Showing 474001 words to 477000 words out of 641791 words

Chapter 159 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

249

gyada masa kai

da sauri tace "Yes, I love it.... It's so beautiful" Kwantar de kanta tayi jikinsa ta lumshe ido cikin sanyin murya tace "I love it so much, I really appreciate you for bringing me here" Ya dan yi murmushi yace" am glad you love it Jeeddah Ta dega kai ta k

allesa taga kawal kallion ruwan dake kasa yake dan Villa din nasu a sama ne, endless Indian Ocean din kuma na gabansu, ta juya ta kalli Swimming pool dake Frontler din dakin nasu da sun bed guda biyu daga gefe, a hankali tace "Ka taba zuwa ne?" Calmly yece

Yeah, with Sai kuma yayi shiru, da taji yayi shiru tace "With who?" na tare da ya kalleta ba yace "Inteesar and her 2 friends for her Birthday" Khaleesat to dinga kallonsa babu ko kiftawa, ta kusa minti daya tana kallonsa, shi dal idonsa na kan turquoise

blue ocean din gabansu, ta dauke idonta daga kallonsa ta mayar kan ocean din ita ma without saying anything, Ajay ya sauke idonsa, sal kuma ya kalleta, juyawa tas ta koma cikin dakin hotel din which was big and spacious, bandakin ma gari guda ne, ta karasa

ta zauna kan king size bed dake dakin, dega ciki me tans hango ocean din waje, tanadaga ciki ma tana hango ocean din waje, tana ta zaune bayan kusan minti biyar sai gashi ya shigo dakin, gun da aka ajiye electric kettle da cup with satchet of different co

ffees on a table ya tafi ya zauna kan Couch din kusa de table din ya jona kettie zal hada Coffee, ya daga kai ya kalleta yace "You care for some?" Girgiza masa kal kawal tayi without saying anything. bayan ya gama hada Coffee din Khaleesat ta kallesa kamar

bazata ce komai ba, kawal tace "Budurwar ka ce Inteesar kenan" Ajay ya daga kai ya kalleta, he wasn't even expecting that question from her, after some seconds ya mike ya tafi ya zauna kan kujeran dake facing dinta yana juya Coffee din nannunsa da tea spo

on yace "Why did you ask?" Ta dan buda ido, sai kuma tay murmushin da lyakarsa lips tace "Nothing fa" Bai ce komal ba ya fara shan coffee dinsa, mikewa tayi ta zaga ta koma can other side of the bed ya bi ta da kallo har ta kwanta ta juya masa baya, ya dau

ke idonsa ya ci gaba da shan coffee dinsa, haka kawal Khaleesat taji hawaye ya kawo idonta tun hawayen bal zuba ba ta kai hannu ta goge da sauri, sai kuma ta lumshe ido saboda bata son wani hawayen ya taho idonta, Ajay ya sha rabin Coffee din ya ajiye saur

an kan tabik gabansa sannan ya mike ya zaga har inda take ya zauna gefen gadon yana kallonta yace "Ain't you changing your wear?"

Girgiza masa kaiyou changing your wear? Girgiza masa kai kawai tayi without opening her eyes, yace "Jeeddah" Bude ido tayi

tana kallonsa, yace "Tashi ki canza kayan ki Ba musu ta miko zaune sai kuma ta tashi daga kan gadon ta tafi ta bude akwatinta ta ciro riga mara nauyi zata canza da Abayan dake cikinta, Mikewa yayı ya koma Frontier din dakin yana kallon Crystal clear water

dake kasa absentmindedly, Khaleesat na gama canza kayanta ta koma ta kwanta don sun samu delay a Airport din Dar es Salaam sai bayan azahar suka tashi, don haka sun yi sallan azahar a Airport din sannan sun yi lunch a can ma, bata san sanda bacci ya dauket

a ba a naka, bata tashi ba sai kusan karfe blyar da yan mintuna na yamma, ta mike zaune tana bin dakin da kallo bata gansa ba, sauka tayi daga kan gadon ta tafi Frontier din dakin ta gansa kwance kan Sun bed babu riga jikinsa yana dannawa wayarsa, juyawa t

ayi tun kan ya ganta ta koma dakin ta tafi bandaki zata yl alwala, bayan ta idar da sallah ta koma ta sake kwanciya ta lumshe ido duk da bia bacci zata yi ba. Da daddare bayan sun yi dinner sun dawo daga restaurant din dake hotel din Khaleesat ta shiga ban

