Showing 390001 words to 393000 words out of 641791 words
shigowa suka hada ido daga ita har shi suka sunkuyar da kai kamar hadin baki, ya karaso dakin ya zauna suka gaisa da Aunty Farida, kamar munafuka Khaleesat ta mike har sanna
n taki daga kanta ta nufi kofa ta fita daga dakin. Throughout ranan Khaleesat bata sake haduwa da Ajay ba don kamar ma fita yayi tun safe, ba laifi yau Aunty Farida ta
ɗ
an sake mata har suka
ɗ
an yi hira kamar ba ita ta gaggaura mata mari ba jiya da daddare
, wai sai yanxu ne take mata nasiha take nutsar da ita tana nuna mata Allah na fushi da ita idan ta ci gaba a haka tana matar aure amma tunanin wani na ranta tana shiga hakkin mijinta, ita dai Khaleesat na zaune ta sunkuyar da kanta amma ba wai hankalinta
na kan maganganun da Aunty Farida ke yi mata bane, don babu abinda ya makale mata a rai ya hanata sukuni tun daxu sai incident din daren jiya, it's making her to be so ashamed, duk yanda ta so kauda tunanin abun a ranta hakan ya faskara, gashi the thought
of the incident alone send quivers all over her body, wani lokacin she will just be carried away with the thought har sai tayi firgit ta dawo reality, karfe shidda saura na yamma Ajay yayi sallama kofar dakin da Aunty Farida take, sosai Khaleesat taji gaba
nta ya fadi don har sai da ta jingina da gadon dakin to calm her self down, ya shigo dakin ya zauna suka gaisa da Aunty Farida, kana ganinsa kasan he is not himself, Aunty Farida tace "Kamar kana bukatar kaje ka huta, you look stressed Junaid" Ya
ɗ
an yi mu
rmushi yace "Sure Aunty" Mikewa yayi ya fita daga dakin, sai da ya kullo kofar dakin ya jingina jiki for almost 10 seconds, haka ya wuni yau feeling so restless cause he realized he was actually double crossing a vow, and that is the work of the devil, yan
a tafiya a hankali ya nufi part dinsa.... Aunty Farida ta juya ta kalli Khaleesat ta hade rai tace "Sai ki tashi ki je ki kai masa abinci, ko abincin ma bakya basa?" Khaleesat tayi shiru tana kallonta, sai kuma ta marairaice a hankali tace "Aunty ai shi ba
abincin kowa yake ci ba, shi yasa ni ban ta
ɓ
a basa ba" Bude baki Aunty Farida tayi tana kallonta da mamaki, Khaleesat na ganin haka ta mike da sauri har tana tuntube ta nufi kofa, Aunty Farida tace "Ban ta
ɓ
a ganin mahaukaciyar yarinya gantalalliya kamar k
i ba, wato baki ma ta
ɓ
a attempting basa abincin ba kenan, sai dai kiyi ki ci tunda ke kika ajiye kayan abincin, tir da halin ki wallahi, ina ga wannan dole sai na gaya ma Umma abinda ke faruwa ba wani batun boye boye kuma" Tuni Khaleesat ta fice daga dakin
ta sauka downstairs, ta rasa yanda zata yi gashi tana tsoron kar Aunty Farida ta taho kasa ta sameta, can dai ta tafi Laundry room ta kulle kofar ta nemi waje ta zauna don ita wallahi kunyan zuwa bangaren nasa ma take ji balle har ta kai masa abincin da b
a lallai ya kalla ba ma. Sai da gari yayi duhu Khaleesat ta koma sama ta shiga dakinta tayi sallahn magrib, ta jira har lokacin isha'i shima tayi sannan tayi wanka ta dau doguwar riga ta saka ta koma dakin da Aunty Farida take. Karfe goma saura Aunty Farid
a tace mata sai da safe ta tashi ta tafi, ba musu ta mike tayi mata sai da safe sannan ta fita daga dakin, kamar munafuka tana waige waige ta sauka downstairs ta sake komawa Laundry room ta shiga ta kulle kofar.... Haka Khaleesat ta dinga yi a gidan duk id
an dare yayi sai ta tafi Laundry room ta makale, ba ma da daddare kadai ba even during the day sai taje tayi zamanta a can ta yanda idan Aunty Farida ta duba dakinta taga bata nan zata yi zaton tana bangaren Ajay ne, yanda take avoiding Ajay shi ma dai kam
ar haka yake avoiding dinta a gidan kamar bai son su hadu, ko haduwa suka yi a dakin da Aunty farida ta sauka baya kallon inda take har ya fita daga dakin, a haka Aunty Farida ta gama kwanakinta a Maryland ta fara shirye shiryen komawa Nigeria with the hop
e that Khaleesat ta canza kenan for good don kusan kullum kafin ta kwanta da daddare sai taje dakinta ta duba sai taga bata ciki duk zaton ta tana bangaren Junaid, nan ko bata san tarewa tayi a Laundry room ba har da shimfida tayi ma kanta a can, ana washe
