Showing 264001 words to 267000 words out of 641791 words

Chapter 89 - HALYSAAH COMPLETE

bar ta sai in siya mata flight ticket din, probably bai sa kudin Fl

ight dinta a Budget dinsa for this month ba, beside kilan yayi considering hutun bai da tsayi" A hankali Khaleesat tace "She is so sad about it" Jay ya dau wayarsa yace "Let me call her" Ita dai Khaleesat kallonsa kawai take har ya gama waya da Safiyyah, k

omai nasa burgeta yake, yana daga idonsa tayi saurin sauke nata idon, yayi kasa da murya yace "Me da me kike bukata da zaki tafi Nigeria da shi?" Khaleesat ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "Ba komai, recently kayi min shopping ai" Yace "But zaki

yi ma mutanen gida tsaraba" Tana murmushi tace "A'a ba abinda zan siya" Yace "To ni zan siya masu" Ta langwabe kai tana kallonsa tace "Don Allah kar kayi, expenses din yayi yawa pls" Bai sake tankata ba, tasan kuma sai yayi tunda yace zai yi, ya kalli ago

gon wrist dinsa don anjima zai yi dropping Ajay a airport, bayan kusan minti biyu ya kalleta calmly yace "How about coming back to Maryland as a bride?" Khaleesat ta daga idanuwanta ta kallesa don sai da gabanta ya fadi jin abinda yace, ya sakar mata murmu

shi a hankali yace "How about that?" Sunkuyar da kanta tayi don bata ma san me zata ce ba don kunya, yayi kasa da murya yace "Halysaah" Ɗan murmushi Khaleesat tayi ta kauda kai kawai, yace "Say something" a hankali tace "Ni ban san me zan ce ba" Yana murmu

shi yace "To a matsayin amarya zaki dawo in sha Allah" Khaleesat dai taki yarda ta juyo ta kallesa, shi ko bai fasa kafeta da ido yana ta kallonta ba, a haka Safiyyah ta iso gun motar, ta bude back seat ta shiga da sallama kamar mara lafiya, Jay ya amsa ya

kalleta yayi murmushi yace "Cheer up Safiyyah, yayanki zai bar ki in sha Allah, duk yanda ku ka yi da shi sai ki min magana ta WhatsApp" Safiyyah tace "To Yaya Jawwad" Khaleesat sae kallon Safiyyah take tana murmushi ganin yanda ta nutsu irin tana cikin d

amuwa din nan, ta gefen ido Safiyyah ta harareta, Khaleesat tayi dariya tace "To ni me nayi maki?" Jay yayi driving motar suka bar wajen. Wajen karfe uku Khaleesat ta sauko downstairs tana kallon Housemate dinta dake parlor don wayarta ya kira, ya juya ya

kalleta yace "Are you sleeping?" Ta girgiza masa kai, yace "Ohk get ready let go drop Ajay at the airport" a hankali tace "Toh" Sannan ta juya ta koma sama, bayan

ɗ

an lokaci ta sauko cikin shiri, ganin baya parlon ta fita waje ta gansa yana jiranta a garag

e, kulle apartment din tayi ta karasa ta shiga motar bayan ya bude mata front seat.... Suna isa gidan nasu Jay yayi parking a waje ya bar ta a motar ya shiga cikin gidan, after a while suka fito tare da Ajay, bude front seat din tayi ta sauka ta koma back

seat, Ajay ya bude booth ya saka hand luggage dinsa, sannan ya shiga gaban motar, Jay ma ya shiga driver seat, sai da Jay ya fara driving Khaleesat ta

ɗ

an kalli Ajay don yi yayi kamar bai san tana cikin motar ba, tace "Ina yini" Yana fastening seat belt di

nsa yace "Good" After some minutes ride Jay yayi parking a inda zai cire kudi, yana kallon Ajay yace "Let me get some cash" Ita dai Khaleesat kallonsa kawai take, ya juya yana dubanta yace "I am coming" Ta gyada masa kai ya bude motar ya sauka, ta daga ido

tana kallon Ajay ta madubin gaba suka hada ido, ta tallabi chin dinta tace "Are you going to kano or Bauchi?" Ear pod dinsa ya ciro ya toshe kunnensa, ta wani kallesa, after some seconds ta

ɗ

an buga seat din da yake zaune tace "Ina tambayar ka ne" Ya juya

ya kalleta yace "Baki da hankali ne?" Ta langwabe kai tace "To ai nasan kana ji na, i am just asking a harmless question" Yace "Mind your business" Daga haka ya juya, tabe baki tayi ta matsa zuwa can karshen motar ta zauna, Jay ya dawo bayan ya cire kudin

ya shiga motar, har suka isa airport ba wanda yace komai cikin su, Ajay ya bude motar ya sauka ya zaga ya bude booth ya dau jakarsa ya dawo ya daga ma Jay hannu, Jay yace "Journey mercies bro" Ajay yace "Thanks" Ita dai Khaleesat ba abinda tace, Ajay ya

