Showing 405001 words to 408000 words out of 641791 words

Chapter 136 - HALYSAAH COMPLETE

wasu cous cous, Indomie, Maggie har da carton din satchet Tomatoe paste, Khaleesat dai sai kallon kayan abin

cin take, Nenne ta gyara zama tace "Ikon Allah, wannan dai aikin Yarima ne" buhunhunan shinkafa uku almajiran suka shigo da su parlon, su Mama Zubaida da Mama Shatu suka kalli juna, Nenne ta mike tace "Ai ciccibosu za ku yi mu kai store, komai na son sirri

" Almajiran suka bi bayanta da kayan abincin zuwa kitchen. Kwanakin Khaleesat uku a gidansu suka bar garin Kano, kuka sosai tayi don bata yi tunanin just 3 days za ta yi a gidan nasu ba ga kuma damuwar Bauchi da za su je, ko sunan garin ma bata son ji sabo

da fargaba, a kwanaki ukun da tayi gidansu kusan yini biyu tayi a gidan Neighbor dinsu Hajiya Zaliha da ta tabbatar duk wani salon gyaran jiki babu wanda bata yi mata ba in and out, a nan unguwan nasu aka yi mata gyaran gashi a saloon, sannan Hajiya Zaliha

ta hada mata abubuwan gyara da zata tafi Bauchi da su, Umma raba dare take da Khaleesat tana mata nasiha da bata shawarwarin rayuwar aure da kuma yanda zata zauna da dangin mijinta da iyayensa, tana using kanta as reference, ita dai Khaleesat bata cewa ko

mai wani lokacin haka bacci zai dauketa Umma bata gama magana ba. Karfe uku da rabi na yamma Khaleesat suka isa gidan Sarki, kasancewar Mai martaba na da baƙi yasa Ajay ya nufi part dinsa directly, Khaleesat dai na biye da shi cikin sanyin jiki har suka sh

iga parlon sa, everywhere was sparkling clean kamar akwai mutum a bangaren, ga wani daddaden kamshi in each and every angle, a hankali Khaleesat ta zauna gefen kujera tana kallon Ajay da ya dau remote zai rage AC din parlon don ko ina yayi sanyi sosai, Bed

room dinsa ya shiga ta bi sa da kallo, wani sai yayi tunanin prison aka kawo Khaleesat don from her facial expression zaka gane she is really disturbed, not long after Ajay ya fito daga dakinsa ya fita daga parlon ya kulle kofa, Khaleesat tayi tagumi tunan

i iri iri na yawo a ranta, tashi tayi daga karshe ta shiga bandakin dake nan parlor tayi alwala, Ajay na dawowa dakin wajen karfe biyar da rabi ya wuce Bedroom dinsa, ita dai har sannan tana zaune parlor ga abinci iri iri da Yakumbo ta kawo masu parlon, an

a kiraye kirayen sallan Magrib Khaleesat ta mike a hankali ta nufi Bedroom dinsa ganin bai fito ba tunda ya shiga, slowly ta tura kofar tana kallon cikin dakin, kwance ta gansa kan gadonsa idonsa a lumshe, ta juya ta koma parlor. Sai bayan isha'i suka tafi

babban parlon sarki don gaishesa, bayan sun gaisa Mai martaba na kallon Ajay cikin nutsuwa yace "Amma ka kai ta sun gaisa da mutanen gidan gaba daya kuwa?" Sarki yayi wannan tambayar ne sanin halin Ajay, Ajay ya sauke kansa yace "I will do that in sha All

ah ranka shi dade" Ita dai Khaleesat kanta na sunkuye a parlon, Mai martaba yace "Ok do so today" Ajay yace "In sha Allah" Mai martaba na kallonsa yace "Baka jin dadi ne? You don't look okay?" Ɗaga kai Khaleesat tayi tana kallon Ajay, ya girgiza ma Mai mar

