Showing 327001 words to 330000 words out of 641791 words
yake yi i
n every situation ko da kai ne baka da gaskiya, baya taba sauraron wanda zai karanto masa laifin ka har ni kuma, a kan ka Jawwad sai ya rufe ido ya gaya min babu dadi, duk abinda zan ma Jawwad bazai daga ido ya kalleni ba amma inyi kuskuren fadan wani aibu
a kanka ranan sae abinda ya manta ne bazai gaya min ba cikin fushi, ya dauke ka tamkar wanda ku ka fito ciki daya, ya dauki son duniya ya daura maka and he is always ready to protect you at anytime amma wai kai zaka ci amanarsa ka auri warce kasan yake ba
la’in so kawai don nace ba yanxu zai aureta ba sai nan da warni Lokaci…. Kuka ta fashe da shi sosai tace “Daga kai har Sarki kun nuna mana iyakarmu da ni da Jawwad a gidan nan, wallahi da da zuciya daya kake zaune da Jawwad ko sarki ne yace zai aura maka y
arinyar nan baza ka amince ba duk yanda zai yi da kai kuwa, instead fighting zaka yi har sai kaga Jawwad ya samu, amma saboda baka tare da Jawwad da zuciya daya you are just using him shi ne zaka yi masa irin wannan sakayya ka auri budurwarsa, don Allah ka
gaya min meye ribar ka Junaid?” Ajay dal different direction yake kallo amma duk yana sauraronta, Infact mamaki ma ya sa yayi stiff kawai a inda yake zaune jin kalaman Mami, cikin kuka Mami tace “Magana nake maka kake kallon wani waje daban, ka gaya min m
e da na yayi maka da kake son ganin downfalt dinsa haka? Is it a crime don ya nuna yana yin ka, kuma yana goyon bayan ka?” Ajay ya kalleta kamar bazai ce komai ba, can dai yace “I new nothing about this marriage, ban san komai a kai ba, ke kika ce ma Mai m
artaba ya maida auren kaina which he did, ni ban san komai a kai ba, bai kuma yi shawara da ni ba” A fusace Mami tace “Baka san komai a kai ba amma auren ke kanka har yanxu kuma ga ka zaune comfortable as if nothing? In baka san komai a kai ba al birkice m
a Sarki zaka yi kace baka son auren baza ka iya cin amanar dan uwan ka ba, idan yaga ka daga hankalin ka ai zai nemi mafita, kuma ta nan ne zai san yayi babban kuskure abinda yayi, da nace ya maida auren kanka idan har ya dau Jawwad matsayin da sai yayi ha
kan? Wallahi duk abinda ya samu da na bazan taba yafe maku kai da Sarki ba, i will never forgive you two kuma sai na fito na sanar ma duniya duk abinda ake ciki babu abinda zan boye dama an dade ana ruwa kasa na shanyewa a gidan nan, an dade ana nuna mana
iyakarmu ni da Jawwad, an kuma ci amanar Marigayi Yusufa, an ci amanar sa, da shi ne bazai taba yin haka ba, an ci amanar dan sa, in har wani abu ya samu Jawwad zan fito in sanar ma duniya komai wallahi” Cikin kuka sosal ta kare maganar, shi dai Ajay kallo
nta kawai yake don bai ma san me zal reba, Lace Dania sat da na ce ma jawwad shi ke son katsakani da Allah amma ba kai ba, kawai kana, using dinsa ne, shi kansa za gane hakari yanxu, tunda gashi ka ci amanarsa, in har ka cika dan halak samun Sarki zaka yi
duk yanda zai yi yayi a warware auren nan da ya daura da kai, amma sain ka cika dan halak” Tana kai wa nan ta fice daga parlon Ajay ya bi ta da kailo, bai taba ganin mutum that is so perfect in manipulation kamar wannan matar ba, cikin few minutes ta juya
