Showing 543001 words to 546000 words out of 641791 words

Chapter 182 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

108

da shi.... Wajen karfe sha biyun dare Mami na zaune kusa da Ajay bayan Jay da Dsp Bilyamin da officers din dake tare da Dsp din sai local ruler din Makurdi sun

tafi yi ma Sarki da kinsmen dinsa rakiya zuwa hotel din da aka yi booking masu, cup din shayi ne a hannun Mami wanda Ajay ya sha ya rage ya mika mata, Mami dai sai kallonsa take babu ko gajiya, he looks fresh alamar he was doing well a duk inda ma yake, ka

wai dai rama ce da yayi, tambayoyi da yawa ne ke yawo a zuciyar Mami at this point amma this is not the right time na yi masa ko wani tambaya, infact babu wanda yayi masa wani tambaya tun bayan da aka yi admitting dinsa a asibitin ana basa enough time to r

est, shi kansa Mai martaba har yanxu bai masa ko wani tambaya ba, a hankali Mami tace "Baka tambayi Halysaah ba Junaid" Ajay da yayi nisa cikin tunanin da yake ya daga kai da sauri ya kalli Mami don tunanin da yake kenan tayi masa wannan tambayar, ya zata

Khaleesat will be among the first person he will set his eyes on, but may be there is a reason why she is not here, a hankali ya sauke idonsa ya kasa cewa komai, lokaci daya yaji zuciyarsa ya fara bugawa bayan wani tunani ya fado masa a rai, bude kofar war

d din aka yi, Jay ya shigo ward din suka hada ido da Ajay, Jay na tafiya slowly ya karasa har kusa da gadon yana kallonsa babu ko kiftawa kamar yanda Ajay ma ke kallonsa, a hankali Ajay yace "Jawwad...." Jay ya rungumesa ya runtse ido yana patting bayansa,

da kyar yayi gathering courage din cewa "I missed you each and every day Junaid, I....." Jay ya kasa ci gaba ya dora goshinsa a kan Ajay yana sauke numfashi a hankali, after some seconds cike da karfin hali yace "Having you back is the greatest thing that

have happened to me Bruh, I will now appreciate every second with you in life" Mami dai kallonsu kawai take a sanyaye tana jin wani farin ciki a ranta, Khaleesat ce ta fado mata, tayi murmushi tare da sauke ajiyar zuciya. Washegari da sassafe Khaleesat ta

samu Ammi a parlonta, tun jiya da daddare aka kai Inteesar gidanta tunda babu wani occasion da aka yi na bikin da ya wuce daurin aure sai Walima, bayan Khaleesat gaida Ammi tana wasa da hijab din jikinta tace "Ammi kano nake son zan tafi, Kanwar Ummata ji

ya aka daura aurenta ita ma" Ammi na murmushi tace "Hajiya Aseeyah ta gaya min Mai martaba ya daura aure da kanwar mahaifiyarki, na kuma yi farin ciki sosai, har na ma Ummanki Allah ya sanya alkhairi ta waya...." Khaleesat ta dinga kallon Ammi babu ko kift

awa, a ranta ta fara tunanin Mai martaba as in how? she became so confuse, ta zauna da kyau tace "Ammi Me martaba kuma?" Ammi tace "Au wai da baki sani ba Khaleesat?" Khaleesat ta girgiza mata kai still in shock, Ammi na murmushi tace "To Kanwar Ummanki ta

zama matar Mai martaba yanxu, fatan dai Allah ya basu zaman lafiya, nayi farin ciki da wannan aure sosai, zumunci me kwari ya kullu har abada dake da gidan sarki in sha Allah, bari in ma Umar magana ya siya maki available ticket zuwa kanon, ita ma Hajiya

