Showing 588001 words to 591000 words out of 641791 words

Chapter 197 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

186

Tace "To idan na gama zan kira ka" Yace "Alright My love" Ta

ɗ

an

hade rai tace "Amma ina zaka daga nan?" Yayi murmushi yace "To bari kawai in jira har lokacin da zaki fito" Yana fadin haka yayi baya da kujeran motar zai kwanta, dariya ta fara yi, ya dinga kallonta babu ko kiftawa, tayi me isarta sannan ta tallabi kunci

nta tana kallonsa tana murmushi tace "Idan nace ka zauna nan ka jira ni sai ka zauna" Shi dai ya kasa dena kallonta, after some seconds ya kamo hannunta yayi kasa da murya yace "I want a baby girl like you pls Jeeddah" Ta

ɗ

an bude ido tace "Ni ce ma zan ba

kai na babu girl din kenan?" Sauke Idonsa yayi, a hankali tace "Ai kace za mu je Umrah kwanan nan, idan muka je sai inyi addu'an Allah ya bani cikin baby girl" Ya daga idanuwansa ya kalleta, yace "Wannan dake jikin ki fa?" Tayi shiru tana kallonsa, ya kam

o hannunta yana kallonta yace "You mean you don't know u are pregnant with my baby?" Ta turo baki taki cewa komai, ita abinda yasa taki yarda tana da ciki all this while taga bata ji abinda taji a cikinta na farko ba, babu kasala babu tashin zuciya, sannan

tana cin abinci, baccinta ne kawai ya karu, ya lakaci hancinta yace "Yi duk tunanin da zaki yi amma ki sani idan kika haife wannan babyn you still have 7 more to go in sha Allah... Zaki haifa min girls shidda masu kama da ke, biyu su yi kama da ni" a hank

ali Khaleesat tace "Ni dai ina son namiji" Shiru yayi yana kallonta, can ya sauke idonsa yace "Bana sha'awan duk abinda zai hada zuri'ata da sarauta wataran Jeeddah, shi yasa bana fatan samun

ɗ

a namiji, in sha Allah lineage dina will have nothing to do wit

h the throne of our Emirate for their peace of mind, yanda bazan yi sarauta ba bana fatan jini na yayi, kin ga idan Allah ya bani iya yara mata babu ruwansu da harkan Emirate, za su yi rayuwarsu babu kalubalen da ya shafi gidan sarauta" Khaleesat ta

ɗ

an yi

murmushi ta sauke idonta a hankali tace "Haka ne, nima bana son abinda ya same ka ya samu yaran mu, Allah Ubangiji ya bamu yara mata" Yayi kasa da murya yace "Masu albarka Jeeddah" Tana murmushi tace "In sha Allah" Dai dai nan aka bude gate din gidan Ya M

ustapha ya fito, Ajay ya bude motarsa ya sauka suka gaisa da shi, Khaleesat ma ta gaishesa ya amsa mata da fara'a, a haka ta shiga cikin gidan ta bar su a kofar gidan, sallama tayi ta shiga babban parlon gidan tana murmushi ta zauna tana jiran ganin ta ind

a kawarta zata billo, furnitures masu suna furnitures aka zuba a parlor, Banda kamshi babu abinda ke tashi a gidan, shiru dai bata ga Safiyyah ta fito ba, ta kusa 10 mins zaune sai ga Mustapha ya shigo Parlon ganinta a zaune ya nuna mata hanyar dakuna yace

"Tana can ciki ai Khaleesat, ki shiga, her Bedroom is the first one by ur right" Khaleesat tace "Toh" Mikewa tayi ta nufi corridor din da ya nuna mata, ta ga dakuna hudu a jere, ta bude dakin farko dake bangaren damanta tayi sallama, Safiyyah dake kwance

ta mike zaune da sauri tun ma bata san Khaleesat ba ce, Khaleesat dai kallonta take ganin yanda idonta suka kumbura sosai alamar ba karamin kuka ta sha ba and she looks stressed, gashi duk a firgice take, nan da nan ta fasa tsokanarta da tayi niyyar yi, Kh

aleesat ta karasa kusa da gadon ta zauna gefenta tana kallonta da damuwa tun kan tace komai Safiyyah ta dora kanta saman shoulder dinta ta fara shesshekan kuka, Khaleesat ta ma rasa me zata ce, ga jikinta taji da zafi sosai, ta kalli magungunan dake kan be

dside drawer, after some seconds ta kwantar da murya tana patting bayanta tace "Haba Sophie ni fa na zata kin hakura tuntuni, what's the meaning of this please, sai kace warce aka hada da stranger su yi aure, haba you are too matured for this mana" Safiyya

