Showing 546001 words to 549000 words out of 641791 words
hawaye sun gangaro mata
babu notice, wajen karfe biyu da rabi ta fara jin alamar temperature dinsa is getting high don kusa da shi ta zauna Kamar zata koma jikinsa, nan da nan hankalinta ya tashi ta kai hannu forehead dinsa taji zafi sosai, a hankali ya bude ido jin hannunta a g
oshinsa, cikin tashin hankali tace "You are running temperature" ya kamo hannunta murya can kasa yace "Jeeddah.... Cover me up with blanket" Sauka tayi daga kan gadon da sauri ta ta dauko babban duvet ta rufa masa a jikinsa, ta zauna gefensa tana kallonsa
worriedly zuciyarta na bugawa, tashi tayi ta fita daga dakin da sauri, tana isa Main parlor ta ga Jay kwance kan 3 seater idonsa a rufe, ta karasa kusa da shi tana kallonsa tace "Ya Jawwad" Bude ido yayi sai kuma ya mike zaune da sauri ganinta, ta marairai
ce tace "Naji jikinsa yayi zafi sosai yanxu" Ko rufe baki bata yi ba ya mike ya nufi Bedroom din Ajay da sauri, dama abinda yasa ya kasa samun nutsuwar zama
ɓ
angarensa kenan har sai da ya dawo nan parlon ya kwanta wajen karfe dayan dare, banda Khaleesat ai
babu abinda zai hanasa kasancewa tare da Ajay throughout the night just to watch on him every second, har Mami yaje yayi ma magana ko zata ce Khaleesat ta koma part dinta sai ya zauna da Ajay din to put an eye on him, amma Mami da Ammi suka nuna masa Khal
eesat tafi kowa bukatar kasancewa tare da mijinta a wannan moment din don haka ya bar ta da mijinta kawai ta Kula da shi, ita Hajja cewa ma tayi ya dawo Bedroom dinta su Kilishi da Ummi suka nuna mata ayi ma Khaleesat adalci a bar ta da mijinta, she needs
him the most kuma she is capable of caring for him, wannan yasa Hajja ta hakura tunda babu yanda ta iya kuma abinda suka fada tasan gaskiya ne, for the rest of the night Jay was together with Ajay in his room yana zaune gefensa bayan ya sa masa drip, duk w
ani motsin sa akan idon Jay, ita dai Khaleesat ta zauna parlor ko gyangyadi bata yi ba sai jira take Jay ya fito ta tafi wajen mijinta amma taga yaki fitowa, wannan yasa ta dinga hawaye a parlon, shi kansa Mai martaba saboda Khaleesat ya sa bai zo bangaren
Ajay cikin daren ba, da sanda yake shi kadai ne da yanxu yayi zuwa biyu ko uku to check on his son, amma shima yanda yaga rana haka yaga daren yana ibada yana kara yi ma Allah godiyar bayyana masa
ɗ
an sa da.... Wajen asuba Jay ya fito daga bedroom din Aja
y, tunda ya shiga dakin har ya fito yanxu bai yi ko gyangyadi ba, kamar wani security haka ya zauna yana watching Ajay, yanxu ma banda alwala zai yi a parlor da bazai bar dakin ba, mamakin ganin Khaleesat yayi zaune idonta biyu a parlon, yace "Baki kwanta
ba Halysaah?" Ta sauke idonta ta girgiza masa kai kawai, yace "Try and get some sleep before subhi prayer, kin ga kema ba lafiya ce da ke ba...." a hankali tace "Toh" Mikewa tayi tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta fita daga parlon ta tafi dakinta hawaye
na zuba idonta. Bayan sallahn asuba kusan duk jama'ar dake masarautar sai da suka shigo part din Ajay dubasa, Ammi da kanta tayi masa girki tun sassafe a part din Mami ta kai masa.... Saboda Jay bai son ana shigowa
