Showing 237001 words to 240000 words out of 641791 words
Khaleesat ta dau kudin da Safiyyah ta ajiye mata ta cire dala dubu biyu a ciki ta ajiye mata kusa da ita, Safiyyah ta hade
rai tace "Meye wannan?" Khaleesat bata kalleta ba tace "Na baki" Safiyyah tace "Inyi me da shi? A'a bana so wallahi, ki ajiye kudin ki kawai zai maki wani amfanin" Khaleesat bata tanka ta ba ta mike tayi kwanciyarta gefen gado ta lumshe ido, cikin dubara S
afiyyah ta jawo handbag dinta ta mayar mata da kudin ciki sannan ta ajiye. Wajen karfe shidda da rabi Safiyyah ta tashi Khaleesat dake bacci ta dalilin wayarta dake vibrate, Safiyyah tace "Ana kiran ki a waya" Khaleesat ta mike zaune ta jawo wayar ta duba
taga Housemate ne ke kiranta, daga kiran tayi ta kai kunne, daga daya bangaren yace "I am outside Halysaah" A hankali Khaleesat tace "To" Veil dinta ta dauka Safiyyah ta rakata zata bude mata kofa, Khaleesat ta riko hannunta da sauri tace "Ki fara duba waj
e kafin ki bude mana" Safiyyah tace "Ke dai matsoraciya ce wallahi, shi Abdul din ai ba
ɗ
an iska bane da zai zo ido na ganin ido, baki ga kamar barawo ya shige maki gida ba ranan da daddare" Bude kofar tayi Khaleesat ta makale a bayanta gabanta na faduwa,
bayan ta hango motar Jay ta
ɗ
an sauke ajiyar zuciya, Safiyyah na washe hakora tace "Yau dai Allah yayi za mu gaisa da shi" Khaleesat ma murmushin tayi suka fita zuwa gun motarsa a tare, yana ganin Safiyyah ya sauko daga motar, ya rungume hannu yana kallont
a yace "Good evening kawar Housemate" Safiyyah ta tuntsire da dariya tace "Welcome Yaya Housemate, sai yau Allah yayi za mu hadu tunda ka dawo" Yace "Amma ai ina ce ma kawarki ta gaisheki" Safiyyah tace "Wallahi bata ta
ɓ
a gaya min ba" Jay ya
ɗ
an kalli Khal
eesat dake kallonsa, ta sauke idonta da sauri bayan sun hada ido, murmushi yayi yace "Gaskiya ban ta
ɓ
a cewa ta gaishe ki ba, it's not her fault..." Safiyyah tayi dariya tace "Wai don ka kareta ko, ai nafi ka sanin wacece Housemate dinka" Jay na murmushi ya
ce "Ya mutan gidan?" Safiyyah tace "Duk lafiya lau suke, yanxu take gaya min uncle dinku gave her much money a taya mu yi masa godiya plss, ranan kuma ta nuna min diamond ring da ka siya mata, Allah ya saka da alkhairi Yaya Housemate, Allah ya bar ku tare"
Khaleesat ta bude baki tana kallon Safiyyah with shock, Jay dai yayi murmushi yace "Our father... not uncle Safiyyah" Daga Safiyyah har Khaleesat kallon Jay suka yi, Safiyyah ta bude ido sosai tace "Kana nufin Mai martaba da kansa? That's surprising, Alla
h ya kara masa girma....." Jay na murmushi yace "Ameen" Ita dai Khaleesat tayi shiru tana tunanin yanda yayi ta hira da ita a parlon kamar random person babu wanda zai yi tunanin sarki ne, Safiyyah tace "To ni zan koma ciki Housemate" Jay yace "Alright Saf
iyyah, thank you so much" Tana murmushi ta juya ta koma cikin gida, shi dai Jay kallon Khaleesat yake, sai kuma ya bude mata front seat, ba musu ta shiga motar ba tare da ta kallesa ba, ya zaga ya shiga driver seat yana kallonta yace "Kin ci abinci ne?" Ka
i ta gyada masa, jin bai sake cewa komai ba ta daga idanuwanta ta kallesa, zoben hannunta taga yana kallo baya ko kiftawa, tayi saurin boye hannun a bayanta kamar ta nutse don kunya, yayi murmushi yana kallonta a hankali yace "Wai yaushe kika fara jin kuny
ata Housemate? I am only admiring the ring, it look soo cute in your finger" Taki daga kai ta kallesa, ita kanta ta rasa gane wannan sabon kunyan nasa da take yi, ya jinginar da kansa da kujeran motar yana kallonta babu ko kiftawa, tunda taji yayi shiru ta
san kallonta yake hakan yasa ko da wasa bata yarda ta dago kanta ba balle su hada ido, murya can kasa taji yace "Me yasa ni baki gaya min Ex dinki yaje wajenki a schl ba sai Ajay?" Shiru tayi jin tambayar da yayi mata, can ta dan kallesa, still speaking sl
owly yace "Why?" Tace "Ae ko an kira ka baka picking call dinka..." Yayi shiru yana kallonta kafin yace "Yaushe kika kira ban yi picking ba?" Ta langwabar da kai tace "Anytime i call, you don't pick" Jay ya sauke idonsa kasa, after some seconds yayi kasa d
a murya yace "I promise i won't do that again, i will prioritize ur call from henceforth yanda nake prioritizing na Mami da me martaba" Khaleesat ta daga kai suka hada ido, tayi saurin dauke idonta daga nasa, yace "Me yace maki da ya sameki a school din?"