gari Khaleesat za su fara final exams dinsu suka kai Aunty Farida airport da daddare, tun basu isa airport din ba take ta matsar kwalla a gaban mota don tasan dole zata yi missing din Aunty Farida duk da zaman takuran da tayi a Laundry room all through her
stay, but she is definitely going to miss her, bayan sun sauka Khaleesat ta jingina da motar tana share hawayen dake zuba idonta, Aunty Farida dai tayi kamar bata san me take yi ba balle ta fara lallashinta, tana kallon Ajay ta kara masa sallama tare da g
odiyar hidiman da yayi da ita, shi dai kawai yayi murmushi leading her inside the airport, Khaleesat ta fashe da kuka a hankali ganin Aunty Farida tayi tafiyarta without even saying a goodbye to her, tana ta tsaye jikin motar har Ajay ya dawo bayan wani lo
kaci, ba tare da ya kalleta ba ya zaga zai shiga motarsa ya ji ance "Yarima" Juyawa yayi yaga wani colleague dinsa da suka yi PHd tare, ya dawo yana murmushi ya basa hannu suka gaisa yace "Longest time Usman" Usman yace "Wallahi kun buya kai da Jawwad, ba
a jin motsin ku" Ajay yace "Kai ma ai ka buya, me kake yi a Maryland?" Usman yace "Na samu aiki a nan" Ajay yace "Maa sha Allah, Congratulations Usman, ka dawo da family din ka nan kenan?" Usman yace "A'a tukunna dai in sha Allah, ina processing din hakan
very soon" Sai kuma Usman ya kalli Khaleesat da ta kauda kai tun zuwansa wajen tana kallon wani direction daban, Usman ya bude baki da mamaki yana kallon Ajay yace "Kar dai kayi aure babu labari ko a social media Yarima?" Ajay ya
ɗ
an bude ido yace "Aure ku
ma? Haba dai, kanwata ce wannan, me zai hana a gaya maku idan aurena ya tashi, but na kusa soon in sha Allah, za a gayyace ku" Khaleesat ta daga idanuwanta ta kalli Ajay jin abinda yace, Usman yace "Ohh maa sha Allah, karatu kanwar taka take a nan ne?" Aja
y yace "Yeah, final exams zata zana a John Hopkins" Usman na kallon Khaleesat calmly yace "To Allah ya bada sa'a yan mata, or should i say Gimbiya, don kanwar yarima ai princess ce" Khaleesat ta
ɗ
an kallesa kamar bazata ce komai ba, sai kuma tace "Ina wuni
" Bude front seat Ajay yayi ganin yanda Usman ke kallonta maimakon ma ya amsa gaisuwar da tayi masa, Ajay ya kalleta for the first time in many days yace "Get in" Sauke idonta tayi don suna hada ido sai da gabanta ya fadi, tana tafiya a hankali ta shiga mo
tar ya kulle, Usman yace "Ai kuna nan gidan nan naku har yanzu, in sha Allah ko zuwa gobe idan na gama abinda nake yi zan zo" Bai rufe baki ba Ajay yace "A'a bana gidan yanxu, i got a new apartment" Usman yace "Haba, to za dai mu yi waya, sai ka bani addre
ss din apartment din" Ajay bai kallesa ba yace "Ohk" Sama sama yayi masa sallama ya zaga ya shiga motarsa ya ja motar ya bar wajen, sai da suka yi nisa sosai Khaleesat taji yace "Ana maki magana ki dinga wani yauki kamar kubewa, to wa za ki burge? Did you
know him from anywhere ne yana maki magana kina jujjuya ido kamar owl" Khaleesat taki ce masa komai kamar bata ma san da ita yake ba, bai sake cewa komai ba a motar har suka isa gida, yana parking ta sauka a motar tayi wucewarta cikin gida ta shiga dakinta
ta rufe, ta gama shirin kwanciya ta dau wayarta taga miss calls din Safiyyah, zaunawa tayi gefen gado ta kirata, Safiyyah ta
ɗ
aga tace "Ina kika shiga ina ta kiran ki?" A hankali Khaleesat tace "Mun je kai Aunty Farida Airport" Safiyyah tace "Ayya shi yas
a nake ta kira inji ko she is still leaving today, nasan kina nan kina kuka ko" Khaleesat taki cewa komai wasu hawayen na taruwa idonta, Safiyyah tace "In gaya maki daxu sai ga kiran Ajay a wayana..." Khaleesat tayi shiru na kusan 5 seconds kafin tace "Kir
an me? Kuma ina ya samu number ki?" Safiyyah tace "Tab, ai ina da numbersa shi ma yana da nawa da dadewa, kin tuna shi ya turo min receipt din 10M da aka tura account din ki bayan Maman Abdul sun je sun amshi kudin Abdul dake account din ki? Ai tun sannan
ni dai nayi saving number sa" Khaleesat tace "Ohk, kiran me yayi maki?" Safiyyah tace "He requested for Ya Musty's number, wai yana son yayi masa magana ko zai amince mu zauna dake a apartment din ki har mu gama Exams don zai
ɗ
an yi tafiya" Khaleesat bata
ce komai ba bayan taji abinda Safiyyah tace, can tace "Zai yi tafiya zuwa ina?" Safiyyah tace "Ikon Allah, ke kina matarsa baki san inda zai je ba sai ni?" A fusace Khaleesat tace "Ta yaya zai tafi ya bar ni ina final exams?" Dariya sosai ta ba Safiyyah,
