinda take cewa bai tsaya yace mata k

omai ba ya shiga dakin ya dau abinda zai dauka ya fito, tana tsaye ta dinga masa wani irin kallo fuskarta a murtuke, yace “Zan tsokale maki ido idan baki dena min wannan kallon ba, am i i ur mate?”Kitawa tsapаг татакі, кпосking котаг рапоп ака у ta hadiye

kukan da take tana goge idonta da sauri duk tunaninta Hajiya Shafa’atu ce ta dawo, Ajay ya karasa ya bude kofar, Aunty Farida ya gani tsaye bakin kofar parlon sai Mai aiki da ta rakota, da ladabi me aikin ta gaishesa sannan ta bar wajen, Kansa a kasa yake

gaida Aunty Farida da ta amsa da fara’a, ya bata hanya ta shigo parlon sai kuma ya fita ya kullo kofar, Khaleesat ta mike ta rungume Aunty Farida hawaye cike idonta, Aunty Farida ta daga kanta tana kallonta tace “Kukan me kike?” Ta fashe da kuka muryarta n

a rawa tace “Aunty har yanxu ban ga Housemate dina ba” Aunty Farida tayi shiru jin abinda tace, duk tunaninta zuwa yanxu Khaleesat ta san abinda ke faruwa don tayi zaton Sarki zai mata makamancin maganar, zaunar da ita tayi gefen kujera makamancin maganar,

zaunar da ita tayi gefen kujera sannan ta zauna gefenta tana kallon cikin kwantar da murya tace “Kin yi breakfast ne?” Khaleesat ta kalli tulin kumallon da aka ajiye mata iri iri a parlon, Aunty Farida ta mike bayan ta fahimci bata karya ba, da kanta ta d

ibar mata abinda tasan zata ci, sannan tace “Sauko ki yi breakfast” A hankali Khaleesat ta kasan carpet tana kallon Aunty Farida tace “But why is nobody saying anything about my Housemate?” Aunty Farida tace “Kiyi breakfast before any talk Khaleesat, idan

kin karya sai ki gaya min duk abinda zaki gaya min yanxu, in kuma ba haka ba in tashi inyi wucewata” Jiki a sanyaye Khaleesat ta fara breakfast din, ita dai Aunty Farida kallonta kawai take, sai bayan kusan minti hamsin Khaleesat ta gama abinda……….Happy se

eing her eating, bayan ta gama Aunty Farida ta maida duk kayan kumallon gefe tana kallonta tace “Ki bani duk kunnuwanki ki saurareni Khaleesat” Khaleesat dai kallonta kawai take ta gyada kai, a hankali Aunty Farida tace “Tun ranan daurin auren ki aka samu

matsala, ba a daura aurenki da Jawwad ba Khaleesat, Junaid shi ne mijin ki, da shi aka daura maku aure not Jawwad” Khaleesat ta dinga kallon Aunty Farida Babu ko kiftawa as if tana kokarin processing at the same time tayi apprehending kalmomin Aunty Farida

, she look lost and confuse, Aunty Farida ta kwantar da murya tace “We don’t know how u will take this shi yasa duk babu wanda ya gaya maki, amma da mu dake dul mun san Junaid ma mutumin kirki ne kawai dai ba haka duk muka yi expecting lamarin bane, Jawwad

mahaifiyarsa ta “We weren’t expecting this, Jawwad’s mother showed that she didn’t want to marry you, she even came home and warned us, it’s not like she didn’t tell us, Khaleesat, and then His Majesty himself arranged your marriage with his son Junaid, n

ot us, we just called Malam and informed him of his decision, you see that’s the point of your marriage with Jawwad, that’s why he decided to marry you to Junaid, a man never marries someone else’s wife, God forbid, not Jawwad, your husband, Khaleesat” Aun

ty Farida’s words were slowly sinking into Khaleesat, until she finally understood everything, the part she felt was in the turmoil she had been in since Abdul’s time, she tried to get up from Aunty Farida’s presence, her chest was beating so hard from the

beatings……..Aunty Farida said, “Don’t you dare to go crazy on me, I told you, you see, we are in a human house, you said you would ask me to go crazy, I swear, don’t go crazy, I swear, don’t go crazy” Just then there was a knock on the parlor door, Aunty