lamarin ta dawo ita ce victim din, jinginar da kansa da yayi masa nauyi yayi ya lumshe idonsa, he wish zai iya da ya sake samun Mai martaba amma bazai so ya bata masa rai ba, don bata masa rai da aka yi tun farko shi ya ja har yayi wannan abun da yayi…. Tu
n da Nenne ta samu labarin Yau Lahadi za a kai Khaleesat Bauchi ta fara lissafin wa enda za su je kai amarya yanda baza ail kunya ba tunda ba garitalallen gida za a kal ta ba, Sha’awa har da kukanta da Nenne tace banda ita a yan kal amarya, Nerine ta gama
lissato duk wa enda za su Bauchi ciki har da Baaba Gaje, Aunty Farida, Aunty Murja, Hajiya Zaliha da babban er ta, Uwar kishiyar Aunty, Murja, sai wata a manri wanda mijinta ke da kudi Hajiye Salaha, da kvar Menne ta lissafo Mama Shatu a cikinsu wal shima
ann kar Maram All va kullacet………su raka yayarsu gidan auren ta, sai kuma Lamisah, sal da Aunty Farida tayi da gaske da Nenne sanrian Nenne ta yarda ta sa kawar umma wato: Mama Savame a yan kal amarya, daga karshe Nenne ta sa wata Cousin sister ginta ita ma
dattijuwa kamar Baaba Gaje, duk sal da Nenne ta jaddada masu gidan Sarauta za aje kai Khaleesat su ruta mata asiri kar su bar abun fade a can, Aunty Farida tayi mamakin da Nenne bata ce zata je ba, bayan Nenne ta gama zayyano duk yan kal amarya sal kuma t
ace “In kuma a jirgi za aje kai amaryan to lallai sal an gaftare wasu mutane a wannan lissafin da aka yi kar ayi mana kallon yan iska” Throughout Jiya da shekaranjiya Khaleesat bata shiga darnuwar da take ciki ba yau da taji za a kai ta Bauchi, dama zuwa y
anxu daga Jay din har Ajay babu wanda take kira a waya tunda bata samun su, duk wani……gayu tun daga jiya zuwa yau, ko dakin da take mutum ya shiga ba abinda zai ji yana tashi sal azababben kamshin jikinta, ga wani glowing da take, gashin kanta ma ya sha gy
ara na musamman dama gashi bakikirin, duk wanda ya kalleta sai ya sake kalionta, haka yarinyar Hajiya Zaliha ta zauna dakin tana ta kallonta kamar ta samu TV, komal na Khaleesat burgeta yake, turarurruka ba na wasa ba Hajiya Zaliha ta kai Aunty Farida suka
siya ma Khaleesat har da turarumukan wuta tunda ga kudi enough, Banda Hajiya Zalihar abubuwa da yawa Khaleesat da…
Halysaah Page 100 By Khaleesat Haydar
Related Articles
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 72 By Hafsat Bature
2, March 2024
Halysaah
Page 51 By Khaleesat Haydar
30, June 2025
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 10
21, December 2023
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 77 By Hafsat Bature
6, March 2024
NIHAAD Chapter 6 By Khaleesat Haiydar
9, July 2023
Halysaah Page 26 By Khaleesat
Haydar
29, May 2025
Follow us
Facebook
Twitter
WhatsApp
Google news
You might like
LABARINA Season 4 Episode 11
22, April 2023
IDAN RANA TA FITO 1 By Halima K/Mashi
22, April 2023
Hajar Hausa Novel Document txt
Hajar Page 4 Complete Hausa Novel
3, Novembe
r 2024
Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 11-15 By Asma Baffa
3, September 2023
Hasken Idaniya Complete Hausa Novel Document
22, April 2023
My Uncle Page 10 Complete Hausa Novel
7, July 2025
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 9 By Hafsat Bature
