Showing 465001 words to 468000 words out of 641791 words

Chapter 156 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

190

ga kamshin turare duk ya cika hancinta, ta bude ido a hankali, fuskarsa t

a gani kusa da nata yayi kasa da murya yana kallon eye balls dinta yace "Take care of ur self Jeeddah, we are leaving for Abuja now..." Shiru tayi tana kallonsa babu ko kiftawa, a hankali tace "Kai da wa?" Ya sauke idonsa daga nata yace "Jawwad" Ta c masa

kai tace "Are you driving?" Murya can kasa yace "No Jeddah, Flight za mu bi cikin sanyin murya tace "Yaushe zaka dawo?" Ya hade forehead dinsa da nata ya saka hannunsa

cikin nata hannun yana magana kamar me rada yace "Gobe in sha Allah, Sophie will keep yo

u company har in dawo...." Nan ma ta gyada masa kai tana kallonsa, lumshe ido yayi ya hade bakinsu ya fara kissing dinta deeply, tayi wrapping hannunta a wuyansa duk da yanda zuciyarta ke bugawa amma bata yi resisting ba, he kissed her passionately for a m

inute kafin ya zame bakinsa a nata ya kai thumb dinsa yana shafa girarta slowly don girar nata kamar an zana mata shi tsabar yanda yake daukar hankali, yayi kissing dogon hancinta murya can kasa yace "Take care of ur self pls Mermie, zan hada ki da Ammi ki

mata gaisuwa idan mun isa, tasan baki da lafiya i can't go with you" ta sauke idonta a hankali, ta gyada masa kai, ya zame hannunsa dake cikin nata sannan ya tashi daga kanta ya nufi kofa ta bi sa da kallo babu ko kiftawa har ya fita, a hankali ta mike za

une ta jingina da gadon dakin har lokacin tana jin kamar bakinsa na cikin nata ga kamshinsa da ya cika hancinta. Throughout ranan haka Khaleesat ta wuni babu wani walwala duk da tun karfe goma na safiyan yayi mata message yace sun sauka Abuja, karfe sha bi

yu saura kuma ya hadata da Ammi da Umar tayi mas gaisuwa ta waya, ko da wasa bai ce ma Inteesar ba.... Bayan isha'i suna zaune dakin da Safiyyah ta sauka, Safiyyah na kallon Khaleesat dake juya fruit salad din gabanta tace "Wai

ya na ganki wani iri ne duk

yau Khaleesat, are you sure you are okay?" Khaleesat ta dan yi murmushi tace "Tun da nayi rashin lafiya sai kaina yayi ta min ciwo Sophie, bana son magana da yawa, baki ga yau ke kike ta ban labari ba ko magana ban son yi" Safiyyah tace "To wannan wani ir

in rashin lafiya ne haka? Irin wannan gidan fa mutum baya zama haka don tsaf sai a iya jefe sa ya haukace barin ke da ake jin haushinki ta ko ina, ranan mun yi waya da Nenne tace min zata je kai maki magani hope dai kina amfani da magungunan da ta kawo mak

i?" Khaleesat tace "Ai sai na je gidan Aunty Murja zan amshi maganin, da ta zo bata bani ba" Safiyyah tace "Kinga da ba don Ya Musty ya sako ni gaba in dawo gobe ba ai tare za mu je nima Nenne ta sam min don baki ya min yawa Khaleesat shi yasa nake kara du

hu kullum dama gani baka, kowa ya bude rubabben bakinsa yace Soppie er baka" Khaleesat tayi murmushi tace "To in ta koma Kano ai sai ki je gida ki amsa" Safiyyah ta jawo wayarta dake ringing ganin ya Musty ke kiranta ta tsuke fuska tace "Kai wannan yaya Mu

styn ya fiye fitina, na fa ce masa gobe zan taso ba sai ya kyaleníba, nasan cewa zai yi Daddy yana ta fada Ita dal Khaleesat bata ce mata komai ba, tana waya Khaleesat ta mike ta dau wayarta tayl mata alamar zata je ta kwanta sannan ta fita daga dakin ta k

