Showing 552001 words to 555000 words out of 641791 words

Chapter 185 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

185

/>
akwai da rabi, mikewa zaune tayi ta kunna bedside lamp tana kallonsa, ko motsawa bai yi ba daga yanda ta sa ya kwanta da daddare alamar he is sleeping heavily, a hankali ta cire duvet din jikinta ta sauka ta shiga bandaki don yin alwala, alamar period dint

a ta gani, kawai ta saka pad ta fito ta zauna kan kujera don tasan bazata iya komawa bacci ba kuma, karatun Kur'ani ta dinga yi off hands amma a zuciyarta, tana nan zaune a haka har karfe biyar da yan mintuna, shi dai bacci kawai yake har sannan, knocking

din kofa taji ana yi, sai da aka sake knocking din sannan ta mike ta fita daga dakin, tana bude kofar parlor taga Jay a tsaye, yace "Good morning Halysaah" Ta sauke Idonta tace "Good morning Ya Jawwad" Yace "Hope ya tashi?" Ta girgiza kai tace "A'a bai tas

hi ba" Yace "Ki tashe sa, it's almost time for subhi prayer, alluran yana sa shi bacci me nauyi" Tace "Toh" Yace "Tell him am waiting for him mu tafi masallaci kin ji" Nan ma tace "Toh" Ya juya ya koma Main parlor ya zauna yana jiran Ajay, ita kuma ta tafi

bedroom, ko da ta koma dakin taga har ya tashi ya shiga bandaki, ta tafi ta zauna kan kujera, bayan ya fito tana kallonsa tace "Ya Jawwad na jiran ka ku tafi masallaci" Ajay ya fiddo jallabiyan sa zai saka yace "I slept all night ko?" Tana murmushi ta gya

da masa kai tace "Har da minshari kuwa" Zaro ido yayi yana kallonta, tayi dariya tace "Wasa nake yi, but you slept heavily" Ya saka jallabiyan bayan ya cire pajamas din jikinsa a hankali yace "Bana iya bacci sai da alluran ne, i am having insomnia" ta mike

ta nufesa tana kallonsa kamar yanda shi ma yake kallonta, tada sallah da aka yi a masallaci yasa ya

ɗ

an bude ido yace "Bari in je masallaci wife...." Ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin, ta juya a hankali ta shiga bandaki, Ajay na fita p

arlor ya tarar da Jay a parlon yana jiran sa, mikewa yayi suka fita zuwa masallacin tare. Bayan Ajay ya dawo masallaci ya tarar da Khaleesat kwance gefen gado, ya zauna gefenta yana kallonta, ta mike zaune a hankali tace "Good morning My prince" Ya dafa sh

oulders dinta yace "Good morning sunshine" Ɗan murmushi tayi bata ce komai ba, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, gently ya rungumota jikinsa cikin sanyin murya yace "I missed you so much Jeeddah, I am grateful I had a second chance to spend life

with you my wife, and I pray we will live together till the end, you will bore me beautiful princesses just like you, 8 lovely princesses" Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa, a hankali tace "No prince?" Yana murmushi ya hade goshinsa da nata a hankali y

ace "We should leave the prince for Aunty Faridah to bore, she will give us a young charming prince in the Emirate...." Khaleesat ta sauke idonta tayi murmushi kawai, yayi kasa da murya yace "Ko ba haka ba?" Ƙin cewa komai tayi, yana massaging hannunta a n

asa yace "Jay yace min Yakumbo ta tafi" Khaleesat ta daga idonta tana kallonsa a sanyaye ta gyada masa kai, yace "We will look for her in sha Allah, she will come back to us" Cikin rawan murya Khaleesat tace "Ina ta cewa baka mutu ba but no one is believi

ng me" Kuka ta fara yi a hankali, lokaci daya jikinsa yayi sanyi ya dinga kallonta ya kasa cewa komai, lumshe ido yayi ya bude, ya kwantar da ita ya sauke rigar baccinta gaba daya, ya fara kissing dinta at the same time gently rubbing her flat tummy to her

chest, ta lumshe ido tana shafa gashin kansa a hankali, kamar me rada yace "Let me give you a new baby today wife, kina so?" Ta bude ido da kyar tana kallonsa, bai jira cewarta ba ya fara sarrafata, she realized she misses her husband so much don kankames

a tayi.....