daki ta wanke bakit wanka ta fito bayan ta gama shafe shafer saka kayan baccinta ta kwanta, ko abincin kirki bata iya ta ci ba a restaurant din da suka je yin dinner, ta jima da kwanciya duk da ba baccidinner, ta jima da kwanciya duk da ba bác ch take ba t

ayi nisa cikin tunanin da take, gaba daya ta rasa me ke damunta don zuclyarta babu dadi, ji tayi ya kwanta daya side din gadon shi ma bayan yayı wanka ya gama abında yake, ita dai bata juya ta kallesa bo, daga karshe ta kasa daurewa bayan kusan minti sha b

iyar ta juya taga kishingida kawal yayi kan gadon wayarsa a hannunsa yana sanye da wandon pajamas dinsa bai sa rigar ba, ya juya ya kalleta suka hada ido, dauke kanta tayi lokaci daya jikinta yayi sanyl, or is he angry at her ne akan abinda tay masa Tanzan

ia taki yarda yayi komal da ita, don tun da suka za Zanzibar taga ba kamar yanda yake mata bo kwanaki biyu da suka wuce, she is now seeing him as his former Ajay, sai kuma wani tunani ya zo mata, to ko dai ya ga Abdul ne sanda suka fito haraban hotel a Tan

zania daxu, Zuciyarta ya kasa samun nutsuwa ta mike zaune da kyar, komawa kusa da shi tayl tana kallonsa a hankali tace "Are you still angry at me Ya ajlye wayarsa shi ma yana kalionta yace "No Jeeddah" Tayi shiru har sannan jikinta a sanyaye, ya dan yi mu

rmushi yace

"Ban baki amsan ki na daxu ba ko?"

Ta dan idanuwanta ta kallesa she wish bal kara ta zancen ba ma iwata kwata, a hankali yace

"Da ina son Inteesar da aure al zan aureta ne even before i know you, but my love towards her isbefore i know

you, but my love towards her is that of a younger sister and her brother.... A nankali Khaleesat tace "ita kuma a wajenta fa?" Ya dan yi murmashi yace "Amsan wajena kawal yayl matter to you for now, not amsan wajenta"

Khaleesat ta dauke kanta tace "Na

wajenta ma matters to me Ajay ya jingina da gadon calmly yace

"But we are married not because you chose me Jeeddah, I was never ur choice, i was only an alternative, kunyi biyayya ne, se wanda yake ranki daban, bai kamata kiji komal don kin ga wata a ta

re da ni be, don't you think I should get married to someone that loves me ba wai don an mata dole ba? Nasan Inteesar tana so na, but i am always ignoring that, cause ni bana mata son soyayya, son yan uwantaka nake mata, amma yau ace na aureta definitely s

on yan uwantakan zai rikide yo koma soyayya, babu macen da ta fabimce ni har yansu a duniya irin ta.

Khaleesat ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, wani abu taji ya tokareta a zuciyarta, ta fara, magana trying not to let her voice shake, da kyar tace "Ni

ka ji na taba maka duk maganganun nan da kake yi yanıcı? Kaji na taba ce maka mun yi aure ne ba don nayi choosing dinka ba? Na taba ce maka alternative ne?"

Ya kalleta ya dan yi mun wanda yakansa lips dinsa yace "Kin manta kenan Bata san sanda kuka ya t

aho mata ba sosal, muryarta na rawa tace

"Wallahi shariWallahi sharri zaka min, ni ban taba cewa kai alternative bane, I never for once said that, shari zaka min kawal" Yace "Ai ba sal kin bude baki kin fada ba, your actions shows that Cikin kuka tace "W

ani action nayi ya nuna haka? what am I not doing to you that I am suppose to do as a wife now? Kuma ai kai ma a wajen ka ni ba choice dinka bece tunda baka sani ba aka aura maka ni" Wani murmushi ya kara yi yace "I wouldn't have touch you if that is the c

ase Jeeddah" Ta masa wani kallo tace "Nima da ban yarda ka taba ni ba if that is the case"

Jawota yayi skinsa a hankali yana goge mata hawayen idonta yace Elaborate Ta wani tura baki tace "Kal dal zaka yi elaborating abinda ka fada" Shiru yayı na kusan

second talatin kafin yayi kasa da murya yace "Tell me what you think of me Jeeddah Tayi shiru tana kwance jikinsa, yace "Iná jin ki Tayi kasa da murya tace "I think of you as my husband tun da kai mijina ne yanxu, and nothing can ever change that fact Cal

mly yace

"I mean before I became your husband, back in Baltimore" Taki cewa komai, yace "Say it to me Jeeddah" Ta kara tura baki, sai kuma ta kwanta saman kiri tayi lamo ta lumshe ido, ya bude gashi hankali yana shafawa, cikin sanyin murya tace "I see y

ou as someone I always feel secured around...