ullo mata kofa, parlon Ajay ta

mata alamar zata je ta kwanta sannan ta fita daga dakin ta kullo mata kofa, parlon Ajay ta shiga ta karasa har Bedroom dinsa, dim light ta kunna a dakin sannan ta kwanta kan gado ta rufa da duvet dinsa ta takure waje daya, na

n da nan kamshin turarensa ya cikata ta lumshe ido, bayan few minutes bacci ya dauketa, wajen karfe sha dayan dare vibration din wayarta da ta ajiye gefenta ya tasheta, ta bude ido a hankali ta jawo wayar tana kallon screen din taga shi ke kiranta, ta daga

kiran ta kai kunne ta lumshe ido tayi shiru, daga can bangaren taji yace "Jeeddah" tace "Um" Yace "Kin fara bacci ne?" Tace "Um" Yace "Alright sleep tight..." Katse wayar yayi, tun daxu ya so kiranta but saboda suna tare da Jay shi yasa bai kirata ba, gas

hi gobe da yamma ne tafiyarsu zuwa Tanzania ko

@SARA2L

HALYSAAH

Ajay ya bude idonsa slowly jin lips dinsa a saman kanta

, ji yayi she just turned him on, yaji kamar ya

jawota jikinsa ya ru

ngumeta

, ya dan

Kali driver sai kuma ya kai hannunsa saman laps

dinta ahankal

i in a romantic way yana shafa mata su, tana ganin haka t

a buge hannunsa da sauri, dariya ta basa ya daga kai ya kalleta da lumsassun idonsa kamar me jin bacci, ta hade rai murya can kasa tace "Meye haka? Ni ka tashi kusa da ni" Yaji dama ya

dora kansa saman laps din nata banda driver dake gaban motar, kawai ya maida kansa saman shoulder dinta ya lumshe ido hoping she will continue kissing his hair amma taki yin hakan, daga karshe ita ma dai ta kasa resisting kawai ta dora ha

ɓ

anta saman kan na

sa.... Khaleesat tayi mamaki sosai ganin unguwan da suka zo after almost an hour ride, bayan driver yayi parking a kofar gidan Ajay ya kalleta sannan ya bude motar ya sauka, ita ma ta sauka ta daya bangaren, yaran Aunty Murja da yaran unguwan na hangota su

ka taho da gudu suna mata Oyoyo, Ajay dai idonsa na kansu kar su yadata ganin yanda suka dabaibayeta, daga karshe sai da ya hade rai yayi masu jan ido yace su saketa, duk suka tsorata suka koma baya suna kallonsa, Khaleesat na murmushi ta nufi cikin gidans

u Aunty Murja, Ajay ya bi ta da kallo har ta shiga gidan, can ya juya yana kallon bishiyar mangwaro dake kofar gidan, lokaci daya wani memory yayi strucking kansa, ya

ɗ

an yi murmushi ya jingina da motarsa ya rungume hannuwansa, Khaleesat na shiga cikin gid

an Nenne dake zaune tsakar gida tace "Ikon Allah, zuwa babu sanarwa ke kuma?" Khaleesat ta zauna kusa da ita tana murmushi tace "Nima bai ce min za mu zo nan ba Nenne" Gaida matan gidan Khaleesat tayi ta maida dubanta kan Aunty Murja dake tayi mata sannu d

a zuwa ta amsa mata, Aunty Murja tace "Daxun nan Nenne ta gama maganar ki ashe kuna hanya" Khaleesat tayi murmushi tace "Ina Jiddah Aunty?" Aunty Murja tace "Kamar sun shiga makota da ita" Nenne ta mike tace "Sai keken nan ya zama kwandem hankalinku zai kw