can Safiyyah tace "To ni dai kar yace na kwaso gulma na gaya maki, kar ki sa sauran mutuncina ya zube a idonsa, ki bari idan ya maki magana da kansa sai kice ta yaya zai tafi ya bar ki, ke baza ki iya zama babu shi ba gaskiya, kuma baza kiyi concentrating
a exams din ba idan ba so yake ki fadi jarabawan ba" Khaleesat tace "Ni dai sai da safe" Daga haka ta katse wayar. Kamar yanda Safiyyah ta gaya ma Khaleesat hakan ne ya faru don tare suka zauna su biyu a apartment dinta for their final exams with the permi
ssion of Ya Mustapha, babu abinda Ajay bai siya ya ajiye masu a apartment din ba, sannan ga isasshen kudi da ya tura ma Khaleesat sai dai ita bata yarda baya kasar ba jikinta na bata yana nan, duk da gata ga Sophie amma duk zaman apartment din baya mata da
di, she was so bored ta rasa dalili, kullum babu wani walwala zaka sameta don ma dai karatu suke ba dare ba rana da Safiyyah, a haka har suka kare jarabawarsu ta final. Washegarin ranan da suka gama exams da yamma Safiyyah ta shirya zata tafi African Store
wai tuwo da miyar vegetables zata dafa ita ta gaji da cin junk food, ita dai Khaleesat na kwance gefen gado tana danna wayarta kamar bata ma ji abinda take cewa ba, a haka Safiyyah ta bar gidan da shopping bag dinta, bayan tafiyarta da kusan minti sha biy
ar Khaleesat ta mike tana tafiya a hankali taje jikin window ta tsaya tana kallon neighborhood din unguwan, babu abinda ya tsaya mata a rai irin yanda ko sau daya Ajay bai ta
ɓ
a kiranta yaji ya exams ba har suka kare exams din sai dai ya kira Safiyyah, har
daga karshe tace ma Safiyyah kar ta sake gaya mata idan ya kira bata son sani, bude kofar dakin aka yi ita dai tana kallon waje don duk tunaninta Safiyyah ce ta fasa zuwa shopping din ta dawo, amma jin Safiyyah bata fara jero excuses din dawowarta ba ga ku
ma kamshin turaren da ya cika dakin yasa ta juya da sauri, tsaye ta gansa ya jingina jikin side din kofar dakin ya rungume hannu, idonsa sanye da glasses baƙi irin no respect, sosai gabanta ya fadi ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, a takaice yace "Congrat
ulations" Ta wani hararesa tace "Ka ce min Allah ya bada sa'a sanda zan fara ne balle kace min congratulations yanxu, bana bukata" Tana fadin haka ta juya kamar zata yi kuka, shi dai kallonta kawai yake, can ya karasa cikin dakin cike da kasaita ya tafi ha
r inda take tsaye, tana jin alamarsa a bayanta ta juyo da sauri ta manne da jikin window din ta kasa kallonsa, yana kallonta ta cikin Glasses dinsa yace "Rashin kunya za ki yi min?" She couldn't say anything because he was very close to her ga kamshin tura
rensa da ya cika mata hanci, and her heart was racing very fast amma ba na tsoro ba, calmly yace "Ni kin ce min Allah ya kiyaye hanya da zan yi tafiya?" Ta wani kallesa ta turo baki sai kuma ta kauda kai tace "Ai ni nayi zaton auren ka tafi kayi" Ajay dake
ta kallonta yace "Ohk, kawarki bata gaya maki ba kenan?" Khaleesat ta maido kanta tana kallonsa, Yace "Ur Aunt, ur Mom, the Jawwad you are chatting with, duk basu gaya maki ba?" Yanda take kallonsa haka shi ma yake kallonta directly in the eyes, speaking
calmly yace "To aure;naje nayi, so now ki hada kayan ki, you will be leaving for Nigeria tomorrow at noon, I will send you ur flight ticket via Whatsapp" Yana fadin haka ya juya ya nufi kofa ya fita daga dakin ta bi sa da kallo babu ko kiftawa, har Safiyya
h ta dawo gidan Khaleesat na tsaye inda Ajay ya bar ta ko motsawa bata yi ba daga wajen, Safiyyah tayi cilli da mayafin jikinta tana cewa "Tirr sai kin ga ganyen duk ya langwabe kamar na yan iska, in ba dole ba me zan yi da wannan ganyen, ni da nake son fr
esh vegetable soup" Jin Khaleesat tayi shiru, Safiyyah ta daga kai ta kalleta, sai kuma tace "Me kike yi jikin window ke kuma?" Khaleesat tayi shiru taki ce mata komai tana tafiya a hankali ta karasa gefen gado ta zauna, Safiyyah dai bata sake bin ta kanta
ba ta fita daga dakin zata je tayi girki don dama duk kwanan nan Khaleesat ba wani kulata take ba tun da Ajay ya fara kiran wayarta, ita dariya ma abun ke bata sosai ba kadan ba, wani lokacin da gangan take ce mata Ajay ya kira ko da kuwa bai kira din ba.