ɗ

an kalleta sannan ya juya ya nufi cikin airport din, Jay ya kalli Khaleesat yace "Dawo gaba Madam" Murmushi tayi ta bude motar ta sauka ta koma front seat, yace "Me yasa baki masa Allah ya kiyaye ba" Khaleesat tace "Ohk, na ma manta" haka suka bar airport

din, eatry ya tsaya ya siya masu abinci don baya son ta ba kanta wahalan girki, daga nan suka koma Apartment dinta, ko abincin Khaleesat bata ci ba ta tafi ta kwanta a dakinta don bacci take ji. Wajen karfe bakwai na dare Khaleesat ta bude kofar dakinta t

ana kallon Jay dake tsaye bakin kofar, yace "Are you still sleeping?" Ta

ɗ

an yi murmushi tace "Na tashi" Yace "Knocking dina ya tashi ki dai, nasan ko sallah baki yi ba?" A hankali tace "Zan yi" Yace "Ohk kiyi sallah ki sakko downstairs ki dau abincin ki,

idan ya so sai ki ci gaba da baccin ki" Tana murmushi ta gyada masa kai, Bayan ta idar da sallan magrib ta sauko downstairs, tun da suka dawo daxu da ta tafi sama ta kwanta sai yanxu ta sauko kasa, kallo daya yayi mata ya ci gaba da kallon TV da yake, taga

yayi mata micro waving abincin nata ta dauka da bottle water tana kallonsa tace "Thank you" Without looking at her yace "Are you going upstairs with the food?" Ta gyada masa kai tace "Uhm" Yace "Alright, sai da safe kenan?" Ta

ɗ

an kallesa, sai kuma ta gya

da masa kai, shi ya ma fi so taje tayi ta baccin da ta sauko downstairs ta zauna inda yake, upstairs ta koma bayan ta ci abincin a dakinta ta dau wayarta ta duba ko Aunty Farida tayi mata message amma taga bata hau online ba, ta jira har lokacin Isha'i yay

i, tayi sallah sannan tayi wanka tayi shirin bacci ta kwanta. Washegari da safe wajen karfe goma saura Khaleesat ta sauko downstairs, kallon Housemate dinta dake kwance idonsa lumshe a parlon tayi, har yayi wanka ya shirya, ta kalli makullin motarsa alamar

ya ma fita ya dawo, taga ya bude ido a hankali yace "Good morning Halysaah" Ta zaro ido don ta zata bacci yake yi, sai kuma tayi murmushi tace "Good morning" Yace "I got us breakfast, ga naki saman Centre table" Tace "Kayi breakfast din?" Ya gyada mata ka

i, tace "Ohk" zagawa tayi zuwa inda ya ajiye mata breakfast din, Ya mike zaune yana shafa gashin kansa yace "I am going out, dama ina jira ki tashi ne, should i drop you at Safiyyah"s place? Cause i don't want you to be home alone" Khaleesat tace "Mun yi c

hatting da ita daxu tace zata zo nan da karfe goma, kilan tana hanya, she is coming to help me wash my hair" Kallon kanta yayi duk da akwai hula a saman kan sannan ta daura dankwali yace "Kin rage gashin ne?" Dariya Khaleesat tayi bayan ta tuno yanda yace

ta rage gashin kanta da dadewa and he was serious about it, tace "Eh na rage" Yace "Da gaske? Ta gyada masa kai tana kallonsa, yace "To in gani" Sunkuyar da kanta tayi tana Murmushi taki ce masa komai, yace "Ko baza ki nuna min ba" Ta

ɗ

an kallesa tace "To

saboda me zan nuna maka?" Yace "So that i can confirm ko da gaske kike" Ita dai bata fasa murmushin da take ba, can ta

ɗ

an yi baya da hulan kadan tace "Ka gani?" Yana kallon gashin gaban kanta that's so Curly and black, a hankali yace "Ban gani ba" Dariya

tayi tace "To ai shikenan" Yace "Baza ki nuna min ba dai kenan" Shiru tayi tana kallonsa kamar yanda ya kafeta da ido, after some second ta cire hulan kanta duk gashin suka sauka har kusan gadon bayanta, mikewa Jay yayi yana kallon gashin with astonishment