Tana fadin haka tayi shiru, sal kumaaround. Tana fadin naka tayi shinu, sal kuma ta ci gabe a hankali taco "

Teel safe with you, trust you with every of me, and I am also very much comfortable with you b

eing around me than any other person aside Safiyyah in Baltimore Ta bude to cause har cikin ranta take fadin hakan, ste kadal no bata jin kunya dan suna tare, shi kada no take sakin jiki a inda yake nar ma tayi wasu abubuwa kamar tana tare de yayanta na ji

ni that will always protect her by all means, sai kurnata lumshe ido tana jin wani irin yanayi a zuclyarta, a hankali ta fara yawe na hannunta saman kirinsa cikin sanyın murya tace "At some point always want to talk to you, look for ur trouble, or do anyth

ing that will definitely make you speak to me, i always wants to soe ut irritation now and then over little things Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa tana murmusni a hankall tace

"That was when you were staying in my apartment in Maryland, I feer ur

presence deep down Ajay dai kallonta kawal yake bebu ko kiftawa, ta sauke idonta tace "And I love how everything about you is neat and co-ordinated, I so much love that about you Daga haka bata sake cewa koma be, shi ma yayi shiru, after armost a minute

"Now, also tell me what you think of me back then in Baltimore? Ajay ya dan yi murmushi yace

"I think of you as my brother's gal back then. Yana fadin haka yayi shiru, Kheleesat ta daga kai tana kallonsa, yayi wrapping dinta a kinsa speaking slowly ya

ce "That's not true Jeeddah, that's not true... It was love at first sight, but i realized that late, don ban san meriene so ba, ban fahimce sa ba" Ta lumshe ido tace "Uhmm, love at first sight?" Ya lumshe ido shi ma ya ja hancinta yace "Case close..." Cik

e da shagwaba kamar zata yi kuka tace "Wallahi ban yarda ba, bayan ni na gama gaya maka nawa shine zaka min wayo?" Ji yayi kiris ya rage yayi loosing dan controlling nie kansa da yake yi, don Irin kwanciyar da tayi a jikinsa ko mutian ya kai zuclya nesa sa

i ya dawo kusa, tuni yanayinsa ya canza haka ma treathing dinsa, ta daga kai ta wani kallesa, sai kuma ta tura baki zata zame kinta daga nasa ya rikota yace "Baki son jin labarin? Ta marairaice tace "Ina so anna.... Yayi kasa da murya yace "Amma me?" Sauka

take son yi daga jikinsa yaki saketa, murya kasa kasa yace I promise to tell you from the moment everything happen, how I felt and how I reacted Immediately....

Kamar zata yi kuka tace "To ka bari in kwanta kusa da kai sai ka gaya min, al daga nan ma

zan dinga jin ka. A hankali ya sakota ta jikinta ta koma gefensa tana kallonsa, kwanciya taga yayi ya juya mata baya, ta dinga kalionisa bobu ko kiftawa, lokaci daya jikinta yayi sarryi,Kay Tushi Don Allan Joyowa yayi ya gyara kwanciyansa yana kallonta, t

a sauke idonta duk da yanda gabanta ke faduwa ta hau kansa ta kwanta flat a jikinsa, ta dora goshinta a nasa tana kallon kwayar idonsa, sauke hannun rigan baccin jikinta ya fara yi slowly for skin to skin contact, yana jin ordinary skin dinta a nasa ya lum

she ido ya bude, cikin sanyi murya yace

"I.. I love you Jeeddah, I love you so much, you are the best thing that have ever happened to me i don't mind loosing everything for ur love Shiru yayı bayan Jay ya fado masa, dalilin ma da yasa ya zama moody th

roughout today kenan tun barin su Tanzania don har yau Jay bal kirasa ba kuma bai masa message ba duk da yasan da tafiyar, Jay will never resist calling him on a norms idan yayi tafiya but reverse is the case now, ya sauke idonsa daga nata yana shafa naked

back dinta yace "I love you with every breath of mine wife, I appreciate everything about you......."

