Showing 570001 words to 573000 words out of 641791 words

Chapter 191 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

140

"Don girman Allah Yaya ka bari da daddare kafin nan na dena jin zafi, wallahi yan

xu ma da kyar nake tafiya" Bai sake tsayawa ya saurareta ba, a nan gaban madubin yayi abinda zai yi, at first kamar yanda yace mata zafin bai kai na daxu da na daren jiya ba, the pain immediately migrate to pleasure because he was truly gentle, har ta saka

r masa jiki ba tare da tasan tayi hakan ba har da rungumosa ta wuya, but that didn't last long cause he couldn't keep to his promise, ya kasa controlling kansa, tayi kuka tayi magiyan amma ina Ajay bai ma san tana yi ba, sam bai mata da sauki ba, sai da ya

ga tana yunkurin amai sannan ya kyaleta bayan yaji ya samu nutsuwa sosai, shi ya kai ta bandaki tana kuka a galabaice, ya tara mata ruwan dumi a bath tub, bayan sun fito bandakin Khaleesat ta dinga jin kamar zazza

ɓ

i zai rufeta, gashi da kyar take tafiya, t

a takure cikin duvet jikinta na rawa hawaye na zuba idonta ya zauna gefen gado yana kallonta, ita dai taki yarda su hada ido don tsoronsa take yanxu, su Mami na zuwa zata hada kayanta ta bi su idan za su koma Nigeria, gyara mata jikakken gashin kanta yayi

sannan ya mike ya fita daga dakin, ta fashe da kuka a hankali tana shessheka, a haka bacci ya dauketa, after 20 mins Ajay ya dawo dakin rike da cup din shayi, don sai da ya koma part dinsa yayi wanka sannan ya sauka downstairs ya hado mata shayi, ganin bac

ci take yi da gaske ya juya ya fita da shayin yana murmushi, he is feeling so refreshed, ga wani sabon sonta da yake jin yana cika masa zuciya, sam baya gajiya da ita, he can't just get enough of her, downstairs ya sauka ya zauna yana shan shayin yana kall

on wani movie, after 30 mins Jay ya shigo gidan, Ajay dai kallonsa kawai yake har ya karaso ya zauna kan kujera yace "Lafiya kake kirana karfe uku na asuba?" Ajay yace "A'a ni tun karfe goma na dare na kira ka, kilan kai ne dai ka gani karfe uku" Jay ya fi

ddo wayarsa yana sake duba lokacin yaga karfe ukun dai ne, kallon Ajay da ya maida idonsa kan TV yayi, Jay yace "Karfe nawa Mami tace maka zata taso jiya?" Ajay ya gyara zama yace "Zuwa 12pm jirginsu zai sauka in sha Allah, sun samu delay wajen tasowa jiya

" Jay yace "Ohk, ita kadai ce?" Ajay yace "Baku yi magana da ita bane?" Jay yace "Ba mu yi magana ba, na zata ita da Mama Shafa'atu za su taho, don last week mun yi magana da Mama shafa tace zata shigo Maryland before leaving for Canada" Ajay yace "To ban

dai sani ba" Jay ya mike ya nufi kitchen, abincin da Khaleesat ta girka jiya ya ciro a freezer yayi microwaving sannan ya juye a plate ya dawo parlor. Karfe sha daya Khaleesat ta farka a gigice ta jawo wayarta tana duba agogo taga karfe sha daya, zaro ido

tayi duk tunaninta su Mami har sun iso, ta sauka daga kan gadon, she noticed tafiyarta ya canza saboda discomfort din da take ji, a haka ta shirya cikin kayan da ta fiddo tana tafiya a hankali ta fita daga dakin, Jay ne kadai zaune parlon yana kallo, taki

karasawa downstairs duk da ya juya ya kalleta, a hankali tace "Ina kwana Yaya Jawwad" Yace "Lafiya lau Halysaah" Tace "Su Mami sun iso ne?" Yace "A'a, yanxu dai za mu je daukota a airport" Tace "Ohk" Juyawa tayi ta koma sama, sosai gabanta ya fadi ganin Aj

