Showing 330001 words to 333000 words out of 641791 words

Chapter 111 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

145

ta zahiri tana kallonta, sosai take jin abu ya tokare mata a makogwaro, duk da sanyin Ac da ya cika parlor wani zafi kawai take ji, sai yanxu take kara tabbatar da tayi babban kuskuren biy

e ma Mami don daga karshe ita ta kwana ciki, wai Junaid da mata, matar ma irin wannan, amma Mami ta cuceta ta ruguza mata tsari and this means starting afresh, ita kuwa Mami tsabar bakin ciki har yanxu bata je gun dangin Khaleesat dake gidan ba tana bangar

enta taki fitowa kamar bata san abinda ake yi a gidan ba ma… daga karshe cikin nutsuwa Sarki yace “Allah Ubangiji ya baku zaman lafiya da zuri’a ta gari Jiddah, if there is anything you can meet me anytime and feel free to speak to me, Allah ya maki albark

a….” Khaleesat dai bata dago kanta ba sai da taji an bude kofar parlon don tana zaune opposite din kofar ne, ido hudu suka yi da Ajay da ya shigo parlon, taga ya sauke idonsa, Mai martaba ya juya ya kallesa, juyawa yayi zai fita Sarki yace “Come in Ahmad”

Aunty dai ta tsuke fuska, har Ajay va karaso cikin parlon kansa na kasa, Khaleesat dai kallonsa kawai take, bata taba ganin yayi shiga irin ta Yarima that he is ba sai ranan, and he looks totally different from his normal self, zaunawa yayi kasan carpet ha

r sannan bai yarda ya dago kai ba ya gaida Mai martaba sannan ya gaida Aunty, Aunty ta amsa sannan ta kalli Mai martaba tana dan murmushi tace “To ranka shi dade, bari in karasa bangarena da ita tun da ka gama yi mata magana ko? Don nasan akwai gajiya tare

da ita, tana bukatar ta huta” Sarki yana kallonta yace “Ohk, akan me kenan?” Aunty ta kwantar da murya tana murmushi tace “Ka mance al’adar ta mu ce ranka shi dade? Tun asali ma ai wajena ya kamata ace ta sauka, sai tayi kwana uku bangarena sannan sai a k

ai ta dakinta” Calmly Sarki… yace ma, tu all mal is necessary, he sho

นเน take her to her abode kawai, babu wannan al’adar” Aunty tayi shiru tana kallon Mai martaba don ta ma rasa me zata ce ga wani tukuki da zuciyarta yake, Sarki ya kalli Ajay yace “Take h

er with you, sai da “Take her with you, sai da safe” Khaleesat ta daga kai ta kalli Sarki sannan ta kalli Ajay, har sannan ko da wasa bata kawo komai a rai ba, A hankali Ajay yace “Sai da safe ranka shi dade” Daga haka ya mike, sarki ya kalli Khaleesat cal

mly yace “Sai da safe Jiddah” Kanta a kasa tayi masa sai da safe sannan ta mike tana tafiya a hankali ta bi bayan Ajay da yaki kallonta har Iken, Aunty taji kamar zuciyarta zai buga don bakin ciki, ta yaya sarki zai yi mata haka, bata taba tunanin zai ce h

aka ba, duk nufinta a wannan kwana ukun ta samo solution din gaggawa, sai da Ajay ya tsaya ya jira Khaleesat ta fito sannan ya kullo kofar parlon, tana kallonsa a hankali tace “Me yasa wayar ka…

Halysaah Page 101 By Khaleesat Haydar

Related Articles

Miji

n Marigayiya Page 9 Hausa Novel

1 week ago

NIHAAD Chapter 74 By Khaleesat Haiydar Complete Novel

23, February 2024

A Sanadin Makwantaka Book 1 Complete Document

1, October 2023

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter 19 Complete Nove

l

31, October 2023

So Da Buri Page 33 Complete Novel

24, May 2025

Matar Damisa Book 2 Complete txt

Matar Damisa Book 1 Chapter 36 Complete Novel

18, December 2023

Follow us

Facebook

Twitter

WhatsApp

Google news

You might like

Wasu manyan litattafan ilimi

da ya kamata ku mallake su.

