Showing 261001 words to 264000 words out of 641791 words
hadiye dariyar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta koma gefen Khaleesat ta tsaya kama
r masu jiran hukunci, shi dai ko kallonsu bai yi ba ya nufi kofa ya bude ya fita, da sauri Khaleesat ta tafi tana lekasa ta windon parlor, motarsa taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon Safiyyah dake makale jikin windown ita ma tana l
ekansa, bata ma san sanda ta zo jikin windan ba, Safiyyah ta washe baki tace "Atoh ba nace maki bazai ce mana komai ba amma duk kika bi kika firgice, ai Ajay mutum ne, shi dai kar ka masa rashin kunya kawai" Bata jira cewar Khaleesat ba ta koma gun game di
n, Khaleesat tace "Ba gida kika ce zaki tafi ba Ya Mustapha na kiran ki" Safiyyah taki tanka ta tana gyara zama ta ci gaba da game dinta, Khaleesat ta dau plate din da suka ci abinci ta kai kitchen, bude baki tayi ganin ashe duka abincin Safiyyah ta juyo m
asu suka cinye, gashi ya dawo ya tarar suna masa game tasan kuma dole sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa abinci, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din, ko dai kawai ta dafa masa wani abincin ai ba sani zai yi ba, fara harhada ing
redients din da zata yi girkin tayi, sai ga Safiyyah ta shigo kitchen din tace "Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar ya bamu permission kenan ai, ke dai kin fiye tsoro" Khaleesat tace "Sophie ashe duka kika juyo abincin, yanxu
idan ya kara dawowa yaga babu wani abincin fa?" Safiyyah tace "Ba sai kice masa Housemate ne ya zo ya ci ba, ai bazai san mu muka ci ba" Khaleesat ta wani kalleta, can tace "Kawai sai in ma Housemate dina sharri, ni dai wani zan dafa masa kawai" Safiyyah
tace "To ki dafa har mu don ban koshi ba dama, kuma yayi dadi irin nasa don Allah" Daga haka ta koma parlor ta saka game din ita kadai tana yi, har kusan karfe biyar na yamma Safiyyah na bakin PS a zaune tana ta yi, Khaleesat tuni ta gama girkin da take ha
r da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi sannan ta kira Safiyyah tana tambayarta yanda ta ga abincin a kitchen, Safiyyah ta jera masa yanda taga ya bar kayansa sannan suka koma suka ci gaba da game.... Wajen karfe shidda game din ya dauke ya shig
a wani waje daban, kokarin gyarawa Safiyya ta dinga yi amma yaki, Khaleesat tace "Dama sai da nace mu bar game din haka kika ki ji" Safiyyah taki tanka Khaleesat sai kokarin gyarawa take, garin gyara kawai ya dauke gaba daya, Khaleesat ta bude baki tana ka
llonta, Safiyyah ta ajiye controller din hannunta ta jawo handbag dinta ta makala a kafada tace "Kilan ma Ya Musty na ta kirana wayar na silent" Kokarin mikewa tsaye take Khaleesat ta rikota tace "Ban gane Ya Mustapha na ta kiran ki ba, waye zai gyara masa
kina ganin abu ya dauke gaba daya?" Safiyyah tace "To ni bakanikin PS5 ce, ki kashe socket din kawai ki wuce sama ni kuma in tafi gida, ai mu ma bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafi ne" Zaro ido Khaleesat tayi jin ƙaran mota a garage, S
afiyyah ma ta gwale ido tana kallonta, mikewa Khaleesat tayi ta tafi window da sauri tana leka garage, ganin motar Ajay ta dawo da sauri tace "Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin lalata masa abu..." Safiyyah ta zaro ido tace "Ban gane na lalata ba? Ni kadai
nake game din? Me yasa bakya tsoron Allah Khaleesat" Cikin few seconds Khaleesat ta kashe komai ta mayar masa da controller dinsa inda yake ajiyewa, ta mayar da throw pillows dake ƙasan carpet zuwa kan kujera, tana juyawa taga Safiyyan har ta haura sama, t
a bi bayanta da sauri suka shige dakinta, Khaleesat ta dinga kyalkyala dariya har da rike ciki, Safiyyah ta hade rai tace "To wai meye abun dariya? Ke abinda ya kamata ayi dariya ba shi kike ma dariya ba sai wanda ba na dariya ba, yanxu meye abun dariya do