h dai hawaye kawai ke zuba idonta cikin rawan murya tace "Ni ban ta

ɓ

a sanin shi mugu bane sai yanxu Khaleesat, Wallahi mugu ne shi" Tana fadin haka ta fashe da kuka sosai, Khaleesat bata san sanda tayi murmushi ba jin abinda Safiyyah tace, after some secon

ds ta dago kanta, fuskarta dauke da mamaki tace "Ban gane shi mugu bane Sophie, me yayi maki na mugunta?" Safiyyah ta dinga kuka taki ce mata komai, Khaleesat tace "Ni dai tunda kuka zaki yi tayi bari in yi tafiyata dama Ya Junaid na kofar gida zai maki Al

lah ya sanya alkhairi, kawai bari in tafi zan bari bayan kwana biyu in dawo" Safiyyah ta rikota da sauri tace "Don girman Allah ki rufa min asiri kar ki tafi ki bar ni" Khaleesat tace "To na ji, ince Ya Junaid din ya shigo?" Safiyyah ta fara wani sabon kuk

an a hankali tace "Ai bazan iya fita parlon ba" Khaleesat ta

ɗ

an bude ido tace "To saboda me?" Safiyyah ta kasa cewa komai hawaye wasu na bin wasu a idonta, tuni Khaleesat ta

ɗ

ago komai, ga abun dariya amma ba daman yi, ga dukkan alama Safiyyah ta gano Mus

tapha ba mace bane kamar yanda take kiransa idan iskancinta ya tashi, Khaleesat ta kasa daurewa tace "Hope yanxu dai kin dena yi ma Ya Mustapha kallon mace?" Safiyyah ta daure fuska ta jefa mata wani kallo, Khaleesat ta fashe da dariya har da kyakyatawa.

HALYSAAH

Khaleesat ta mike daga kan darduma bayan ta idar da sallan Magrib ta cire hijab din Safiyyah dake jikinta ta linke ta ajiye kan kujera, ta nufi gun handbag dinta ta dau veil dinta da wayarta, Safiyyah dake zaune gefen gado tana shan pepper s

oup din da Khaleesat tayi mata daxu ta bi ta da ido ganin ta yafa gyalenta tace "Ina kuma za ki?" Khaleesat ta juya ta kalleta tace "Mijina na jirana a waje mana, baki ji wayana na vibrate ina sallah ba, nasan yana kofar gida yanxu haka" Safiyyah ta ajiye

bowl din Hannunta ta marairaice tace "Dama ba kwana za ki yi ba Khaleesat?" Khaleesat ta rike ha

ɓ

a tace "Wa yace maki ana kwana gidan amarya da ango" Safiyyah tace "Stop it pls, don Allah kar ki ce zaki tafi, Wallahi na zata kwana za ki yi, kar ki min haka

plss" ta kare maganar hawaye na taruwa idonta, Khaleesat tace "Sai in bar ma wa mijina? Tun safe fa nake gidan nan, ban ma san ko ya ci abinci ba tunda Hadiyah ma bata nan, a gabanki muka yi waya da ita tace zata kwana gidan Aunt dinta" Safiyyah tace "To

ki ba me delivery ya kai masa wanda kika dafa daxu pls, Wallahi nasan Ya Junaid bazai ki barin ki min kwana biyu ba, ni sanda naje maki sai da nayi kwana uku fa a Bauchi, sai ni ce baza ki kwana ba" Khaleesat tayi dariya tace "Ikon Allah, ai ni ba daga aur

e kika zo min ba ko kin manta ne, haka kawai inyi inconveniencing Ya musty" Wani shegen kallo Safiyyah ta jefa mata, aka yi Knocking din kofar dakin duk suka juya, Mustapha ya bude kofar da sallama ya tsaya nan bakin kofar, Safiyyah ta kauda kai ta hade ra

i, yana kallon Khaleesat yace "Khaleesat, Yarima yana kofar gida tun daxu, ya kira ki baki yi picking ba" Tace "Sallah nake yi ne, zan fito yanxu" Juyawa yayi ya fita daga dakin, Khaleesat na kallon Safiyyah tana murmushi tace "Tohm kin dai ji my husband i

s outside waiting for me, kar ki wani damuwa ina nan Kano for now" Hawaye suka ciko idon Safiyyah, dariya sosai ta ba Khaleesat, ta karasa kusa da ita tace "Don Allah ni dai ki dena ban kunya Sophie, Ina fa Kanon ko gobe ma zaki iya ganina na dawo gidan na

n, to meye abun kuka banda ma kin ki sakin jikin ki ai Ya musty ba baren ki bane, kar ki wani damu ko gobe zaki iya ganin na dawo" a sanyaye Safiyyah tace "Da gaske?" Khaleesat tace "Kema kinsan Ya Junaid bazai hanani ba, yanxun ma don ban ce masa zan kwan

