Showing 540001 words to 543000 words out of 641791 words
"Ka min magana mana, kasan yanda ka daga min hankali kuwa yau? Where are you now?" Da kyar yace "Mami na ga Ajay, I found him M
ami" Sai da gaban Mami ya yanke ya fadi tace "Junaid din?" Jay ya kasa ce mata komai cause he is really getting emotional, hawaye suka cicciko idon Mami cikin rawan murya tace "Ina ka gansa Jawwad? Yana ina yanxu?" Da kyar Jay yace "He is sick, we are at t
he hospital, har yanxu ban kira Mai martaba ba" Hawaye na zuba idon Mami tace "Alhamdulillah, Alhamdulillah Allah mun gode maka" Katse wayar tayi ta zauna kan kujera ta dafe kanta tana kuka sosai, sai yanxu ta fahimci dalilin da yasa Khaleesat taki
ɗ
angana
, ashe tana ji a jikinta mijinta na nan da ransa, duk suka dinga mata kallon ta samu matsala ne a kwakwalwarta, lallai ta kara tabbatar da cewar tsakanin miji da mata sai Allah, ko yaya Khaleesat zata ji da wannan abun farin cikin, shekara biyu taki barin
dakinsa tace yana nan zai dawo, kuka sosai Mami take tana imagining shi kuma Sarki yaya zai ji, ji tayi baza ma ta iya jira ba, kawai tayi booking ride da zai kai ta car park, ta mike da sauri ta shiga bandaki ta wanke fuskarta ta fito ta dau handbag dinta
da ATM card ta fita daga dakin, babu wanda Mami tace ma ga inda zata a gidan, bata ma sallami kowa ba ta fita kofar gida ta jira ride din a can har sai da ya karaso ya dauketa, tana isa car park ta biya motar da zai kai ta Benue ita kadai don bata ma son
bata lokaci wajen jiran sai mota ya cika, tafi shekara talatin rabonta da zuwa tasha ta hau mota sai yau, babu bata lokaci dreban motar ya dau hanya, Mami couldn't control her tears, har ana ta mata gaisuwa a tasha an zata rasuwa aka mata... Bayan Jay ya g
ama waya da Mami number Mai martaba ya kira har sau biyu bai daga ba, dama yasan bazai daga ba don ba kasafai yake picking bakuwar number ba, zai yi masa text message yace shi ne sai ga Dsp Bilyamin ya karaso wajen yana kallon Jay yace "Maa sha Allah, hope
you Had enough rest, don likita yace you are stressed shi yasa kayi collapsing"
HALYSAAH
Har bayan la'asar Khaleesat na zaune dakin da aka sauke su tana zuba ido taga Mami ta shigo amma shiru shiru, tun daxu ta shigo dakin ta tarar Mami bata nan, kam
ar ance ta duba wajen akwatin Mami taga babu handbag dinta a wajen, kasa daurewa tayi ta mike ta fita zuwa wajen Hadiyah, nan wata kawar Inteesar ke gaya mata Hadiyah tayi baƙo ta fita gun sa, Khaleesat ta fita daga dakin ta sauka downstairs, a compound di
n gidan ta tarar da Hadiyah tare da Khalil da ya zo wajenta, ta karasa har inda suke zaune, ta gaida Khalil ya amsa mata da fara'a yace "Yanxu nake tambayar Hadiyah ina kike tace kina sama" Khaleesat ta
ɗ
an yi murmushi ta gyada masa kai sannan ta kalli Had
iyah tace "Mami ta ce maki zata fita wani waje ne?" Hadiyah ta girgiza kai tace "A'a, nima na shiga daki daxu ban ganta ba nayi tunanin tana wajen Ammin su Inteesar" Khaleesat tace "To ki bani wayar ki sai in kirata, kilan fita tayi..." Hadiyah ta mika ma
Khaleesat wayar hannunta, sannan Khaleesat tayi ma Khalil sai anjima ta juya ta bar wajen ta koma cikin gida, dialing number Mami tayi bayan ta koma daki, sai da ya kusa katsewa sannan Mami ta daga kiran, Mami na jin sallaman Khaleesat ta amsa cikin sanyin
murya tace "Halysaah" Khaleesat tace "Na'am, Mami kin je unguwa ne? Naga ban gan ki ba" a hankali Mami tace "Eh na fita Halysaah, kina wajen su Inteesar lkcn da na fita" Khaleesat ta
ɗ
an yi shiru, sai kuma a sanyaye tace "To amma yanxu zaki dawo ai ko?" M
ami ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Ba lallai ba Halysaah, na je wajen wata kawata ne, kuma da nisa daga cikin gari, i probably won't make it back today" Nan da nan mood din Khaleesat ya canza, cikin sanyin murya tace "To Mami kin ce fa gobe za mu koma B
