Showing 351001 words to 354000 words out of 641791 words
haka nan a
ka maida auren kansa ba? Bai san cin amanar
ɗ
an uwansa yayi ba accepting auren ki da yayi no matter the circumstance on ground? Ai ana barin halal ko don kunya kuma a yanda yasan Housemate na bala'in son ki bai kamata ya amince da auren ki ba in da zuciya
daya yake zaune da shi, gwara ace guduwa ma yayi aka neme sa aka rasa a duniyar da wannan abun kunyan auren budurwar cousin dinsa, yanxu da wani idon daga ke har shi za ku dinga kallon Yaya Jawwad? Wataran in bamu yi hankali ba ma mu ganki da cikin Ajay, T
ab
ɗ
ijam an ci amanar kauna wallahi, jiya da shock din Ajay na kwana a raina, gashi na gansa comfortable as if it's normal yana kallon ki as his wife, don't tell me kun ma kwana daki daya da shi, Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un.... Me yasa za ayi ma Hous
emate dinki haka bayan duk mun san irin azababben son da yake maki kema haka? Kai duk wanda ma ya assasa wannan auren da Ajay bai son ganin Jay ne a doron kasa kawai wallahi shine ya bi ta wannan hanyar don Housemate ya hadiyi zuciya ya mutu kinga ai baza
ace shi ya kashe sa ba..." Khaleesat ta fashe da kuka sosai ta tafi gefen gado ta zauna ta kife kanta da Pillow tana rera kuka tana jin zuciyarta na mata zafi, Safiyyah ta zauna kan kujera ta rafka uban tagumi, wato shi yasa take ta yi ma Housemate Allah y
a sanya alkhairi yaki kulata ashe ba shi ne mijin ba kaicoo, wani azababben ajiyar zuciya Safiyyah ta sauke tace "To meye amfanin kuka kuma yanxu? Ai it's too late to cry, cuta dai kam an cuci Housemate, ke ma in er halaq ce ai kamata yayi ki gudu ki shig
a duniya ki nuna baki yi na'am da auren ba, ba dole a warwaresa ba in aka ga kin gudu ma'ana baki son auren, wallahi nasan har ke sai Housemate yaji haushin ki ba Ajay ba kadai don gani zai yi kin ma yi accepting auren tunda gashi har kun taho Amurka, and
the way I am seeing Ajay he look like someone that is very comfortable with the marriage, ya amshi auren hannu bibbiyu abinsa wato ya samu tsuntsu daga sama gasasshe, dama wa zai kalle ki yaki amsan auren ki, tabbb" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba kuka
kawai take sosai, da kyar Safiyyah ta samu ta lallasheta don sai da suka fi minti talatin tana zaune kusa da ita tana lallashinta, daga karshe ta dena kukan cikin rawan murya ta ba Safiyyah labarin duk abinda ya faru da dalilin maida aure kan Ajay, Safiyya
h dai haka ta hangame baki tana kallon Khaleesat da mugun mamaki, can ta sauke ajiyar zuciya ta koma gefe ta kama kanta don bata ma san me zata ce ba kuma, ashe dai uwar Jay din er iska ce bata sani ba. Wajen karfe biyar da rabi Khaleesat ta raka Safiyyah
zata tafi shima don Ya Musty ne ke ta doka mata uban kira, sosai idanuwanta suka kumbura saboda kukan da tasha, a dai dai bakin kofar fita daga parlon suka hadu da Ajay zai shigo, Safiyyah dai ta koma gefe taki yarda su hada ido tana sosa kai, Khaleesat ta
wani dauke kai bayan sun hada ido da shi ta koma gefe fuskarta daure, sae da ya shigo parlon sannan Safiyyah tayi masa sai da safe tayi ficewarta daga parlon tana zare ido, ita dai Khaleesat na biye da ita a baya tana tafiya a hankali, after some minutes
Khaleesat ta dawo parlor bayan ta rakata har gun Lyft da zai dauketa, tsaye ta samesa a parlon alamar ita yake jira, ya juya yana kallonta calmly yace "I don't want to see her in this house again, if you have anything to discuss with her, discuss it at sch
ool but not in this House" Khaleesat ta wani kallesa tace "Bayan ita ina da wani ne a nan Maryland? She is all I have in this state bani da kowa ni dai, don haka wallahi sai ta zo gidan nan, ae ba wajenka take zuwa ba and she is not coming because of you..
