Showing 429001 words to 432000 words out of 641791 words
/>
Akwai Exclusive Humrah 1500
Akwai turaren wuta na couscous masu dadin kamshi 3500
Akwai kabbasa spray 1500
Akwai turaren wuta nayin kabbasa 1500
Kayanmu sunada dadin kamshi,kamshin yangayu yan uwan masu kudi
😆
Yi maza
kisa order mu Aiko maki cikin aminci.
Muna kano muna aikawa ko ina da izinin Allah.
WhatsApp 08178586888
Call 08105542816
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence via 07087865788*
HALYSAAH
HALYSAAH PAGE 143...
Khaleesat
na kitchen da yamma tana dafa Jollof rice ganin kamar shi ne favourite din Ajay ko bazai ci ba dai at least she cooked don tun daxu ya fita, Yakumbo babu yanda bata yi da ita ta kama mata girkin ba amma taki yarda, hakan yasa take ta tsaye kitchen din tak
e mika mata duk abinda taga zata dauka, tun karfe uku Aiav va bar gidan bayan........ da hukuncin da Sarki ya dauka kan Junaid, don ita ma kana ganinta kasan tana cikin damuwa jikinta yayi sanyi tun da abun ya faru, duk sonta da bada labari yau dai ba um b
a um um, sai khaleesat ce ma ke mata magana jifa jifa, wajen karfe biyar da rabi Khaleesat ta gama girkin da take yi Yakumbo ta fara goge goge kitchen din tana tidying ko ina, Khaleesat ta gama wanke hannunta da wash a sink jin kamar an bude kofar parlor t
a goge hannunta da towel ta fito zuwa babban parlon, tsaye tayi with shock tana kallonsu, bata san sanda ta tafi da sauri ta rungumeta ba cike da mamaki tace "Sophiee" Safiyyah sai washe baki take har kunne, Ajay dai ya wuce ciki ya bar su a parlon, Khalee
sat ta koma baya tana kare mata kallo as if still wanting to pure Safiyyah ce, cike da farin ciki tace "Baki ce zaki zo ba ai, baki ma ce min kin dawo Nigeria ba Sophie" Safiyyah ta rike haba tayi kasa da murya tace "Yau sai gani a Great Emirate din Bauchi
na zo wajen kawata, abun kamar al'mara, duk wannan parlon gari guda naki ne ke kadai kawata??" Khaleesat tace "Ni dai me yasa baki ce min zaki zo ba" Safiyyah tace "Tun yaushe nake maki magana baki online na kira wayar ma a kashe" Sai a sannan Khaleesat t
a tuna da wayarta, ita in ta shiga damuwa mance da wani abu take wai shi waya, kama hannun Safiyyah tayi...... panom Ajay, uama uaxu ta yyara uakin na ud turaren wuta ta kunna a ciki, Safiyyah ta dinga bin dakin da kallo tace "Maa sha Allah matar Yarim-" K
haleesat ta sauke kanta bata dai ce komai L bayan ta ajiye akwatin hannunta tace "Ya Mama da Baba fa?" Safiyyah tace "Da kyar in gay maki aka bar ni, a haka ma sai da na lallaba Y. musty ya saka baki, kin san har da shi da matars muka dawo, to shi ne fa ak
a bani kwana biyl kacal, kaya kala uku ma na dauko, na hau wata rubabbiyar mota sau uku tana lalacewa a hanya ke kya ce Lorry na hau, muna kusa shigowa Bauchi ta karasa macewa taki tashi kwata kwata in gaya, da mijin ki ya kira ya tambayi ko mun karaso nac
e masa ai motar ma tayi condemn gaba daya, in gaya maki shi ne fa ya taho a babban motarsa ya daukeni amma fa na sha jira, ashe ashe tafiyar kusan awa daya da wani abu yayi kafin ya iso inda motar ta mutu, sai da muka dau hanya naga daga uwa duniya shi ma
ya taho daukata" Khaleesat dai sai murmushi take amma fa hankalinta yayi kan ta tafi ta duba Ajay da ya shiga daki, ta sauke ajiyar zuciya tace "To sannu da zuwa kawata, i am soo happy to see you wallahi, yanxu ki shiga kiyi wanka, idan ma zaki yi sallah d
uk kiyi, bari in je in hada maki abinci a kitchen" Safiyyah ta cire mayafin jikinta tace "Ohh shkkn duk sanda nake son ganinki sai dai in taho Bauchi kawata??" .......ta gansa ya kunna laptop dinsa yana operating, ta zauna gefen kujera tana kallonsa ta m
arair ice tace "Shi ne baka ce min Sophie na hanya ba: Ya dan kalleta yace "Au, wai ita ce dama" Ta hara sa duk da dariyan da ya bata, yana ci gaba da abi, la yake yace "Ni ma a bakin kofa muka hadu ai z shigo" Ta sauke idonta a hankali tace "I made some f
ood...." Ya daga kai ya kalleta calmly yace "Yau kika koyi girkin?" Er dariya tayi tace "To ai a America ma nayi ka ci baka sani ba" Yana kallon dimples dinta a hankali yace "In ur dream" Ta zaro ido tace "Wallahi da gaske" Kallonta kawai yake, tace "Ranan
da ni da Safiyyah muke PS5 game a apartment dina before our exams ai mun cinye maka abincin da ka dafa shi ne nayi sauri na dafa wani kafin ka dawo" He was just staring at her, can kawai ya dan yi murmushi bai ce komai ba ya ci gaba da abinda yake yayi a
laptop dinsa, mikewa tayi ta fita zuwa kitchen taje ta zubo masa abincin ta kawo masa tana ajiyewa yace "Later" Shiru tayi tana Kallonsa, can ta sauke idonta tace "Ohk" Mikewa tayi ta dau tray din ta fita.... Wajen karfe takwas da rabi Khaleesat na tare da