HALYSAAH

A hankali Ajay ya koma gefe yana kallonta da rinannun idonsa yana sauke numfashi, Khaleesat taki yarda su hada ido tana cusa kanta cikin pillow, zata jawo duvet ta rufe jikinta ya rike duvet din ya koma kusa da ita murya can kasa

yace "Why didn't you tell me you are on ur period?" Ta rufe fuskarta jikinsa a hankali tace "Na manta...." Rufa masu duvet din yayi ya rungumota ta kara shigewa jikinsa ta lumshe ido, nan da nan bacci ya dauketa. Karfe takwas saura Khaleesat ta farka daga

baccin da take, mikewa zaune tayi tana kallonsa yana bacci, ta kai hannu jikinsa taji temperature dinsa is a little high, ta sauka daga kan gadon a hankali don kar ta tashesa, bandaki ta shiga tayi wanka ta fito, har zata fita zuwa dakinta don yawanci kaya

nta suna can dakin, sai kuma ta dawo ta dau hijab dinta har kasa ta saka sannan ta fita, tana isa corridor din dakunan ta hango Jay zaune Main parlor yana shan fruit yana kallon TV, sai dai ya rage muryar Tv din ta yanda shi kadai zai dinga jin kayansa, ya

daga kai ya kalleta, karasawa cikin parlon tayi ta tsaya bayan kujera tace "Ina kwana Ya Jawwad" Yace "Lafiya lau Halysaah, is he still sleeping?" Ta gyada masa kai tace "Bai tashi ba" Bude kofar parlon aka yi Hadiyah ta shigo rike da tray din breakfast a

hannunta, Jay ya juya ya kalleta, Mai aikin Mami na biye da ita a baya da flask, Hadiyah ta sauke idonta ganin Jay a parlon taki karasawa ciki tana kallon Khaleesat tace "An tashi lafiya Halysaah" Khaleesat ta

ɗ

an yi murmushi tace "Good morning" Hadiyah t

ace "Ya jikin Yaya?" Khaleesat tace "Da sauki" Mai aikin Mami ta duka kasa da ladabi ta gaida Jay ya amsa yana cin strawberry din gabansa, Mai aikin ta kalli Khaleesat ita ma ta gaisheta, Khaleesat tace "Lafiya lau" Hadiyah na kallon Khaleesat tace "Breakf

ast Mami ta bada a kawo, ina zan ajiye maku? Ko in kai kitchen?" Khaleesat tace "Tohm kai kitchen din, thank you...." Hanyar kitchen Hadiyah ta nufa, Jay na kallon Mai aikin yace "Zaki iya tafiya" Ajiye flask din tayi ta mike ta fita daga parlon, Khaleesat

ta juya ta tafi dakinta zata shirya, Hadiyah na fitowa kitchen ta ga Jay tsaye kusa da corridor ta inda zata bi ta wuce, hakan yasa taki karasawa wajen, tana ganin ya nufo corridor din tayi maza ta bude kofar dakin Khaleesat ta shige ta rufe da sauri, Kha

leesat dake zaune gaban mirror tana shafa cream dinta bayan ta ciro kayan da zata saka ta juya tana kallonta, Hadiyah ta