.." Tana kai wa nan ta nufi stairs kamar zata tashi sama fuskarta daure, ya bi ta da kallo baya ko kiftawa har ta haura sama, tunanin yanda zai yi maganinta ya fara yi, can ya zauna kan kujera kamar me wani nazari, Khaleesat na komawa dakinta ta dau wayart
a ta kunna data ta shiga WhatsApp, kamar yanda tayi expecting Housemate bai mata replying message dinta ba, kuma har status update yayi a Whatsapp, kuka ta fara yi a hankali ta ajiye wayar ta koma can Edge din gadon ta rungume hannunta hawaye na ci gaba da
zuba idonta, shkkn ita kuma haka rayuwarta zai kasance har abada bata da wani say din kanta sai dai a yanke mata hukunci ko yayi mata ko kar yayi mata, haka nan aka hadata da Abdul ba tare da son ranta ba, that not being enough ya turo ta makaranta wani k
asa shi ma ba tare da tana so ba kawai she just have to obey, at the end aka daura mata aure dashi ba tare da ta sani ba sai da ta dawo ta tarar da hakan, after going through hell gidan Abdul Allah ya kubuto da ita, tun daga sannan tayi tunanin she now hav
e her freedom and will be allowed to decide for her self and chose what she want, sai gashi an kara yi mata wani auren ba tare da an damu da ko zata so ba ko bazata so ba, kawai anyi depriving dinta yancinta na yi ma kanta decision din rayuwarta, tunanin h
akan ya sa ta kuka sosai tana jin ba a kyauta mata ba, ba ayi considering din feelings dinta ba.... Sai wajen karfe takwas Khaleesat ta sauka daga saman gadon ta shiga bandaki don tayi wanka, bayan ta fito ta ciro kayan da zata saka, she wish zai kai ta ap
artment dinta kawai tayi zamanta ita kadai a can don ji take a ranta ko ganinsa bata son yi, fuska daure kamar irin tana ganinsa din nan ta gama shiryawa cike da jin haushinsa, bayan ta gama ta zauna gefen gado tana nazarin ko dai kawai ta gaya masa ita ya
maida ita apartment dinta bata son zama a nan, tana cikin tunanin nan message ya shigo wayarta, ta jawo wayar tana duba message din taga numbersa ne, bude text din tayi taga content din, ta
ɓ
e baki tayi ta mayar da wayarta ta ajiye, tafi minti goma zaune k
amar bazata tashi ba, amma can ƙasan zuciyarta kuma tana shakkar ya shigo dakin ya sameta, Mikewa tayi daga karshe fuska a daure ta nufi kofa ta bude ta fita daga dakin ta fara sauka downstairs ko ina ruwansa da zai dinga sa ta sai ta ci abinci, tana tafiy
a a hankali ta shigo parlon, zaune ta samesa a parlor da Glass din juice a gabansa yana kallon football, ko kallonta bai yi ba, ita ma taki kallon direction dinsa fuskarta babu fara'a ta nufi hanyar kitchen, sai a sannan ya bi ta da kallo ya dau Glass din
juice dinsa yana sipping, tana shiga kitchen din taga ba wani abinci, ta ma zata abincin ya siyo ya ajiye mata, ta
ɓ
e baki tayi ta hada hot chocolate kawai ta debi cookies me tsada da ta gani sannan ta fito daga kitchen din, Da sauri ta juya zata koma kitch
en din bayan ta hada ido da katon karen gidan, karen na kyalla ido ya ganta kuwa ya bi ta yana haushi fiercly kamar ya ga Alien a parlon, ta kurma wani ihu ta fasa shiga kitchen din ta nufi dinning area da sauri jikinta na rawa tana kallon karen ta ajiye c
up din hannunta da cookies, ai ko ya bi ta da gudu yana ci gaba da haushi, gigicewa tayi ta fashe da kuka sosai tana kallon Ajay da idonsa ke kan TV yana shan juice kamar bai san abinda ke faruwa a parlon ba, zaga dinning din suka dinga yi da katon karen d
a bai fasa mata haushi mai gigita mutum ba, cikin kuka tana kallon Ajay tace "Wayyo don Allah Yaya ka taimakeni, wallahi cizo na zai yi idan baka zo ba" Ajay yaki kallon inda take yayi keeping serious face yana kallon TV yana shan juice, tsallen da taga ka
ren yake kamar zai cakumota yasa ta tattara rigarta, shi dai Ajay kawai ganinta yayi a gefensa kamar an jefota tana neman hawa jikinsa don karen sai da ya biyota har nan, turata ya fara yi yace "Kee baki da hankali ne, meye haka" At the same time yana mats