ay ya fito daga bangarensa, da sauri ta shige daki ta saka makulli, Sai da Khaleesat taji fitan Ajay da Jay daga gidan sannan ta sauko downstairs ta shiga kitchen zata dora girki. Sosai Khaleesat tayi farin cikin ganin Mami da Hadiyah bayan sun iso daga ai

rport, ta zauna gefen Mami ta gaisheta looking so happy, ganin yanda idanuwanta suka yi zuru zuru Mami tace "Baki da lafiya ne Halysaah?" Khaleesat ta sunkuyar da kai tana wasa da fingers dinta tace "A'a lafiyata qlau Mami" Shi dai Ajay na zaune yana satan

kallonta, Mami ta dago kanta tace "You look stressed" Khaleesat dai ta kasa cewa komai sai murmushi kawai take, can tace "Mami za ku dade ne?" Mami tace "Kwana uku zuwa hudu zan yi in sha Allah, Mai martaba da Auntynku ma zuwa gobe ko jibi za su shigo Mar

yland, sun je Umra, so daga Saudia nan za su taho duba Junaid da jiki" Daga Jay har Ajay kallon Mami suke don basu ma san sarki baya Nigeria ba, kuma kusan kullum sai sun yi magana da shi, A hankali Khaleesat tace "To Allah ya kawo su lafiya, amma ni Mami

idan zaki koma zan biki, ai ya samu lafiya" Mami tace "Saboda me, bayan ga Hadiyah ta zo zata yi maku sati daya" Khaleesat ta kalli Hadiyah da Jay ya kafe da ido, ita kuwa sai danna wayarta take, Khaleesat tayi jim, a ranta ta fara tunanin sai dai fa su di

nga kwana tare da Hadiyah, tasan babu abinda Ajay zai iya yi mata tunda ga Hadiyah, ta kalli Mami tana murmushi tace "Toh shikenan Mami, naji dadi since Hadiyah is staying" Mami ta mike tace "Bari in tafi sama akwai salloli a kaina" Upstairs ta nufa, Hadiy

ah na ganin haka ta mike ita ma don tana lura da kallon da Jay ke yi mata and it's making her feel uncomfortable tana kallon Khaleesat tace "Halysaah let me take my bath..." Da sauri Khaleesat tace "Second room by ur right zaki shiga, a gyare dakin yake" A

jay ya dinga kallon Khaleesat, Hadiyah tayi murmushi tace "Alright Nagode" Sama ta nufa ta shiga bedroom din Khaleesat, Khaleesat ta mike taki yarda ta hada ido da Ajay dake ta kallonta ta nufi kitchen zata dau abincin da ta girka ta kai masu sama, Ajay ya

gyara zama yana ci gaba da kallon TV, mikewa Jay yayi ya nufi sama, Ajay ya bi sa da kallo, sai kuma shi ma ya mike ya nufi kitchen.

HALYSAAH

Khaleesat ta juya da sauri jin an bude kofar kitchen tayi ido hudu da Ajay, tana rike da plate a hannunta ta

zaga ta daya bangaren kitchen din ta marairaice fuska tana kallonsa, ya tura kofar ya rufe ya jingina jiki ya rungume hannunsa yana kallonta, da kyar tace "Abinci fa zan kai ma su Mami wallahi" Ya daga kafada calmly yace "Na hanaki?" A hankali tace "To ka

fita plss" Yace "In fita in je ina?" Shiru tayi bata ce komai ba ta sauke idonta, sosai taji gabanta na faduwa don ta riga ta gama tsorata da lamarinsa, kallonsa kadai yanxu fadar mata da gaba yake, murya can kasa taji yace "Kika ce zaki bi Mami?" Taki ka

llonsa, a ranta kuwa tunanin hanyar da zata bi ta gudu daga kitchen din take, yace "Ohk zan bari ki bi ta, amma da sharadi...." Ta daga manyan idanuwanta tana kallonsa, ya gyara tsayuwarsa yace "Sai mun yi sau hamsin kafin Mami ta tashi tafiya, idan anyi s

au hamsin zan amince ki bi ta duk inda zata je" Khaleesat tayi masa wani kallo, bata san sanda tace "Me za ayi sau hamsin din?" Yana kallonta kasa kasa yace "Abinda kike gudu mana.... Bari ma a nuna maki practically yanxu, kinga sai ya rage 49 more to go"