Safiyyah da ke shan fresh fruits ga tulin tsire a gefenta ta....... Kalonta tace to da kin tsaya kina wanı yanga wal baza ki daura ba, ba gashi nan waist din ki har ya cicciko ba, ai shi jigida amfaninsa kawai ya ciko da kai idan ka saka kaya ya zauna mak
a das das, baki ga yanda ya kara maki shape ba" Khaleesat kamar zata shareta sai kuma tace "To ni ai noise din da yake making ne bana so, ko titi mutum ya fit-mutum yasan ka sa jigida?" Safiyyah tace "Haba dai me zai kai ki titi kuma kamar gantalalliya kin
a matar manya, titi ai sai mu, kuma ni yanxu waye yasan da jigida a jikina tunda ba tsalle tsalle nake a titin ba" Khaleesat bata sake tankata ba ta ci gaba da gyaran kayanta, Safiyyah dake ta kula da cewar Khaleesat na cikin damuwa amma tana ta bovewa tac
e "Ni fa duk yanda za kiin pretending as if everything is okay ba yarda za ba don nasan halin ki Khaleesat" Khaleesat ayi murmushi kawai don dama jira take ta gama ciye ciyenta tayi mata maganganun dake cinta a rai, Khaleesat ta dawo kusa da ita ta zauna,
a han' tace "Sophie tun da muka dawo gidan nan issues upon issues, kuma issues ba kananu ba" Safiyyah ta matsar da tsiren kusa da ita tace "What issue kawata?" Khaleesat ta sauke idonta cikin sanyin murya tace "Different type of issues, daya daga issues di
n yasa har aka sauke sa Yarima jiya da ..... Baam aaya tajı nawaye ya cıka idonta, satıyyan da hankalinta ya tashi tace "Na shiga uku ki gaya min don Allah, kar dai Ajay kike nufi?" Khaleesat ta gyada mata kai hawaye na sauka idonta, Safiyyah was shock and
speechless ta dinga kallon Khaleesat babu ko kiftawa, a hankali ta dinga maimaita "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Bata sake cewa komai ba har na minti biyu a dakin don sosai labarin ya daketa, after a while tace "Khaleesat me ya faru haka? Kuma waye
ya saukesa? Me yayi?" Khaleesat na goge idonta tace "It's not even worth speaking about it Sophie, Allah yasa hakan shi yafi masa alkhairi kawai" Sosai jikin Safiyyah yayi sanyi ba kadan ba and deep down her she felt happy ta yanda taga Khaleesat tayi show
ing genuine concern wato ta damu ba kadan ba da abinda aka yi ma mijinta, cike da takaici Safiyyah tace "Sai aka bama wa Yariman??" Khaleesat bata dago kanta ba tace "Ya Jawwad" Da wani expression Safiyyah tace "Ya Jawwad??? Kuma ya yarda ya amsa? Amma ci
amana wallahi, ba gwara ya gudu a nemesa a rasa ba da dai ya yarda a nadasa yarima, title din cousin dinsa fa?? ai ana barin halal ko don kunya, da wani idon yake kallon Ajay yanxu a gidan nan? Gaskiya ban ji dadin wannan han abun ba har cikin
Safiyyah tay
i jimaminta sosai, bayan kusan minti biyar Safiyyah tace "Har naman ya fice min a rai wallahi, haba ta yaya za a cire Ajay Yarima it doesn't even make sense, wannan kuma rashin son zaman lafiya ne, bari ma in kwanta kawai da wannan takaicin dama na gaji ga
kuma wannan labari mara dadi, duk yan gidanmu da yan unguwanmu na gama shelanta masu Kawata na auren Yarima me jiran Gado a Bauchi ana ta min murna wataran ni ce ta daman Sarauniyar Emirate din nan, title din ma ai yafi fitting Ajay" Khaleesat ta dan yi m
urmushi kawai bata ce komai ba, ganin da gaske Safiyyah kwanciya zata yi Khaleesat tace "And one more thing Safiyyah" Safiyyah tace "Meye kuma? Ai ni wannan bakin labarin ma kadai ya isheni ba sai kin kara min da wani ba kar ki sa in kasa bacci kuma, walla
hi na dade ban ji abinda ya sosa min rai kamar wannan ba" Khaleesat tace "This is about me" a takaice Safiyyah tace "What about you?" Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace "I am still a virgin Sophie" Safiyyah ta dinga kallonta kamar taga Alien, can ta
koma ta zauna, ta kusa minti daya tana kallonta ita dai Khaleesat tayi shiru tana jiran Safiyyah ta gama processing, Safiyyah tayi karfin halin cewa "Ban gane ba Khaleesat?" Cikin natsuwa Khaleesat ta fara bata labarin da ta boye mata a rayuwar aurenta na
abinda ya faru tsakaninta da Ajay daren jiya, duk bata yarda ta kalli cikin idon Safiyyah ba take bata wannan labarin, Safiyyah sai da taji tana jin zufa duk da AC dake kunne dakin, wayarta ta jawo tace "Umma zan ce ta turo min lambar Nenne ko Aunty Farida
?" Khaleesat ta karbi wayar tace "A'a tukunna dai Sophie, mu bi komai a sannu tukun...." A fusace Safiyyah tace "Ban gane abi komai a sannu ba, kika sani ko wani abu uwarsa ta maki tunda ba son ki take ba? Ai wannan kawai Nenne zan kira ba maganar nuku nuk
u bane, kuma ba karamar magana bace" Khaleesat tace "Na sani amma dai hold on first zuwa gobe mu dan yi shawara cause I am still confuse....."
