Showing 312001 words to 315000 words out of 641791 words
meke faruwa baba,?Cikin nutsuwa malam Ali ya fara sanar mata duk abinda mahaifiyar Jay tazo har gida tayi,babu abinda yayi mata excluding,d
aga karshe ya sauke ajiyar zuciya yace you know why I decided to call and inform you about this jiddah?Saboda nasan Nenne zatace kar a sanar maki,Ni kuma abinda yasa nike gaya maki ina son kiyi deciding duk abinda kikaga ya dace da rayuwar ki tunda ba wani
zai maki zaman auren dashi ba jiddah,quite alright I knew Ahmad is a good man but come to think of the life you may find your self in with his mother as your in-law,Ni ina jin nauyin sarki ina matukar jin nauyin Ince bazan bada auren kiba beside har gida
ya aiko aka ban hakuri akan abinda ya faru bayan Kiran da yayi min ta waya ,bazan iya ja in ja da me martaba ba jiddah amma ina jiye maki wannan auren,hankalina bai nutsu da auren ba bana son abinda ya faru dake a baya ya sake maimaita kansa saboda muna j
in nauyin kwatar maki yancinki for the second time kamar wancan lokacin,sarki ba mutumin da zaa tsaya ayi ja in ja dashi bane Don girma da martabarshi ya wuce ayi masa haka koda kuwa bai turo wakilansa ba iya ta waya kawai mukayi magana,balle bayan munyi m
agana ta waya still ya sake aikowa har gida a bamu hakuri .....tunda ya fara magana khaleesat ke kallon kofar dakin aunty murja babu ko kiftawa dan mutuwar zaune rayi kawai a inda take,sosai maganganun babanta sukayi mugun girgizata taji wani sanyi na shig
arta wannan shine dalilin da yasa taketa Kiran housemate baya picking call dinta tun jiya kenan,har take tunanin ko wani laifin tayi masa bata sani ba,daga karshe taji muryar babanta yace hope kin fahimceni jiddah?da kyar ta nemo muryarta dako fitowa sosai
bayayi tace "Toh bana,yace kiyi abinda kikaga ya dace for your betterment dear,I want nothing but the best for you,nobody is in the rightful position to decide for you for the second time daughter "kai ta gyada mashi cike da karfin hali har ya katse wayar
,sannan taji wasu hawaye masu zafi sun zubo idonta,whatsapp dinta ta bude ta shiga DM din Jay cikin minti daya ta gama rubuta masa abinda zata rubuta hannunta na rawa tayi sending,sannan ta kashe data ta kwanta hawaye masu zafi wasu na bin wasu a kuncinta,
ji tayi kamar komi na duniyar sun tsaya mata cak tsabar confussion ,ko minti biyu baayi ba saiga kiranshi ya shigo wayarta,silencing Kiran tayi bata daga ba sau uku yana kiranta bata picking ba daga karshe tayi switch off din wayar gaba daya tana sheshsh
ekar kuka tana jin zuciyarta na mata zafi,karfe goma da rabi na dare aunty murja ta gama shimfide yaranta da sukayi bacci tun dazu,ta tafi ta dauro Alwala ta dawo dakinta ta kashe fitila zata kwanta saiga wani Almajiri yana sallama bakin kofar dakinta tac
e waye? Yace wai Ana sallama da halysah a waje,aunty murja tace khaleesat da daddaren nan? Wai inji wa? Almajirin yace a mota yake,Duk khaleesat najin aunty murja da Almajirin amma ko motsi batayi ba,Aunty murja ta dau hijab tasa ta fita Don ganin wanda ke
Kiran khaleesat a wannan lokacin bayan minti uku sai gata ta dawo dakin tana tashin khaleesat ,tace khaleesat tashi Ahmad na jiranki a waje,meyasa bakice masa yazo da wuri ba yanzu ai dare yayi khaleesat taki juyowa tace, na Riga nayi bacci ace nayi bacci
,Anty murja tace haka nan zaki daure ki fita amma karki dade ,kar babansu ya dawo ya tarar dake a waje kije yace sako ya kawo maki,khaleesat taki tashi aunty murja tafi minti biyar tana fama da ita amma fir taki tashi,har saida kishiyar Aunty murja ta lek
o dakin tasa baki Don tana jinsu,khaleesat ta tashi zaune da kyar ta sunkuyar da kanta Don bata son suga idonta da yayi ja saboda kuka,banda tanajin nauyin kishiyar Aunty murja da babu abinda zai sa ta tashi harta fita kofar gida,hijab dinta ta saka har ka
