Showing 342001 words to 345000 words out of 641791 words

Chapter 115 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

188

/>
tana kallonsa ta kwantar da murya tace “Kayi hakuri Jawwad, nasan kai me hakuri ne, bazaı ji dadi ba idan ka kullaci dan uwanka akan wannan abu, kun taso tare cikin so da kaunar juna kamar yan biyu rana tsaka wannan abu mara dadi ya gifta, ka fi kowa sani

n halin dan uwanka ni ina da yakinin bai san da wannan aure ba shima sai bayan da sarki ya daura masa, sannan kasan yanxu haka in kace zaka sharesa damuwa zai saka ma kansa, ni naji ma kwata kwata yarinyar bata min ba wallahi’ Sai a sannan Jay ya daga kai

ya kalleta yace “Me ta maki?” Hajja ta hade rai tace “Me ta maki?” Hajja ta hade rai tace “Me ta min? Yarinyar kamar er jaraba gashi ta dalilint zumuncin da aka gina tale tale na neman rushewa tana neman shiga tsakaninku da dan uwanka, to kuwa ina amfanin

irin ta a al’umma? Ai ta zama abar tsoro kenan, dole n sai an aurota cikin Family tunda auren bai yiw da kai ba ba sai a hakura ba, na meye sai an maida aure kan wani Junaid kamar ita din er gwal ce?? Wallahi da sarki yayi shawara da ni bazai aura ma Junai

d yarinyar nan ba ko don saboda kai, in ma yace shi bazai zama karami mutum ba to gwara can ya aura mata Walid ko kuma Mukhtar, ko ya nemi wani a dangi ya aura mata, gaskiya ban ga alamar alkhairi tattare da yarinyar ba tunda ta dalilinta komai ya cakude n

a rasa ta inda zan fara gyaran nan kuma naga ma kamar halarabiva ce ko Idona ne Jay dai bai sake cewa komai ba, cikin nutsuwa Hajja tace “Nasan halin ka na kuma san halin Junaid, nasan Junaid bazai ki yi maka magana ba Jawwad don Allah idan yayi maka kar k

ace zaka ki kulasa, kayi hakuri ka bar ma Allah komai, kuma ba kowa ya ja sanadin faruwan wannan al’amari ba sai Aseeyah, Aseeyah ita ta ja komai kuma bata kyauta maka ba, amma a yanxu dai ina son ka saka ma ranka salama ka malda lamarin ka ga Allah” Hajja

ta fi minti sha biyar a dakin tana kokarin kwantar masa da hankali tana kara jadadda masa kar yace zai yi banza da Junaid, shi dai yaki ce mata komai daga karshe ta bar dakin ta koma parlon ta, tun bata karasa ba take jin kamar muryar Aunty a parlon nata,

tana shiga kuwa ta sameta tsaye da Hajlya Aisha suna ci ma Ajay mutunci ya ki ko daga kai ya kaliesu sai danna wayarsa kawai yake karnar ba da shi suke ba, Suna ganinta duk suka yi shiru, da mamaki Hajja tace “Lafiya? Me ke faruwa haka?” Aunty ta zauna ka

sa don gaida Hajja, Hajja tace “Me ke faruwa nace?” Cikin bacin rai Aunty zata fara magana Hajja tayi wani tunani sai ta dakatar da ita tace “Bana bukatar jin komai yanxu, kawai ke da A’isha ku tashi ku je” Aunty ta mike ta fita daga parlon Hajiya A’isha n

a biye da ita a baya, ita dai Khaleesat na zaune kamar an dasata inda take mamaki yaki barin ta, she was really shock don bata ga alamar mutunci ba kwata kwata, sosai jikinta yayi sanyi da wannan abu, is it she that will leave with this kind of people in t