ɓ
angaren Ajay ana stressing dinsa da gai
she gaishe kawai yace ma Mai martaba gwara su koma asibiti a kula da Ajay a can na few days kafin nan mutane sun ragu a masarauta, cause Ajay doesn't need all this stress now, hakan ne ya faru don tuni aka yi admitting dinsa in one of the best hospital to
be taken care of before leaving for America, Malam Ali da Nenne da kishiyoyin Umma da Aunty Murja kadai aka kai asibitin ganinsa a ranan da suka zo daga Kano, farin ciki gun Nenne ba a cewa komai tayi ta kuka tana gode ma Allah, duk da a farko da suka samu
labarin bayyanar Ajay rikicewa Nenne tayi ta dinga cewa fatalwarsa ce yaji Mai martaba yayi aure da Farida shi ne ya zo taya murna, duk ta birkice tayi ta sintiri zuwa ban
ɗ
aki. Kilishi na zaune parlon Mami da su Hajiya A'isha da Hajiya Sumayya, infact kus
an dukansu suna zaune parlon Mami har da Ammi tunda an hana kowa zuwa asibiti wajen Ajay, Jay ne kadai tare da shi a asibitin, Kilishi ta gyara zama tana cewa "Hakan da Mai martaba yayi shi ne dai dai, don yawan gaishe gaishen nan ma damuwa ce a gare sa wa
llahi, ko Amurkan za a tafi aje daga shi sai matarsa da Jawwad, in yaso daga baya ko da daddaya da daddaya ne mu sai mu dinga zuwa dubasa, amma ba wai gayya za ayi ba gaskiya" Hajiya A'isha tace "To ai mutane rahama ne Kilishi, kin ga da kyar idan bazai yi
battling da post traumatic stress disorder ba, don haka isolating dinsa daga cikin mutane babu amfani a ganina, gwara duk yayi ta jin hayaniyar kowa ana nishadi ana dariya, gradually zai dawo normal" Ammi ta gyada kai tace "Wannan gaskiya ne kam, gwara ya
na ganin mutane..." Kilishi tace "To wani asibiti ne a Amurka za su yarda da gayyarmu kamar kwarkwata, matarsa kadai in ya gani da
ɗ
an uwansa sun ishesa, a hankali zai warware gaba daya, mu ma kuma sai mu tsara yanda zamu dinga tafiya Amurkan daya bayan da
ya ana dubasa, amma mu kwashi jiki duk mu tafi gaskiya bazai yiwu ba, kuma Allah ma bazai dora masa wani Pstd ba bayan duk abinda yayi going through...." Mami dai sai kallonsu kawai take cike da mamaki kamar ba su ba, ita Kilishi ma tafi bata mugun mamaki,
but deep down she is happy that wannan abinda ya faru ya dawo da kowa senses dinsa a Masarautar tunda gashi Ajay na samun soyayya daga mutanen da suka ki nuna masa soyayyar a farko, Gimbiya Firdausi tace "Allah Ubangiji ya basa lafiya ya tashi kafadunsa,
Hajiya Shafa'atu ma tana hanya mun yi waya da ita da asuba tace min za su taso" Duk mutanen parlon suka ce "Allah Ubangiji ya kawo ta lafiya" Kilishi tace "Murna biyu gun Mai martaba, ga Junaid ya dawo ga sabuwar amarya, Alhamdulillahi...." Gimbiya Firdaus
i tace "Yaushe ne tarewar amaryar ne?" Kilishi tace "Wannan kuma ke zaki tambayo mana Me martaba domin mu shirya tarban amarya, naga ana ta gyare gyaren sashin da zata zauna tun jiya, sai kinga uban kayan da ake zubawa masu
ɗ
an karen tsada" Gimbiya Firdaus
i tace "Bana jin yanxu ne tarewar gaskiya, kila sai an fitar da Junaid America tukun" Kilishi tace "Ai tarewarta bazai hana komai ba, abinda ma er gida ce, kanwar uwar Halysaah ce fa" Ammi ta sauke ajiyar zuciya tace "To, ni dai magana daya zan tofa a nan"