Lumshe idonta tayi ta bude, muryarta a sanyaye tace "I love you too my prince, I am the most luckiest to have you as my husband, i am proud of you, I

na sonka, wallahi ina sonka Hawaye yaji ya kawo idonsa just like that, ta kara lumshe idonta ta hade bakinta da nasa ta fara ki

ssing

dinsa slowly and passionately tana s

h

a

fa

gashin kansa, making sure ta yakice duk wani tsoro da fargaban dake zuciyarta....

HALYSAAH

HALYSAAH PAGE 159...

This page is dedicated to you Zarah Mohammed (OumAayan) I love you so much sister, Allah ya raya Aayan da kannensa

A wannan daren, Reverse was the case for Ajay, don kuwa duk wani abu da yake mata sai da tayi masa kanta

tsaye kamar ba ita ba, kasancewar wutan dakin babu haske ya kara bata kwarin gwiwan romancing dinsa deeply, gaba daya ta birkitasa ta rikitasa ya dawo mata kamar ba Ajay ba, ga pleasure ga mamakinta cause it was something he never expect her to do anytime

soon, sosai ya samu nutsuwa but still he want to have her, tana ganin ya maida ta kasa nan da nan hankalinta ya tashi amma bata yi reacting ba zuciyarta ne kawai ke bugawa tana kankame da shi, da ta ga da gaske yake ta marairaice masa muryarta na rawa tace

"Don Allah kar ka min irin na ranan nan, i am still feeling pain plsss, kayi a hankali don Allah" Ya kai bakinsa kunnenta breathing rapidly da kyar yace "I promise my queen, I promise....." Ba karamin dakewa Khaleesat tayi ba all because she don't want hi

m to feel bad amma da taji wani irin zafi bata san sanda ta fashe masa da kuka ba ta fara turasa cewa ya tsaya, bai wani yi stressing dink ya samar ma kansa wani sabon nutsuwa a haka without making her go through any pain cause he so much appreciate her ef

fort, ya rungumeta tana kuka a hankali cause she is feeling guilty yau ma bata bar sa yayi yanda yake so ba, cikin kuka tace "Don Allah kayi hakuri, zan daure...." Ya kasa magana yana rungume da ita yana sauke wani numfashi, ganin sai hakuri take basa tana

cewa zata daure alamar she is giving him go ahead to try again, ya shafa gashinta a hankali idonsa a lumshe cikin sanyin murya yace "I love you so much wife, bana son ki ji zafi, but let me ask you...." Sai kuma yayi mata rada a kunne yana lumshe ido, ta

rufe fuskarta da sauri a kirjinsa tana murmushi, yayi kasa da murya yace "Allah maki albarka Jeeddah" Murmushi kawal take tana kara shigewa jikinsa, they were like that for almost 10 mins, yana rungume da ita yana jin wani irin sonta a ransa, he just can't

imagine loosing her, cikin sanyin murya yace "Jeeddah" Khaleesat ta bude idonta a hankali tace "My prince" Yace "I am Afraid" Daga kai tayi ta kallesa babu ko kiftawa, sai kuma ta maida kanta kirjinsa a sanyaye tace "Afraid of what My prince?" Kamar bazaí

ce komaí ba, har sai da ta kara dago kanta sannan yayi kasa da murya yace "Of loosing you wife" Khaleesat sai da taji wani iri a zuciyarta jin abinda can tace "Me yasa tunanin ka zai je nan? Dama kana sa ran zaka rabu da ni kenan wataran?" Ajay ya lumshe

idonsa da kyar yace "I don't know what will become of me if that happen" a hankali Khaleesat tace "You have the intention of leaving me?" Yace "You are my world Jeeddah, bazan iya rabuwa da ke ba har abada, i feel i am not alone in this world idan ina tare

dake, i feel kin maye mun gurbin wasu abubuwan da na rasa a rayuwata Jeeddah, i am feeling complete now, kuma kewan rashin Mahaifiyata ya ragu sosai yanxu a zuciyata, amma ina tsoron wataran kar wani abu ya gifta ki rabu da ni" Kasa cewa komai Khaleesat t

ayi jin abinda yace, lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, nan da nan hawaye ya cika idonta da kyar tana kallonsa tace "Duk tsanani i will be with you my prince, and I will love you till the end, ba abinda zai rabamu in sha Allah, kuma don Allah ka dena ir

in wannan tunanin, You are making me Afraid too" A hankali ya rungumeta sosai a kirjinsa, ta lumshe ido tana jin wani sabon abu game

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login