Aseeyah ta kirani jiya wai zata je wani waje emergency, na ma kirata wajen karfe tara na dare jiya ban sameta a waya ba, zuwa anjima zan sake kiranta inji ko yau zata dawo" Khaleesat dai tayi shiru don har sannan she was shock da news din da Ammi ta mata b

reaking wai Mai martaba ya auri Aunty Farida, flight din karfe goma na safe Umar yayi ma Khaleesat booking zuwa Kano, har ta kagu ta ganta a Kano bayan wannan labarin da ta ji. Karfe tara na safe masarauta ta rikice bayan Mai martaba sun dawo daga Benue ta

re da Ajay, abun ya zo ma kowa kamar al'mara, dama tun basu taso ba Sarki ya kira yasa aje gidan Hajja a daukota zai yi magana da ita, ko da suka iso Hajja na gidan, ga kuma likitoci har uku na jiran isowarsu to attend to Ajay, irin shock da rudanin da aka

shiga a masarautar ganin Ajay ba a cewa komai, sosai Mami taji dadi ganin yanda kowa ke farin ciki wholeheartedly har da koke koke, tsabar shock Hajja ko kukan ma ta kasa sai kallon Ajay kawai take tana ganin abun kamar mafarki, sai shi ne ya isa har gaba

nta ya zauna yana kallonta, ta jawosa jikinta ta fashe da kuka sosai tace "Ahmad..." a cikin commotion din happiness din nan Mami ta ciro wayarta ta tafi kiran Ammi, Ajay ya daura kansa jikin Hajja duk jikinsa a sanyaye ganin bai ga Khaleesat ba balle babi

es dinsa da yake ta zaton zai gani idan suka shigo Emirate din, kuma babu wanda yace komai akan both his wife and babies, everyone is just happy to see him, sai ya fara tunanin ko Khaleesat tana gidansu ne, har cikin rai kowa ke murna a parlon Hajja, suna

ta kiraye kirayen yan uwa da abokan arziki ana sanar masu ga Junaid ya dawo, su Hajiya Sumayya da Gimbiya Firdausi tuni suka kamo hanyar gidan sarki a rikice... Hadiyah was so shock bayan Ummi ta kirata ta sanar mata dawowan Ajay, ita ma gashi har tayi boo

king ticket zuwa Kano sannan ta biyo wani jirgin da zai karaso da ita Bauchi, Hadiyah tafi minti biyu ta kasa motsi a inda take zaune, ko minti biyar bata yi da fitowa daga dakin da suka sauka ba ta bar Khaleesat na shiri Umar zai kai ta Airport, da kyar t

a mike hawaye cike idonta tana jan kafa ta fito daga dakin da take, a corridor ta ci karo da Ammi ita ma ta fito tana share hawaye, Hadiyah na kallonta ta fashe da kuka tace "Ammi an kira ki kema ko?" Hawaye na zuba idon Ammi tace "Yanxu Hajiya Aseeyah ta

kirani Hadiyah, ina Khaleesat din?" Cikin kuka Hadiyah tace "Tana daki" Ammi tace "To ki kyaleta kar ki ce mata komai, Umar zai mana booking jirgi yanxu zuwa Bauchin, tafi ki shirya kawai, ita ma ki sa ta shirya" Hadiyah da ta kasa dena kuka ta gyada ma Am

mi kai kawai. Khaleesat tayi mamaki da Ammi tace mata Bauchi za su tafi, nan taji hankalinta ya tashi sosai duk tunaninta ko wani abu ne ya samu Mami, nan da nan hawaye suka ciko idonta muryarta na rawa tace "Ammi me ya faru?" Ammi tayi murmushi tace "Babu

komai Khaleesat, ba nace maki an daura auren Sarki da Kanwar Mamanki ba, shi yasa za mu je ai" Khaleesat taji hankalinta ya kwanta don sai da ta sauke ajiyar zuciya, Ammi bata sanar ma Inteesar da aka kai gidan mijinta abinda ke faruwa ba sanin sai ta iya

birkicewa tace zata Bauchi ita ma, karfe hudu saura Khaleesat suka isa Masarauta da Ammi da Hadiyah don basu samu jirgi direct ba, nan Khaleesat taga gidan cike da mutane, tun da suka shiga babban parlor Khaleesat taga su Kilishi na murmushi suna kallonta