he palace? Auren da har yanxu ba amsan sa tayi ba amma take ganin wannan abu, Hajja na kallonta bayan ta zauna tace “To ban san sunan kishiyar tawa ba” Khaleesat ta sunkuyar da kanta a hankali tace “Sunana Halysaah” Hajja tace “Maa sha Allah, sunan kishiya

r tawa ta yan gayu kuwa” Khaleesat tayi murmushin karfin hali tace “Amma sunana Jiddah” Hajja tace “Maa sha Allah, kin ga mu mun fi gane wannan ai, you are welcome to the family Jiddah” Mikewa Hajja tayi da kanta ta kawo kayan ciye ciye ta ajiye a parlon s

annan ta fita, can main parlor ta tarar da Aunty, Hajja na kallonta tace “Ke yanxu Hafsat saboda rashin kamun kai a gaban surka za ki zubar da mutuncinki ki nerr ki zubar da na gidan nan?” Cike da damuwa Aunty tace “Hajja tun da aka kawo yarinyar nan masar

auta Junaid ke bude mata kofofin raina ni, tun kawota har yau yarinyar nan bata taba bude baki ta gaida ni ba kamar yanda sh ma sai ya ga ubansa yake gaisheni” Hajja tace “To ke ma ba sai kin ga uban nasa kike amsa gaisuwarsa ba? Duka duka yaushe har aka k

ai ta gidan da zata waye ki? Yarinyar da ko kwana uku bana tunanin tayi” Shiru Aunty tay bata sake cewa komai ba wani sabon bacin rai ya lullubeta, Hajja tace “To ki kama kanki, ba ruwana da abinda ke tsakanin ki da Junaid kar ki kuskura ki ce zaki zubar d

a mutuncin gidanmu a idon duniya, a gaban yarinya babu kunya ki tsaya kina kalaman banza da hofi akansa? Idan matar Walid ce za ki yi wannan iskancin a gabanta?” Aunty tace “Matar Walid ma bazata min haka ba Hajja” Hajja tace “To zageni Hafsat, kare min ni

ma yanda kika kare ma Junaid al ba sabon abu bane” Shiru Aunty tayl sai kuma ta fara bata hakuri kai a kasa, Hajja tace “Aikin banza aikin Hofi kawai, a ko ina ke sai kin malda kanki karamar mutum, gaban yarinya kin zubar da mutunci da girman ki, ina amfan

in haka wai kuma matar sarki? Dama haka matan sarakunan su ke? To sam mu ba mu yi haka ba, bama son duk wani abu da zai taba reputation dinmu da na gidanmu komin kankantarsa, amma ke kam taka haye ce ma a jinin sarautar Hafsat” Daga haka Hajja ta juya ta b

ar parlon, Aunty dai sai huci take tunani iri iri na yawo a ranta, lallai ta gamu da aiki ja wanda ko bacci bai kamata tana yi da ido biyu ba yanxu. Throughout ranan haka Khaleesat ta yini daga ita sai Hajja a parlor, ga ‘ya ya da jikoki da mutanen arziki

na ta zuwa gidan yi ma Hajja sannu da zuwa, in an gaisa sai Hajja tayi masu introducing Khaleesat dake gefenta, Khaleesat dai duk a masu zuwa bata ga wanda ya wani bata attention ba, duk kuma a nan ne taga yaran Aunty uku, wata me sunanta da ake ce ma Baby

that is just a teenager sai yayyinta Maryam da Khadijah, gaba daya ko bin ta kan Khaleesat basu yi ba, ita dai tana zaune parlon ne amma Allah kadae yasan damuwan da ya cunkushe mata a rai, har take jin da zat: samu wajen da zata yi kuka ta samu relief, B

abban damuwarta a yanxu shine wannan aure da aka mata da Junaid, secondly Jay da ta garni shigowar su daxu ya kara destabilizing dinta komai ya dawo mata kamar yanxu yake faruwa, thirdly Aunty, har cikin ranta taji take tsoron matar don bata mance mahaifiy