a bane, kuma babu abinci a gida, kin san he doesn't like eating outside, da nayi masa girki ba abinda zai hanani kwana gidan nan" Safiyyah tace "Don Allah ki zo goben, gashi cousins dina za su zo dukkansu gobe, bana son su zo su sameni a haka dariya za su

min wallahi" Khaleesat bata san sanda tayi dariya ba tace "Toh meye abun dariya, kawai ki yi yanda nace kiyi before tomorrow you will be fine baza su gane komai ba, kafin midnight ki shiga ruwan zafi sau biyu...." Safiyyah dai taki cewa komai, Khaleesat na

murmushi tace "Ke naki me sauki ne ma, kuma har da gardaman ki ya ja maki, ni fa har stitches sai da aka min" Safiyyah ta gwalo ido tana kallon Khaleesat, Khaleesat tace "Uhmm, a sannan ma kin zo Bauchi, but kin tafi Gombe, you remember sanda kika dawo da

ga Gombe kika gan ni part din Hajja bani da lafiya?" Da sauri Khaleesat ta dau handbag dinta bayan kiran Ajay ya sake shigowa wayarta tace "Sai na dawo kawata, pls ki saki ranki, Ya Junaid is calling me, bari in tafi..." Safiyyah tayi shiru bata ce komai b

a don har ta fara tsoron Khaleesat ta tafi ta bar ta ita kadai da Ya Mustapha a gidan gashi dare yayi, har Khaleesat ta bude kofar dakin sai kuma ta juya tana kallonta tayi kasa da murya tace "Zan kira ki anjima in ji ko kinyi yanda nace fa" A hankali Safi

yyah tace "Wayar ai yana gida" Khaleesat tace "I will try coming back tomorrow, take care" A haka Khaleesat ta fita daga dakin, Safiyyah har da hawayenta da shesshekan kuka. Khaleesat ta bude front seat ta shiga tana kallon Ajay a hankali tace "Sorry for k

eeping you waiting, nasan kilan ko abincin baka ci ba yau ko?" Yace "I ate cookies" Tace "To mu je gida in maka girki" Yace "So that you will sleep halfway into the cooking" Dariya tayi tace "To yau ban yi wani bacci ba in gaya maka, ai Safiyyah ma bazata

bar ni in yi bacci ba" Ɗan murmushi yayi ya tada motar, Khaleesat dai sai kallonsa take, sai da suka bar unguwan a hankali tace "Na ga you are moody? What happened? Ko nayi maka wani abu ne" Ya

ɗ

an kalleta da lumsassun idonsa yace "Ai bakya laifi Halysaah"

Ta

ɗ

an bude ido tace "Halysaah kuma yau?" Yayi murmushi yace "Ba haka naji ake kiran ki ba, Haseelah ko Haseenah...." Dariya tayi tace "A'a kawai ka bar ma Housemate dina sunan da ya sa min gashi a gidan sarki ma haka ake kirana, kasan ta yanda ya sa min

sunan?" Ajay ya girgiza mata kai, tana murmushi ta gyara zama tace "Farkon da ya fara zuwa apartment dina bama shiri da shi kwata kwata, ko magana bana masa, gashi ya iya gaisuwa, ni kuma idan ya gaisheni sai in ce masa Okay, idan nayi girki in gaya maka s

ai ya diba ya ci without my permission, kuma ya bar min plate a parlor, ko kuma ya bar min kayan wanke wanke a kitchen, I was soo fed up with him, naji gidan ya fitar min a rai, i was desperately looking for a way out, ga shi na zo nayi misplacing key dina

, shkkn ranan naje gidansu Safiyyah na dawo very late gashi babu key, shi ne na masa knocking, yaki bude min kofa wai sai na gaya masa sunana don bazai bude ma stranger kofa ba, shi ne fa nace masa sunana Khaleesat, kawai sai naji yace Halysaah, naji wani

haushi, don Allah meye hadin Khaleesat da Halysaah, kawai don in ji haushi yace Halysaah, that was how he changed my name to Halysaah" Kallon Ajay ta dinga yi jin bai ce komai ba yana driving dinsa, after some seconds ya

ɗ

an kalleta jin tayi shiru, murmush

i ya sakar mata yana ci gaba da driving yace "So ta yaya ku ka fara shiri da shi?" Khaleesat tayi shiru, Ajay yace "Kin yi shiru" Tace "Ai naga kamar baka son labarin ne" Calmly yace "Ina so mana, da bana so ai bazan saurareki ba" Ta sauke idonta tace "Kaw

ai ranan ne da na gaji da neman House key dina, gashi idan nace ya bude min kofa sai yayi ta ja min rai, sai na shiga Bedroom dinsa baya nan zan duba key dinsa in dauke, ina duba key din a aljihunsa sai gashi ya shigo dakin, shine yace dama ina shiga in ma