anta ku dena fafa da shi a unguwa, kika san nawa ake siyar da keken nan da za ki bari a maida shi abun wasan yara?" Dakin Aunty Murja Nenne ta shige tace "Sai dai ki nemi me siya maku wani amma ba Yarima ba" Khaleesat na murmushi ta mike ta bi bayan Nenne

zuwa cikin dakin, ta zauna kusa da ita tace "Nenne Noor fa?" Nenne tace "Sun fita kasuwa da Abida, ina mijin naki?" Khaleesat tace "Yana waje" Nenne tace "Kai haba, shi ne baki fada ba ace ya shigo? maza tafi ki ce ya shigo ke dai baki da kai sai na daukan

kaya wallahi, amma dai kafin nan ya za ayi da wannan magungunan da nake ta adanawa Khaleesah? Ni fa saboda maganin nan yasa ban koma Kano ba har yau, ina ta zuba idon ranan da zaki zo amma shiru, gashi ina ta zaune gidan nan kamar mara makabuli, ke baza k

i iya ce masa za ki zo gaida ni ba Dreba ya kawoki ke kadai dole sai kun zo tare? Ta yaya za ayi ta zama babu aure? Yau naga abinda ya isheni ni dai" Khaleesat ta sauke ido tayi shiru, Nenne tace "Ba shiru zaki min ba don ubanki, ki bude baki ki gaya min a

binda ke faruwa in kun zo kwanciya kar ki boye min komai don ance min asiri aka maki, baki ji yanda hankalina ya tashi ba da naji wannan magana, har yanxu kullum cikin xulumi nake idan maganin nan ma yaki yi ina za mu kama ni 'ya su, to balle ma an rasa ta

yanda maganin zai kai gare ki ba tare da wani yaji ko ya gani ko kuma ya sani ba" A hankali Khaleesat tace "Ni fa Nenne ba komai yanxu...." Nenne tace "Kamar ya ba komai yanxu?" Khaleesat ta turo baki tace "Ba sai nayi amfani da maganin ba kawai" A fusace

Nenne tace "Kamar yaya ba sai kin yi amfani da maganin ba? Kun yi mu'amala da shi ne?" Shiru Khaleesat tayi, cikin fada Nenne tace "Na shiga uku da wannan yarinya kina ta bani wahala gashi duk hayakin iccen da ake girki da shi a gidan nan yasa nayi bakiki

rin na ƙode, ni da nake cikin AC a Kano banda lalura me zai sa in zo gidan nan in jabe? kayana fa banda warin hayaki babu abinda suke kamar warce taje karkara, ko mutum na gifta sai yaji kamar an turara kayan da icce, kuma ki ce min ke baza kiyi amfani da

magani ba?" Khaleesat ta wani kalleta tace "Tunda nace ba sai nayi amfani da su ba ai ba sai nayi ba" Nenne tace "Shi ne nace ya san ki ne yanzu?" Dariya Nenne ta ba Khaleesat, can ta kwanta gefenta tace "Kila" Nenne ta kundumo mata wani zagi a fusace tace

"Ni zaki mayar er iska ina maki magana?" Khaleesat ta turo baki tace "To ai an riga an wuce wajen, me kuma zan yi da magani" Nenne tace "Da gaske kike ko kuma rainin wayo?" Khaleesat tace "To wai ba kun zo kun gan ni a bangaren Hajja ba" Nenne ta bude ido

sosai tace "Me kika je yi bangaren nata?" Khaleesat ta kauda kai tace "Ai shikenan tunda ke baza ki gane ba sai mutum yayi ta magana" Nenne tayi kasa da murya tace "Komai ya kankama tsakanin ku kenan?" Murguda mata baki Khaleesat tayi, Nenne ta daga hannu

biyu sama tace "Alhamdulillah Allah Nagode maka, ai addu'a baya faduwa kasa banza, saboda wannan lamari kullum sai nayi tsayuwar dare in kai ma Allah kuka" Aunty Murja ce ta leko dakin tace "Nenne nace ma Yarima ya shigo, gashi nan ya shigo ki fito ku gai