sa akan kayan baccin jikinta Aunty murja na mika mata torchlight taki amsa ta fita daga dakin kanta a kasa ta isa kofar gidan ta tsaya daga jikin motar tana jinsa ya bude motar ya sauka sannan ya zagayo inda take tsaye yana kallonta ita dai wani wajen daba
n take kallo sai kuma ya bude mata back seat pleadingly yace pls ki shiga Halysah ita dai taki ce masa komi kuma taki kallonsa lallabata ya shigayi yana hadata da Allah ta shiga motar yafi minti biyar yana Abu daya ita dai taki cewa komai hawaye na sauka
a idonta ganin anata wucewa Ana kallonsu yasa kawai ta shiga motar ya kulle sannan ya zagaya ya shiga ta dayan side din motar ya ajiye wayarsa ya matsa kusa da ita yana kallonta cike da damuwa yace why will you send me such txt halysah?da wanne kikeson in
ji pls? Meyasa zaki man irin wannan message din? Ta sauke idonta tana jin wasu hawayen na zubo mata kasa daurewa tayi kawai ta fashe da kuka sosai nan da nan ya kara rikice mata yace stop this pls halysah why are you doing this to me? Kuka kawai take tak
i ce masa komai taji ya jawota kusa dashi yace halysah kiyi min Alkawari ko ban aureki in this short period of time ba bazaki taba auren wani da namiji ba kiyi min wannan Alkawarin pls halysah ni kuma nayi maki Alkawarin zan aureki no matter the circumstan
ces surrounding our marriage,koba yanzu ba ni nasan zan aureki insha Allah halysah nasan akwai sanda mamina da kanta zata amince man in aureki and this is not going to take long yanzu ma ban cire rai ba am hoping we will get married cikin satinnan insha Al
lah dan Allah kada ki bari a rabamu halysah I don't know what will become of me idan na rasaki kuka kawai khaleesat takeyi ta kasa cewa komi tana jin zafi a ranta kamar zai mata kukan shima yace say something pls halysaah kice wani Abu dan Allah,bata ankar
a ba kawai sai gani tayi ya rungumota jikinsa cikin zafin name, nan da nan ta hadiye kukan da take ta fara turasa tana son kwace kanta daga jikinsa amma yaki sakinta bata kara gigicewa ba saida taji yana lalubanta through hijab din jikinta at the same time
attempting to kiss her jikinta ya dau rawa tana kauda kanta tana turasa tace pls housemate ka bari stop it pls,sosai khaleesat ta tsorata ganin da gaske yake jikinta na rawa tace walahi zan maka ihu kiris ya rage yayi kissing dinta wayar sa ya fara vibrat
e slowly ya saketa daga rikon da yayi mata Trying to control his breathing ya juya yana kallon wayarsa yaga Ajay ke kiransa ita kanta tasan ba karamin ceton ta me Kiran yayi ba a wannan lokacin Don badan Kiran ba babu abinda zai hana Jay kissing dinta deep
ly ko ina na jikinta rawa yake ta matsa ta koka karshen seat din motar tana zare ido takai hannu ta bude motar yana ganin haka yayi saurin miko hannun sa zai rikota kar ta fita amma tuni ta fice daga motar ko waigawa batayi bata hada harda gudu ta shige ci
kin gidansu aunty murja jikinta na rawa kife wayar Jay yayi bayan Kiran Ajay ya sake shigowa ,yafi minti goma zaune bayan motar har sai da yadan samu nutsuwa sannan ya sauka ya koma driver seat ya tada motar.washe gari Jay na dawowa masallaci ya tarar da m
ami zaune a bedroom dinsa sau daya ya kalleta ya sauke idonsa ya karasa cikin dakin ya gaisheta ba tare daya kalleta ba ta amsa tace ka zauna ina da magana dakai jawwad,zaunawa yayi baice komai ba. jawwad,zaunawa yayi baice komai ba mami tace jwwad ban ta
ba tunanin akwai ranar da zaizoba Ince maka bana son Abu ka kafe kace sai kayi abunnan ba saboda me martaba na goya maka baya wanda hakan da zaiyi a banza tunda nidai nasan ba son tsakani da Allah yake makaba ,da yana sonka son gaskiya bazai ware nasa dan
ya gwadama duniya shine asalin jininsa sannan magajinsa ba,banyi tunanin akwai ranar da zaka nuna ban isa dakaai ba bayan duk sadaukarwar danayi a kanka domin in ganka cikin farin ciki da walwala na toshe maka duk wata kafar da zaisa kayi maraicin mahaifin