, it was very black, full and long, hannunsa ya kai kan gashin yana feeling texture dinsa, he couldn't believe this is her real hair, Khaleesat ta zaro ido ta koma baya da sauri ganin abinda yayi, kiris ya rage ta fada saman Centre table din bayanta yayi s

aurin rikota yana kallonta babu ko kiftawa ya kai forehead dinsa saman nata murya can kasa yace "You've got a very beautiful hair Halysaah, I love it..." Gaba daya Khaleesat ta daburce tana kokarin kwace kanta aka danna bell din gidan, that was when he rea

lised and quickly let go of her, dukawa tayi da sauri zuciyarta na bugawa ta fara neman hulanta, shi kuma ya nufi kofar parlon ya bude, Safiyyah ce tsaye bakin kofar ta gaishesa tana washe baki ya amsa yana mayar mata da murmushin ya juya, makullin motarsa

kawai ya dauka ya fita daga gidan, Safiyyah ta zauna kan kujera tana kallon Khaleesat da mamaki tace "Ya na ganki duk kamar a daburce, shi ma Housemate din naga yake kawai yayi min, kuma har ya fita" Khaleesat ta mike taki yarda su hada ido da Safiyyah ta

ce "Ban gane a daburce ba, ba kince da Aslam zaki zo ba, me yasa baki zo da shi ba" Kitchen Khaleesat ta nufa Safiyyah ta bi ta da kallo har ta shiga ciki, Sai kuma ta bi parlon da kallo tace "Uhmm abi did i interrupt anything?" Bayan Khaleesat ta fito kit

chen din da plate a hannunta da cup din shayi still taki yarda su hada ido da Safiyyah ta fara bude breakfast din da ya siyo mata, Safiyyah tace "Goben ne tafiyar taku?" Khaleesat tace "Ehh in sha Allah" Safiyyah tace "Ni ya Musty yace in bari next week du

kanmu ma za mu tafi Nigeria din da gantalalliyar matarsa" Khaleesat ta fara cin fries din da ta zuba a plate ta kalli Safiyyah a karo na farko tace "Sakko mu ci, sai yanxu zan yi breakfast" Safiyyah tace "A'a ni nayi tun daxu" Khaleesat bata sake ce mata k

omai ba ta ci gaba da cin fries dinta, Safiyyah sai kallonta take a ranta kuwa cewa take yaushe Housemate ya lalace haka har yake neman gantalar mata da kawarta da ko hannunta bata yarda namiji ya ta

ɓ

a, sam bata gane wannan birkicewar da kawarta tayi ba, k

addai kiss dinta yayi, dama taga kamar lip gloss a lips dinsa, what if har da romance, ta kalli Khaleesat tace "To kallo ku ke a parlon ne ku ka kashe Tvn da na zo?" Khaleesat ta wani kalleta, sai kuma tace "Ni fa wallahi yanxun nan na sakko downstairs tun

da gari ya waye, baki ga breakfast dina akan Centre table ba sai yanxu na dauka, i am just coming down now" Safiyyah sai kallonta take ganin a duburce take duk bayanin nan, can ta kyabe baki ta sauka kusa da ita zata fara cin fries din ita ma, Kamshin tur

aren Housemate ne ya daki hancinta daga jikin Khaleesat, Safiyyah tayi tagumi tana kallonta amma bata dai ce komai ba, can ta dau fries din ta fara ci, a ranan Safiyyah bata yarda ta koma gida ba ta kira Ya Musty ta lafta masa karya wai Khaleesat na kwance

bata da lafiya, har da ba Khaleesat wayar yayi mata sannu, ita kanta Khaleesat taji dadin kwanan da Safiyyah zata yi a gidan because she is still shocked at what happened in the morning.....

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah Ur ev

idence*

07087865788

*Hakika duk wacce ta Bari aka barta abaya ita taso domin mu mata da ado da kwalliya aka sanmu. Assalamualaikum, barkanmu dai Yan uwana ma masu albarka, ayau na zo maku da batun sababbin kayan da na k

awo Mana masu matukar kyau da kuma inganci,oum eman collection

🤝😍

, takawo maku jakunkuna da takalma,hadi da abayas da kuma sarkoki masu matukar kyau da kuma sauki,07018872587 Ena amare da uwayan gida masu capacity's toh duk wacce ta yarda d

a tacika mace da wacce takeso ta zamo ma abociyar kwalliya toh ta garzayo gunmu domin hadewarki cikin ado da kwalliya kedai nemeni a wannnan number domin kisami kayayyaki masu kyau da kuma quality akan kudi kalilan hajiyata 07018872587 ngd

🤝

ado da kwalli

ya shine takenmu*

HALYSAAH

83

Safiyyah na zaune gefen gado a dakin Khaleesat tayi tagumi tana kallon Khaleesat da ta gama shiryawa ta dau Charger dinta ta saka a backpack dinta kar ta manta shi, a hankali Safiyyah tace "Shikenan yanxu dai tafiya za ku yi

ku bar ni a kasar nan" Khaleesat tace "Toh ba kince Ya Musty yace next week za ku taho ba, nan da few days ne next week din fa" Safiyyah ta ta

