Showing 549001 words to 552000 words out of 641791 words

Chapter 184 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

192

Daga Jay har Ajay suka daga kai suna kallon Mai martaba, Sarki yace "Juna

id...." Hakan yasa Jay ya sauke idonsa kasa, Ajay yace "Ranka shi dade...." Mai martaba yace "Where have you been for 2 years Ahmad?" Ajay ya sunkuyar da kansa yayi shiru, kowa na parlon kallonsa yake yana jiran yaji abinda zai ce barin Khaleesat dake kall

onsa babu ko kiftawa, Hajja ta girgiza kai tana share hawayen da suka fara zuba idonta, after some seconds Ajay ya dago kansa a hankali yana kallon Mai martaba yaga idonsa na kansa baya ko kiftawa, Ajay ya girgiza kai cikin sanyin murya yace "I can't tell

ur highness, I only remembered opening my eyes to a man from the riverine area, and he was taking care of me, kawai abinda na sani kenan" Kowa na parlon kallonsa yake da alhini a fuska, Mai martaba ya mike tsaye yace "A ina mutumin yake?" Ajay yace "Yana B

enue ranka shi dade, amma ban tuna sunan garin ba, It's a riverine area" Mai martaba yace "Zaka iya gane garin yanxu?" Ajay yace "Zan gane...." Mai martaba ya kalli Jay yace "Make arrangement Jawwad, za mu koma Makurdi gobe in sha Allah..." Gimbiya Firdaus

i tace "Allah ya ja da ran sarki, Amma nake ga da sa wa kayi a je a dauko mutumin a kawo sa har nan, da ace kaje da kanka, kaga yace riverine area ne" Mai martaba yace "A'a, da kaina zan je Gimbiya, da kaina ya kamata in je wajen wannan mutumi in gansa" Um

mi tace "To amma ranka shi dade ai da an bari Junaid ya kara warwarewa gaba daya kafin a je...." Hajja tace "Gaskiya ne wannan, ka bari ko nan da wasu kwanaki ne kafin dai tafiyarsu America sai a tafi Benue din ya kai ku har garin, amma yanxu a bar sa ya h

uta, bangarensa ma a hakura da zuwa, a bari matarsa ta ci gaba da kulawa da shi" Jay ya daga kai ya kalli Hajja, Mai martaba yace "Nan da kwanaki uku za mu koma Makurdi din in sha Allah...." Sarki ne ya fara barin parlon, jiki ba kwari Hajja ta mike ta fit

a daga parlon, Mami na kallon Khaleesat tace "Tashi mu je Halysaah" Khaleesat ta kasa ce ma Mami komai, ji tayi kamar ta fara kuka don bin Ajay take son yi part dinsa, amma bata yi musu ba ta mike ta bi Mami suka nufi kofa tana jin hawaye na taruwa idonta,

Ajay ya bi ta da kallo.... Suna komawa part din Mami, Mami ta sa Khaleesat ta gyara mata dakin baƙi dake part din don akwai visitors dinta da zasu kwana dakin, Khaleesat ta shiga dakin cikin sanyin jiki don yin abinda Mami ta sakata, har zuciyarta take so

n kasancewa tare da mijinta, Mami ta shiga kitchen zata wanke fruits, sai ga Hajiya Shafa'atu ta shigo bangaren da sallama, Mami ta fito daga kitchen tana amsa sallaman, Hajiya Shafa'atu tace "Gida zan tafi yanxu Fulani, sai gobe zan dawo in sha Allah" Mam

i tace "To Allah Ubangiji ya kai mu goben lafiya, ke da Gimbiya za ku wuce?" Hajiya Shafa'atu tace "Ehh tare za mu tafi, tana bangaren Hajja taje sallamanta" Karasawa Hajiya Shafa'atu tayi kusa da Mami tace "Halysaan ta tafi bangaren mijinta ne?" Mami tace