Yana fadin haka ya nufe ta, sosai ta tsorata ta gudu daga inda take tsaye har jikinta ya fara rawa tace "Don girman Allah kayi hakuri, don Allah ka tausaya min...." Kuka ta fashe da shi tana zage kitchen din tana basa hakuri, taga dai da gaske kamata yake

son yi, hakan yasa ta saki plate din tangaran hannunta, tayi er ƙara ta duka inda take tace "Wayyo na shiga uku kafa ta" da sauri ya karasa wajen ya duka yana kallon kasa duk zatonsa a kafarta plate din ya fadi, da wannan opportunity din tayi use ta ruga d

a gudu ta bude kofar kitchen din ta fice, ya mike ya bi ta da kallo yana murmushi, Khaleesat na waigawa taga ko ya biyota ta wuce sama da sauri gabanta na faduwa, ta bude kofar bedroom dinta zata shiga, kiris ya rage ta ci karo da Jay zai fito daga dakin n

ata, bai yarda su hada ido ba yace "Sorry Halysaah" ita dai ta koma gefe tana mamakin abinda ya shiga yi a dakin, bayan ya fita ta shiga ciki ta kulle kofar amma ganin babu key jikin kofar hankalinta ya tashi sosai, kallon kofar bathroom dinta tayi taji al

amar Hadiyah na ciki, ta karasa ta zauna gefen gado, tana yi tana kallon kofar bedroom din nata, bayan wani lokaci Hadiyah ta bude kofar bandakin amma taki fitowa tana leko cikin daki, ganin Khaleesat yasa ta fito, Khaleesat dai kallonta kawai take, Hadiya

h ta

ɗ

an sosa kai tace "Ashe kin shigo" Khaleesat tace "Eh na shigo" Shiryawa Hadiyah tayi ta dau hijab dinta ta saka tana kallon Khaleesat tace "Darduma fa, ina son zan yi sallah" Khaleesat ta dauko mata darduma ta shimfida mata, bayan Hadiyah ta idar da

sallah Khaleesat tace "Don Allah ki rakani mu je kitchen, abincin da yawa bazan iya daukowa ni kadai ba" Hadiyah ta mike tace "Toh mu je" Tashi Khaleesat tayi suka fita dakin a tare amma kana ganin ko wannensu kasan a dar dar yake don sai waige waige su ke

kamar marasu gaskiya, a haka suka isa kitchen suka dauko abincin, suka koma sama zuwa dakin da Mami take. Har bayan la'asar duk suna zaune daki tare da Mami, Hadiyah dai na kwance tayi shiru bata cewa komai a dakin, Mami da Halysaah ne kadai ke hiransu, M

ami ta gama phone call din da take ta ajiye wayar hannunta tana kallon Khaleesat tace "Ke baza ki wajen mijin ki ko yana bukatar wani abu ba tun daxu kina zaune a nan Halysaah?" Khaleesat tace "Mami ai ya warke gaba daya, baya bukatar komai" Mami tace "Nas

an ya warke, amma bai kamata ki bar sa shi kadai ba ai har na tsawon wannan lokacin" Khaleesat ta gyara zama tace "Suna tare da Ya jawwad ne a parlonsa" Mami bata sake cewa komai ba, Hadiyah dake kwance ta kalli Mami tace "Jibi kenan zaki tafi Canada din M

ami, naji kin ce ma Mama Shafa in 2 days time zaki je" Mami tace "In sha Allah" Hadiyah tace "Toh zan bi ki mu je, ina son haduwa da su Juwairiyya, it's been long muka hadu...." Da sauri Khaleesat ta kalli Hadiyah jin tace zata bi Mami, Mami dake kallon Ha