ɗ

an sosa kai tace "Ohh sorry, na kai abincin kitchen...." Khaleesat dai kallonta kawai take, can tayi murmushi tace "You are running aw

ay from Ya Jawwad ko" Hadiyah ta tafi gefen gado ta zauna bata dai ce komai ba, Khaleesat bata daina kallonta ba tace "Toh saboda me?" Hadiyah ta juya ta kalleta tace "A'a saboda me dai zai dinga bi na, naga ai babu komai tsakanina da shi yanxu" Khaleesat

tace "To kilan magana yake son ku yi" Hadiyah ta ta

ɓ

e baki tace "Ba wani magana fa da zai min, in da zai yi maganar ai da yayi, amma babu abinda yake cewa...." Khaleesat na ci gaba da shafa cream dinta tace "But you know you wronged him Hadiyah, bai kamata

ma ki dinga ignoring dinsa ba yanxu" Hadiyah bata ce komai ba, after some seconds ta juya ta kalli Khaleesat tace "I wronged Mami not him, kuma na bata hakuri na ce ta yafe min ta kuma hakura tun da dadewa, sannan ai ba magana yayi min nayi ignoring dinsa

ba" Khaleesat tace "If you did wrong to Mami ai shi ma you wronged him kenan tunda Mahaifiyarsa ce Mami, da kika ba Mami hakuri shi ma da sai ki basa ai" Hadiyah ta

ɗ

an yi murmushi kamar dai bazata ce komai ba, sai kuma tace "Kin san sau nawa na basa haku

ri Halysaah? Did you know how many times I text and call him? Hajja ta basa hakuri on my behalf, Mai martaba ma yayi haka, Hajja har sai da ta sa Ummina ta ba Mami hakuri, amma shi yaki hakura, kin san wahalan da ya bani a lokacin ne, at the end he blocked

me both on Whatsapp and phone call, duk sauran kayana dake part dinsa ya sa masu aiki suka kai bangaren Hajja da daddare wajen karfe daya, that was almost 7 months ago....." Khaleesat dai kallon Hadiyah kawai take, can ta sauke ajiyar zuciya tace "Hadiyah

.... may be yaji ya huce ne yanxu komai ya wuce a wajensa, shi yasa yake bibiyanki yanxu, pls ki basa listening ears ki ji abinda zai ce maki" Hadiyah tace "Sau nawa din muke haduwa baya cewa komai ba, idan mun hadu ba sai yayi maganar da zai yi ba, meye s

ai ya wani matso kusa da ni bayan babu abinda zai ce" Khaleesat bata san sanda tayi dariya ba, Hadiyah tace "Beside i have moved on, ni ina da wanda nake so yanxu, dama Mami ne nayi ma laifi kuma na bata hakuri, and I am glad ta yafe min...." Khaleesat tac

e "A'a, shi ma kin masa, ki dai tuna" Hadiyah tayi shiru bata ce komai ba, Khaleesat tace "Pls kiyi hakuri ki basa second chance Hadiyah, I know you still love him kawai haushin yanda yaki hakura ne yasa baki son ki kulasa yanxu, forget everything and list

en to him pls" Hadiyah ta wani zaro ido tace "Bayan nace maki nayi move on, nan ba da dadewa ba fa parent din Khalil za su zo gidan nan, yanxun ma ai ba wai ignoring dinsa nake ba kawai abinda yake yi ne bana so..." Bude kofar dakin aka yi Khaleesat ta dag

a kai da sauri, Ajay ne tsaye bakin kofar, Hadiyah tace "Ina kwana Yaya" Yana kallonta yace "Lafiya lau" Tace "Ya jikin?" Yace "Alhamdulillah" Khaleesat dai kallonsa kawai take har ya bar bakin kofar, Hadiyah ta kalleta tace "Ki je ki ji ko yana son wani a

bu ne, naga kamar he is not fine" Mikewa Khaleesat tayi ta dau hijab dinta ta saka ta nufi kofa ta fita, har ya bude kofar Main parlor zai fita ta gansa, yana jin ta fito ya juya yana kallonta ta karasa ita ma tana kallonsa tace "Ina za ka?" Jingina yayi j