, sosai tayi mamakin ganin har Mami a parlon ta zauna ta gaishesu gaba daya tana mamakin why is everyone looking so happy, ko duk saboda auren Mai martaba da Aunty Farida ne suke murna haka, Hadiyah dama parlon Mai martaba ta nufa direct, a can second parl

or dinsa taga Ajay zaune da Jay a gefensa, ga abinci iri iri a gabansa, ta sake handbag din hannunta ta tafi da gudu ta fada kansa ta rungumosa cikin kuka tace "Ya Junaid..." Ajay dai kallonta kawai yake, a hankali yace "Hadiyah" Kuka kawai take ta kasa ce

wa komai, Jay dai kansa na kasa, cikin rawan murya Hadiyah tace "We all missed you so much ya Junaid, don Allah kar ka sake barin mu" Ajay dai na rungume da ita bai iya yace komai ba, abincin da ta gani gabansa ta fara zuba masa a plate, sai ga Ammi ta shi

go parlon tare da Gimbiya Firdausi da tayi mata rakiya, Ammi ta kasa daurewa ta fashe da kuka tana tsaye bakin kofa, Ajay ya mike tsaye a hankali yana kallon Ammi. Mami na kallon Khaleesat that was looking tired tace "Ya hanya Halysaah?" Khaleesat tace "La

fiya lau Mami" Mami tace "Kin sha magungunan ki na yau kuwa?" Khaleesat ta girgiza mata kai kawai, Mami tace "To mu je bangaren ki" Mikewa tayi tana biye da Mami taga duk mutanen dake parlon sun bi ta da kallo, a haka suka koma part dinta da Mami, it was s

parkling clean as usual, Mami tace "Jirgin karfe nawa ku ka biyo?" Khaleesat tace "Karfe daya da rabi" Mayafin jikinta ta cire tace "Zan yi sallah Mami" Mami tace "To shiga kiyi alwala...." Ta nufi Bedroom din Ajay ta shiga ban

ɗ

aki, Mami kuma ta bar part d

in tana murmushi. Khaleesat na zaune kan darduma bayan ta idar da sallah tayi nisa tunanin da take Kilishi ta shigo dakin da sallama tace "Har kin idar da sallahn Halysaah?" Khaleesat ta gyada mata kai tace "Na idar Aunty" Kilishi tace "To taso ku gaisa da

baƙi a parlor" Mikewa Khaleesat tayi ta bi bayanta tana tafiya a hankali suka fita daga dakin har zuwa Main parlor, dai dai sanda Jay ya bude kofar parlon ya shigo Ajay na biye da shi a baya, Khaleesat bata kai ga karasowa cikin parlon ba tayi ido hudu da

Ajay, ta tsaya tana kallonsa babu ko kiftawa, su Hajiya A'isha da Mami da Gimbiya Firdausi na zaune parlon ko wanne da murmushi a fuskarsa, a hankali take tafiya tana jan kafa ta nufesa har lokacin bata daina kallonsa ba, Jay ya koma gefe ya rungume hannu

nsa yana murmushi yana kallonta feeling so happy he brought back her husband to her, sai da ta kusa dab da Ajay ta sulale tun kan ta kai kasa yayi saurin rikota ta fada jikinsa a sume, Mami ta sauke idonta hawaye na zubo mata, Kilishi kanta dake tsaye parl

on kuka take, Jay ya sauke idonsa ya karasa ya duka kusa da su sanin Ajay ba shi da strength din yi mata komai a lokacin, ya amsheta daga hannunsa.... karfe sha daya na dare Khaleesat ta bude idonta a hankali tana bin ko ina da kallo, Ajay dake zaune gefen

ta ya duka dab da ita ya kamo hannunta yana kallonta amma ya kasa cewa komai, hannuwanta tayi wrapping a wuyansa ta rungumosa har sai da ya fado kanta, muryarta baya fita sosai tace "Me yasa ka tafi ka bar ni" Tana fadin haka hawaye suka fara gangarowa gef

en idonta Tana kallonsa, muryarsa na rawa yace "Jeeddah...." Saukan hawayensa taji a jikinta, ta fashe da kuka a hankali tana kara rungumesa gam a jikinta kamar za a kwace mata shi,

Halysaah

Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara kank

amesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace "Jeeddah...." kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for al

most 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zuwa

kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace "Don girman Allah kar ka tafi, don't go and leave me again plsss

" Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar mij

inta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara ka

nkamesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace "Jeeddah...." kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for

almost 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zu

wa kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace "Don girman Allah kar ka tafi, don't go and leave me again pls

ss" Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar m

ijinta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci taga wayam babu shi, hakan ya faru times without number

in her dreams sai dai ta farka taga babu shi, she is so afraid that is the exact thing that will happen if she should let go of him now, yayi kasa da murya yace "Jeeddah zan je in kawo maki tea ki sha ne...." Ta girgiza masa kai da sauri tace "A'a na koshi

wallahi, kar ka tafi" Dai dai nan aka yi knocking kofar parlor, ya kalli kofar bedroom dinsa sai kuma ya kalleta ya kara yin kasa da murya yace "Let me check who is at the door" ta fashe masa da matsanancin kuka tana girgiza kai tace "Wallahi tafiya zaka

yi, nasan tafiya kake son kayi...." Ya dinga kallonta a sanyaye, a hankali ya dora forehead dinsa a nata, hawayen da suka taru idonsa suka sauka a fuskarta, da kyar cikin breaking voice yace "I am going no where Jeeddah, I promise, we will be together till

the end in sha Allah, i am going no where wife" Ita ma hawayen ne ke sauka ta gefen idonta, ta kara rungumesa tana shesshekan kuka, jin an sake knocking kofar yayi kasa da murya yace "Let's check the door together" Share mata idonta yayi sannan ya dagota

duk da rashin kwarin jikinsa, ya goge idonsa, tana rike da shi kamar zata shige jikinsa suka fita daga dakin, gaba daya a firgice take har lokacin, she still don't want to believe this is real don kar ciwon zuciyarta da yayi sauki yanxu ya dawo mata sabo,

ya bude kofar parlonsa bai ga kowa ba ya kalli direction din Main parlor yaga Jay zaune a parlon, ya juya ya kalli Khaleesat dake tsoron sakesa, a hankali yace "It's Jawwad...." Hawaye cike idonta ta sake hannunsa a hankali tana kallonsa, lips dinsa ya dor

a a forehead dinta cikin sanyin murya yace "I will be back soon" Walking slowly ya nufi main parlor ta bi da da kallo babu ko kiftawa hawaye na sauka idonta, yana isa parlon ya zauna, Jay na kallonsa yace "Ya jikin nata, ta tashi?" Ajay yace "Ta tashi" Jay

yace "Ohk, hope she took her medicines?" Ajay yace "Yanxu ta tashi" Jay yace "Ohk, na ce ma Dr Habib zan sa maka drip din he shouldn't bother, zan iya sa maka yanxu?" Ajay ya girgiza masa kai yace "I think we should leave it tomorrow, i am fine now" Jay y

ace "Are you sure?" Ajay ya gyada masa kai, Jay yayi shiru yana kallonsa cause he is still looking pale, after a while ya sauke idanuwansa a hankali yace "Da ka bari in sa maka Ajay, you are still not strong, bana son zazzabin ya dawo maka anjima, we have

to manage ur health before leaving for America...." Ajay yace "Bana jin zazza

ɓ

i, i am feeling much okay now, kawai ina son inyi bacci ne" Jay yace "To shikenan, amma ka sha drugs din naka?" Ajay ya gyada masa kai, mikewa Jay yayi yace "I will come back lat

er to check on you" a hankali Ajay yace "Ohk" Daga haka Jay ya nufi kofa ya fita daga parlon, Ajay ya mike ya koma parlonsa, har sannan Khaleesat na tsaye taki barin bakin kofar, ta dinga kallonsa bayan ya shigo parlon she couldn't believe he truly came ba

ck, sauke idonsa yayi ya jawota jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "I missed you so much Jeeddah...." Ta kwantar da kanta saman kirjinsa tana jin yanda zuciyarsa ke bugawa hawaye na zuba idonta ta kasa cewa komai.... Daren ranan nan

Khaleesat ta nemi bacci ta rasa, tuni Ajay yayi bacci amma tana zaune gefensa kamar zata shige jikinsa tana kallonsa, har kusan karfe biyu ko alamar bacci babu a idonta, duk wani motsin da zai yi akan idonta, lokaci lokaci sai taji

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login