22, April 2023

Yar Aikin Karuwai Book 1 By Asma Baffah

26, August 2023

HALYSAAH

Bayan Ajay yazo bangaren sa zai shiga fallo dan bai ma san ko Halysaah din na biye dashi a baya ba ya bude fallo ya shiga sai ta tsaya bata shig

a ba sai tace ina housemate dinta sai yace zata shiga ne malama sai ta shigo sai ya rufe kofa ya bude daki ya dauka komai da yake bukata ya fita bayan ya fita sai ga hajiya shafa'atu sai tace ma Halysaah ga shayi ta kawo mata ina Junaid din yake ita dai ba

tace komai ba

Sai tace bari takawo mata sauran box dinta sai ga Ajay ya fito daga dakin baki sai tace mishi miyasa ya barta ita daya sai yace ya shiga ya dauki wani abu ne sai tace mishi suje ya ida daukar ma Halysaah kayan ta bayan sun tafi sai take

cemasa dan Allah yayi hkr ya kwantar da hankalin sa yayi ma mahaifin shi biyayya dama can shi Allah ya kaddara ne mijin ta tagama yarinyar ta kwantar da hankalin ta

Kuma taga yarinya ce karama dan Allah ya rike matar shi Allah yabasu zaman lpy sai Aja

y yace mata amma mama yarinyar jay ce sai tace Shima yayi ma mahaifiyan sa biyayya dama Allah haka ya tsara sai tace kuma naga ana cemata bazawara a masarautar nan kai zaka hana hakan kuma kada ka bari a raina maka mata nasan ma halin ka baza kabari ba gob

e ko suwaye ma zasuzo kamar dai ko kakar sa ce shine tace yayi hkr ya toshe kunuwan sa dukk abinda zai ji toh bayan sun isa bangaren Fulani tabashi box din Halysaah sai yace akwai abinci wanda aka kawo daga gidan ta zai ci sbd kwana biyu bai cin abinci sai

tea kadai ko fruit ma kwanan sa ukku bai shaba ta zuba mishi yaci kadan yatafi shine yana zuwa ya bude dakin shi sai yaga Halysaah babu riga kirjinta a bude shine ya juya da sauri ita kuma kunya takamata kamar tayi kuka

Da safe kuma hjy shafa'atu ta

kawo ma Halysaah breakfast tace mata Amarya ina Junaid din sai gashi ya fito zai dauka charger sai tace ma Halysaah kina son wani abu ne sai tace Antyn ta takeso tagani Anty farida sai tace bari akawo ta shine bayan Anty farida tazo ta zuba mata breakfast

taci sai tace mata miyasa bata ga Housemate dinta ba sai Anty farida tafada mata bada jay aka daura mata aure ba da Junaid ne sbd mamin jay bata son auren taje har gida tayi masu wulakanci

Shine maimartaba yayi haka ya aura ma dan sa ita kuma dasu da

ita sun san Ajay mutumin kirki ne shine ita Halysaah din ta zare ido zata bare baki tayi ihu sai Anty farida tace tanayi mata kuka sai ta mamare ta sai Ajay yabude kofa ya shigo sai Halysaah taji ko san ganin sa batayi shine ta tashi ta shiga dakin shi ta

na sakin kuka da ihu

Sai Ajay yace ma Anty farida dama maimartaba ne keson zai yi magana dasu 1 zuwa biyu shine tace toh sai yazo maimartaba na shigowa Anty farida ta gaishi shi sai tace bari ta koma can sai maimartaba yace a'a tayi zaman ta suyi ma

yaran fadan tare tunda su iyayen su ne sai Ajay ya shiga kiran Halysaah shine ya iske tayi mashi jagajaga da fillo da hawayen ta da majina nan aka tsaya