awa da sauri daga kusa da ita putting a throw pillow barrier between them amma bata fasa rike sa ba tana shige masa jiki, hakan yasa ya yunkura zai tashi daga wajen amma taki sakesa don gam ta rikesa tana rusa kuka tana kokarin hawa kansa shi kuma yaki bar
in tayi hakan, bai san sanda ya haure karen ba daga kusa da su ya kora sa, da gudu karen ya koma kusa da stairs ya tsaya yana kallonsu kuma bai daina haushi ba, Ajay ya dau throw pillow ya jefa masa instructing him to leave the parlor, da gudu kuwa ya bar
parlon, sai a sannan Ajay ya kara turata daga jikinsa don she was still clutching onto him tightly amma taki yarda ta sakesa cikin kuka tana boye fuskarta jikinsa take cewa "Wallahi cizo na zai yi, don girman Allah ka rufa min asiri ka kaini sama kawai" Ga
nin ba sakesa zata yi ba ya kyaleta kawai ya dau remote ya kara volume din TV don ma ya dena jin muryarta, don kanta tayi calm don bayan ta dena jin haushin karen, a hankali ta dago kanta daga jikinsa tana bin parlon da kallo har sannan zuciyarta na bugawa
da karfi, ta fara matsawa daga kusa da shi hawaye na bin kuncinta, cikin rawan murya tace "You are very wicked, I never knew you are this wicked, kuma ni bazan zauna gidan nan da karen nan ba ka maida ni apartment dina" Calmly Ajay ya ajiye remote din han
nunsa yace "Legend...." Ta zaro ido ta fasa wani ihu ta kara shigewa jikinsa tace "Don girman Allah kayi hakuri, i am very sorry, wallahi wasa nake" Yayi mata kallon gefen ido, muryarta na rawa ta marairaice masa tana kara shige masa tace "Plss take me ups
tairs"
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah* ur evidence via 07087865788
HALYSAAH
PAGE 10
8
Cikin tsoro Khaleesat ke bin parlon da kallo jin bata sake jin haushin karen ba, nan taga karen ya bar parlon ya gudu saboda koran da Ajay y
ayi masa, a hankali ta fara matsawa daga kusa da Ajay tana masa wani kallo, shi ko yaki kallonta yana kallon TV, hararansa tayi ta sauka daga kan kujeran tayi wucewarta sama tana share hawayen idonta tana jin kamar ta fashe da sabon kuka don takaici, sai a
sannan ya bi ta da kallon gefen ido ya dau Juice dinsa yana sipping, tana isa stairs ta sake juyawa ta kallesa suka hada ido, wani hararan ta jefa masa ta haura sama tana jin wani mugun haushin sa a rai. The next day da ya kasance Saturday har goma da rab
i Khaleesat bata fito daga cikin daki ba, har cikin ranta ta tsorata da karen gidan, kiran Safiyyah ne ya shigo wayarta ta daga ta kai kunne, Safiyyah tace "Kin fasa zuwa apartment din naki ki dauko items din ki ne?" A hankali Khaleesat tace "Ai ba makulli
a wajena Sophie, kuma tsoron ma fita ko nan da parlor nake" Da mamaki Safiyyah tace "Kamar yaya?" Khaleesat kamar zata yi kuka tace "Sophie he is frightening me with their dog in this House" Safiyyah tace "Dog kuma? Dama shegen karen na raye? Nuna masa ki
ka yi kina jin tsoron karen?" Khaleesat ta fashe da kuka a hankali tace "Kinsan ai ina jin tsoron kare ni Sophie, kuma kin fa san karen kato ne and it's fierce, wallahi jiya suma ne kawai ban yi ba da karen ya biyo ni daga na je kitchen" Safiyyah tace "Tab
di, to shi kuma sai ya zuba ido shegen karen ya bi ki?" Khaleesat tace "Wallahi babu abinda yace kuma bai hanasa ba, kilan ma shi ya kira karen da ya ga na shiga kitchen don sanda na shigo parlon ni ban ga karen ba" Safiyyah tace "Ko wani salon mugunta fa
Ajayn nan da kike gani ya sani, meye kuma na barin kare ya dinga tsorata ki a gida in ba iskanci ba, amma kece kika nuna masa kina jin tsoron karen tun farko shi yasa, ban da haka tun yaushe zan rotsa masa duk abinda hannu na ya kai, wallahi idan karen ya
sake zuwa kusa da ke ko wani abu kika gani ki dauka ki buga masa a kai, ko kuma ki kira 911 sun tafi da shi, ta ya za a bar irin wannan kosasshen karen a gida yana firgita mutane karen da ya kamata ace yana gidan zoo saboda girmansa, bari ma ina zuwa gida