Karfe shidda saura na yamma Khaleesat ta sauko downstairs, Safiyyah dake zaune parlor tana jiran miyanta ya karasa tace "Ina za ki?" Without looking at her tace "Zan ciro kudi ne" Daga haka ta nufi kofa ta fita daga parlon ta nufi Lyft dake jiranta
HALYS
AAH 12
2
Karfe tara da rabi Khaleesat ta shigo wajen Aunty Farida tana sanye da hijab har kasa zata yi mata sai da safe, kana kallonta zaka yi tunanin she is sleepy by mere looking at her eyes, nan kuwa ba baccin take ji ba, Aunty Farida tace "Kin ci abin
ci ne?" A hankali Khaleesat ta gyada kai tace "Na ci" Aunty Farida tace "To ga fruits" Ta girgiza kai tace "Na koshi" Aunty Farida ta nuna mata ledan dake kusa da akwatinta tace "Hajiya Zaliha ta bada a kawo maki sakon can" Khaleesat ta karasa wajen ta duk
a zata dau ledan taji sallaman Ajay baki kofar dakin, kawai ji tayi gabanta ya fadi ga wani tashi da tsikar jikinta yake, ya karaso cikin dakin bayan Aunty Farida ta amsa sallaman sa, yace "Sai da safe Aunty, hope baki bukatar komai?" Aunty Farida tace "A'
a ba abinda nake bukata Junaid, Allah ya tashe mu lafiya" Yace "Ameen" Juyawa yayi ya fita daga dakin, sai a sannan Khaleesat ta dago ta koma ta zauna inda take zaune, a hankali take bude ledan taga hadaddun turarruka ne na humra da oil perf, tun bata bude
su ba kamshin ya gama gauraye ko ina na dakin, dama tun safe take ta jin wani kamshin a dakin ashe wa ennan turaren ne suka cika ko ina, ta
ɗ
an yi murmushi tace "Nagode sosai, zan mata godiya ta WhatsApp, muna chatting once a while da ita" Mayar da turaru
rrukan tayi cikin leda zata mike Aunty Farida dake kallonta tace "Ba bangaren mijinki za ki ba, sai ki shafa turaren ai" Nan da nan
ɗ
an fara'an dake fuskar Khaleesat yayi escaping, ta
ɗ
an kalli Aunty Farida dake ta kallonta, hakan yasa ta bude turaren ta s
hafa kadan a hannu ta goga a hijab dinta, Aunty Farida tace "Dama ance maki na kaya ne ko baki da hankali ne?" Khaleesat dai bata ce komai ba, Aunty Farida tace "Cire Hijab din" Ba musu ta cire hijab din, doguwar rigan bacci ne jikinta da ya wuce gwiwa, sa
nin babu inda zata je sai dakinta ta shafa turarurrukan sosai a jikinta sannan ta maida Hijab dinta, bata kara minti biyar a dakin ba tayi ma Aunty Farida sai da safe ta koma dakin da take ta cire Hijab dinta ta kwanta bayan ta kara AC din dakin don ita ka
dai tasan abinda take ji a jikinta kuma har yafi yanda take ji daxu. Khaleesat na kwance wajen karfe sha daya taji an bude kofar dakinta, sosai taji gabanta ya fadi, amma taki juyawa taga wanda ya bude kofar cause she is backing the door, gabanta ya dinga
faduwa after imagining Ajay ne, jin an kulle kofar yasa ta juya da sauri, Aunty Farida ta gani hakan yasa ta mike zaune tana gyara hulan kanta ta sunkuyar da kai, Aunty Farida ta