taba kai yace "A'a i am fine, stress din driving da nayi ne from Kano" Mai martaba was still looking at him yace "Ok" Bayan sun bar parlon Mai martaba bangaren Aunty Ajay ya fara nufa ba don ransa ya so ba, ita kanta Khaleesat faduwa gabanta yake amma da t

a tuna abinda Umma tace mata da ta gaya mata tana faduwar gaba idan ta ga Aunty kawai ta fara addu'o'i kamar yanda Umma tace ta dinga yi, suna ta zaune parlon Aunty for almost 15 minutes, kuma tun shigowarsu Jakadiyarta ta tafi ta sanar mata, lokaci lokaci

Khaleesat ke daga kai ta kalli Ajay da ya jinginar da kansa jikin kujera idonsa a lumshe, Walid ne ya shigo parlon, budewar kofar parlon yasa Ajay ya bude ido, Walid ya karaso cikin parlon ya zauna kan kujera yana kallonsu yace "Sannun ku da zuwa, ashe ku

n dawo" Ajay dai kallonsa kawai yake wondering if da su yake cause it's strange and unusual, after some seconds Ajay yace "Mun dawo" Walid ya kalli Khaleesat dake gaishesa ya gaisheta shi ma yana mata kallon cikin ido, sai kuma ya mike yace "Bari in ma Mam

a magana ai tana ciki" Daga haka ya nufi hanyar bedroom din uwarsa, bai sake fitowa ba shi ma, bayan zaman minti ashirin a parlon Ajay ya mike, Khaleesat na ganin haka ita ma ta tashi da sauri, ya nufi kofa ta bi bayansa a ranta har dadi taji da Aunty taki

fitowa, bangaren da Hajiya A'isha take Ajay ya nufa, nan ya tarar kilishi ma na parlon, tun da suka shiga parlon Hajiya A'isha da Kilishi ke kallonsu, ya zauna ya gaishe su, Khaleesat ma ta zauna kan kujera ta gaishe su, a dakile suka amsa ma Ajay gaisuwa

nsa iya shi kawai, kilishi ta dinga kallon Khaleesat ta gefen ido, wato suna kan kujera ita ma ta zauna kan kujera tsabar raini, ko ya hanya basu masu ba balle su ji sanda suka dawo, after some minutes Ajay ya mike yayi masu sallama, Khaleesat ta tashi ta

masu sallama ita ma sannan ta bi bayansa, suka bi ta da wani kallo, cousin sister din Mai martaba Hajiya Habiba dake gidan ita ma Ajay ya karasa dakin da take don gaisheta, tana kallon Khaleesat dake zaune kasan carpet ganin she is elderly tace "Wannan ce

matar taka kenan?" Ajay yayi shiru kamar bazai ce komai ba, sai kuma yace "Eh" Hajiya Habibah tace "Ba shakka" Khaleesat dai ta sunkuyar da kanta, Bayan minti uku Ajay ya mike ya mata sallama Khaleesat ma tayi haka suka fita daga parlon tana biye da shi,

ta bi Khaleesat da kallo, can ta gyada kai a hankali tace "Sai yanxu na kara fahimtar A'isha" Ajay yaki shiga wajen sauran mutanen dake gidan kawai ya tafi part din Mami.... Tun da suka shigo parlon jikin Khaleesat yayi sanyi sosai jin kamshin turaren Jay,

ta nemi kujera ta zauna tana wasa da yatsun ta kanta a kasa, mintin su biyar zaune parlon Mami ta fito daga dakinta, Khaleesat ta zamo kasa a hankali ta zauna kan Carpet, bayan Mami ta zauna Ajay ya gaisheta tace "Lafiya lau, ya hanya" Yace "Alhamdulillah