n yanxu ni kin san ba tsoron karen nake ba, ki shirya kafin in karaso" Khaleesat ta
ɗ
an bude ido bayan ta tuno warning din da yayi mata jiya, da sauri tace "Kin ga Sophie ki bari zan fara gaya masa zan je debo kayana sai mu hadu a can apartment dina kawai,
kuma wallahi idan muka je bazan dawo gidan nan ba don i can't withstand living together with him, ba shi da tausayi kwata kwata" Safiyyah tace "To zai yarda ki zauna apartment din har ya siya maki foodstuffs da abubuwan bukatan gida kuwa?" Shiru Khaleesat
tayi, kafin a hankali tace "Akwai kudi da yawa fa a account dina" Safiyyah tace "Ayya wanda Housemate ke tura maki ko?" Khaleesat ta sauke ido bata dai ce komai ba don duk kudaden da Housemate da Ajay din suke tura mata ne a account din, cause sanda House
mate baya nan Ajay ma ya tura mata kudi sosai, Safiyyah ta sauke wani ajiyar zuciya tace "To Allah ya kyauta, Allah sarki Housemate, ko wani hali yake ciki oho an dai cuce sa kawai, ki shirya ki fito ina jiran ki" Khaleesat ta daga kai da sauri jin an bude
kofar dakin, murya can kasa tace "Bye Safiyyah...." Daga haka ta katse wayar ta ajiye taki yarda ta juya ta kallesa, wani mugun haushinsa take ji har cikin ranta barin yanda ya bari kare yayi tormenting din rayuwarta jiya da daddare, yana tsaye daga bakin
kofar ya hade rai yace "What did I tell you yesterday?" Kamar zata yi kuka ta rungume hannuwanta still not looking at him tace "Ta yaya zan fito in hadu da karen da ka bari yana yawo a gidan nan yana tsorata ni" Yace "Ina ruwanki da shi? Zamanki yake aka
ce maki a gidan?" Ta hade rai tace "Ni wallahi tsoronsa nake bazan iya fitowa ba yaje ya cije ni, kawai ni dai ka taimaka ka maida ni apartment dina I can cope alone there, ai da can ni kadai nake zamana" Daga sama har kasa yake kallonta kafin yace "Kina d
a kudin biyan hayan apartment din kenan?" Shiru tayi, sai kuma ta juya tana kallonsa, Calmly yace "The driver in this house is purposely employed here because of u, don haka you have to be making breakfast and dinner with his ration, I can't be paying him
for ur services at the same time buying him two square meals in this state, don haka kina da hannuwan ki biyu da za kiyi maku girki da ke da shi" Khaleesat ta dinga kallonsa kafin tace "To da wannan shegen karen a gidan nan ne zan dinga zuwa kitchen inyi g
irki? Didn't you see the way the dog is being fierce at me?" Sai kuma ta fashe da kuka ta rufe fuskarta da pillow tace "Ni wallahi bazan iya zama gidan nan da karen nan ba" Yayi mata wani kallon sama har kasa sannan ya juya ya fice daga dakin, breakfast ya
kawo mata har dakin, ita dai taki kallonsa, sai da taga ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita. Khaleesat was more than eager taga Monday yayi ta tafi school don gidan wasn't a comfort zone for her, gaba daya ji take kamar a ƙaya take ga boredom da ya
isheta, gashi a tsorace take da karen gidan, duk da tun ranan Friday da ta ga karen ya tsorata ta da daddare throughout jiya da yau bata ga ko gilmawan sa ba, kamar yanda Ajay yayi instructing dinta in dai tayi girki sai ta ajiye ma Driver nasa abincin do
n iya su uku ne kawai a gidan babu wani worker, wannan yasa yau lahadi taji jiki wajen gyaran babban gidan tun daga upstairs har downstairs, she made sure she cleaned everywhere, haka ta gama aikin duk jikinta na ciwo saboda gajiya, tunda ta tafi daki waje
n karfe dayan rana bata sake sakkowa ba sai kusan magrib shi ma don ta dafa ko taliya ne saboda driver, kamar munafuka ta sauko downstairs tana bin ko ina da kallo incase zata hango legend amma taga babu shi, da mamaki take kallon boxes dinta na can apartm
ent dinta da wasu items tare da laptop and reading materials dinta, ta
ɓ
e baki tayi ta karasa tana duba items din daya bayan daya, after some minutes duk ta kai su sama zuwa daki sannan