ɓ

e baki ta mike tace "Ai shikenan, kafin nan da next week din ai kadaici ya min illa Khaleesat, babu ke babu Hous

emate, ga Ajay ma ya tafi, i have nobody remaining in this country kenan ai" Khaleesat ta kashe komai na dakinta sannan ta dau karamin mayafinta suka fita, tun daxu Jay ke jiransu a waje patiently, bayan sun sauko downstairs Safiyyah tace "Ya kai luggages

din mota ne gaba daya?" Khaleesat na kashe duk wani abu dake kunne na wuta a parlon tace "Tun daxu ya fita da su ai" Safiyyah ta wani kyabe baki tace "Sae wani rawan jiki kike za ki tafi Nigeria kamar irin nima ba zan zo ba din nan" Dariya Khaleesat tayi t

ace "Ban gane rawan jiki ba, don Allah mu fita tun daxu fa yake garage yana jiranmu" Safiyyah tace "Da Ajay ne da ya cika mu da bala'i yanxu mun gigice, ai Housemate akwai patient" A haka suka fito daga apartment din suka gansa zaune a mota yana danna waya

rsa, yafi minti talatin da biyar a motar yana jiransu, ya bude motar ya sauko yana kallonsu har suka karaso inda yake sannan yace "Done with preparation?" Khaleesat ta gyada masa kai, yace "Ohk let me order a ride, dama ina son ku bata duk lokacin da za ku

bata ne so that we won't keep the Uber driver waiting" Safiyyah tace "To mu shiga motar mu

ɗ

an yi hirar bankwana kafin nima in zo Nigeria din Yaya Jay" Murmushi Jay yayi ya bude masu back seat, Safiyyah ta shige, ita dai Khaleesat na tsaye bata shiga ba,

ya kalleta yace "Baza ki shiga ba?" Ba tare da ta kallesa ba tayi Murmushi ta girgiza masa kai, hakan yasa shi ma bai shiga motar ba ya gama order din ride din da wayarsa sannan ya jingina da motar yana kallon Safiyyah yace "So what is ur plan when back in

Nigeria?" Safiyyah ta gyara zama tace "Ni dai da za a bar ni a gidanmu ina son in je masarautan ku ziyara, dama ban ta

ɓ

a shiga ko wani Emirate ba a Nigeria" Jay yayi dariya yace "Really?" Tace "Wallahi, kuma gashi bamu da yan uwa kwata kwata a Bauchi, Kha

leesat ce dai kanwar Babanta ke can amma ita ma bata ta

ɓ

a zuwa ba tace min, sai dai ko in yi karya ince Gombe zan je biki, don akwai Cousin sister dita an kusa bikinta kawai dai bama shiri da ita ne kuma ban yi niyyar zuwa bikin ba, amma tunda naji ance Ba

uchi da Gombe neighbouring state ne kawai sai in fake da bikinta inje Masarautan ku in gaida Mai martaba in de baza a koreni ba" Tana washe baki ta kare maganar, Jay dai murmushi kawai yake, Khaleesat dama juya masu baya tayi don ta gaji da halin Safiyyah,

Jay ya kalli Khaleesat yace "Kuna da yan uwa a Bauchi dama?" Khaleesat tace "A'a ni ban ta

ɓ

a gaya mata haka ba, we have nobody in Bauchi..." Safiyyah tace "Kai haba, na zata kince Aunty Murja a Azare take" Babu yabo babu fallasa Khaleesat tace "Ni ban ce

maki haka ba Sophie" Safiyyah tace "To ni muna da yan uwa a Gombe, ga er uwata nan ma zata yi aure a can" Jay yace "In dai zaki je bikin that won't be an issue in Sha Allah, I will bring you down to the Emirate" Tace "Har Mai martaba zan samu gani?" Yana M

urmushi yace "In sha Allah zan kai ki har gabansa" Ya

ɗ

an kalli Khaleesat da ta kagu Uber din ya zo ko Safiyyah zata hakura da surutun haka, yace "Ina makullin apartment din?" Khaleesat ta mika masa ya amsa yace "Let me check the electrical appliances ko a

kwai wanda ku ka manta baku kashe ba" Daga haka ya nufi cikin apartment din, Khaleesat ta leka motar tana kallon Safiyyah tace "Does it even make sense to you ki ce zaki je masarautan su ziyara?" Safiyyah tace "Ban gane ba? Wani mugun waje nace zan je? Ai

ba wani abu bane a ciki kema in zaki ki shirya kawai mu je sai mu fake da bikin Karima, balle ni nasan denying kika yi kawai amma kin ta

ɓ

a ce min Aunty Murjan ku a

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login