auchi" Tana fadin haka hawaye suka cicciko idon ta, Mami ta lumshe ido ta bude tace "In sha Allah, idan na dawo za mu koma Halysaah" Halysaah dai bata ce komai ba ta goge hawayen dake makale idonta, Mami tace "Take care kin ji?" Kai Khaleesat ta gyada mata
sannan Mami ta katse wayar ta sauke ajiyar zuciya, Allah Allah kawai take ta ganta a Benue, bata ta
ɓ
a jin ta kagu ta isa waje ba irin yau.... Likitan dake shiga now and then duba Ajay ya kalli Jay da ya taso ya nufosa yana kallonsa, cikin sanyin murya Jay
yace "Har yanxu bazan iya shiga wajensa ba Dr?" Likitan ya sauke ajiyar zuciya yace "Kayi hakuri abokina, we want him to be stable first, he is still semi conscious up till now, kasan har yanxu akwai bullets fragments a jikinsa wanda yayi causing various
complications da za mu yi figuring daya bayan daya, we are afraid he might be suffering from lead poisoning also, Kai likita ne kasan abinda hakan ke nufi, we have to check his Blood lead level if he is stable, and also check for sepsis if any, so we are s
till monitoring him for now, har sai ya dawo fully conscious...." Jay was completely short of words, lokaci daya jikinsa yayi sanyi ya kasa ce ma likitan komai, kana kallonsa zaka ga damuwar da ya bayyana sosai a fuskarsa, likitan ya dafa shoulder dinsa ca
lmly yace "All will be fine in sha Allah, kai ma kana bukatar kaje ka huta wani yayi takeover, you are stressed already, Kilan ko abinci baka ci ba duk yau ma" Jay bai iya yace ma likitan komai ba har likitan ya bar wajen, ya koma cikin sanyin jiki ya zaun
a ya dafe kansa, a hankali ya dago kansa after a while, ya ciro wayarsa yana duba agogo yaga karfe bakwai har da rabi na dare, har sannan Mai martaba bai biyo kiran sa ba yasan he might definitely be busy today, bayan Mai martaba babu wanda yayi attempting
ya kira a masarautar don tsoron gaya ma kowa yake, kiran Mami ne ya shigo wayarsa a lokacin, rabonsa da waya da ita tun la'asar da ta kira tana kara tambayarsa jikin Ajay ta kuma tambayi asibitin da aka yi admitting dinsa, daga nan basu sake waya ba sai y
anxu da ta kirasa, daga kiran yayi ya kai kunne cikin sanyin murya yace "Mami...." Mami tace "Ka fito ina haraban asibitin Jawwad" Jawwad was very shock, ya mike tsaye da mamaki sosai yace "Kina waje kuma Mami? How did you get here?" Mami tace "Ina compoun
d Jawwad, i just arrived, motar haya na biyo tun sanda muka yi waya da rana...." Da sauri Jay ya nufi hanyar da zai sada shi da compound din asibitin, ai ko nan yaga Maminsa a tsaye daga ita sai Handbag, ya tsaya yana kallonta ya kasa karasawa inda take, j
i yayi kamar ya fara yi mata kuka, har cikin ransa yaji dadin zuwan ta da yanda ta ba Ajay muhimmanci har ta biyo motar haya abinda bai ta
ɓ
a gani ba tun tasowar sa, he felt so emotional at this point, Mami ta nufesa ganin ya kasa karasowa tana kallonsa a h
ankali tace "Jawwad ina Junaid din?" side hug yayi mata ya kasa ce mata komai trying hard to control his emotions, amma ita sai da hawayen suka taru idonta da kyar tace "Yana ina" Still ya kasa ce mata komai ya kama hannunta kawai suka shiga cikin asibitin
, Mami na kallonsa tace "Amma baka kira Mai martaba ba har yanxu, don naga bai kira ni ba, har a gida ma babu wanda ya kirani alamar basu samu labarin nan ba...." Da kyar Jay yace "Naga miss calls din Sarki bayan Dsp ya bani wayata, sai na kirasa har sau b
iyu bai daga ba, i still called him after Asr no response, and he is still yet to call me back i think he might be busy today, I am afraid ban sanar ma kowa a masarauta ba tukun, bana son wani abu ya sake samun Ajay, he needs to be protected till he regain
his strength Mami...." Mami tace "Mai martaba yana tare da jama'a sosai yau saboda daurin auren nan nasa, sai ya samu nutsuwa zai biyo ka, gwara kuma da baka sanar ma kowa a gidan Sarki ba tukun, da Mai martaba ya kamata ka fara magana" Jay dai a hankali