ikin kofar parlon, ta kai hannu jikinsa taji da zafi, da damuwa tace "Your temperature is high...." A hankali yace "Zan je wajen Jay ne" Tace "Ko in kira maka shi?" Yace "A'a zan je part din sa" Tace "To in kai maka breakfast din can?" Ya gyada mata kai ka

wai don har ya gaji da tsayuwa ya fara jin jiri, tace "To bari in shirya sai in taho maka da shi" Nan ma ya gyada mata kai, sannan ya fita daga parlon walking slowly, da ido ta bi sa har ta dena hangosa sannan ta juya a sanyaye ta koma bedroom dinta. Bayan

Khaleesat ta gama shiryawa ta dau farfesun kifin da Mami tayi masa da safen nan, ta debar masa doya da kwai ta hada masa shayi sannan ta nufi part din Jay da shi, ita kuma Hadiyah ta tafi bangaren Hajja, sallama Khaleesat tayi bakin kofar parlon Jay, afte

r some minutes Jay ya bude kofar, ta sauke idonta tace "Breakfast na kawo masa" Jay yace "Ohk, ki kai masa yana daki" Yana fadin haka ya nuna mata hanyar dakin, ta karasa har kofar dakin tayi sallama sannan ta shiga ciki, kusan komai na dakin irin na Ajay

ne, ta karasa ciki ta ajiye tray din hannunta tana kallon Ajay dake kwance kan gadon Jay ya sa masa drip, dukawa tayi tana kallonsa ya bude idonsa a hankali ya saka hannunta cikin nasa murya can kasa yace "Jeeddah" Ta kasa cewa komai tana kallonsa a sanyay

e, mikewa zaune yayi speaking slowly yace "Ke kinyi breakfast din?" Ta sauke idonta tace "Ta yaya zan yi bayan kai baka yi ba" Murmushi yayi ya nuna mata cup din shayin da Jay ya hada masa wanda ko rabi bai sha ba, cikin sanyin murya tace "To ai baka shany

e ba" Yace "Zai shanye sauran, ai nace kar ya cika ya ciko min" Tace "Zaka ci doya da kwai?" Ya girgiza mata kai yace "Sai anjima" Tace "Mami tayi maka fish pepper soup da safen nan, bari in dibar maka" Bata jira cewar sa ba ta bude warmer din farfesun ta

dau plate da cokali, manyan kifi ne sosai, ta dau daya ta dora masa a plate ta zuba pepper soup din a kai sannan ta zauna gefensa tana kallonsa, daukan spoon din tayi ta yanki kifin, making sure babu ƙaya jiki sannan ta kai masa baki, amsa yayi yana murmus

hi a hankali yace "Thanks wife" Haka ta dinga basa yana ci, duk da bai ci da yawa sosai ba yace ya koshi, ta ajiye sauran kifin ta debi ruwa a glass cup ta mika masa ya amsa ya sha ya ajiye sauran, pillow ta gyara masa ya jingina jiki cikin sanyin murya ta

ce "Allah ya baka lafiya" Ya kamo hannunta underneath his breath yace "Ameen Mar'atussalihah...." Sauke idonta tayi, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, after some minutes tace "Zan tafi, sai na dawo anjima, let me not inconvenience Ya Jawwad" A h

ankali Ajay yace "Ce masa zan yi zaki dawo nan, sai ya koma can

ɓ

angaren Mami ko ya zabi wani dakin da zai zauna a gidan, ya bar mana nan" Khaleesat tayi murmushin da bata yi niyya ba don her heart is heavy, sosai taji rashin lafiyar nasa ya tsaya mata a r

ai yanxu, she want him to go back to his healthy Junaid, Ya dago kanta yace "In gaya masa?" Tana murmushi tace "Ni dai ba ruwana kar kace masa haka, ai zan dinga zuwa ina duba ka har drip din ya kare" Yace "Ohk My love" Tashi tayi ta kunna burner da ta gan

i a dakin ta debi turaren wuta ta zuba, ta jira na few minutes sannan ta kashe bayan