Menu

Aihausanovels

Search for

Switch skin

Nayi Nadama Complete Document

Hausa novels

Halysaah Page

10

2



By Khaleesat Haydar

11 hours ago 813 26 minutes read

Har Ajay ya isa bangarensa bai juya yaga ko tana bin sa ba, tsayawa tayi tana kallonsa ganin ya tsaya, after some seconds ya juya suka hada ido, dauke kai yayi ya bude kofar parlonsa ya shiga ciki, ita

dai ta tsaya bakin kofar tana kallon hadadden parlon sai kuma ta kalli wani babban hotonsa da yayi shiga irin ta dan sarki akan doki, ganin taki shigowa parlon ya daure fuska a karo na farko yace “Zan kulle kofa ta… tanka ta ba ya wuce Bedroom dinsa ta bi

sa da ido, zuwa yanxu she is a bit confused, wannan hoton nasa ya nuna this is definitely his part, then why is she here of all places in the palace, shiru tayi ta kasa processing komai a kwakwalwarta but she is seriously confused, lokaci daya jikinta yay

i sanyi bayan wani tunani ya fado ran ta, toh ko dai saboda Hadiyah ne bazata ga Jay yau ba tunda ita ce first wife dinsa not her, could this be the reason, this made her so sad, jikinta a sanyaye ta karasa cikin parlon ta zauna gefen kujera tana jin haway

e na taruwa idonta, Ajay ya dauke duvet dinsa da yake ji da shi daga saman gadonsa, ya bude closet ya dau pajamas dinsa, bin dakin ya dinga yi da kallo don bai son ya manta komai, kuma duk abinda yasan baya son a taba masa bai bari within reach ba, fitowa

yayi daga dakin ta daga kai ta kallesa, ya nufi kofa without looking at her ya bude ya fita ya kulle kofar, Khaleesat tafi minti biyu tana bin parlon da kallo sai kuma ta mike tana tafiya a hankali ta karasa Bedroom ta bude kofar tana kallo, komai na dakin

fari ne kal, banda wani fitinannen kamshi babu abinda dakin yake, da sauri ta juya jin an bude kofar parlor, Hajiya Shafa’atu ce ta shigo da sallama tana rike da tray din hadadden shayi dake ta kamshi da Dabino me tsada a kan tray din, Khaleesat ta sunkuy

ar da kanta kamar munafuka, Hajiya Shafa’atu tace “Jiddah, you need anything? Ina Junaid din?” Khaleesat dai bata dago kanta ba kuma ta kasa cewa komai, Hajiya Shafa’atu ta karasa ta ajiye tray din hannunta tace “To shiga mu je dakin”Hajiya Saratu tayı tay

ı leading adinta ta zauna sannan ta tafi ta dauko tray din shayin ta ajiye kan beside drawer tace “Ko dai kina bukatar wani abun ne Jiddah?” Khaleesat ta girgiza mata kai, Hajiya Shafa’atu ta sakar mata murmushi tace “To ga shayi ki sha, bari in amso maki

kayan ki” Daga haka ta mike ta fita, a bakin kofar parlor ta amshi karamin box din Khaleesat a hannun daya daga masu yi ma Aunty aiki da ta sa ta biyota da box din, dakin ta koma ta ajiye mata box din tace “Gobe da safe zan shigo maki da other box din, yan

xu ki sha shayin sai ki canza zuwa nighty din ki” Kai kawai Khaleesat ta gyada mata, Hajiya Shafa’atu tayi mata sai da safe sannan ta fita daga dakin, dakin baki dake bangaren taga Ajay ya fito, Hajiya Shafa’atu tana kallonsa da mamaki tace “Dama kana nan,