sa" Da sauri Nenne ta jawo babban mayafinta tana yafawa tace "Gani nan zuwa" Daga haka ta mike ta fita daga dakin zuwa tsakar gida, Ajay na zaune kan tabarman da Aunty Murja ta shimfida masa bayan ya gaisa da matan gidan, Khaleesat ta dinga kallonsa ta spa

ce din labulen Aunty Murja babu ko kiftawa, fararen kaya ne jikinsa, duk da gaisawan da yake yi da Nenne yaki daga kansa ya kalleta, Nenne tace "Mun ga abun arziki shekaranjiya, Allah ya saka da alkhairi ya sa afi haka Yarima" Aunty Murja na murmushi tace

"Ameen" Ajay yace "Ina Noor da Jiddah?" Aunty Murja tace "Noor sun fita kasuwa da er mijina, Jiddah kuma suna makota wallahi" Kamar ance Ajay ya daga kai suka yi ido hudu da Khaleesat dake ta kallonsa daga cikin dakin Aunty Murja, murguda masa baki tayi ba

yan sun hada ido, shi dai ya sunkuyar da kansa yana

ɗ

an murmushi, Nenne tace "Ya su Hajiya, fatan lafiya ku ka baro su?" Ajay yace "Lafiya Alhamdulillah" Aunty Murja tace "Nenne wai tafiya fa za su yi shi ne suka biyo su gaisheki" Hakan da Aunty Murja ta f

ada ba karamin taimaka ma Ajay yayi ba don ya kasa gaya ma Nenne akan hanya suke, gashi lokaci na wucewa, dama da Aunty Murja ta fita tace ya shigo ciki shi ne yake gaya mata za su yi tafiya ne suka biyo gaida Nenne, Nenne na jin haka tayi insisting su tas

hi su tafi ta leka daki da sauri tana kiran Khaleesat ta fito su tafi, har bakin mota yan gidan suka rakasu gaba daya, Ajay na kallon Aunty Murja yace "Zan tura sako ta account dinki za a ba Kaka" Nenne tace "A'a gaskiya Yarima wannan abun arzikin da ka ha

do Noor da shi ma ya isa wallahi, mun gode Allah ya sa afi haka" Shi dai bai ce komai ba ya bude ma Khaleesat back seat, ta daga manyan idanuwanta ta kallesa sannan ta shiga motar ya kulle, ya zaga ya shiga ta daya bangaren, Driver na reverse ya kalli Khal

eesat dake waving ma su Aunty Murja hannu, ya jira har drivern ya gama reverse sannan ya kai bakinsa kusa da kunnenta yayi kasa da murya yace "Ko ince driver ya tsaya ki

ɗ

an tsinko mana Mangoes? Naga you are good at that" Yana fadin haka ta tuno ranan da y

a dawo da su Nenne da Aunty Farida ita kuma tana tsalle karkashin bishiyar mangwaro da dogon sanda a hannunta zata yi pluck

ɗ

in Mangoes ga yara sun bebayeta, kamar zata yi kuka ta rufe fuskarta tace "Bana son hakaa" Ya jingina da kujeran motar ya lumshe id

onsa abubuwa da yawa na dawo masa zuciyarsa. Washegari karfe hudu na yamma suka sauka kasar Tanzania don a gidan Ammi suka kwana daren jiya bayan ya kai Khaleesat tayi mata gaisuwa, A airport din Dar es Salaam yayi booking Uber da zai kai su Hotel din da y

ayi masu reserving tun a Nigeria, suna shiga Uber din bayan sun bar Airport Ajay ya jawota kusa da shi yana kallonta ganin she is looking so tired and exhausted yace "Lazy gal, 6 hours flight din ne kika yi laushi? We still have another flight to Zanzibar

tomorrow" Ta daga ido ta kallesa, yayi kasa da murya yace "How do you cope when going to Maryland?" a hankali tace "Ina ne Maryland? Ka san ni a can ne?" Murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba ya dauke idonsa daga kallonta, ita kuwa sai kallonsa take bab