" Khaleesat bata dago kanta ba ta gaida Mami ita ma, yanda Mami ta amsa ma Ajay ita ma haka ta amsa mata, daga haka babu wanda ya sake cewa komai a parlon, after a while Ajay ya mike yayi mata sallama, Mami tace "Allah huce gajiya" Khaleesat ta tashi ita m

a ta mata sallama, yanda Mami tace ma Ajay ita ma haka ta ce mata, Khaleesat na biye da Ajay kafin ya bude kofar fita daga parlon Jay ya rigasa budewa, Ajay ya koma gefe ya basa hanya bayan sun hada ido, Jay ya shigo parlon, tun da Khaleesat suka hada ido

da Jay ta sunkuyar da kanta, without looking at her yace "Evening Halysaah" Kasa amsa gaisuwan nasa tayi har ya karasa cikin parlon, Mami dai duk tana kallonsu, tuni Ajay ya fita daga parlon, Khaleesat na tafiya a hankali ta bi bayansa. Har karfe goma sha

daya na dare Khaleesat na zaune parlor ita kadai, don tun bayan da suka dawo Ajay ya shiga dakinsa bai fito ba har zuwa yanxu, mikewa tayi ta nufi dakin ta

ɗ

an bude kofar a hankali tana leka ciki ta gansa kwance kan gado ya rufe har kansa, tafi minti biyu

tana kallonsa kafin ta shiga cikin dakin ta karasa kan gadon ta zauna gefe, kawai ta kai hannu ta sauke duvet din tana kallonsa, sosai ta ji jikinsa da zafi duk da ba wai ta

ɓ

a sa tayi ba but she could feel how high his temperature is don duvet din ma was h

ot, lokaci daya ya bude ido, kawai taga ya koma daya bangaren gadon ya sauka kasa ya kwanta leaving the bed for her don yayi tunanin kwanciya zata yi, ita dai tana ta zaune gefen gadon sai kuma ta tashi ta zaga ta inda ya kwanta ta duka kusa da shi tana ka

llonsa, ya kara bude ido ya hade rai da kyar yace "What?" Zaunawa tayi kusa da shi tace "Are you sick?" One could sense the disturbance in her voice, ya mayar da idonsa ya rufe sai kuma ya juya mata baya, ita dai tana ta zaune wajen, after a while taga ya

sake tashi ya koma kan gadon alamar he is not comfortable on the Carpet, ya kara rufe har kansa da Duvet, ita dai kallonsa kawai take, can ta tashi ta sake komawa gefensa ta zauna ta sauke bargon tace "In kawo maka shayi?" Bai bude ido ba a hankali yace "Y

ou are disturbing me" Tayi shiru bata sake cewa komai ba, tashi tayi daga karshe ta fita daga dakin ta tafi parlor ta bude flask din da aka kawo na ruwan zafi ta hada masa shayi, ta sake komawa dakin, ta tarar har ya kara rufe kansa da bargo, ta zauna kusa

da shi ta bude bargon tana kallonsa tace "Ga shayin" tashi taga yayi zaune ya amshi cup din a hannunta and she felt how hot his hand was, yayi sip daya kawai ya ajiye kan bedside drawer ya koma ya kwanta, ta sake dauko shayin tana kallonsa tace "To ai bak

a sha ba" Bai ce mata komai ba kuma bai bude idonsa ba, tace "Ka ji?" A takaice yace "Na sha" Sai kuma ya juya mata baya, tayi shiru tana kallonsa kafin ta ajiye shayin kan bedside drawer, tana ta zaune kusa da shi har karfe daya na dare ko baccin ma bata

ji tana ji ba, sai juye juye yake and his body was getting hotter minute by minute, da ya fara baccin yake farkawa cause he was jolting now and then, sauka tayi daga kan gadon ta fita daga dakin, tana tafiya a hankali ta bar parlonsa, ta kusa minti biyu ts

aye dogon corridor din da zai yi leading dinka away from his part kamar me tunani, can dai ta ci gaba da tafiya, after walking for 5 minutes ta iso bakin kofar ta bude a hankali ta ji a bude, shiga cikin parlon tayi tana bin ko ina da kallo don wuta a kunn