sa bincike idan baya nan, ni kuma sai naji haushi na fita ina kuka, later that day I found out that my mom was very sick, shi ne na damu ina ta kuka, shi ne ya tambayeni me ya sa nake kuka shi wasa yake min he doesn't mean it, and I told him my mom was sic

k, that was how he bought me a flight ticket to Nigeria, to and fro" Ajay ya gyada kai bai ce komai ba, Khaleesat ta tura baki tace "Me yasa zaka sa in baka labarin da baka so" Without looking at her yace "Ni nace maki bana so" Ganin zai yi parking gaban w

ani restaurant tace "Na ce zan dafa abinci idan muka koma gida fa" Yace "Bana son kina tsaka da girki ki fara bacci" Tace "Ni dai mu tafi gida kawai ai ni ce nace zan yi" Yace "Gobe kya yi, kin ga ba ingredients na girki a gida" Bata sake ce masa komai ba,

ya gama parking ya bude motar ya sauka, bayan ya dawo Khaleesat dai ko kallon abinda ya siyo bata yi ba, har suka koma gida bata ce masa komai ba, shi ma haka, Ta bude motar ta sauka tayi wucewarta ciki, ya bi ta da kallo, 40 mins da dawowan su Ajay ya sh

iga dakinta, tayi wanka tayi sallah har ta gama shirin kwanciya, taki kallonsa ta tafi kan gado ta kwanta, yana tsaye yana kallonta, sai kuma ya karasa gun gadon ya zauna gefenta yana kallonta yace "Baki ci abincin ba" Without looking at him tace "Dama ban

ce zan ci ba ai" Yayi kasa da murya yace "Zaki fara ko Jeeddah" Taki cewa komai, dagota yayi a hankali yace "To me aka maki?" Ta fashe da kuka amma ba hawaye, ya jawota jikinsa ya rungumeta murya can kasa yace "To yi hakuri...." Cikin rawan murya tace "Da

ma tun da ka zo daukana naga kamar anyi forcing dinka ne ka zo ka dauke ni kana ta fushi, to da ba kawai sai ka kyaleni in dawo da kaina ba a cikin adaidaita sahu" Ya

ɗ

an yi murmushi yana shafa gashinta yace "Allah ya baki hakuri, amma ni ba fushi nake ba,

kiyi hakuri ki ci abincin" Bai jira me zata ce ba ya mike ya fita ya dauko mata abincin, haka ya lallabata ta ci sannan ta shiga bandaki ta wanke bakinta, tana kwanciya bacci ya dauketa, wajen karfe sha biyu Khaleesat ta farka taga baya dakin, sauka tayi

daga kan gadon ta dau hijab dinta ta saka ta fita daga dakin, downstairs ta gansa zaune yana kallo, ta tsaya bakin stairs taki karasawa cikin Parlon, ya daga kai yana kallonta, ya mike ya nufeta yace "You need anything dear?" Ta hade rai tace "Me yasa zaka

barni ni kadai ina bacci a daki" Murmushi yayi ya koma parlor ta bi sa da kallo, taga ya kashe kayan kallon ya rage wutan parlon, sannan ya dawo inda take tsaye ya dauketa gently ya wuce sama, kwantar da ita yayi kan gado, ya kashe wutan dakin sannan ya d

awo ya kwanta kusa da ita yana facing dinta murya can kasa yace "Shikenan?" Murmushi tayi ta shige jikinsa, ta fara unbuttoning din masa Pajamas din jikinsa a hankali, ya taya ta cire rigan ta kwantar da kanta saman kirjinsa kamar me rada tace "I miss you

so much" Yayi kasa da murya yace "To ai kin ki bani abun, for more than a week now ke da unborn kuna ta ja min aji, sai ki ce kin gaji" Ta kara shigewa jikinsa cike da shagwaba tace "To ina so yanxu, amma bana son ka dade, zan gaji" Tana fadin haka ta fara

shafasa slowly, ya kai bakinsa kunnenta yayi mata rada sannan ya fara cire mata rigar baccin jikinta. Washegari tun da Khaleesat ta koma bacci da safe bata tashi ba sai da rana, shi ma saboda ya tasheta tayi sallan azahar, bayan ta idar da sallah ta ci ab

inci da ya siyo mata ta sake komawa bacci, sai kusan karfe biyar suka fita zuwa tudun Yola, ta kwantar da kanta jikin kujera tana kallonsa a hankali tace "Yau ma naga you are moody my prince, don Allah ka gaya min menene yake damun ka" Ajay ya juya ya kall

eta, sai kuma ya maida dubansa kan titi, a hankali yace "Jeeddah.... Sai yanxu abubuwa suke dawo min afresh, I am so lucky to be alive today after all what happened to me, even though I still don't know what I went through and how I found my self in Benue,

I still don't know the story, rashin komawa ta gun saviours dina har aka dau wannan lokaci me tsawo is making me feel guilty, let me not be an ingrate.... I am alive

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login