ar Abdul ba da abinda tayi mata, she is so afraid of the woman, further more gashi ta lura duk familyn babu alamar akwal wanda zai so ta, kllan sai Hajiya Shafa’atu kawai, duk sai sha mata kamshi kawai suke suna daga mata kai kamar sun ga kashi babu wanda

ya bata attention a parion, hatta Hajja is just being neutral babu yabo babu fallasa ce, kuma duk zamanta a parlon sae ya kama Hajja ke mata magana although cikin mutuntawa zata mata maganar, kuma ko ita aka kawo ma abinci sae ta fara dibar me Khaleesat ka

fin ta ajiye. and the least among damuwarta Junaid, she don’t know why he is being treated this way a gidan nasu, she don’t even know ko hakan tausayi ya bata ko kuma she is just feeling for him, but for now dai duk ba shi ne a gabanta ba, damuwarta kawal

Jay….

Halysaah Page 105 By Khaleesat Haydar

Related Articles

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 63 Complete Novel

11, February 2025

So Da Buri Page 43 Complete Novel

31, May 2025

Halysaah Page 68 By Khaleesat H

aydar

23, July 2025

Halysaah Page 39 By Khaleesat Haydar

13, June 2025

So Da Buri Page 26 Complete Novel

22, May 2025

Wace Ce Ita (Who is she) Chapter 66 Hausa Novel

22, April 2023

Follow us

Facebook

Twitter

WhatsApp

Google news

You might like

Halysaah

Page 50 By Khaleesat Haydar

30, June 2025

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 115 Complete Novel

29, September 2023

So Da Buri Page 30 Complete Novel

24, May 2025

Fassarar Mafarkin Tashi Sama Kamar Tsuntsu

22, April 2023

Macijine Shi Page 43-44 Haus

a Novel

23, July 2025

Jiddertul Khairi Free Pages Novel Document

22, April 2023

Kanwar Maza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 79 Complete Novel By Ayshercool

12, January 2025

Asanadin Makwabta 3 Complete Hausa Novel Document txt

Asanadin Makwabt

a 3 Complete Hausa Novel Document

16, September 2024

KUWWATUL KITAB Season 2 Littafin Yaƙi.

22, April 2023

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 13 Complete Novel

13, January 2025

Abban Sojoji Book 1 Complete Novel

Document

6, August 2023

Alhini Complete Hausa Novel Document

22, April 2023

AMBEESHAR Complete Hausa Novel Document – Fauziyya Usman Kogo

22, April 2023

Abin mamaki baya ƙare wa a duniya: Wata Mata Ta Auri Maza 7 A Rana guda

22, April 2023

NIHAAD Chapter

13 By Khaleesat Haiydar

20, July 2023

So Da Buri Page 44 Complete Novel

31, May 2025

Yaro Ne Page 61-70 Hausa Novel

22, April 2023

Abban Sojoji Chapter 45 Book 2 Complete Novel

22, April 2023

Kwarata complete hausa novel document

22, April 2023

Asanadin Ma

kwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 16 Complete Novel

15, January 2025

Abdul Jala Chapter 5 Complete Hausa Novy Complete

22, April 2023

Mas’aloli 70 akan azumi darasi na

ɗ

aya

22, April 2023

Tsira da halaka Littafin na biyu Li

ttafin yaki

22, April 2023

Ban ta

ɓ

a farin jini ba, irin wanda nayi a shirin Labarina – Sadiq sani sadiq

21, January 2024

Abdul Jalal Chapter 1 Complete Hausa Novel

22, April 2023

Abunda ke boye Complete Hausa Novel Document

22, April 2023

Jennifer Complet

e Hausa Novel Document

22, April 2023

ALAQA EPISODE 3 ALI NUHU MOVIES

22, April 2023

Abban Sojoji Book 2 Chapter 72 End

6, May 2023

Kanwar Maza Complete Novel Document Txt

Kanwar Maza Page 73 Complete Novel By Ayshercool

8, January 2025

Load More

Adverti

sement

Categories

Uncategorized1,259

Hausa novels799

Novel Document105

Sirrin Rike Miji100

Labarai62

Zafafa 202351

Kannywood39

Zamantakewar Aure26

Kimiya da Fasaha18

Mallama Juwariyya17

Job15

Health13

Education13

Daga Malamai6

Fassarar Mafarki4

Kalaman Soy

ayya4

Waka1

Litattafan Yaki1

Search for:

Search …

Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza Complete Novel Khaleesat Haiydar Ma'aurata M

aganin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023

Install AihausaNovels App

Trending update

2 hours ago

Mijin Marigayiya Page 46 Hausa Novel

2 hours ago

Mijin Marigayiya Page 45 Hausa Novel

2 hours ago

Mijin Marigayiya Page 44 Hausa Novel

1 day ago

Mijin Marigayiya Page 43 Hausa Novel

1 day ago

Mijin Marigayiya Page 42 Hausa Novel

About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy

©



2025, Aihausanovels | All Rights Reserved. Designed by JobTech

Facebook



Twitter



WhatsApp



Telegram

HALYSAAH PAGE 105

Khaleesat na komawa cikin gidan Hajja ta tarar da Hajja zaune parlor da Jay tana masa magana cikin kwantar da murya, Hajja ta daga kai ta kalleta da mamaki, Jay dai sau daya ya kalleta ya dauke idonsa, Hajj

a tace "Halan kin yi mantuwa ne Jiddah?" Khaleesat ta kasa kallonta ta gyada mata kai kawai, Hajja tace "To je dakin ki duba...." Hanyar parlon Hajja ta nufa tana tafiya a hankali, tana shiga parlon hawaye ya gangaro fuskarta ta juya tana kallon entrance d

in parlon kamar tana jiran taga ya shigo, she stood for almost 3 minutes a parlon daga karshe ta goge idonta kawai ta fita ganin ba shigowa zai yi ba, she was so heartbroken and sad, da kyar ta koma main parlor tana kokarin ganin hawaye bai zubo mata ba, H

ajja tace "Kin gani?" Ta gyada mata kai ba tare da tace komai ba don tana iya fashewa da kuka, bata ga Jay a parlon ba, a haka tayi ma Hajja sallama da kyar ta fita, Har suka koma masarauta Ajay bai kalli direction dinta ba ita ma haka, sai goge hawayen da

yaki tsaya mata take, suna isa bangaren sa taga ya bude daya daga rooms din dake bangaren ya shiga a maimakon part dinsa, ita dai tana tafiya a hankali ta shiga parlonsa ta zauna kan kujera wasu sabbin hawaye na zuba idonta, sai kuma ta kwantar da kanta k

an kujeran tana kuka a hankali, Har aka yi Magrib Ajay bai shiga part din nasa ba, at this point, the whole situation is beginning to get him very angry, why is he even to be blamed? Shi adalci aka masa with this marriage? Yarinyar da is nothing but a burd

en to anybody around her..... Khaleesat na zaune parlor bayan ta idar da sallah kana ganinta kasan tana cikin damuwa sosai, tayi nisa tunanin da take taji an kwankwasa kofar parlon, a hankali ta juya daga inda take zaune tana kallon kofar bata dai amsa ba,

bayan few seconds aka bude kofar Yakumbo ta shigo da sallama ta tsaya nan bakin kofar tana gaida Khaleesat cikin ladabi, Khaleesat ta sauke idonta ta gaisheta ita ma cikin sanyin murya, Yakumbo tace "Abinci ne za a shigo da shi ranki shi dade idan babu da

muwa" Khaleesat ta gyada mata kai tace "To" Sai a sannan Yakumbo tayi ma ma'aikatan dake bayanta izinin shigowa parlorn with trays of different food a hannunsu, su ma duk suka gaisheta da ladabi sannan suka ajiye duk abincin har da kayan marmari bayan sun

fita Yakumbo ta kara kwantar da murya tace "Babu wani damuwa dai ko ranki shi dade?" Khaleesat ta girgiza mata kai tace "Ba komai, Nagode" Yakumbo tace "To maa sha Allah, sannan babu wani abu da zaki bukata da za a kawo maki?" Khaleesat tace "Eh ba komai"