e yake, daga cikin Bedroom taji ance "waye?" Tayi karfin halin cewa "Ni ce" Mami ta fito daga dakinta don dama tana zaune ne kan darduma da carbi a hannunta, ta karaso cikin parlon tana kallon Khaleesat da mamaki fuskarta tace "Lafiya?" Khaleesat na wasa d

a yatsunta tace "Dama bashi da lafiya ne" Mami tace "Junaid din?" Khaleesat ta gyada mata kai, Mami tace "Me ya samesa?" Khaleesat ta sauke idonta tace "Tun dai da muka dawo ne" Mami bata sake cewa komai ba ta tafi ta dau wayarta ta zauna kan kujera sannan

tayi dialing number Jay.

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence 07087865788*

HALYSAAH

Sau hudu Mami na kiran Jay no answer, kuma tasan baya saka wayarsa a total silent sai dai vibration, ita dai Khaleesat na tsaye parlon

kanta a kasa tana wasa da fingers dinta, Mami tace "Ki koma can

ɓ

angaren ina zuwa" Khaleesat tace "To" Juyawa tayi ta nufi kofa ta fita daga parlon, Mami ta mike ta fita zuwa part din Jay tayi knocking, ta kusa minti biyar bakin kofar tana knocking daga k

arshe Jay ya bude yana gyara jallabiyan da ya saka, yana kallon Mami da mamaki yace "Mami hope all is well?" Hadiyah na tsaye daga bakin kofar Bedroom dinsu sanye da wasu shegun kayan bacci fuskarta daure, ko kunyar Mami ta ganta bata yi ba, don sarai tasa

n Mami ke knocking din kofa don ko da ta kira wayar Jay dama wayar na kusa da ita vibration din ya tasheta bacci, tana dubawa taga Mami ke kiran ta saka wayar a total silent ta kife a bedside drawer, duk da Mami ta hango Hadiyah amma sai tayi kamar bata ga

nta ba tana kallon Jay tace "Ka je bangaren Junaid ba shi da lafiya...." Jay ya sauke idonsa yayi shiru jin abinda Mami tace, can ya daga kai ya kalleta yace "How did you know?" Mami tace "Matarsa ce ta zo

ɓ

angarena yanxu take gaya min" Jay yace "Sai dai a

bada pain reliever a kai masa cause iya shine abinda ke available da daddaren nan, zuwa gobe da safe sai likita ya duba sa yayi masa proper treatment" Mami tace "Sai ka kai masa pain reliever din ai" Tana kai wa nan ta juya ta bar bakin kofar, Hadiyah ta

murguda baki ta juya ta koma cikin daki. Khaleesat na komawa bangaren Ajay ta shiga dakin ta zauna gefensa tana kallonsa ta kai hannu goshinsa that is so hot, cire hannunta tayi a hankali still looking at him, can ta mike ta shiga bandaki ta debo ruwa a ka

ramin abu ta saka towel ta dawo dakin ta ajiye bowl din gefen gado, cire duvet din jikinsa tayi, ya bude idonsa da har sun ƙada yana kallonta murya can kasa yace "Ke" Bata ce masa komai ba ta sauke idonta daga nasa ta fara unbuttoning din masa shirt din ji

kinsa ya rage singlet sannan ta dau towel din ta matse ruwan jiki ta fara goge masa jikinsa da shi a hankali, he didn't resist cause he was weak, kofar parlor da taji alamar an bude yasa ta ajiye towel din hannunta, sai kuma taji sallaman Mami a parlon, ru

fa masa duvet tayi jikinsa ta sauka daga kan gadon ta tafi ta bude kofar dakin tana amsa sallaman, Mami tace "Yana ciki?" Khaleesat tace "Eh yana ciki" Mami ta shiga dakin da sallama ta karasa inda Ajay ke kwance tana kallonsa, hannu ta kai forehead dinsa,