21, December
2023
Zuciya Da Kwanji Book 1 Chapter 4
22, April 2023
Ajiya A Duhu Book 1 Page 17 Complete Novel
4, June 2025
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sirrin Auren Bakar Mace
6, May 2024
Halysaah Page 91 By Khaleesat Haydar
1 week ago
Tubali Book 3 Page 8 C
omplete Novel
22, April 2023
NAKASA BA KASAWA BA CE Part 3 By Aisha Garkuwa Complete Document
22, April 2023
Domin Samun Girman Mazaunai (Hips) Da Girman Nonuwa Txt
Abubuwan Da Ma’aurata Za Su Sha Don Samun Dauwamammiyar Ni’ima
21, January 2024
Kanwar Uwa
ce ko Kishiyar Uwa By Billy Abdull Complete Document
22, April 2023
Yadda Ake Duba Expired na Gas Silinda (Cooking gas)
ɗ
inku
22, April 2023
Yadda Kaddara Ta So Complete Novel Document Txt
Yadda Kaddara Ta So Complete Novel Document
25, January 2025
Wace C
e Ita Chapter 24 Complete Novel
22, April 2023
Bankada Complete hausa novel
22, April 2023
Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel – Aihausanovels
22, April 2023
Cuta Ta Dau Cuta Chapter 30 By Billyn Abdull Complete Novel
8, January 2024
Abban Sojo
ji Chapter 36 Book 2 Complete Novel
22, April 2023
Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 78 Complete Hausa Novel
24, May 2023
Ribar Uwa Complete Novel Document Txt
Ribar Uwa Complete Novel Document
23, November 2024
Matar Damisa Book 2 Complete txt
Mat
ar Damisa Book 1 Chapter 6 Complete Novel
30, September 2023
Halysaah Page 63 By Khaleesat Haydar
16, July 2025
MISBAH PART 1 Hausa Novel By Sa’adatu Waziri
22, April 2023
Yan Kannywood sun fara yin blue fim
22, April 2023
Matar Damisa Book 2 Complete txt
Matar Damisa Book 1 Chapter 27 Complete Novel
19, November 2023
Halysaah Page 9 By Khaleesat Haydar
16, May 2025
Load More
Advertisement
Categories
Uncategorized1,259
Hausa novels772
Novel Document105
Sirrin Rike Miji100
Labarai62
Zafafa 202351
Kannywood39
Zamantakewar Aure26
Kimiya da Fasaha18
Mallama Juwariyya17
Job15
Health13
Education13
Daga Malamai6
Fassarar Mafarki4
Kalaman Soyayya4
Waka1
Litatta
HALYSAAH
PAGE 10
1
Hajiya Zaliha na rike da hannun Khaleesat ta fito da ita daga parlon Babanta bayan ya
gama yi mata duk nasihar da zai yi mata, ya so a wannan gabar ya sanar mata wanda zata je Bauchi ta tarar a matsayin mijinta amma Nenne tayi bake bake a parlon kamar ta san niyyarsa kenan, ganin hakan sai bai yi ma Khaleesat maganar ba har dai Hajiya Zali
ha ta fita da ita daga parlon zuwa dakin Ummanta, nan ma dai Nenne na biye da su a baya, ita dai Umma kasa cewa komai tayi bayan Khaleesat ta duka gabanta, after some seconds Umma ta dafe kanta cikin sanyin murya tace “Allah Ubangiji ya maki albarka Jiddah
, ta haka ne zaki samu aljanna, Allah ya sanya wa auren ku albarka” Khaleesat dai kuka kawai take a hankali, Nenne tace “Ameen, addu’ar uwa ai baya faduwa kasa banza, in sha Allahu zata zauna lafiya da mijin da zata je ta tarar da izinin Allah kuma zata za
me masa sanyin idaniya, bamu da shakku akan tarbiyyar da muka mata mun san bazata kunyata mu ba, in Allah ya yarda sai ta zamo abar alfahari a babban gidan nan, Zaliha dagota ku fito ga can motoci na jira a kofar gida kar a bata masu lokaci” Hajiya Zaliha