Khaleesat tace "Safiyyah ce ta kulasa suka yi exchanging words" calmly Jay yace "Do not worry Halysaah, i will bring an end to ur fright about ur Ex Husband very soon in sha Allah, i promise you this, zaki samu kwanciyar hankali fiye da yanda kike tsammani
" Khaleesat ta kallesa, cikin sanyin murya tace "But i don't want you to confront him pls, he can be cunning" Jay ya
ɗ
an yi murmushi yace "I am not confronting him Halysaah, kawai dai zan yi abinda zai yi cutting duk wani Intention din da yasa ya dawo yake
bibiyan ki, i will put a total stop to that, kuma babu yanda ya iya haka nan zai hakura ko ba don Allah ba...." Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, After some seconds tace "Amma yanxu i will prefer inyi ma brother din Safiyyah magana to let me stay in the
ir home har sanda zan gama exams, don bazan iya zama a apartment dina ni kadai ba kuma, i am very afraid" Jay yace "Kar kiyi inconveniencing dinsu Housemate, and I don't want you to be a burden to them considering the high cost of livelihood in this state.
... ki zauna a apartment dinki kawai, i will be there also, i will be there to protect you...." Khaleesat tace "Zaka dinga zuwa kamar sanda muke former apartment dina?" Yayi murmushi yana kallon kwayar idanuwanta yace "Sure, anything for you Halysaah" Sosa
i taji hankalinta ya kwanta, cikin sanyin murya tace "To Nagode" Yace "Lokacin sallah ya kusa, can we go home now" Tace "Let me get my handbag" Gyada mata kai yayi, ta bude motar ta sauka, ya bi ta da kallo har ta shiga apartment din, after some minutes sa
i ga ta ta fito daga gidan da handbag dinta da waya, ta shiga motar ta rufe tana kallonsa taga kallonta yake.... Khaleesat na zaune dakinta wajen karfe takwas da rabi na dare suna WhatsApp call da Aunty Farida, gaba daya jikinta a sanyaye yake ga faduwar d
a gabanta yake ta yi jin abinda Aunty Farida ke gaya mata, labarin biyota da Abdul yayi har sabon Apartment dinta da kuma cikin makaranta take ba Aunty Farida, a nan ne Aunty Farida ke sanar mata ai yaje Mariri ma yafi a kirga few weeks ago kawai gaya mata
ne bata yi ba don bata son daga mata hankali, Cikin sanyin murya Khaleesat tace "To Aunty ya aka yi yasan ina America ne?" Aunty Farida tace "In kin tambayeni in tambayi wa Khaleesat? Kilan ko bincike yayi a unguwan aka gaya masa, kinsan babu abinda yan u
nguwan nan baza su yi ba akan kudi, dama kuma ga tsegumi ya masu yawa, in kuma ba a unguwan ya bincika ba kilan shi ma yaga hotonki da wannan mutumin da ya dora ki a Instagram" Khaleesat kamar zata yi kuka tace "Toh me yake so kuma a guna Aunty da yake bib
iyana ne?" Aunty Farida tace "Mutumin da yana zuwa cewa yayi ya maida auren ku, Allah ya so Nenne ta zo ranan sai abinda ta manta ne bata gaya masa ba ta kusa tara masa yan unguwa, kuma tace ai kin gama iddansa tun wani shekara in ma yau ya farka bacci tun
sanda ya sake ki to yaje ya duba calendar yaga yau shekara nawa da yayi sakin, Nenne ta sille sa tas, ni ai shi yasa hankalina bai wani tashi ba, da dai baki idar da iddansa bane shine babban tashin hankalinmu gaba daya, amma da baki da hakkinsa ai kinga
Allah ya kada hankalinsa sai bayan da kika gama ya waiwayo ki, yana sake zuwa inda kike ki kira masa hukuman kasar kawai su ja maki layi da shi...." Khaleesat dai ta kasa cewa komai, Aunty Farida tace "Dama in kika ga ya hakura da bibiyanki ai sai in wani
auren kika yi tunda babu tsoron Allah a ransa, ban ta
ɓ
a ganin mara kunya ma irin sa ba, babu kunya babu tsoron Allah fa ya zo ya marairaice ma Babanki wai ya maida ke, ya zo gidan nan yafi sau goma wallahi, to Allah na tuba ko da ace baki gama iddansa ba d
a ba sai dai mu makasa a kotu ba akan ki koma gidansa, shi
ɗ