Duk suka juya suna kallonta, Ammi tace "Naga ba aje da Khaleesat asibiti wajen Junaid ba, ya kamata ko da Jay na tare da shi ace ita ma tana wajen kar a shiga hakkinta...." Mami tace "Haka ne, kakarta suna hanyar dawowa daga asibitin ne, idan sun iso ta g
aisa da su sai mu tafi asibitin da ita" Hajiya A'isha tace "Ni na zata ma tana can asibitin ai" Mami tace "A'a Hajja ta tafi bangarenta da ita daxu ai" Wayar Kilishi ne ya fara ringing tana dubawa taga Aunty ke kiranta, har ta mance rabon su yi waya da Aun
ty don zai fi wata uku yanxu, ta kalli Hajiya A'isha tace "Hafsat ce ke kira, anya bata samu labarin Mai martaba ya kara aure ba kuwa, sannan ga Junaid ya bayyana, don ni dai ba waya muke da ita ba" Duk suka kallo Kilishi a parlon, har zuwa yanxu babu wand
a ya gaya ma Aunty an mata kishiya a cikinsu, karewa ma a ranan daurin auren duk farin ciki da murna suka yi tayi an mata kishiya, Kilishi ta daga kiran ta sa handsfree, daga daya bangaren Aunty tace "Yanxu Kilishi kaf dinku me nayi maku da zan yi wata biy
ar a asibiti da
ɗ
a na amma babu me kirana ya tambayi jikinsa? Nasan baza ku rasa samun labarin aikin nan da aka yi masa na karshe ba amma ace babu wanda ya iya kira yaji yaya jikinsa?" Kilishi ta kalli su Gimbiya Firdausi tace "Wallahi ina ta son zan kira
Fulani, ni ma ba dadin nake ji ba shi yasa ban samu kira ba wallahi, kuma naga ai duk mun je dubiya watannin baya, kiyi hakuri kina raina ni dai Fulani" Aunty na shesshekan kuka tace "Walid dai spinal cord dinsa ya tashi aiki Kilishi, babu abinda likitoci
za su iya yi kuma, gashi baya iya rike fitsari, yanxu haka shirye shiryen dawowa gida muke, Mukhtar din ma dake zaune da mu ya gaji ya koma gida babu kowa nan sai Jakadiyata ita ma tana ta min wasu sabon iskanci...." Kilishi tace "Innalillahi wa Inna ilaih
i raji'un, wayyo Allah na ni Kilishi, yanxu shikenan babu wani dubaran da za a iya yi Fulani akan spinal cord din? Hakan na nufin fa a gurgunce zai kare rayuwarsa kan keke, don Allah a samu wata dubaran" Cikin kuka Aunty tace "Babu wani dubara Kilishi, duk
na fita hayyacina baki gan ni ba, shi kansa sai kinga yanda ya koma, yaki tawakalli, kullum cikin kuka yake ba ci ba sha, duk ya zama wani iri" Kilishi tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, yanxu yaushe za ku dawo?" Aunty tace "Nan da sati daya in sha
Allah, wallahi ko bin ta kan wayar tawa ma bana yi saboda damuwa, yanxu ma abun duniya ne ya isheni yasa na kira ki" Kilishi tace "Ko da na ji, ni wallahi da naga kiranki na zata kin samu labarin abun farin cikin da ya same mu ne a masarauta" Da sauri Haj
iya A'isha tayi ma Kilishi alamar kar ta gaya mata Sarki ya karo amarya sai dai ta zo ta gani, Kilishi na gyara zama tana murmushi tace "Ai in gaya maki Fulani daga jiya zuwa yau muna cikin wani farin cikin da bamu ta
ɓ
a yin irinsa ba a masarauta, yanda muk
a ga rana haka muka ga dare saboda murna, Allah dai ya bayyana mana Junaid cikin koshin lafiya, Junaid dai bai mutu ba ashe yana nan da ransa...."