Farida looked at the door and looked at her in a low voice, emphasizing that she would be very angry with her if she said she would go crazy on her, Aunty Farida let go and stood up, and then Ajay opened the parlor door, Khaleesat quickly turned her face a

nd suppressed the cry that was trying to escape her because of Aunty Farida’s warning, she had never felt so disgusted to see him like this moment, why would Aunty Farida stop her from opening her mouth and crying, she quickly got up and ran into his room

and pushed the door open and fell on the bed and buried her head in the pillow and let out a scream mixed with tears…

Halysaah Page 102 By Khaleesat Haydar

Related Articles

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 81 Complete Novel

31, May 2023

Kanwar M

aza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 39 Complete Novel By Ayshercool

20, December 2024

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter 29 Complete Novel

28, November 2023

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter

30 Complete Novel

28, November 2023

NIHAAD Chapter 66 By Khaleesat Haiydar Complete Novel

26, January 2024

Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Document

3, December 2023

Follow us

Facebook

Twitter

WhatsApp

Google news

You might like

Zaineema Complete H

ausa Novel Document

22, April 2023

Yadda za ki saka mijinki farin ciki

22, April 2023

Wace Ce Ita Chapter 44 Complete Novel

22, April 2023

Facebook, Whatsapp da Instagram suna fuskantar matsala

22, April 2023

Tallafin Karatu Zuwa Digiri (Scholarship)

22, A

pril 2023

Alamomin gane Masoyiya ta gaskiya

22, April 2023

Rikon Kaka Complete Hausa Novel Document

22, April 2023

AMBEESHAR Complete Hausa Novel Document – Fauziyya Usman Kogo

22, April 2023

Yadda zaka shiga wayar abokinka ta cikin wayarka.

22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 49 By Hafsat Bature

5, February 2024

So Da Buri Page 37 Complete Novel

27, May 2025

Dan daba complete hausa novel document

22, April 2023

Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Hadawa.

22, April 2023

Macijine Shi Page 13-14 H

ausa Novel

15, July 2025

Allon Sihiri Littafi Na 1 Littafin yaki

22, April 2023

Sanadin son banza complete hausa novel document

22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 50 By Hafsat Bature

6, February 2024

AlhamduLillahi Musulunci Ya Sami Karu

wa a Amurka.

17, March 2024

Yaro Ne Page 15 Complete Hausa Novel

7, July 2025

Allon Sihiri Littafi na 4 Littafin yaki

22, April 2023

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 59 Complete Novel

9, February 2025

Gidan Uncl

e Page 9 Complete Novel

22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 38 By Hafsat Bature

23, January 2024

Yadda Kaddara Ta So Complete Novel Document Txt

Yadda Kaddara Ta So Complete Novel Document

25, January 2025

Fil’azal Hausa Novel Pdf Free Do

wnload

25, June 2024

Wace Ce Ita Chapter 4 Complete Hausa Novel

22, April 2023

Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood Maryam Hiyana Ta Bayyana A Shafin Tiktok Bayan Lokaci Mai Tsoho Ba’aji Duriyarta Ba. Ko Menene Ya Faru Da Auren Nata?

22, April 2023

Kan

war Maza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 71 Complete Novel By Ayshercool

7, January 2025

NIHAAD Chapter 53 By Khaleesat Haiydar Complete Novel

1, January 2024

A RUBUCE TAKE… Hausa Novel Written By HUGUMA – Aihausanovels

22, April 2023

Load Mo

re

Advertisement

Categories

Uncategorized1,259

Hausa novels782

Novel Document105

Sirrin Rike Miji100

Labarai62

Zafafa 202351

Kannywood39

Zamantakewar Aure26

Kimiya da Fasaha18

Mallama Juwariyya17

Job15

Health13

Education13

Daga Malamai6

Fassarar Mafarki4

K

alaman Soyayya4

Waka1

Litattafan Yaki1

Search for:

Search …

Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza Complete Novel Khaleesat Haiydar M

a'aurata Maganin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023

Install AihausaNovels App

Trending update

1 day ago

Mijin Marigayiya Page 32 Hausa Novel

1 day ago

Mijin Marigayiya Page 31 Hausa Novel

1 day

ago

Mijin Marigayiya Page 30 Hausa Novel

2 days ago

Mijin Marigayiya Page 29 Hausa Novel

3 hours ago

Halysaah Page 100 By Khaleesat Haydar

About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy

©



2025, Aihausanovels | All Rights Reserved. Designed by JobTech

F

acebook



Twitter



WhatsApp



Telegram

Back to top button

Menu

Aihausanovels

Search for

Switch skin

Kyalkyalin Kauna Complete Document

Hausa novels

Halysaah Page 10

3

By Khaleesat Haydar

4 hours ago 888 32 minutes read

HALYSAAH PAGE 10

3

…Khaleesat ta mike za

une a fusace tana kallonsa cikin kuka tace “Ni dai ka fitar min, i don’t want to see you” Daga sama har kasa ya kalleta yace “Baki san na fi rashin son ganin ki ba, who do you think you are? As far as I am concern I have no business with you” Wani sabon ku