ka na jajirce na zamar maka uwa na zamar maka uba sakayyar da zakayi man kenan After all this ahmad?Jay ya daka kai a karo na farko ya kalleta cike da karfin hali yace ,mami sorry to say amma ban gane me kike nupi ba,ni nasan baki nuna man bakison aure na
da yarinyar ba kin nuna man kin amince kin kuma yi min fatan Alkhairi kin min addua har yanzu akan hakan nike, All I know mahaifiyata ta amince min da maganar auren Dana kawo mata har ta min fatan Alkhairi,ban kuma san reason dinki na nuna ma me martaba da
sauran mutane baki amince ba bayan ni kin nuna man you are okay with that har mun gama magana ,so ni har yanzu akan amincewarki nike mami maybe kina da dalilin ki na nuna musu baki amince ba shiyasa hakan bai dameni ba dan nasan komi da dalili kike yinsa
,amma dani dake munsan kin amince da batun auren so yanzu kuma ban fahimci maganar da kike minba in har kinzo bangarena ne domin ki canza maganar da kikayina farko akan amincewarki then I will be highly disappointed and heartbroken don ban sanki da magana
biyu ba.infact I don't even know how I will take it Don harna fara jin zuciyata na man ciwo yanzu even though I don't want believe abinda ya kawoki kenan ki canza maganar da kikayi a farko saboda na yadda dake mami na yadda da duk maganar data fito daga g
areki baki taba man magana kin canza maganar ba ko bayan shekara nawa ne duk abinda kika nuna man kin amince to har abada kin amince da abun nan and nothing can ever change that,shiru mami tayi tana kallonsa ganin yanda ya daureta da jijiyar jikinta after
some seconds ta sauke wani boyayyar ajiyan zuciya tayi kasa da murya tace "kasan me nikeso dakai jawwad? Ya daga kai ya kalleta taga har idanuwansa sun canja launi cikin kwantar da murya tace kayi hakuri jawwad tace kasan duniyar nan babu wanda ya tsani ya
ga bacin ranka ko kuma ya ganka cikin damuwa sama dani,yanzu ma bazan yarda injefa ka cikin damuwa ba amma ina son I baka shawara kuma nima I will be highly disappointed idan idan baka dau shawarar nan da zan baka ba na kuma yi Alkawarin shawarar nan bame
cutar dakai bane to ya tauyeka ya hanaka abinda kakeso in anyway,Amma fa dole kadau shawarar nan tawa,Jay dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa yana jin zuciyarsa na bugawa......
Halysaah
is 500 via
3276052019
fcmb Hauwa Bello Jiddah
07087865788
Bear w
ith me.
HALYSAAH 97
Mami ta kwantar da murya tace "Tun da ka nace kai sai ka auri bazawara, naji zaka aureta Jawwad amma ga sharadi na, duk da a farko nace shawara amma yanxu zan maida shi sharadi a maimakon shawara, yanda tayi aurenta na farko to haka
kai ma zaka yi auren ka na fari kafin ka aureta, abun nufi shi ne ko zaka aureta sai bayan akalla wata hudu zuwa biyar da auren ka da Hadiyah, idan yaso sai kaje kayi ta auren nata ni bazan hanaka ba tunda kace kaji ka gani" Jay ya dinga kallon Mami babu k
o kiftawa, Mami tace "Ko baka fahimci abinda nake nufi bane?" Shiru yayi bai ce komai ba har sannan yana kallonta, Mami ta gyara zama tace "Ina ga kamar baka fahimci zance na ba, Jawwad cewa nayi in har zaka auri bazawara to sai bayan wata hudu zuwa biyar
da auren ka na fari, wato auren ka da Hadiyah, in wata biyar ya cika sai kaje can ka auro bazawarar ka, amma fa bazan ta
ɓ
a sonta ba bari in gaya maka zance na gaskiya, kuma don bana sonta ba shi ke nufin zan musguna mata ba a matsayin surkata, kawai dai a
raina nasan bana son ta kuma bazan ta
ɓ
a son ta ba, amma tunda kai kana sonta sai ka je ka aureta ka zauna daga kai sai ita cause u will never expect ur family to like her also don Hadiyah ce ta mu, ba lallai ma sai na dinga haduwa da ita ba ko kuma ta zo i
nda nake duk na yafe wannan, ko ince duk mun yafe wannan a family" Jay ya sauke idonsa cikin sanyin murya yace "But Mami wata biyar sun yi yawa, plss reconsider this Mami, don Allah ki duba, lokacin yayi tsayi...." Da mamaki Mami ke kallonsa, can tace "Iko
n Allah, wato wata biyar sun maka yawa? Wannan wani irin tsinannen asiri yarinyar nan da iyayenta suka yi maka ne Jawwad? Shi wata biyar din ne yayi maka yawa saboda a kage kake ka auri guzumar ko?" Jay ya