HALYSAAH
Aunty ta kasa ce ma Kilishi komai tsabar shock din da ta shiga, har sai da Kilishi tace "Hello
kina ji na Fulani? Ko network ne" Aunty ta kalli Walid dake kwance ta mike ta nufi kofa ta fita ta kullo dakin don bata son ya ji abinda Kilishi ke gaya mata, Da kyar Aunty tace "Kika ce Junaid bai mutu ba Kilishi?" Kilishi tace "Wallahi kuwa, yana nan da
ransa cikin koshin lafiya, gashi nan har ya dawo cikin mu" Aunty tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un....." Kilishi tace "Innalillahi kuma? Ke da zaki yi hamdala Fulani, tare fa mu ka yi ta koke koken rashin sa shekarun baya" Aunty ta kasa cewa komai t
aji ƙafafuwanta sun kasa ci gaba da daukarta har sai da ta samu waje ta zauna kawai ta katse wayar, ta dafe kanta don har wani dishi dishi ta soma gani, Ajay ya dawo da ransa?? Amma me yasa su Maryam da Khadijah basu kira sun gaya mata ba, tunawa tayi ta k
ashe wayarta tun jiya saboda damuwan Walid da yayi mata yawa, kilan suna ta nemanta basu sameta ba, amma kuma ai tun daxu ta kunna wayar, kuka ta fara yi sosai tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, Walid ya cuci kansa, ya cuci kansa, gashi wanda ya nak
asa kansa ta dalilinsa bai mutu ba, ta ina zan fara ni Hafsat" Babban abinda ya kara daga mata hankali bai wuce ganin hatta Mai martaba bai kirata ya sanar mata dawowar Ajay ba, a duk watannin nan ta rasa gane kansa gaba daya duk ya canza mata, wani lokaci
n sai yayi kwana biyu bai kira yaji jikin Walid ba sai in ita ce ta kirasa, iyaka kawai kudi yake tura masu isassu, kuka take yi sosai kamar ranta zai fita tana tunanin menene mafita a yanxu, ta yaya
ɗ
an ta na fari kuma only son dinta ace ya zama gurgu jus
t like that, a maimakon ma a samu waraka duk uban kudaden da aka kashe sai tabarbarewa al'amarin ya kara yi matsalar spinal cord din ya ma fi na da, ta ina zata fara? ta ci kukanta ta koshi ta share hawayenta ta mike ta koma cikin dakin. Bayan kwana uku Aj
ay ya dawo stable suka fara shirin dawowa gida daga asibitin da aka yi admitting dinsa, a wannan kwanaki ukun Khaleesat sai dai su je asibiti su dawo tare da Mami bata samu isasshen time tare da shi ba, duk da an maidasa asibiti saboda mutane masu zuwa dub
asa a masarauta but still akwai manyan mutanen da dole sai an kai su hospital din wajensa, a asibitin ma sai ya kasance ba shi da wani privacy, Jay da Mukhtar ne tare da shi a asibitin har ranan da aka yi discharging din su, suna cikin mota da daddare za s
u koma gida Jay ya kalli Mukhtar dake gaban motar yace "How did Walid's Surgery went Mukhtar, na mance ban tambaye ka ba" Ajay dai kallon Mukhtar kawai yake yana zaune back seat together with Jay, Mukhtar yace "Doctors ba daya ba, ba biyu ba sun sanar ma A
unty a hakura da further Surgery don bazai tashi ba, aikin gama ya riga ya gama don ya riga ya nakasa amma taki ji ta kuma hanani gaya ma Mai martaba abinda likitocin suka ce, ita lallai sai anyi masa Surgery din karshe bata yarda Walid bazai mike ba, haka
ta sa Mai martaba ya kara tura makudan kudi aka sake last Surgery din da aka yi some days ago, to wannan Surgery da aka yi na karshe kara complicating issues kawai yayi, yanxu kwata kwata baya iya motsa kafafuwansa unlike before da yake iya motsi mikewa n