"A'a tana daki" Hajiya Shafa'atu tace "To dai ya kamata ayi mata gyara me kyau Fulani tunda kinga all this while wajenmu take ba wajen iyayenta ba, zuwa gobe zan mata order din kayan gyara masu kyau, if possible she should stay in ur part har a gyarata, s

ai dai ta dinga zuwa dubasa tunda naga Jawwad na wajensa..." Mami ta

ɗ

an yi murmushi tace "Haka ne Hajiya, nima nayi mata order daxu da yamman nan, amma dai bai kamata in bar ta a nan ba gaskiya don akwai shiga hakki, zuwa anjima kadan zata shirya ta tafi

bangarenta ai ba wai yaji sauki bane har yanxu Junaid din, in taje can din zata taimaka masa da wasu abubuwan, he still can't lift heavy things...." Hajiya Shafa'atu tace "Yanxun ma daga

ɓ

angaren Junaid din nake, amma kuma ni sai naga kamar jikin nasa yayi

sauki sosai" Mami tace "Kinsan har yanxu fa ba a cire fragments din bullets dake jikinsa ba Hajiya, shi ne ma dalilin tafiyar da za su yi..." Hajiya Shafa'atu tace "Gaskiya ne, kuma dole surgery za ayi...." Mami tace "To kin ga" Hajiya Shafa'atu tace "Amm

a da Halysaar za ayi tafiyar ai?" Mami tace "Eh tare za su je, Sarki da kansa yace a je da ita, su uku za su yi tafiyar" Wayar Hajiya Shafa'atu ne ya fara ringing ta duba taga Gimbiya Firdausi ke kiranta, tace "To Fulani bari in je sai gobe in sha Allah...

." Mami tace "To Allah ya kai mu lafiya Hajiya" Daga haka Hajiya Shafa'atu ta juya ta bar parlon, Mami ta koma kitchen ta ci gaba da wanke fruits din da take. Khaleesat na gama gyaran dakin da Mami ta sakata ta fito parlor ta tarar da Mami zaune tana cin A

pple, Mami tace "Kinyi wanka ne Halysaah?" Khaleesat tace "Da yamma nayi wanka..." Mami tace "To ki je ki kara yi ko?" Khaleesat ta juya ta koma bedroom din da wani lokaci take kwana in dai tana part din Mami, har kayanta akwai a dakin, Mami ta dau wayarta

ta kira Jay, yana fara ringing ya daga tace "Where are you Jawwad?" Jay da fitowarsa daga part din Ajay kenan yace "In zo ne Mami?" Mami tace "Eh zo" katse wayar tayi ta mike ta tafi bedroom dinta zata dauko ma Khaleesat tsadaddun turarurrukan ta, Jay na

kusa da bangaren Mami ya hango Hadiyah that is also coming towards Mami's part, tana ganinsa ta juya zata canza hanya ya bi ta da sauri ya fixgota ta fado jikinsa tun kan tayi corner, ta zaro ido tana kokarin kwace kanta tace "A'a.. meye haka kuma" Yaki sa

keta yana kallonta yace "Ni kike canza ma hanya idan kika ganni a gidan nan?" Ta fara tura baki tana turasa tace "Don Allah ka sakeni kar wani ya zo wucewa, meye haka kuma?" Ganin yaki saketa sai ma mannata da yayi da bango ta gatsa masa cizo a hannu, ba s

hiri ya saketa ta ruga da gudu zuwa parlon Mami ta bude kofar ta shiga kamar an korata ciki, Mami na kallonta da mamaki tace "Lafiya ke kuma?" Yake Hadiyah tayi tana sosa keya tace "A'a Mami, dama Hajja ce tace in zo in ce maki ki dama mata fura da Nono" M

ami ta kalli Jay da ya shigo parlon, tsayawa yayi bakin kofar bai yarda su hada ido da Mami ba, don da yasan tana zaune parlor bazai shigo ba a lokacin, Hadiyah ta nufi kitchen da sauri ta shiga, ya sauke kansa ya karaso cikin parlon, Mami dai kallonsa kaw

ai take, ya zauna yace "Gani Mami" Mami tace "Na gan ka ai, in ji yau ba bangaren Junaid zaka kwana ba dai?" Jay yace "Mami ai saboda jikinsa ne yasa nake zama part din, kuma kin ga yau aka yi discharging dinsa fa" Mami tace "To wai Ajayn nan ance maka ba

shi da macen da zata kula da shi ne sai kai? Ko ka manta yana da mata ne?" Jay ya