to me yasa zaka bar ta ita daya Junaid?” Ajay yace “Na shiga in dau abu ne” Hajiya Shafa’atu tace “Ohk, to mu je sai ka dauko mata other box dinta probably akwai abinda zata bukata a ciki” Shi dai Ajay bai ce mata komai ba ya bi bayanta, A nutse Hajiya Sh

afa’atu ke yi masa magana ba tare da ta daga murya ba tace “Kaga wannan biyayyan da kayi ma Mai martaba sai yayi sanadin kwanciyar hankalinka, kuma albarkacin biyayyan ka sai ka ga Allah ya sa ma auren ku da yarinyar nan albarka fiye da yanda kake tunani,

and hopefully kai kanka zaka yi alfahari da auren ku, don haka nake son ka kwantar da hankalin ka, ita da take mace ma tayi hakuri ta amshi kaddara balle kai namiji, dama can Allah ya rubuta kai ne mijinta ba Jawwad ba, shi ma ina da yakinin bazai tabe ba

albarkacin biyayyan da yayi…. never be a solution” Hajiya Shafa’atu ta sauke ajiyar zuciya tace “In sha Allahu babu abinda zai taba zumuncin ku Junaid, kuma duk bamu fi Mai martaba sanin abinda ya kamata ba, definitely yana da reasons dinsa na yin abinda y

ayi ba don baya son Jawwad ba, ni dai rokona a gareka ka rike yarinyar nan amana, kaga yarinya ce karama ba wata babba ba, kuma iyayenta mutanen kirki ne ni na shaida, bazawara kuma da naji suke ce mata a gidan nan yara da manyansu kai ne zaka yi putting s

top to that nonsense, kuma kar ka bari a raina maka matar ka, kar ma ka bada wannan fuskar duk da nasan halin ka, daga karshe ina maku fatan zaman lafiya da zuri’a dayyaba, kuma naji Mai martaba na cewa bata gama karatun nata ba ko?” A hankali Ajay da ya t

afi duniyar tunani yace “Saura sati daya hutun su ya kare” Hajiya Shafa’atu tace “Kaga kafin nan she will be more familiar with her new environment” Shi dai Ajay bai ce komai ba, Hajiya Shafa’atu tace “Gobe Hajja za su iso da Gimbiya Firdausi da Kilishi, b

an san ko ka sani ba, in ma ta zo da wasu maganganu kai dai ka toshe kunnen ka Junaid, don Allah kadai yasan me da me Fulani Aseeyah ta sanar mata a waya don har ni Hajja ta kira” Ajay dai kallon Hajiya Shafa’atu kawai yake yana tafiya a hankali, yana tsay

e daga entrance din shiga bangaren Aunty Hajiya Shafa’atu ta shiga ciki ta dauko second box din Khaleesat, Aunty ta bi ta da wani tsinannen kallo, ita dai Hajiya Shafa’atu bata ma san tana yi ba ta fita daga bangaren, ajiye ma Ajay jakar tayi ya dauka, tan

a kallonsa tace “To zan tafi…..bangaren nakı? I mean wanda aka zo da snı daga can gidan ki” Da mamaki Hajiya Shafa’atu tace “Baka ci abinci ba dama?” Yace “Eh ina son kadan” Gaba daya ya mance rabon ya zauna ya ci abinci sai dai tea, duk kaunarsa da fruits

yau kwana kusan uku bai sha ba, Hajiya Shafa’atu tayi mamakin da har ya tambayi abinci sanin ba abincin kowa yake ci ba, duk da babu wani abincin da aka kawo daga gidanta amma don ya ci sai tace masa “To mu je akwai sai in zuba maka” Yana rike da box din

ya tafi har zuwa dakinta, ta debar masa abincin a plate, Jollof rice da salad, sai manyan kaji, kadan ya ci abincin duk yanda tayi da shi ya kara yace mata ya ishesa, tace “Na kai maku shayi can bangaren naka sai ka sha idan ka koma” Shiru yayi bai ce mata