diyah tace "Ba sati muka yi dake zaki yi a nan ba Hadiyah? Why the change of plan?" Hadiyah tayi yake tace "A'a ai zan dawo nan din Mami, kawai ina son ganin su Juwairiyya ne" a hankali Khaleesat tace "Mami nima ina son in bi ku don Allah in gan su" Mami t

a daga kai ta kalli Khaleesat, Khaleesat ta sauke idonta tana wasa da fingers dinta, Mami tace "Ke da ke jinyar mijin ki kuma ina zaki Halysaah?" Khaleesat ta marairaice tace "Mami wallahi ya warke fa, tun yaushe ya warke, kuma Ya jawwad yana masa komai, d

on Allah ina son in bi ku nima in ga su Juwairiyya Mami" Mami dai tayi shiru bata ce komai ba, amma a ranta tana mamakin dalilin da zai sa Khaleesat ta ce zata bi ta, sai taga kamar avoiding Junaid din take, Mami tace "To amma ai sai ya bar ki tukunna" Kha

leesat ta gyada kai da sauri tace "Nasan zai bar ni" Mami bata sake cewa komai ba, ta kalli Hadiyah that is just moody. Har karfe takwas na dare Khaleesat taki fita ko nan da can tana makale dakin Mami, haka ma Hadiyah bata fita daga dakin ba, bayan isha'i

Jay da Ajay suka shigo da Takeaway din abinci har uku a leda da suka yi ma Mami, Khaleesat tayi saurin dauke kanta bayan sun hada ido da Ajay, Jay ya ajiye abincin hannunsa yana kallon Mami yace "Good evening Mami" Ajay ma ya gaisheta, Mami ta amsa tana k

allon Ajay, Jay ya juya ya fita daga dakin, Ajay yace "Sai da safe Mami" Mami tace "Allah ya tashe mu lafiya Junaid" Juyawa yayi shi ma ya fita daga dakin, Mami na kallon Khaleesat tace "Ke Halysaah tashi ki tafi gun mijin ki, sai da safe" Khaleesat ta kas

a cewa komai at first, can kuma ta kalli Hadiyah a hankali tace "Hadiyah zaki je dakina ki kwanta ne?" Hadiyah ta girgiza mata kai tace "I will sleep here together with Mami" Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba upon how bad she felt, Mami tace "Gwara ta

kwanta a nan don can anjima zan bukaci ruwan shayi" a hankali Khaleesat tace "To ta rakani mu je kitchen din sai in dafo maki ruwan shayin don ina jin tsoron gidan da daddare" Mami tace "A'a, kar ki damu ki tafi gun mijin ki, duk sanda nake bukata Hadiyah

zata dafa min" Khaleesat bata sake cewa komai ba, after a while ta mike duk jiki a sanyaye, a hankali tace "Mami sai da safe" Mami tace "Allah ya tashe mu lafiya" Kofa ta nufa walking slowly, tana fita daga dakin ta dinga kalle kallen corridor kamar munafu

ka, da sauri ta nufi bedroom dinta ta bude kofar ta shige ciki ta tafi ta zauna gefen gado gabanta na faduwa, ji take kamar ta fara kuka gashi kofar dakin babu key, bandaki ta shiga tayi wanka ta fito duk a tsorace, sannan ta shirya cikin doguwar riga tayi

shimfida daya bangaren dakin a kasa ta yanda idan mutum ya shigo dakin idan ba zagayowa yayi ba bazai san da mutum a kwance a kasa ba, sai da ta kashe wutan dakin sannan ta tafi kan shimfidar da tayi ta kwanta. Tana ta kwance kan bargo a kasa har wajen ka

rfe goma na dare, taji an bude kofar dakin gently, ta rike numfashinta tana kara takurewa waje daya duk da ba hangota za ayi ba sai an zagayo ta wajen amma duk a tsorace take, kamshin turarensa kawai yayi announcing present dinsa, taga ya kunna wutan dakin