ta dago Khaleesat dake kuka ta rungumeta jikinta, ita dai Umma bata yarda ta kalleta ba don daurewa kawai take ita ma, a ranta kuwa addu’a take Allah ya sa gidan zamanta ne, Allah ya sa shi din mijinta ne na har abada da za su tara zuri’a, kada Allah ya ma
imaita masu irin auren Abdul, a haka Hajiya Zaliha ta fita dakin tare da Khaleesat Nenne dake biye da su tana nata nasihar, sai a sannan hawayen dake makale idon Umma ya zubo ta bi su da kallo. Tun da Khaleesat suka iso Emirate din Bauchi take jin gabanta
na faduwa ta rasa dalili, zuwa yanxu ta dena kukan da take sai addu’a da ta dinga yi a ranta ko zata samu nutsuwa a zuciyarta, tarba iya tarba aka masu a Emirate din kafin aka sauke su a inda aka tanadar domin sauke su a babban gidan, Hajiya Shafa’atu sai
da ta tabbatar they are very comfortable don ita ce ma silar irin tarban da aka masu na girma, daga bisani ta fita daga bangaren don barin su suyi sallahn magrib da ya gabato, ko kafın su idar da sallah abinci kala kala da drinks aka cika masu a masaukin n
asu, ga kayan marmari iri iri masu kyau, Baaba Gaje na kallon Hajiya Zaliha murya can kasa tace “Banda ma magariba tayi Hajiya ai tun da muka kawo masu amarya ina ga kamata yayi ace yau mun juya mu je gidansu Murja mu tafi mu kwana, duk da bamu san ya al’a
dar su take ba” Mama Salame tace “Wannan gaskiya ne Baaba Gaje, abun ka da gidan sarauta kada mu yi karanta bamu san ko ba a yi masu haka ba” Mama Shatu ta wani kallesu tace “Sai kace ana koranmu daga kawo amarya sai kama hanya, ai rashin wayewa ne wannan,
yo ko kwana biyar za mu yi in dai wannan babban gidan ne ina ruwansu, baza kuma su gaji da ciyar da mu ba, gidan sarauta fa aka ce” Hajiya Zaliha tayi murmushi, can ta kalli Baaba Gaje tace “Ai babu komai don an kwana washegari mun tafi Mama, ai ba shigow
ar wuri muka yi ba, wannan ne ma yasa har aka bamu babban masaukin nan, in sha Allahu gobe za mu bar gidan nan in dai ba su suka tsayar da mu suka ce za su yi wani taro ba” Baaba Gaje tace “To shikenan” Aunty Farida ce tayi serving kowa abinci a parlon, sa
nnan ta debi abincin ta kai ma Khaleesat dake daki tare da Lamisah da Sakinah yarinyar Hajiya Zaliha, Aunty Farida na kallon Sakinah tace “Don Allah ku saka ta ci abincin nan dole, tun safe babu wani abun kirki da ci” Sakinah tace “To Aunty Aunty Farida ta
kwanta a dakin don duk ta gaji rabonta da baccin kirki tun shekaranjiya. karfe bakwai da rabi sai ga Hajiya Shafa’atu da Hajiya A’isha, sai Hajiya Sumayya sun shigo bangaren, sannu da hutawa Hajiya Shafa’atu tayi ma su sannan tace “Ga Fulani matar Mai mar
taba zata shigo yanxu ku gaisa” Sai ga Aunty ta shigo parlon cikin shiga ta alfarma tana taku dai dai fuskarta babu yabo babu fallasa, daga bayanta jakadiyarta ce da Cousin sister dinta Hajiya Nafisah, ban da Mai martaba da ko kusa da bangaren nan bazata z
o ba haka ta dau alwashi, amma munafuka Shafa’atu sai da ta hadata da sarki, a iya saninta a bangarenta ya kamata ace an sauke Amarya, danginta kuma sai su zauna a masaukin da aka basu amma don a nuna mata iyakarta a nuna mata ba ita ta haifi Junaid ba shi