kan ta rushe da shi ta mayar da kanta saman pillow tana ganin kamar an gama cutar ta a rayuwa, har cikin ranta taji dama kawai Abdul aka mayar ma aurenta tunda har aka hanata Jay, ta yaya za a hanata Jay kuma a aura mata Ajay, how? she can’t even explain w

hat she is feeling right now realizing she is not Jay’s wife, juyawa Ajay yayi ya fice daga dakin ya kullo kofar, sai yanxu yake sake sabon bakin cikin wannan auren da Abbansa yayi masa, coping with this girl shi ne abu na karshe da yake jin zai iya a rayu

wa, he became so sad, don kawai gani yake wani babban burden Mai martaba ya dora masa, Aunty Farida na briefing ma Mai martaba ainahin garinsu a Niger da sunan family din su a can ta dalilin tambayarta da yayi, ba abinda ta boye masa game da asalin su, bat

a yi tunanin saukin kansa ya kai haka ba, don yayi stooping kansa to her level har yake sauraronta yana kara yi mata wasu tambayoyin, tayi mamaki da yace ya san Sarkin garinsu, don har ya kira mata sunansa, dai dai nan Ajay ya fito daki, Aunty Farida ta da

ga kai ta kallesa, ya sauke idonsa ya zauna kan Carpet yace “Tana fitowa” The parlor was silent for the next 5 minutes, can dai Ajay ya kalli Aunty Farida a hankali yace “Aunty ko za ki duba ko ta gama shiryawa” Aunty Farida tace “Toh bari in duba” Mikewa

tayi ta nufi Bedroom din ta bude kofar ta shiga da sallama, bata yi mamakin ganin Khaleesat kwance tana rera kuka a dakin ba kamar warce aka aiko ma da sakon mutuwa, ta kulle kofar tana kallonta, can tayi kasa da murya tace “Har yanxu kukan kike yi kenan?

Me yasa kike haka ne Khaleesat?” Khaleesat ta mike zaune cikin kuka tace “Ni wallahi Aunty bazan iya zaman gidan nan ba, me yasa za a min aure da wanda ban ce ina so ba? Dama haka ake yi ban sani ba?” Aunty Farida ta mata wani kallo tace “Ina shi wanda kik

a ce kina son? Wani ne ya hana auren naku da shi ko kuma Mahaifiyarsa? Tunda uwarsa tace bata so in mu ba mayu bane ai ya ci mu hakura da Jawwad, Jawwad abun so ne amma tunda abubuwa suka zo da haka ba sai a hakura ba kuma, Ke baki san gata ma Sarki yayi m

aki da ya makala ma Junaid ke bai ji ba bai gani ba tunda shi ma bai ce yana so ba biyayya kawai yayi, amma saboda baki da mutunci kike cewa baki son sa, to shi yace son naki yake? Wato ke kin fi karfin ki yi mana biyayya yanda shi ma yayi ma mahaifinsa bi

yayya, har kike da bakin cewa baki son sa” Cikin kuka Khaleesat tace “To Aunty ta yaya zance ina son sa bayan yayansa nake so ba shi ba, idan nace ma ina son sa ba sai ku ji tsorona ba, ta yaya zan so yaya da kani? ni wallahi bana son sa da aure gaskiya ba

zan iya ba, a matsayi daban na daukesa a zuciyata amma ban taba masa kallon ya zama mijina wataran ba, tun da aurenmu da Housemate dina bai yiwu ba da kawai an maida ma Abdul aure na, ai nasan shi ma yana so na kuma bazai sake min abinda yayi min ba” Sake

baki Aunty Farida tayi tana kallon Khaleesat don bata yi expecting kalmominta ba, Khaleesat ta goge idonta ta kauda kai don ita har ranta take fadin abinda ya fito bakinta, ta yaya za a aura mata Ajay, da wani idon Jay zai dinga ganinta tare da Ajay a mats