an iska, danginsa matsiyata marasu mutunci" Khaleesat taji hawaye ya cika idonta tace "Toh Aunty ni tsoro nake kar ya sake cewa zai daukeni kema kinsan halinsa fa" Aunty Farida tace "A American za
i dauke ki saboda ba shi da seti?" Khaleesat dai tayi shiru gabanta na faduwa don har yanzu bata mance yanda aka dauketa aka kai masa ita ba, tunanin hakan yasa hawaye ya fara zuba idonta, Aunty Farida tace "Yanxu dai ki kwantar da hankalin ki tunda kin ce
Jarabawa za ku fara, su Junaid ma baza su bari ya cutar dake ba in sha Allahu, kiyi ta addu'a kina neman tsari daga sharrinsa, in sha Allahu Allah zai kare ki" Khaleesat ta gyada mata kai cikin sanyin murya tace "To Aunty" a haka suka yi sallama da Aunty
Farida tana goge hawayen da yaki tsaya mata, kiran Safiyyah ne ya shigo wayarta tayi picking ta kai kunne, Safiyyah tace "Khaleesat kin san wa yayi ring din bell daxu kuwa?" Sosai gaban Khaleesat ya fadi tun kan Safiyyah ta gaya mata, Safiyyah tayi wani da
riya har da kyakyatawa tace "Wallahi shi ne in gaya maki, Abdul ne ba wani ba, gashi nan an duba Camera na gansa, to da na bude kofar uwar me zai min ne? Wato ban ta
ɓ
a ganin
ɗ
an iska mara aikin yi kamar sa ba, ki ji har yayi locating inda nake saboda rashi
n aikin yi, to me zai min da Allah bai min ba?" Cikin rawan murya Khaleesat tace "Kin dai ga abinda nake gudu ko, wallahi da baki kulasa ba Safiyyah, ba kowa ake musayar yawu da ba" Safiyyah tace "Wallahi ba abinda ya isa yayi min da izinin Allah, shi kuma
yaya Musty idan ya gama bambamin fadan da yake yana cewa ina dauko masa magana a kasar nan sai ya daukeni mu tafi mu kai ma Cops report, sai an gano Abdul duk inda yake ya fadi abinda ya zo yi a apartment dinmu wallahi..." Tana kai wa nan ta katse wayarta
, knocking din kofar dakin Khaleesat taji ana yi, ta juya ta kalli kofar har sannan zuciyarta na bugawa ta mike ta dau hijab dinta ta saka ta tafi ta bude kofar, sauke idonta tayi bayan sun hada ido, yana kallonta da damuwa ganin hawaye idonta yace "Are yo
u crying Halysaah? Me ya faru?" Kamar jira take ta jingina da kofar dakin ta fashe masa da kuka dama ta kwana biyu bata yi ba, nan da nan ta rikitasa a wajen.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
*Ur evidence 07087865788*
https
://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
HALYSAAH 75
Juyawa Jay yayi ya sauka downstairs don bai son yayi abinda zuciyarsa ke tunzura sa yayi a wannan moment din, yasan in ya ci gaba da tsayuwa yana sauraron kukanta a wajen the case will be totally di
fferent, sai da Khaleesat taga ya sauka kasa sannan ta dena kukan da take har lokacin tana jingine da kofar tana goge idonta a hankali, juyawa tayi ta koma dakinta ta dau laptop dinta ta zauna kan gado zata yi karatun wani course dinsu amma ta kasa karatun
, sai kuma tayi tagumi tana kallon screen din laptop din babu ko kiftawa, after a while ta maida Laptop din gefe ta sauka daga kan gadon ta nufi kofa ta fita daga dakin, walking slowly ta fara sauka downstairs tana kallonsa, zaune yake kan kujera idonsa a
wayar hannunsa, ya juya yana kallonta jin foot step dinta, har ta karaso karshen staircase din, ta sunkuyar da kai ganin kallon da yake mata, mikewa yayi ya nufeta yayi kasa da murya yace "Halysaah... " Ta daga idanuwanta ta kallesa amma bata ce komai ba,
yace "Why are you crying?" Kamar bazata ce komai ba sai kuma ta jingina da bango ta rungume hannunta tace "Ba sai kace min inyi hakuri ba amma ka wani tafi...." Murmushi yayi yace "To ai ban san ta yanda zan fara cewa kiyi hakurin bane ta yanda zaki gane d
a gaske nake baki hakurin, shi yasa na tafi" Ita dai Khaleesat kallonsa kawai take, can ta juya zata bar wajen, ya dakatar da ita yace "Halysaah" After some seconds ta juyo fuska a daure, ya
ɗ
an yi murmushi yace "Mu je parlor in baki hakurin to" Ta wani tu