ne aka ki sauke amarya a bangarenta, wanda tasan duk shirin Shafa’atu ne wannan, a sanda take kasar waje da mijinta uban wani ne ya rike Junaid din da dadi babu dadi, shi ne vanxu d
ọ
n ta dawo Nigeria har zata fara mata shisshigi haka, Aunty ta kai zuciya
nesa ta zauna saman kujera Mama Shatu da su Baaba Gaje da Mama Salame sai jero mata gaisuwa suke babu kakkautawa Ita kuwa tana amsawa da kyar cikin isa da gadara tana bin ko wannen su da kallo, Hajiya A’isha tace “Ina Amaryan” Baaba Gaje ta mike da sauri t
a tafi dakin da su Khaleesat suke tana cewa “Bara a fito da ita ranki shi dade” Haushi kamar ya kashe Hajiya Zaliha a inda take zaune don ta ma ki cewa komai, Aunty Farida ta sa Lamisah ta dauko ma Khaleesat wani Alkyabban dake ta kamshi don an turara sa t
a saka mata, Aunty Farida dake kwance ta kalli Khaleesat tace “Saura ki je kina tura kai kasa kamar wawiya” Baaba Gaje tace “Haba Parida, cikin nasiha zaki mata magana ba da fada ba, Khaleesah ai yarinya ce” Baaba Gaje na rike da hannun Khaleesat suka fito
babban parlon, ita dai Khaleesat kanta na kasa. Mama Salame tayi caraf tace “Hauwa’u ce” Hajiya A’isha tace “Maa sha Allah” Ita dai Aunty bata fasa kallon Khaleesat ba, gashi ko gaisuwarta bata amsa ba, after some seconds ta mike tana kallon wa enda suka
rakota tace “To naga amarya mu je ko….” Jakadiyarta ta hau jero mata kirari a haka har ta fita daga parlon suna biye da ita, Hajiya Shafa’atu dai ta bi ta da kallo don ko kadan bata ji dadin attitude din da tayi displaying a parlon ba, gashi ko sallama bat
a yi ma su Hajiya Zaliha ba tayi tafiyartaq. Karfe tara Hajiya A’isha ta shigo parlon ta sanar ma su Hajiya Zaliha za a kai Khaleesat wajen Mai martaba ta gaishesa, Hajiya Zaliha ta tashi da kanta ta tafi dakin da su Khaleesat suke, kara shiryata tayi ta s
aka mata Alkyabbarta sannan ta kamo hannunta suka fito daga dakin, Hajiya A’isha tace “Maa sha Allah, to ina ga fa daga haka sai da safe kenan don bangaren Fulani zata kwana, in ma da abinda zata bukata Hajiya Shafalatu zata shigo ta daukar mata” Hajiya Za
liha tace “Toh hakan ma babu laifi Hajiya, Allah ya tashe mu lafiya gaba daya” Sosai Khaleesat taji jikinta yayi sanyi, nan da nan hawaye ya cika idonta, Hajiya A’isha na rike da hannunta suka fita daga parlon, tafiya me nisa suka yi kafın suka iso babban
parlon sarki, yana zaune parlon nasa tare da Aunty, Hajiya A’isha ta zaunar da Khaleesat kan Carpet, bayan tayi ma sarki Barka da hutawa ta juya ta fita daga parlon, Khaleesat ta daga kai ta kallesa a hankali ta gaishesa, ya sakar mata soft smile with calm
ness in his voice ya amsa gaisuwarta, she felt so comfortable with him, ko don ta taba qaninsa har… time around a mai martabansa take kallonsa, unlike the other time da bata san wanene shi ba, addu’a sosai Mai martaba yayi mata kamar yanda zai yi ma er cik
insa, ita dai kanta na kasa tana wasa da Alkyabbar jikinta tana jin hawaye na taruwa idonta, Aunty kuwa sai kallonta take babu ko kiftawa, kwata kwata bata san Khaleesat ta kai har haka ba, ko don bata wani kare mata kallo bane a Amurka, sannan hoton da Ma
mi ta nuna mata shi ma bata tsaya kare mata kallo ba, yanxu kuwa ga