ayin mijinta bayan irin bond din da tasan suna da shi, inaa ai bazai ma yiwu ba, dama su Aunty Farida na barin gidan nan ita ma zata yi tafıyarta don bazata zauna ba” Aunty Farida tace “Lallai baki da hankali sai yanxu na sake tabbatar da hakan Khaleesat,

mu kike son ki ja ma magana da abun fade a gidan nan ko? Nuna ma yan gidan zaki yi ai kin fi karfinmu, to in kin fasa…. Khaleesat dai taki cewa komai don ma bata san suna tafiya zata bi bayansu ba, Aunty Farida ta hade rai tace “Kuma idan kin ga dama ki ta

shi ki gyara fuskarki sarki na parlor yana jiran ki tun daxu, kuma ki bari in sake dawowa in maki magana ki ga ikon Allah tunda ke baki da mutunci baki san mutunci ba” Daga haka Aunty Farida ta juya ta bude kofar dakin ta fita ta kullo…. Khaleesat na zaune

parlor ta kwantar da kanta jikin kujera hawaye wasu na bin wasu a fuskarta, she was really heartbroken and sad, so take ta bara baki tayi kuka ko zata ji sanyi amma babu daman yin haka gaba Mai martaba, tun daga sanda Sarki ya fara magana har ya idar da m

aganganun nasa cikin natsuwa babu wanda ya daga kai ya kallesa a parlon, Ajay kam wasn’t even Concentrating to all what his father was saying don yayi nisa tunanin da yake, daga karshe Sarki yayi masu nasiha da fatan zaman lafıya ya kuma yi masu addu’a san

nan ya mike, sai a sannan Ajay ya daga kansa a hankali, Aunty Farida tace “Allah ya kara girma ranka shi dade” Ajay ya mike ya bi bayan Abbansa suka fita daga parlon, Aunty Farida dai kallon Khaleesat kawai take, can tace “Allah ya sa duk kin ji kuma kin d

auka, don ke zai yi ma amfani ba wani ba, kamar yanda Sarki ya fada Allah bai kaddara auren ku da Jawwad ba, ni nasan ko da kin auri Jawwad wallahi baza ki ji dadin zama da shi ba saboda mahaifiyarsa sannan ga kishiya er uwarsa kuma warce uwarsa take so, u

ntil when kike son ki samu natsuwa da kwanciyar hankali a aure? Ko burin ki kenan kiyi ta aure ana gasa maki Aya a hannu? Ga shi naga alamar Gimbiya Shafa’atu ce kadai tayi na’am da batun auro ki a duk fadin gidan nan, and I learnt bata ma zaman kasar nan

sosai, amma sauran ta ciki na ciki ban ga alamar mutanen kwarai bane, shi kansa auren Junaid ba wai mun ce kin tsira bane amma Challenges dinsa akan na Jawwad mai sauki ne, na Jawwad abun yayi yawa, ga uwa bata son ki, ga kishiya cousin dinsa, ga duk yan g

idan nan ba yin ki su ke ba, duk abinda kika ga ya faru a rayuwar nan dama rubutattce ne daga Allah Khaleesat, don haka kiyi accepting hakan with good faith, da ace Jawwad ne mijin ki babu abinda zai hana ki aurensa sai dai ki je kiyi ta facing duk Challen

ges din auren nasa ko da kuwa it will take forever, but Allah ya dubeki ya musanya maki da inda Challenges din zai zo maki da sauki, wallahi ko don addu’an da Umma take maki ba dare ba rana ni nasan baza ki tabe ba Khaleesat” Ita dai Khaleesat kuka kawai t

ake don in duk jikinta kunnuwa ne bata jin Aunty Farida zata iya convincing dinta in anyway, mikewa Aunty Farida tayi tace “In kin dau abubuwan da sarki ya fada maki da wanda na kara maki yanxu su maki amfani, in kuma kika yi fatali da su don kanki, zuwa a

njima duk neman mu zaki yi ki rasa a gidan nan sai mu ga wanda zai gaya maki gaskiya” Daga haka Aunty Farida ta fita daga parlon, Khaleesat ta fashe da matsanancin kuka tana tuno kalaman karshe da Jay yayi mata ranan da ya zo gidan Aunty Murja da daddare t

are da Ajay, kuka sosai take tana jin ranta na mata zafı. Mai martaba na zaune parlon Hajja tare da Ajay, tun daxu Hajja ta sauka garin amma bata yarda taje masarauta ba instead ta sauka a gidanta, shi ne sarki ya bar

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login