ɗ

an yi murmushi yace "Da gaske mancewa nake Mami..." Mami tace "To na tuna maka yanxu, zan tura ta taje ta kula da mijinta idan zaka tafi sashin ka ka kwanta to gwara ka je k

a kwanta, kai baka ga alamar jikinsa da sauki bane?" Jay yace "Haka ne Mami, amma idan da wani abu ki ce mata ta zo ta fada" Mami tace "Ba ma sai an ce mata ba in dai Halysaah ce" Tana kai wa nan ta mike ta shiga dakin da Khaleesat ke ciki don ganin ko ta

fito wankan, Jay ya kalli hanyar kitchen din Mami, mikewa yayi ya nufi kitchen din ya shiga ya kulle kofar. Khaleesat na sanye da hijab dinta har kasa ta nufi part din Ajay wajen karfe tara da rabi na dare, slowly take tafiya ta bude kofar parlonsa ta shig

a, ta karasa ta bude kofar bedroom dinsa dai dai sanda ya fito daga bandaki yana goge gashin kansa da karamin towel ya daga kai yana kallonta, sauke ido tayi ta shiga cikin dakin ta kulle kofa, ya karasa har gabanta yana kallonta babu ko kiftawa, murya can

kasa yace "Jeeddah" a hankali ta kwantar da kanta a kirjinsa that is wet, ta lumshe ido bata ce komai ba, ya dago hijab din jikinta ya cire ya ajiye gefen gado, ya zame hulan kanta, kallon gashinta ya dinga yi, wanda yanzu iyakarsa shoulder dinta, ya dago

kanta da mamaki yace "What happened to your hair Jeeddah?" Kallonsa ta dinga yi babu ko kiftawa, lokaci daya hawaye suka cika idonta, rufe fuskarta tayi a jikinsa tana kuka a hankali.

HALYSAAH

Ajay ya dago kanta yana kallonta, hawaye ke zuba idonta t

ana kallonsa ita ma, ya kai hannu yana share mata hawayen yayi kasa da murya yace "Yanke gashin kika yi?" A hankali tace "Zubewa yayi...." Yace "Why?" Muryarta na rawa tace "Ai kai ne ka tafi ka bar ni" Ya jawota jikinsa cikin sanyin murya yace "Ya za ayi

gashin ya dawo yanxu?" Tayi shiru bata ce komai ba, yayi kissing cheek dinta a hankali yace "Jeeddah..." Ta

ɗ

aga idanuwanta ta kallesa, shafa bayanta yake yi da hannunsa yana kallonta, tun dawowarsa sai yanxu taji a jikinta ta yarda dari bisa dari mijinta

ya dawo, it is now she is feeling her husband is truly back, ta rungumesa ta lumshe ido cikin sanyin murya tace "I missed you soo much, don Allah kar ka sake tafiya ka bar ni, duk inda zaka ka tafi da ni" Ya dago kanta a sanyaye yace "Thank you soo much fo

r waiting for me Jeeddah, I can't believe you waited for me this long, ban yi tunanin zaki jira ni har wannan tsawon lokacin ba...." Khaleesat dai kallonsa kawai take babu ko kiftawa, he only knew she waited for him but he never knew what she went through