shi dai idonsa na lumshe, after some seconds tace "Allah ya sauwake, za a kawo masa magani yanxu" Khaleesat tace "To" Mami tace "Sai ki dinga tofa masa addu'o'i kuma" Khaleesat ta gyada kai tace "To in sha Allah" Juyawa Mami tayi ta fita daga dakin, Khale

esat ta koma ta zauna kusa da Ajay tana kallonsa ta ci gaba da goge masa jikinsa da towel, bayan fitar Mami da minti biyar taji ana knocking kofar parlor, sauka tayi daga kan gadon bayan ta ajiye karamin towel din hannunta ta ja masa bargon a jikinsa ta fi

ta zuwa parlon, tana bude kofar suka hada ido da Jay dake tsaye, sauke idonta tayi ya mika mata magunguna biyu yace "Two each...." Amsan maganin tayi without raising her head, ya juya ya bar bakin kofar, ta bi sa da kallo sannan ta kulle kofar parlon, wani

tea ta sake hada ma Ajay kadan a cup ta dau bottle water sannan ta koma cikin dakin, ta cire duvet din jikinsa tace "Ga maganin" Ya bude ido, iya maganin ya sha kawai yaki shan shayin ya koma ya kwanta, har karfe uku Khaleesat ko gyangyadi bata yi ba a ku

sa da shi, addu'o'in da Mami tace ta dinga tofa masa kawai take ta yi, in ta gaji ta huta sannan ta ci gaba, da ya bude ido zai ganta kusa da shi a zaune, duk motsin sa idonta na kai, zuwa sannan temperature dinsa ya

ɗ

an sauka ba kamar daxu ba, kuma ya den

a jolting da yake, and he was just sleeping. Khaleesat bata san sanda bacci barawo ya dauketa ba ta kwantar da kanta a gefensa lying down horizontally shi kuma yana kwance straight, a firgice ta farka wajen karfe biyar ta juya kanta a hankali jin something

is holding back her hair, ganinsa tayi ya bar position din da kansa yake ya dawo kusa da ita ya cusa kansa cikin dogon gashinta bayan hularta ya fita, hada ido suka yi don ba bacci yake ba a lokacin, ya mirgina ya koma position dinsa, ta mike zaune tana p

acking gashin nata da ribbon dinta da ya zame, sauka taga yayi daga kan gadon ya shiga bandaki. Bayan sallan asuba ko azkar Ajay bai yi ba ya koma ya kwanta cause he was very weak, ta idar da nata azkar din ta koma kusa da shi ta zauna tana kallonsa tace "

Ya jikin?" Ya

ɗ

an kalleta yace "Waye bai da lafiya wai?" Ita dai kallonsa kawai take, can tace "Ni" Taga ya lumshe ido bai sake cewa komai ba, bacci ne ya kuma daukesa a haka, ita dai tana ta zaune taji ana knocking, ta mike ta fita, tana bude kofar taga J

ay a tsaye, ta sunkuyar da kanta a hankali tace "Ina kwana" yace "Lafiya lau, how is his body?" Ta gyada kai still not looking at him tace "Da sauki" Sai kuma ta koma gefe don bata san ko shigowa zai yi ba, shiga parlon yayi ganin ya tsaya tace "Yana daki"

Jay bai ce komai ba ya karasa Bedroom din, tsaye yayi kawai kusa da gadon ganin bacci Ajay yake, after some minutes ya juya ya fita daga dakin, Khaleesat na tsaye inda ya bar ta har sannan, ba tare da ya kalleta ba yace "Likita na hanya zai zo dubasa" Ita

dai Khaleesat bata ce komai ba har ya fita, a hankali ta zauna gefen kujera, tana ta zaune har likitan da Jay yace yana hanya ya iso, bayan tafiyar likitan Khaleesat na zaune kusa da Ajay don drip Dr din ya sa masa yayi masa allurai, Sallaman Mami da taji

a parlor yasa ta tashi daga kusa da shi ta tafi ta bude kofar dakin tana amsa sallamarta, Mami

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login