ɗ
an hade rai yace "Ni babu asirin da aka min, ni n
a ganta nace ina so ba ita ta gan ni tace tana so ba, beside she is just 20 years, kema kuma nasan zaki so ta idan na aureta kika ga qualities dinta, daga ita har iyayenta babu me matsala ko kananan magana, ita Hadiyar da kike ganin baza a samu matsala ba
ina me tabbatar maki da ita za a samu matsalar, kin fi kowa sanin wacece Mahaifiyarta and how she behaves, ki bar ganin tana maki biyayya tana bin ki sau da kafa, ita kanta yarinyar idan na fara lissafo maki flaws dinta you will be greatly shock, yarinyar
da take sangartacciya...." A fusace Mami ta dakatar da shi tace "Rufe min baki, saboda buzaye sun baka ka ci ka sha shi ne har kake da bakin kushe Hadiyah da uwarta yau? Ita Kanwar mahaifin taka ce kake kushe akan wata yarinya yau? To ai da ka hada har ni
ka kushe akan buzuwa sai in san da gaske kake, wallahi idan baka bi ni a sannu ba Ahmad ko magana ya sake ha
ɗ
aka da yarinyar nan zan iya yi maka Allah ya isa, akan me za a nemi rabani da kai bayan kai kadai Allah ya bani, meye laifina don nace bazaka auri
bazawara daga wata kabilar ba? Yau da ina da wasu 'ya yan da ba sai dai in kyaleka in zuba maka ido ba kayi duk abinda kaga dama tun da baka jin maganata, in ma baka min biyayya ba ai yan uwanka za su min, to amma kai kadai Allah ya bani shi yasa kake bani
wahala yanda ka so" Jay ya sauke kansa bai ce komai ba, he wish zai iya hakura da Halysaah ko don saboda Maminsa, amma xuciyarsa bazata iya daukar rabuwa da ita ba, shi kansa bai san wani irin so ne wannan yake mata ba, bai ta
ɓ
a zaton har zai so Halysaah
ba duba da yanda suka dade a apartment daya tare amma ko sau daya bai ta
ɓ
a jin komai a ransa game da ita ba, kallon just his sister in Islam yake mata during all that period, bai san me yasa so yayi masa haka farat daya ba, he can't even tell when he deepl
y fell in love with her, ya dai san ba a tsohon apartment dinsu bane, Mami dai sai studying dinsa take tana kallonsa, har cikin ranta da gaske ta tsani ganinsa cikin damuwa ko wani iri ne, saboda shi taki aure tun rasuwan Babansa don definitely in tayi aur
e dole zata bar rikonsa gaba daya ya koma wajen kanin Mahaifinsa ne kuma tana ganin irin rayuwar da Junaid ke yi a gidan a lokacin saboda rashin uwa, so tari ma ita ke jawo Junaid din jiki in kuma ta tuna wasu abubuwa sai ta dake zuciyarta ta kyalesa ya ka
rata can hannun matar ubansa, sannan tana tsoron tayi aure ta tafi gidan mijin tare da Jawwad a dinga yi masa kallon agola bayan da gatansa kaca kaca, duk wannan yasa ta sadaukar da komai nata akan farin cikin tilon
ɗ
an ta, yanda zai rayu gabanta bai yi ke
war mahaifinsa ba balle uwarsa sannan ba a hantaresa ko an kyare sa ba, Mami ta sauke wani boyayyen ajiyar zuciya tace "Kamar yanda nace maka Jawwad tun da ka nace sai ka auri yarinyar nan ni bazan hanaka ba, amma sai bayan auren ka da wata biyar, wannan s
hi ne sharadi na kawai" Girgiza mata kai Jay yayi a hankali yace "Lokacin da kika diba yayi yawa Mami, kiyi hakuri ki rage" Da mamaki Mami ke kallonsa, murya can kasa yace "Ina laifin ki ce sati biyu zuwa uku" Tsabar mamaki Mami ta ma rasa abinda zata ce m
asa, after some minutes ta mike ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita. Wajen karfe goma Mami ta tafi bangaren Aunty ta sameta zaune da
ɗ
an ta Walid, suna ganinta suka yi shiru kamar ba magana suke kasa kasa ba, Aunty tace "Kin tashi lafiya Fulani?" Ma
mi ta karasa cikin parlon tace "Barkan mu da Safiya" Gaishe da Mami Walid yayi sannan ya mike ya fita daga parlon, Mami ta bi sa da kallo sannan ta zauna tana kallon Aunty tace "Ashe Walid na gari" Aunty tace "Eh jiya ya dawo...." Mami tace "Ikon Allah, da
ga UK din yake ko dama yana Nigeria tuntuni..." Tuni Aunty ta kawar da zancen ba tare da ta ba Mami amsa ba tace "Yanxu ya ake ciki