during the period of waiting for him, yayi kasa da murya yace "But i am sad Jeeddah, you didn't keep my babies for me, Jay told me you miscarried the pregnancy...." Zame jikinta tayi a nasa ta tafi ta bude inda kayan baccinsa suke a ranta tana tunanin lall

ai bai ma san halin da ta shiga ba kuma da alama babu wanda ya gaya masa har yanxu, kallon wajen kayansa kawai yake cause the pajamas where well arranged alamar ana gyara wajen frequently, he still can't believe he was away for good 2 years, everything see

ms just like yesterday to him, banda date da ya gani da bazai yarda he was away for 2 years ba, walking slowly ya karasa ya zauna gefen gado, ta rufe wajen kayan ta juya tana kallonsa hannunta rike da pajamas din da ta dauko masa, karasawa tayi har kusa da

shi tayi unbutton din pajamas din zata saka masa, tana kallonsa a sanyaye tace "Me yasa naji jikin ka da zafi?" ya jawota ya zaunar da ita kan ƙafarsa yana kallonta yace "Za a min allura before i go to sleep later, ko a amso alluran kiyi min?" Ɗan murmush

i tayi ta rufe fuskarta a shoulder dinsa tace "Zan maka" Ya kai bakinsa kunnenta yayi kasa da murya yace "Naga ko ina ya rame a jikin ki wife, both ur chest and ur back...." A hankali tace "A'a ni dai basu rame ba" Hannu ya kai bayanta yana tattabawa, ta s

hige jikinsa cike da shagwaba tace "Ka bari..." Ji yayi jikinsa ya fara mutuwa, kamar me rada yace "Da gaske sun rame wife, but they are very soft" Tana murmushi tace "Ni dai basu rame ba" Ya kalli chest dinta, sai kuma ya kai hannunsa nan ma, kara shigewa

jikinsa tayi tana narke masa, bakinsa ya kai kunnenta a hankali yace "Su ma sun ragu wife" Tace "Uhm ni dai a'a" Yace "To mu gan su" Taki dago kanta tace "Ai ka riga ka ta

ɓ

a" Slowly yace "Baza a nuna min ba kenan?" A hankali ta daga kanta suka hada ido da

shi, ta sunkuyar da kai saboda kunyan da taji ya rufeta, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, a hankali ta fara cire rigar dake jikinta ba tare da ta bari sun hada ido ba, he was just looking at her ki rufe ido bai yi har ta gama cire rigar, idons

a ya sauka kan beautiful chest dinta masu daukar hankali, ta boye fuskarta a jikinsa da sauri tana murmushi ganin kallon da yake mata kamar zai hadiyeta, kokarin sauka ta fara yi daga kafarsa tana tura baki, ya ki saketa ya riketa kamar baby, ya fara cuddl

ing chest dinta gently yana kallonta, ita dai idonta a rufe suke taki yarda ta bude, ya duka ya kai bakinsa kan lips dinta ta bude ido da sauri suka hada ido, ya lumshe nasa idon ya fara kissing dinta passionately, wrapping hannunta tayi ta bayan wuyansa h

akan yasa ya kwantar da ita saman gadon yayi migrating bakinsa zuwa chest dinta, bata san sanda ta rungumesa gaba daya ba giving him more access, they were like that for just a minute, Da kyar Ajay ya zame kansa daga kirjinta yana kallonta da lumsassun ido

nsa, ita dai taki bude ido, yayi kasa da murya yace "Let me check the door, za ki min alluran ai?" Ta bude ido a hankali tana kallonsa ta gyada masa kai, ya jawo pajamas dinsa zai saka, mikewa zaune tayi ta dau rigarta ta saka tace "Zan amso alluran, sai i

n ce zan maka" Ɗan murmushi yayi yace "A'a, Jay ne... Let me get the injection my self" Shiru tayi bata ce komai ba, ya mike ya dau dogon wandon pajamas dinsa ya saka, can kuma dai kawai ya dau jallabiya ya dora kan wandon sannan ya nufi gaban madubi, tura

rrukansa sun fi kala hudu a gaban mirror din, ya juya ya kalleta yace "Who got them?" A hankali tace "Ni ce nake siya" Ya dau daya ya fesa sannan ya nufi kofa jin an sake knocking kofar parlon for the second time, yana isa kofar parlonsa ya bude yaga Jay a

tsaye, Jay ya wani kallesa yace "You said 10 pm, and this is past 10, ka wani shige daki da matar ka, so kake ka kasa tashi gobe as a result of not taking ur night dosage?" Ajay ya