Yakumbo tayi mata sallama sannan ta nufi kofa ta fita, tsaye taga Ajay bakin kofar dakin da yake ciki don tun da yaji anyi knocking door din parlonsa ya fito don ganin waye a part din nasa, Yakumbo ta risina kai ta gaishesa ya amsa sannan yace "Idan kin ga

ma ayyukan da kike zaki kwana nan bangaren tare da ita, akwai

ɗ

an aikin da zan yi can anjima da daddare...." Da ladabi Yakumbo tace "To in sha Allah ranka shi dade" Juyawa yayi ya koma cikin dakin ya kulle kofa. Ana idar da sallahn Asuba Ajay ya shirya ya

tafi gidan Hajja don tun ma ba ayi sallah ba kiranta ya shigo wayarsa don ta tunatar masa tana jiransa bayan anyi sallah, yana isa gidan bayan yayi parking ya fi minti goma zaune cikin motar daga karshe ya kashe ya sauka ya shiga gidan, direct ya nufi parl

on Hajja ya sameta zaune tare da Jay, zaunawa yayi ya gaisheta calmly, Hajja ta amsa tana kallonsa, bayan kusan minti biyu tace "Ban ga ka gaisa da

ɗ

an uwan naka ba Junaid" Ajay yaki ce mata komai kuma bai fasa kallonta ba, Hajja ta sauke ajiyar zuciya ta

kalli Jay dake danna wayarsa kawai, can ta sake kallon Ajay speaking with calmness tace "Junaid, you owe Jawwad an apology even though you are not at fault but for peace to reign you have to do that, don in batun gaskiya za a bi ba a kyauta ma Jawwad ba, t

hings were never supposed to be done this way in an zurfafa tunani, bana son zumuncin ku ya ta

ɓ

u akan mace, a ajiye duk wani circumstances da yayi leading to all this amma yana da kyau ku fahimci juna da

ɗ

an uwanka, come to think of ur bond together, this

is so pathetic...." Ajay dake ta kallonta yace "Apology for what in particular Hajja? Why is he trying to play the victim whereas nima tauye ni aka yi tunda ban bude baki nace ina so ba don ban hango future na tare da yarinyar ba, why is he playing the vic

tim in this situation? Ni nace a aura min yarinyar?" Jay ya

ɗ

aga kai ya kallesa calmly yace "That is a lie, idan da baka so babu ta yanda zaka yi accepting auren, stop fooling your self Man" Ajay ya mike yace "Then you do ur worst Jawwad, you think yanda k

a nuna ma Mai martaba ba shi da 100% say akan ka sai yanda Mamin ka tace kana tunanin nima zan nuna masa haka, You think I can also disappoint him and make him look foolish in the eyes of people? Beside stick this to ur brain Jawwad... Abba bai yi shawara

da ni kafin ya yanke wannan hukuncin da ya yanke ba tunda yasan ni ya isa da ni dari bisa dari" Mikewa Jay yayi ya nufesa yana kallonsa direct in the eyes carefully yace "Watch ur tongue, do not let me voice out all what is in my mind Junaid, do not push m

e" Ajay yace "So? Ya wuce kace idan naka Dad din ne bazai yi maka haka ba, ina ce iya abinda zaka fada kenan, wannan kuma ba ni zaka gaya ma ba kaje ka samu Mai martaba and tell him that, go meet him" Hajja ta hade rai ta mike ita

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login