yake tafiya tare da Mami, kwata kwata ya mance da wani daurin auren Mai martaba, shi duk yau tsabar yanayi na farin ciki da godiyar Allah da yake ciki babu abinda ya iya ci, ji yake baya ma jin yunwan kwata kwata, sai ruwa kawai da yake sha cause he is wea
k, a haka suka iso ward din da Ajay yake, Jay ya kalli Mami cikin sanyin murya yace "Ba a bari a shiga wajen sa Mami" a hankali Mami tace "Har ni baza a bari in shiga ba Jawwad?" Jay yayi shiru ya sauke idonsa, Mami tace "Yanxu baka shiga ka gansa ba kenan
har yanxu?" Jay yace "Na shiga, but he was sleeping a lokacin, har yanxu kuma ba a bari na kara shiga ba" Mami zata yi magana sai ga Dr din dake shiga wajen Ajay tare da wata nurse, Mami ta gaida likitan, ya amsa mata, Jay na kallonsa yace "She is his mot
her Doctor, tana son shiga ta gansa ne if possible, ku taimaka" Likitan ya sake kallon Mami yayi mata sannu da zuwa sannan yace "Mu shiga Hajiya, but you won't stay long" Mami ta gyada masa kai kawai tana jin gabanta na faduwa don bata san a halin da zata
shiga ta ga Ajay ba, a hankali take biye da likitan har suka shiga ward din, dai dai nan wayar Jay ya fara ringing ya duba yaga Mai martaba ke kiran sa, juyawa yayi cikin sanyin jiki ya nufi kujeran da ke wajen ya zauna sannan ya
ɗ
aga kiran ya kai kunne a
hankali yace "Barka da dare ranka shi dade...." Mai martaba yace "How are you Jawwad, ina ka shiga yau?" Jay yayi shiru ya ma rasa ta inda zai fara, he can't believe he is going to break this precious news to the king himself kamar yanda shi ne ya fara bre
aking masa news din abinda ya samu Ajay, tuna hakan da yayi got him really emotional at this moment, and he couldn't hold back his tears, Mai martaba yace "Ahmad...." Jay ya kasa amsawa ya kai hannu yana goge tears dinsa still trying to control his emotion
s, Mai martaba yaji hankalinsa ya tashi yace "Is everything alright Ahmad? Are you there?" Shi kansa Sarki babu abinda ya fado masa sai ranan da aka kirasa aka gaya masa abinda ya samu Junaid, duk da damuwar da ya shiga yanxu haka ya dake yace "Ahmad are y
ou there?" Jay ya gyada masa kai da kyar yace "Ina jin ka Mai martaba" Mai martaba yace "Speak to me Ahmad, me ya faru? Kana ina yanxu?" Jay ya dake cike da karfin hali yace "Abba.... I found Ajay, he is alive Abba"
Mikewa Mai martaba yayi ba tare da yasan
yayi hakan ba jin abinda Jay yace..... Mami na zaune gefen Ajay sai goge hawayen da yaki tsaya mata take duk ta jika gyalen jikinta da hawaye, she can't believe this is Ajay by her side, rabonta da shiga irin wannan farin cikin a rayuwa har ta manta, kall
onsa kawai take hawaye na zuba idonta, in ta tuna irin tashin hankalin da kowa a masarauta ya shiga akan rashinsa sai taji zuciyarta ya kara karaya, babu wanda rashin Ajay bai ta
ɓ
a ba duk da yanda suka dinga nuna basa sonsa ashe bai kai zuci ba rashin son
nasa, ga kuma halin da matarsa ta shiga wanda har yau bata dawo dai dai ba kullum cewa take zai dawo sai gashi ya dawo din a sanda babu wanda yayi zato don duk an cire rai da dadewa, kuka Mami ta dinga yi a hankali don ta kasa controlling kanta, tasan a ya
nxu dai babu wanda zai sake bakin ciki da Ajay a gidan nan ko matarsa, shi dai likitan na ta kokarin zuba wasu allurai cikin drip ga nurse tsaye kusa da shi da alluran, Motsin da Mami taga Ajay yana yi da hannunsa yasa ta kai hannunta cikin nasa tana kara
matsawa kusa da shi, ya bude ido a hankali yana kallonta, rufe idon yayi as if trying to be sure of who he is seeing, ita dai kallonsa kawai take hawaye na bin kuncinta tsabar farin ciki ta kasa bude baki tace komai, ya sake bude idon ya kalleta, kara rufe
idon yayi sannan ya sake budewa still dai yaga ita din ce, murya can kasa yace "Mami...." Mami ta kai hannu Gashin kansa da kyar tace "Junaid" ya fara kokarin mikewa zaune kawai Mami ta rungumosa ta fashe Da kuka.