n Allah a nan, ni ban ma san yamma tayi haka ba ai da tuntuni na tafi gidanmu...." Khaleesat dai bata fasa dariyar da take ba, suka ji ya bude kofar daya daga dakunan dake sama, Safiyyah na jin haka ta bude kofar dakin Khaleesat a hankali ta fice, kafin Kh
aleesat ta fito har Safiyyah ta bar apartment din gaba daya ta mike can karshen layi tana yi tana hadawa da gudu, Khaleesat ta kasa dena dariya ta dawo cikin apartment din ta kulle kofar ta wuce sama ta shige dakinta don kar ma ta hadu da shi. Karfe tara s
aura Khaleesat ta bude kofar dakinta a hankali ta fito corridor tana leka downstairs don yunwa take ji, zaune ta gansa a parlor yana online game, ta sauko downstairs ganin ya gyara game din da suka rikitar, plate din abincin da ya ci ta kalla, saura kadan
tayi dariyar da bata yi niyya ba, ga dai shi ya ci abincin da ta girka yau, kitchen ta nufa tana kallonsa, shi dai ko kallonta bai yi ba game dinsa kawai yake, ta duba sauran abincin da ya rage a kitchen din sai kuma ta fito tana kallonsa tace "Zan iya dau
kan sauran abincin?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Da can tambayata kike kafin ki dauka, so you can steal it as usual ai kin saba" Juyawa tayi ta koma kitchen din ta juyo sauran abincin sannan ta fito, zaunawa tayi a bakin stairs tana cin abincin tana kal
lon game din da yake yi, bayan ta gama cin abincin ta bar plate din a wajen ta koma cikin parlon ta zauna kan carpet
ɗ
an nesa da shi kamar munafuka tana satan kallonsa, sai kuma ta jawo controller daya ta langwabe kai tace "Zan yi nima pls" Ya daga ido ya
kalleta, sai kuma ya hade rai yace "Duk wanda kika yi yau bai isheki ba" Bata san sanda tayi dariya ba tace "Ba mu sake yi ba fa bayan da ka dawo daxu da rana" Yace "Karya kike, daga yau ku ka sake ta
ɓ
a min PS ke da loud friend dinki Allah sai kun siyo sab
o kun ajiye min, an gaya maku na public ne PS din, in game za ku yi ku je kuyi da na Jay, shima yana da shi ae" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba tana jiran ya gama fadan su yi game din tare, juyawa tayi ta kalli wayarsa dake vibrate, ya dau wayar ganin M
ai martaba ke kiransa ya mike ya nufi kofa ya fita waje, kafin ya dawo har ta saita game din yanda za su yi su biyu tana jiransa, yana shigowa parlon ta kallesa tace "Sau daya zan yi kawai pls" Bude baki yayi yana kallonta ganin ta cire game din da yake yi
, ta langwabe kai ita ma tana kallonsa, ya hade rai yace "Yaushe na fara wasa dake zaki canza min game?" Tace "Idan kayi defeating dina sai in tashi in bar maka, idan kuma nayi defeating dinka zan ta yi har sai sanda na fadi" Bata jira me zai kara cewa ba
ta fara game din, after some seconds ya dau controller dinsa, ko minti daya ba ayi ba yayi defeating dinta, ya juya ya kalleta, dariya tayi tana girgiza kai tace "Wallahi ban yarda ba this is foul play, don Allah last chance...." Sau biyu suna haka duk yan
a defeating dinta, a na uku ya juya ya kalleta yace "Tashi ki bar parlon nan" Marairaice masa tayi tace "Ni wallahi mugunta kake yi, ai ba haka ake game din ba, just this last time plss..." Ya gyada kai yace "Last time kika ce ko" Ta wani kallesa, suka far
a game din, tana ganin alamar zai yi defeating dinta ta mike da sauri ta nufesa zata amshe controller din hannunsa yaki bata, tace "Wallahi ban yarda ba, mugunta kake yi a game din" a haka ta samu ta kwace Dual sense controller din hannunsa tana dariya, Lo
kaci daya duk suka juya jin an bude kofar parlon, zamewa Khaleesat tayi ba tare da tasan tayi hakan ba ta zauna kan carpet ganin Housemate dinta, Ajay ya kwace Controller din hannunta ya ci gaba da game dinsa har sai da yayi defeating dinta, Jay ya karaso
cikin parlon yana kallonsu ya zauna yace "PlayStation ku ke yi" Sai a sannan Khaleesat ta daga kai ta kallesa, haka kawai taji gabanta na faduwa, a hankali tace "Ina yini?" Jay ya
ɗ
an yi murmushi yace "Lafiya lau, continue with ur game" Ta