ɗ

a

ɗ

a

ɗɗ

en kamshin turare ya gauraye dakin, ta dau room freshener da ta gani ta fesa jikin curtain da labule sannan ta ajiye, juyawa tayi taga kallonta kawai yake, ta sauke

idonta ta karasa kusa da shi ta duka tayi pecking lips dinsa tace "Till later" Daga haka ta dau sauran breakfast din ta nufi kofa shi dai ya bi ta da kallo har ta fita, ji yayi har zazzabin da yake ji ya sauka, ya gyara pillow ya kwanta ya lumshe ido yana

kara jin wani sabon sonta a ransa, a parlor Khaleesat ta samu Jay yana breakfast, ya daga kai ya kalleta yace "Ya ci abincin?" Ta girgiza kai tace "Kawai kifi ya ci kadan, ko in dibar maka kifin?" Yace "A'a bana son karni" Ɗan murmushi tayi tace "To ai shi

ma yanxu ya fara ci, amma

ɗ

a baya cin kifi" Jay yace "To Halysaah me miji" Er dariya tayi tace "In dai zaka ci gwara in dibar maka kadan...." Yace "A'a ki bar masa kayansa ki dumama masa anjima, mu mun fi gane farfesun kaza, nasan duk kun cika min daki da

karnin kifi yanxu haka" Khaleesat taki tankasa tana murmushi ta fita daga parlon kawai, tana komawa part dinta ta ajiye sauran breakfast din a parlor, ta zauna kan carpet ta bude warmer din doyan ta dau biyu zata ci, tana son in ta gama ci ta tafi wajen Ha

diyah su karasa maganar da suke don ita dai she wish za su ci gaba da rayuwa tare da Jay, bude kofar parlon aka yi ta daga kai duk tunaninta Hadiyar ce ta shigo, zaro ido tayi ta mike ganin Safiyyah, Safiyyah ta ajiye karamin box dinta ta tafi da sauri ta

rungume Khaleesat not wanting to be emotional, da kyar tayi gathering courage tace "Alhamdulillah is all I have got to say kawata, Alhamdulillah" Khaleesat ta kasa ce mata komai lokaci daya hawaye suka ciko idonta. Tun da Ajay ya kai kansa bangaren Jay, Ja

y yaki barinsa ya koma part dinsa don kawai ya dinga managing health dinsa har zuwa ranan da za su tafi America which is in few days time, sai dai Khaleesat ta zo part din dubasa sannan ta kawo masa abinci, amma komai Jay ne ke yi masa, Safiyyah ma part di

n Jay din ta zo duba Ajay, sosai Ajay ke missing Khaleesat a kusa da shi, don in har ta zo kawo masa abinci sai ya rungumota jikinsa na wasu mintuna, ko yayi kissing dinta he is missing her soo badly, ita ma kewansa take yi don sai taji kamar kar ta tafi i

dan ta zo, kwanan Sophie biyu gidan tace ma Khaleesat zata koma Kano, Khaleesat tayi shiru tana kallonta, can ta sauke ajiyar zuciya tace "Plss ki bari jibi mana Sophie, daxu Mami tace min gobe za a kawo Aunty Faridah...." Safiyyah ta zaro ido tace "Da gas

ke don Allah?" Khaleesat ta gyada mata kai tace "Idan sun iso gobe, mu kuma jibi za mu tafi America, kin ga kawai sai mu tafi Airport gaba daya tare dake" Safiyyah ta sauke ajiyar zuciya tace "Toh zan kira Momy in gaya mata, don na riga nace mata gobe zan

koma gida" Khaleesat tace "Yauwa kawata, wai Ya Musty fa? Naga tun da kika zo bai kira ki kamar yanda ya saba ba" Safiyyah tayi shiru, can ta ta

ɓ

e

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login