, after a while ya kashe wutan taji ya jawo kofar ya rufe alamar dai ya fita, she felt relieved da bai gane tana cikin dakin ba, ta sauke wani ajiyar zuciya ta lumshe ido don sai yanxu taji tana jin bacci. Can cikin baccinta taji an bude kofar dakin, a tso

race ta bude ido da sauri, taji an maida kofar an rufe, muryar Hadiyah taji kasa kasa tana cewa "Wai don Allah menene haka, ni ka kyaleni pls, Halysaah na dakin fa zaka tasheta...." Duk khaleesat na jin su tayi ƙuri da ido cikin duhu mamaki ya cikata, bata

sake jin muryar Hadiyah ba, kuma bata ji fitansu daga dakin ba, after almost a minute ta sake jin muryar Hadiyah da kyar tana cewa "Zan maka ihu fa Yaya, don Allah ka sake ni...." Miƙa Khaleesat tayi har da buge gadon just to let them know she is inside t

he room, murya can kasa kasa Hadiyah tace "Wallahi tana ciki, pls stop it...." Khaleesat taji an sake bude kofar dakin daga haka bata kara jin muryar Hadiyah ba, mikewa zaune tayi har sannan mamaki bai bar ta ba, ta kunna bedside lamp taga babu kowa cikin

dakin, bayan few minutes sai ga Hadiyah ta dawo dakin da sauri ta kulle kofar, Khaleesat tayi kamar a lokacin ta tashi bacci tace "Ke ce dama kika bude kofa...." Hadiyah tace "Um, ni ce, ashe baki yi bacci ba" Khaleesat tace "A'a nayi na tashi ne yanxu" Mi

kewa tayi ta kunna wutan dakin, Hadiyah taki kallon ta, ta nufi gefen gado ta zauna tace "Sorry for disturbing you" Khaleesat tace "A'a ni kamar a mafarki naji an bude kofar, don't even know it's you" komawa daya bangaren gadon tayi ta kwanta tace "Kin daf

a ma Mami shayin?" Hadiyah tace "Eh ban dade da kai mata shayin ba" Khaleesat tace "Ohk" Babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu, after a while Khaleesat tace "Yaya Khalil fa?" Hadiyah ta

ɗ

an yi shiru na few seconds, can kuma tace "He is fine" Tana fadin h

aka ta kwanta, Khaleesat tace "Naga tun da ku ka zo u are moody, ko bakya jin dadi" Hadiyah tayi shiru kamar bazata ce komai ba, sai kuma ta mike zaune tace "Ina cikin damuwa ne sosai Halysaah" Khaleesat tace "Subhanallah, damuwa kuma? Tell me what the pro

blem is?" Hadiyah ta sauke ajiyar tace "It's about my relationship with Khalil" Khaleesat tayi shiru tana kallonta, a hankali tace "Issue ku ka samu ne?" Hadiyah ta girgiza kai tace "Not all..." Wayarta ta jawo ta shiga message dinta sannan ta mika ma Khal

eesat, Khaleesat ta amshi wayar tana duba messages that were sent via a phone number that isn't saved, few of the messages Khaleesat ta karanta wanda babu komai sai zallan cin mutunci da gargadi cikin kakkausar lafazi, ta kalli Hadiyah da mamaki tace "Wa y

a turo maki wannan?" A hankali Hadiyah tace "His wife" Khaleesat ta kasa cewa komai, babu abinda ya dau attention dinta a message din sai bazawara da matar ta kira Hadiyah da shi cikin tsigar rashin mutunci, Khaleesat ta ma rasa abinda zata ce, Hadiyah tac

e "Bai tsaya iya ita ba, har da sisters dinsa da sauran cousins dinsa fa suke min messages, da yake auren zumunci suka yi da matar tasa, kin ga she is also from royal home ita ma" Hadiyah ta amshi wayar tana nuna ma Khaleesat

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login