ɗ
an kalli Ajay t
ace "Foul Play yake yi ai..." Mikewa tayi ta nufi Jay ta mika masa controller din hannunta tace "Ka taya ni let defeat him" Jay ya kalli Ajay, sannan ya amshi Controller din, Ajay ya
ɗ
an kallesa sai kuma ya canza zuwa game that is more complicated suka far
a, Khaleesat sai addu'a take Allah sa Housemate dinta yayi defeating dinsa, ai ko bayan wani lokaci Housemate yayi defeating Ajay, wani shegen dariya ta kyalkyale da a parlon, dariyarta ne ma yasa Jay yayi dariyar da bai yi niyya ba, har ranta taji dadi ka
da Ajay da Jay yayi, Ajay ya
ɗ
an yi murmushi suka ci gaba da game din, Jay ya sake defeating dinsa, sai da suka yi haka sau uku ana kada Ajay, Khaleesat abun nema ya samu dariya kamar ana mata cakulkuli, Ajay ya hade rai yana kallonta, gwalo tayi masa ta k
wace Controller din hannun Jay ta ajiye tace "Kace baka yi kuma, dama tun daxu sai ojoro yake ta min kar ya fara maka haka kai ma" Bata yarda su ci gaba da game din ba don kar ma Ajay yayi defeating Jay yayi masu dariya, Jay dai kallonta kawai yake yi, mik
ewa Ajay yayi ya ajiye controller din hannunsa kan kujera ya wuce sama, Khaleesat ta kalli Housemate dinta tana dariya tace "Kilan haushi yaji ko? Daxu fa he didn't give me a breathing space sai kasheni kawai yake ta yi" Ganin Jay kallonta kawai yake bai c
e komai ba ta sunkuyar da kanta tana murmushi, Calmly Jay yace "A sama kika bar wayarki kika sakko downstairs kuna game kenan" Khaleesat ta kallesa tace "Did you call me?" Kai ya gyada mata, tace "Wayar na sama, kasan me? Safiyyah ce ta zo daxu muna ta gam
e din da ita shi ne ya dawo ya kama mu, yace kar mu sake ta
ɓ
a masa, idan game za mu yi wai kai ma kana da shi, ni da ita muna son game din sosai fa... Sanda muna level 2 Former Housemate dita saurayinta ya kawo apartment dinmu, kullum sai mun yi" Jay yace
"Baku yi karatu ba dai kenan yau?" Khaleesat ta
ɗ
an kallesa, sai kuma tace "All works and no play...." Murmushi yayi yace "I see" Tana murmushin ita ma tace "Kayi dinner?" Yace "Wa zai bani?" Mikewa tayi tace "Ohk let me make you noodles" Yace "A'a kar ki
ba kanki wahala" Tace "Ni dai sai nayi" Bata jira cewarsa ba ta wuce kitchen da sauri, ya bi ta da kallo, Ajay ne ya sauko downstairs ya dau dual controller da Khaleesat ta ajiye ya jefa ma Jay sannan ya dau nasa ya zauna, irin bai yarda din nan ba, dariya
kawai Jay yayi suka fara game din. Har wajen karfe sha daya suna abu daya, Khaleesat har ta gaji da kallon game din ta kwantar da kanta saman kujera ta fara bacci, Jay ya tasheta ta tafi daki ta kwanta, tana murza ido ta mike ta bar parlon zuwa dakinta, w
ajen karfe daya da rabi ruwan sama da ake ya farkar da Khaleesat, mikewa zaune tayi bayan
ɗ
an lokaci ta tashi ta fita daga dakin, leka downstairs tayi tana ganin mutum kwance a parlor ta san Housemate dinta ne don Ajay tunda ya dawo gidan bai fiye kwana a
parlorn ba, sauka tayi ta kunna wutan parlon me haske to be sure is her Housemate, taga Housemate din nata ne ke bacci a parlon, ta kashe wutan sannan ta koma sama ta dauko masa duvet, tana rufa masa ya bude ido, ta
ɗ
an masa murmushi a hankali tace "The we
ather is cold, I don't want you to catch cold" Bata jira me zai ce ba ta wuce sama da sauri, a corridor din dakunan taga Ajay a tsaye ashe ba bacci yake ba, ya bi ta da wani irin kallo yace "Munafuka" Ta wani kallesa, sai kuma ta tura baki ta shige dakinta
ta kulle. The Spring semester exams was so smooth for Khaleesat, da yake bata da damuwar komai a ranta unlike last exam da tayi sa cikin tension da tashin hankalin Abdul, a satin farko na Exams din nasu kullum sai Safiyyah ta biyota gida don su yi playing
Ps5 ko karatun kirki Safiyyah ta dena yi saboda game, Allah Allah take su yi exam su kamo hanyar apartment din Khaleesat ayi game, ita Khaleesat dama cikin dare take karatun ta sai ta biyeta su yi ta game, ranan alhamis suna dawowa gidan da rana suka ga a