komai ba, daga karshe yayi mata sai da safe ya dau box din ya fita, yana isa bangarensa ya bude kofar parlor ya shiga, kofar Bedroom dinsa ya kalla, after some seconds ya karasa ya bude kofar ya shiga, da sauri Khaleesat ta sauka rigar da take kokarin sa

wa zuwa wuyarta suka hada ido, tayi er kara a rikice ta durkusa kasan Carpet tace “Na shig uku” tana jawo bedsheet din saman gado da šauri zata rufe jikinta, shi kuma ya juya zai fita ya ci karo da kofa that is slightly close, bude kofar yayi ya fita daga

dakin, he tried his best na assumption din bai ga komai ba sai darkness, amma da ya isa kofar fita daga parlon sa sai da ya sake cin karo da kofar bai san a kulle yake ba, ba kuma duhu bane a parlon, Khaleesat bata taba jin kalan kunyan da taji ba, taji da

ma kasa ya bude ta shige, duk da ya fita tuni amma bata fasa kokarin jawo bedsheet din kan gado ba duk……kanta da tasnewa da kukan da bata san qalınsa ba, why will he just badge into her room babu knocking babu sallama, she felt soo ashame ba kadan ba, su

kuma haka ake yi a gidan nan, idan haka ne ba mace ya kamata ta kawo mata akwatin ba, hade kanta tayi da gwiwa tana jin hawaye na zuba idonta, iya underwear ne kadai jikinta sai doguwar rigar da take kokarin sakawa wanda ko wuyar rigar bata kai ga gama sak

awa ba balle har ya sauka ya rufe kirjinta dake a bude, ta kusa minti ashirin zaune bakin ciki ya sa ta kasa motsawa, daga karshe ta goge idonta a hankali ta mike ta karasa saka rigar ko kallon akwatin da ya shigo mata da shi bata yi ba, ta tafi ta kwanta

Edge din gadon, after some minutes ta mike tana shinshina Pillow din Jin yana kamshin turaren Ajay, komawa daya side din tayi ta kwanta, daren ranan komawa daya side din tayi ta kwanta, daren ranan nan bata yi baccin kirki ba, duk ta kagu gari ya waye kila

n taga Jay, tun da asuba tayi wanka ta shirya sannan tayi sallah, tana ta zaune saman darduma har gari ya waye, wajen karfe takwas taji ana knocking a can parlor, tana ta kallon kofar dakin kafin ta mike a hankali ta dau mayafinta babba ta yafa sannan ta n

ufi kofa ta bude, su Hajiya Shafa’atu da Hajiya A’isha ne zaune parlon, ta sauke kanta ta karasa ta zauna kasan carpet ta gaishesu, a tare suka amsa suna tambayarta ta tashi lafiya, ita dai Khaleesat kanta na kasa, Hajiya Shafa’atu tace “Ga breakfast nan a

n kawo maki, Junaid din na ciki ne?” Khaleesat ta daga kai tana kallonta jin abinda tace, dai dai nan aka bude kofar parlon Ajay ya shigo, yana ganinsu ya sunkuyar…….Shafa’atu tace ” kansa ba yace “Lafiya” Ita dai Khaleesat kallon Hajiya Shafa’atu kawai ta

ke kamar warce ta tafka wani mummunan sabo, after some seconds Ajay ya mike ya fita daga parlon, Hajiya Shafa’atu tace “Bari mu baki waje sai kiyi breakfast Jiddah, ko da wani abu da kike bukata?” Da kyar Khaleesat ta dake tace “Ina son in ga Auntyna ne” H

ajiya Shafa’atu tace “Ohk, wace Auntyn taki, sai ta zo har nan ta sameki don bai kamata ki koma can inda suka sauka ba” a hankali Khaleesat tace “Aunty Farida” Hajiya Shafa’atu tace “Toh bari zan mata magana zata zo in sha Allah, amma before then kiyi

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login