e kawai bazai iya ba, she just ruined everything completely ta karasa nakasa shi, ace har likitoci su bata shawara ta hakura amma taki, Surgery har hudu fa aka yi babu nasara sai more complications...." Jay ya sauke wani ajiyar zuciya yace "To amma me yasa
ka dawo Mukhtar? Naga kamar babu kowa wajensu ai" Mukhtar yace "Dole in dawo, sai ka ga rashin mutuncin da Walid ke min kamar ni na dora masa laluran, idan bai gode min ba ai bazai min rashin mutunci ba, kana basa shawaran da zai amfanesa ya dingi kunduma
maka zagi kenan yana maka hauka" Jay yace "That is because he frustrated Mukhtar da kayi considering hakan, babu abinda Frustration baya jawowa" Mukhtar yace "Sai ma kaga yanda ya koma yanxu, duk ya zama wani iri, ya rame yayi baƙi, yaki sa ma zuciyarsa t
auhidi yanda kasan arne, dama babu batun sallah a lamarinsa yanxu, gashi fa yana kwance babu kafa amma a haka yake sa a kawo masa kwayoyi asibitin kuma uwar na gani bata cewa komai, da na mata maganar hakan bai dace ba saboda condition dinsa cewa tayi baya
iya bacci ne shi yasa yake sha, ko kuma idan ya zageni yayi min rashin mutunci sai ta fara basa hakuri maimakon ni da yayi ma ta bani hakuri, naga kawai bazan iya ba na tattara na dawo, ashe abun farin ciki zan dawo in tarar a masarauta...." Jay ya girgiz
a kai yace "Allah ya kyauta, yanxu yaushe za su dawo Nigeria?" Mukhtar yace "In few days time, Ina jin ana gobe zaku tafi Amurka za su dawo" Jay yace "Nan da 6 days za mu tafi ai" Mukhtar yace "Eh su kuma in 5 days time za su dawo" Jay yace "Allah ya dawo
da su lafiya" Mukhtar yace "Ameen" Shi dai Ajay babu abinda yace a conversation din nasu, har suka isa gida daga karshe, nan suka tarar da duk yan gidan an taru ana ta jiran isowar su, Ajay is still yet to understand the meaning of the caring he is seeing
from each and everyone in the Emirate, wani irin mamaki ya dinga yi, sai yake ga kamar dai wani abu daban suke ma farin ciki amma ba dawowarsa ba.... Bayan isha'i Ajay na zaune parlon Mai martaba, daga gefensa Jay ne zaune sai Mukhtar dake kusa da Jay, sun
fi minti bakwai zaune cikin parlon Sarki bai ce komai ba, ko ina yayi tsit a babban parlon, babu wanda baya cikin parlon a wannan lokacin tun daga su Gimbiya Firdausi, Kilishi, Hajiya Shafa'atu, Hajiya Sumayya, har da 'ya yansu gaba daya, kowa na jiran ji
n abinda Mai martaba zai ce, Hajja na zaune kan kujera tana ta kallon Ajay a ranta tana kara gode ma Allah, ji take kamar an zare mata duk cutar da take yi akan rashin Ajay, ga kuma ciwon Walid, amma bayyanar Ajay yanxu taji kamar an dauke mata cuta, Ummi
ma na zaune gefen Hajiya A'isha, Khaleesat dake kusa da Mami lokaci lokaci take daga ido a hankali ta kalli Ajay su hada ido don shi ma kallonta yake, har sannan gata nan gata nan dai ne kawai, don bata samu lokaci da mijinta ba for 3 days now, sai dai su
je asibiti da Mami su dawo tare, daga daya bangaren Mami Hadiyah ce zaune sai Khadijah a gefenta, Mai martaba ya sauke boyayyen ajiyar zuciya yana kallon Ajay calmly yace "Ahmad...."