n kwashe PS5 din, Safiyyah ta kalli Khaleesat cikin bacin rai tace "Dama me hali bazai ta
ɓ
a canza halinsa ba, bai san lada yake samu
ɗ
an nishadin da muke yi da game din ba, da ace na Housemate ne nasan bazai ta
ɓ
a kwashewa ba sai dai yace mu rage buga game
din saboda Exam" Ko minti daya Safiyyah bata kara a gidan ba ta kara gaba rai a bace, nan ko bata san Housemate bane ya kwashe PS5 din.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
07087865788
HALYSAAH 82
Yau laraba Khaleesat suka zana ex
am dinsu na karshe for the semester, suna zaune da Safiyyah a haraban department dinsu Safiyyah tace "Yanxu ranan Friday din za ku tafi Nigeria ke da Housemate?" Khaleesat tace "Haka dai yace amma ban sani ba" Safiyyah tayi tagumi tace "Wallahi nayi da na
sanin hadani da Yaya Musty da aka yi a kasar nan, daga ce masa zan kira Babana in ce zan taho hutu Nigeria ya fara surutu wai me zan je inyi bayan ba hutu me tsayi bane, ina ruwan Musty in ba gudun biya min kudin jirgi yake ba, gashi yanzu kema tafiya zaki
yi ki barni ni kadai raina a garin nan, wallahi ko me zai faru bazan yi hutu a garin nan da er iskar matarsa da bata son kwanciyar hankalina ba" Khaleesat tayi murmushi tace "Na zata ai kun yi settling disputes dinku ke da ita" Safiyyah tace "Wa?? Don kin
ga na dena kawo maki korafinta? Gajiya nayi kawai in gaya maki, amma tana nan bata fasa abubuwanta ba ashe ba ciki gareta ba kwanaki da nace maki kamar tayi ciki..." Khaleesat tace "Toh Allah ya kyauta, kilan idan kika lallabasa zai bar ki ki tafi Nigeria
din" Safiyyah tace "Shi fa ta aljihunsa yake, kudin jirgin da zai biya min ke daga masa hankali, alhalin ni babana nace zan kira ya turo min kudi bance ya biya min ba, Yanxu kenan Ajay kawai za ku bari a kasar nan?" Khaleesat tace "He is leaving today, don
ma yayi rescheduling Flight ticket dinsa da tun Monday zai tafi ai" Safiyyah tace "Kin ji ko? Wato duk tafiya za ayi a bar ni ni kadai a garin nan kamar mara galihu, wallahi bazan yarda ba, wannan ai sai Depression ya kama ni kafin ku dawo" Dariya kawai K
haleesat tayi bata ce komai ba, truly hutun babu tsayi sosai kuma banda she is missing her mother da sai tace Housemate ya tafi kawai ya bar ta a kasar saboda Safiyyah, amma a yanxu kam ji take kamar ta jawo Friday don tayi missing Ummanta so much, kiran J
ay ne ya shigo wayarta tayi picking call din ta kai kunne, bayan sun gama waya ta kalli Safiyyah da tayi shiru kana ganinta kasan hankalinta ya tashi za a bar ta ita kadai a Maryland, Khaleesat tace "Mu je Housemate dina yana jiran mu..." Safiyyah ta sauke
wani ajiyar zuciya ta kara rafka tagumi tace "Ki je kawai ni zan zauna nan inyi tunanin rayuwata, In ba rashin gata ba menene wannan, in zauna a Maryland in ci uwar me? Wallahi bazan zauna ba bakin ciki ya kasheni, ko duka kudin account dina ne gwara in s
iyi ticket in gudu, sai dai Mustapha ya tashi rana daya yaga babu ni, yayi ta iko da ni sai kace wata matarsa daga dai ina zaman cin arziki a gidansa" Khaleesat tayi murmushi tace "Kilan ma wasa yake maki amma duk kika daga hankalin ki, ni dai ki tashi mu
tafi..." Safiyyah tace "Kiyi tafiyarki kawai ni ina nan bazan je ko ina ba" Duk yanda Khaleesat ta so Safiyyah ta tashi su tafi Housemate yayi dropping dinta a gida Safiyyah taki bin ta, haka nan Khaleesat ta kyaleta ta dau Backpack dinta ta tafi inda Hous
emate yayi parking yana jiranta, bayan ta shiga motar ta kara gaishesa, ya amsa yace "How was the exam Halysaah?" Tace "Alhamdulillah" Yace "Safiyyah bazata tafi gida bane ban gan ku tare ba?" Khaleesat ta
ɗ
an yi murmushi tace "Eh wai bazata ba, she is ang
ry saboda yayanta yaki barin ta tafi hutu Nigeria" Jay yana murmushi yace "Shi zai biya mata kudin ticket din ne?" Khaleesat tace "Nima ban sani ba" Jay yayi igniting motar yace "Indai zai