HALYSAAH
Jay ya daga kai yana kallon
Mami da ta fito daga cikin ward din ya mike yana kallonta ganin tana goge hawayen da yaki tsaya mata, da kyar tace "Na gansa Jawwad har ya tashi" Sai da Jay yaji gabansa ya fadi da Mami tace Ajay ya tashi, zai shiga dakin sai ga likitan ya fito, Jay yace
"Pls zan iya shiga in gansa Dr?" Likitan ya girgiza kai yace "He needs rest, kaga Mama ma cewa muka yi ta fito, in sha Allah zuwa nan da wani lokaci zaka iya shiga wajensa don he is gradually progressing, ba mu son a damesa ne da yawa, thanks for understan
ding" Daga haka likitan ya kullo kofar ward din bayan nurse din ta fito.... Mami na ta zaune ita kadai a corridor din ward din har wajen karfe goma na dare, ba da dadewa ba Jay ya fita waje don tare suke zaune all this while a corridor din Ward din, farin
ciki yasa Mami ko gajiyar hanyar da ta biyo ma bata ji balle yunwa, she is just full of excitement, not long after Jay ya dawo ya zauna kusa da ita yana kallonta a hankali yace "Mami i paid for a hotel room for you, ki je ki huta, hotel din babu nisa daga
nan, i even got you some food...." Mami tace "A'a kai dai ya kamata kaje ka huta Jawwad ni ka bar ni a nan, naga you are stressed, kawai ka samo min bottle water ya isheni, bazan ci komai ba...." Jay yayi shiru yana kallonta, sai kuma ya mike a hankali ya
bar wajen, Mami ta sauke ajiyar zuciya tana kara hamdala a ranta, farin cikin da take ciki yau kam bazai ma misaltu ba, ko minti biyar Jay bai yi da barin wajen ba sai ga shi ya dawo with surprise written over his face, ya nufo Mami yana kallonta yace "Mam
i Mai martaba is here" Da mamaki Mami tace "Mai martaba? Dama akwai jirgi ne daga Bauchi zuwa nan?" Jay ya girgiza kai yace "Sai dai ko Corporate Jet..." Mami ta mike bayan ta hango sarki with 3 of his trusted kinsmen tare da likitocin asibitin da suka rak
osu, sai Dsp Bilyamin da wasu yan sanda biyu dake biye da su a baya, Mami taji tausayin Mai martaba har cikin ranta, duk zaton ta gobe da safe za su gansa a asibitin tunda dare yayi ashe tuni ya kamo hanya, shi kansa Jay was expecting him to be at Makurdi
tomorrow morning, Mai martaba na kallon Mami murya can kasa yace "Fulani" Mami ta sauke idonta ta kasa ce masa komai lokaci daya hawaye suka kawo idonta ta fara gogewa, Mai martaba ya juya ya kalli Jay that was beginning to get emotional too, Dafa sa Sarki
yayi amma ya kasa ce masa komai, daya daga Doctors din ya bude kofar ward din da Ajay yake, Mai martaba sai kallon kan gadon da Ajay ke kwance yake yi, ya kasa shiga ciki har sai da likitan yace "Bismillah ranka shi dade" Mai martaba ya sauke idonsa ya ka
rasa cikin ward din walking slowly ya isa har inda Ajay ke kwance ya dinga kallonsa babu ko kiftawa, dukawa yayi ya kamo hannunsa cikin nasa, Ajay ya bude ido a hankali, yana hada ido da Mai martaba ya rike hannunsa gam yana kallonsa, da kyar ya mike zaune
har sannan bai sake hannun Mai martaba ba ya daura kansa a jikinsa, Mai martaba ya rungumosa a hankali, cike da karfin hali yace "Ahmad" Ajay ya kasa cewa komai hawayensa na zuba jikin Mai martaba yana kara kwantawa jikinsa, sosai Sarki ya kai zuciyarsa n
esa, ya dinga shafa gashin kan Ajay a hankali ya kasa cewa komai, they were like that for almost 5 mins sarki ya bai sakesa ba, both the Doctors and everyone suka bar masu ward din, that was when the king shed the tears he was avoiding yana kara rungume
ɗ
a
n nasa yana jin kamar mafarki yake.... A daren ranan Mai martaba yace za a fara processing din fita da Ajay America for treatment, ya kuma yi requesting asibitin su sallamesu su koma Bauchi gobe da safe, sai a ci gaba da kula da Ajay a can kafin a gama pro
cessing fitar su Amurka, the Doctors Agreed to that ganin Ajay is stable enough za a iya tafiya