ro baki ta kara rungume hannunta, yana murmushi ya juya ya koma parlon, sai kuma ta bi bayansa, ya jira har ta karaso ta zauna kan kujera, sannan ya zauna same kujeran leaving some space between them yana facing dinta yayi kasa da murya yace "Now tell me,
why were you crying Halysaah?" Ta sauke idonta a hankali tace "I just can't understand why Abdul is still after me..." Jay yayi shiru yana kallonta babu ko kiftawa, can yayi kasa da muryarsa yace "But mun gama maganan nan just few hours ago ai Housemate, i
told u i will put a stop to that soon, i promise you this, kina gama jarabawa idan mun koma Nigeria komai zai zo karshe in sha Allah" Muryarta na rawa tace "Why not now? Ai bazai daina bi na ba, and i want to concentrate fully on my exams...." Jay yayi sh
iru yana kallonta, ya sauke idonsa with calmness in his voice yace "Are you sure you will want that now?" Ta gyada masa kai looking so confuse tace "Ya fa je har gidanmu a can kano so many times, sannan daxu muna gidansu Safiyyah sai da yaje gidan fa ya da
nna bell and left immediately...." jay ya daga idanuwansa yana kallonta da mamaki yace "Really?" Ta marairaice masa tace "Aunty Farida ta gaya min yana ta zuwa gidanmu, pls kawai we should report him to authorities don ya fita hanyata, ni wallahi tsoronsa
nake ji, he can be so cunning...." Jay was quiet for almost a minute, sai kuma ya daga kai suka hada ido don kallonsa take, ita ta fara dauke idonta, har zai kamo hannunta sai kuma bai yi hakan ba ya fara kokarin kara barin enough distance tsakanin, yayi k
asa da murya yace "Do you want to get married Khaleesat?" Shiru Khaleesat tayi tana kallonsa babu ko kiftawa don tambayar tasa ya zo mata a bazata, shi dai kallonta kawai yake yana jiran amsarta, a hankali tace "Aure kuma?" Jay yace "Yeah" Tana son tambaya
rsa aure da wa amma ta kasa, nan da nan jikinta yayi sanyi don babu inda tunaninta ya tafi sai ko yana da wani da zai hadata aure da, speaking slowly yace "Aure ne kawai zai sa ya hakura ya dena bibiyanki Halysaah, in kuwa ba haka ba bazai hakura ba ko da
an hadasa da hukuma he will only change his tactics..." Hawaye taji ya fara taruwa idonta, sai tayi da ta sanin sauko ta samesa a parlon, kilan da bai gaya mata wannan magana ba, ganin hawaye a idonta cikin sanyi yace "Baki shirya auren ba ko Housemate?" Ƙ
in ce masa komai Khaleesat tayi tana kokarin ganin bata fashe da kuka ba a wajen, ta rasa me yasa ta zama heartbroken all of a sudden da jin furucinsa, was it because that wasn't what she was expecting or wanting, she still can't tell, Jay ya sauke idonsa
daga kallonta, after some seconds yace "To kiyi hakuri, i shouldn't have brought this suggestion up, may be you have other plans than marriage ko" Ita dai bata ce komai ba tana goge hawayen dake sintiri a fuskarta, ya jinginar da kansa da kujera bai sake c
ewa komai ba, tayi karfin halin cewa "Ai baka ce min da wanda zan yi auren ba" Ya girgiza mata kai still not looking at her yace "A'a, naga ba aure bane plan dinki na gaba, i am sorry i came up with the idea, kawai ina ganin kamar hakan kadai ne mafita...
I am sorry" Tana girgiza masa kai still trying not to cry out loud tace "Ni bani da wani plan wallahi, kawai burina Abdul ya fita rayuwata ya kyaleni, duk wani abu da zai tabbatar da hakan i will welcome it wholeheartedly, as far as he will stay far away f
rom me" Jay ya kalleta a hankali yace "To nace aure kin fara kuka ai Housemate" Ta girgiza masa kai tace "In hakan ne best solution i will welcome it, kawai dai ban san da wanda zaka hadani bane" Jay dai kallonta kawai yake amma ya kasa cewa komai, ita kuw
a sai goge hawayenta take without looking at him, yayi kasa da murya yace "I don't know ko za kiyi turning down din wanda zan hada ku Halysaah, bazan so in maki dole ba, ko kuma nauyina yasa ki amince bayan ke ba hakan kika so ba a ranki" Khaleesat ta girg
iza