ɗ

an yi murmushi yana kalle kalle yace "A ina ka ga matar? Ta zo nan ne? Ai

ban sani ba, ko dakinta ta shiga?" Yana fadin haka ya tafi zai bude kofar dakin Khaleesat wai zai dubata ciki, Jay ya kalli takalmanta dake bakin kofar bedroom din Ajay, sannan ya wani kallesa yace "Ka rena ma kanka hankali dai Malam" Ajay yayi saurin can

za zancen yace "Guda daya ne ai alluran ko" Jay yace "Biyu dai bawan Allah" Daga haka Jay ya juya yace "Ina jiran ka Main parlor, har na fara bacci na tuna alluran...." Ajay ya kasa ce masa Khaleesat zata masa alluran har ya koma can parlon ya zauna yana h

ada alluran, Khaleesat na ta jiran Ajay ya shigo da allura tayi masa amma bai shigo ba sai bayan kusan minti sha biyar ya dawo dakin ta daga kai tana kallonsa, ya dawo kusa da ita ya zauna yace "I am feeling hungry Jeeddah, alluran na sa kaina ya juya...."

Gyara masa pillow tayi ya jingina jiki tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Sannu... Me kake son ci?" Ya lumshe ido ya bude yace "Fish pepper soup, Mi Vida...." Ta

ɗ

an bude ido tace "Dama kana cin kifi?" Ya girgiza mata kai yace "Yanxu dai na fara ci, a

nd I love it..." Tace "To bari in je in maka yanxu" Yace "Baza ki wahala ba?" Tana murmushi ta girgiza masa kai tace "Ai ba shi da wahala...." Yace "Alright Ina jira" Sauka tayi daga kan gadon ta dau hijab dinta ta saka ya bi ta da kallo har ta fita daga d

akin. Wajen karfe sha daya saura Khaleesat ta dawo dakin rike da bowl din fish pepper soup da tayi masa yana ta kamshi, sai da taje bangaren Mami ta duba kifi a deep freezer dinta, Mami ce ma ta wanke mata kifin tas sannan ta zuba mata a tukunya ta bata ta

dawo part dinta tayi masa farfesun, bacci Khaleesat ta samesa yana yi a yanda ta jinginar masa da pillow, ta ajiye bowl din hannunta kan table ta tafi kusa da shi ta zauna tana kallonsa, yatsanta ta kai kan thick eyebrow dinsa tana shafawa, ya bude idanuw

ansa a hankali, tana murmushi tace "You slept off, gashi na gama maka farfesun" Ya mayar da idanuwansa ya rufe cikin muryar bacci yace "I will eat later wife" gyara masa pillon tayi ya kwanta da kyau, sannan ta rufa masa duvet tayi kissing lips dinsa, ta m

ike ta fita da kifin ta kai kitchen, wanka ta sake yi bayan ta dawo dakin ta canza kayan bacci ta kashe fitilar dakin sannan ta shiga duvet ta kwanta tayi lamo a kusa da shi. Karfe uku saura Khaleesat ta farka, zuwa yanxu ta riga ta saba tashi a wannan lok

acin saboda sallan dare da take yi kullum, ko bata sallah sai ta tashi a time din don body system dinta ya riga ya saba da hakan for almost 2 years now, in kuma ta tashi tana kai wa har asuba bayan tayi sallan asuba sai ta kwanta ta tashi karfe bakwai ko b

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login