u ko kiftawa, after a while ya kwantar da kanta a hankali kan shoulder dinsa to give her support, tayi lamo kan shoulder din nasa, a haka ta fara bacci, har suka isa hotel din da yayi masu reserving Khaleesat bacci take, bayan drivern yayi parking Ajay ya

sauke idonsa yana kallonta, he couldn't stop looking at her, ya kai hannu yana shafa gefen fuskarta gently, ta bude idonta a hankali tana kallonsa, ya hada goshinsa da nata yayi kasa da murya yace "Ko in dauke ki mu shiga ciki?" Turo baki tayi ta fara kall

e kallen inda suke, ta dinga kallon 5 star hotel din da Uber ya kawo su, Ajay ya bude motar yana kallonta yana jira ta sauka, fita tayi sannan shi ma ya fita daga motar, drivern Uber din har ya sauke boxes din su ma'aikatan hotel din sun shigar masu da shi

ciki, yana rike da hannunta suka nufi cikin babban hotel din, basu jima a reception ba wata ma'aikaciyar hotel din tayi masu rakiya har zuwa dakinsu ta bude da Access card din kofar sannan ta mika ma Ajay tana kara welcoming dinsu zuwa hotel din, workers

din da suka taho da boxes dinsu suka shigar masu da shi dakin leaving it by the door side, Khaleesat ta karasa cikin babban dakin ta kwanta kan gado ta lumshe ido, bayan wa enda suka shigo da boxes dinsu sun fita Ajay ya karasa kusa da ita ya zauna ya kai

fuskarsa kusa da nata leaning on her body yace "Sallah fa?" Ta bude ido a hankali, ya dagota ta mike zaune yace "Me zaki ci in amso maki kafin ki idar da sallah?" Ta girgiza kai tace "Bana jin yunwa" Dagota yayi ya nufi hanyar bandakin dake dakin tana biye

da shi hannunsa a nata, ya bude mata bandakin ta shiga ciki, ko da Khaleesat ta fito bata gansa a dakin ba, tayi sallolinta sannan ta kara kwantawa kan gadon.... Ajay bai tasheta ba bayan da ya dawo dakin ya sameta tana bacci, ya rufa mata duvet don dakin

da sanyi sosai, yayi kissing cheeks dinta sannan ya tafi ya zauna kan kujera yana duba wayarsa yaga kiran Mai martaba, he was expecting to see Jay's call amma bai ga kiransa ba. Bayan Magrib Ajay ya sauka downstairs tare da Khaleesat hannunsa cikin nata s

uka tafi restaurant din dake hotel din, babu abinda babu na African Cuisine a restaurant din, duk ita ta zabi abinda zata ci da drinks, shi dai yana tsaye kusa da ita duk motsin da tayi idonsa na kanta, bayan ta gama zaba ta kallesa don ta tuna ba ko ina y

ake cin abinci ba, a hankali tace "To kai me zaka ci?" Da ido ya bi wajen da kallo, sai kuma ya matsa dab da ita har suna jiyo numfashin juna murya can kasa yace "Ke mana...." Unexpectedly amsarsa ya zo ma Khaleesat, taji wani irin kunya ya rufeta, tayi ma

sa wani kallo tana tura baki zata matsa daga kusa da shi ya riko hannunta a hankali yace "Ko in kwana da yunwa?" tayi saurin kauda kai, kauda kan da tayi kawai ta hada ido da Abdul that was standing not too far away from them yana kallonsu, ta dinga kallon

sa babu ko kiftawa with surprise, exactly dressing din larabawan Dubai yayi na jallabiya ya daura Ghutrah a kansa, ya

ɗ

an mata murmushi hakan yasa ta dauke kanta da sauri daga kallonsa, zuciyarta na bugawa ta kalli Ajay da shi ma ya dauke kai bayan ya hada

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login