Na manta ai kuma an wuce wajen babu wani maganar wait kilan ma a daren nan zata kira Nenne in ta samo number ta,
wayar Safiyyah ya fara ringing Khaleesat ta mika mata ganin Ya Musty ke kiranta, Safiyyah na picking call din Khaleesat ta mike cikin dubara ta bude press din dakin ta dau kayan baccinta da hijab sannan ta tafi gaban madubi ta dau turarurrukan da zata dauk
a ta fita daga dakin, parlon Ajay ta shiga taga yana can cikin daki, ta ajiye kayan hannunta kan kujera sannan ta shiga bandakin dake parlon, bayan tayi wanka ta fito ta gama shafe shafenta har da Musk din da Mami ta bata tayi using sannan ta saka kayan ba
ccinta ta dora hijab dinta har kasa a kai ta fita ta koma dakin... ido tace "Don Allah ki bar ni da abubuwan bakin cikin da suka dameni ki je sai da safe kawai" Khaleesat ta dan yi murmushi tace "Shikenan tunda baki son in kwanta a nan let me go to the nex
t room" Safiyyah tace "Eh tafi next room" Khaleesat na fita wayar Safiyyah ya fara ringing ta dauka tana dubawa taga Aunty Farida ke kiranta alamar har ta kai ma Nenne wayar, mikewa tayi zaune ta daga kiran ta kai kunne tana amsa Sallaman da Nenne ta rafko
. Khaleesat na komawa part din Ajay ta cire hijab dinta ta linke ta barsa kan kujera sannan ta shiga dakinsa ta samesa zaune gefen gado ya fito wanka yana goge sumarsa a hankali, ganin haka ta bude press dinsa ta dauko masa pajamas dinsa ta ajiye masa, san
nan ta kalleshi tace da cewa na kawo maka fruits? Ya girgiza kai ba tare da yace komai ba, doka zata dauka towel din da ya ajiye ya kalli kugunta, ya dan daga rigar jikinta yana kallon waist dinta yace "Meye wannan?" Ta turo baki tace "Mami ce ta bani" Ya
dawo da ita gabansa har sannan idonsa na kan jigidan ya fara sauke wandon baccin jikinta ta rike da sauri tace "Jigida ne faaa, baka san shi ba?" Ya daga ido ya kalleta, saurin rufe idonta tayi tana murmushi, taji ya kai lips dinsa kan waist din nata dai d
ai kasan cikinta, sai da ta koma baya da sauri don his lips were cold, kawai taga ya dauketa holding her by the waist ya kwantar da ita kan gado ya kashe wutan dakin yana kara laluban jigidan tana nokewa.
HALYSAAH PAGE 144...
As usual haka Khaleesat ta
sakankance Ajay ya dinga sarrafata da sabbin salon da ya rikitata saboda irin abubuwan da yake mata, shi kuwa jigidan jikinta ne ke kara birkita masa lissafi ya fice hayyacinsa gaba daya, sun dau lokaci me tsawo yana mata hot romance, lokaci daya ta dawo
hankalinta after she felt a very intense pain, nan ta fara turasa a tsorace tana kwace kanta amma ya danneta da ka, bata san sanda ta kwala gigitattcen ba ga weight dinsa da ya sakar mata ya azaban da take ji na abinda yake yi bai fasa ba, ai ko yayi sauri
n rufe bakinta still struggling to get his way, sosai Khaleesat ta jigata da azaba kafin Ajay ya kyaleta amma fa sai bayan da ya samu relieve ya iya kyaleta, duk da yau din ma bai samu wuce hanyar ba but ya lura da improvement akan ranan farko da ya fara a
ttempting da yaji kamar ma babu alamar hanyar, but yau sai yaji akasin haka don kuwa duk rokon da ta dinga yi masa tsabar baya ma hayyacinsa bai san tana yi ba sai da yaji alamar hanyar har ya samu nutsuwa a haka, kuka kawai take jikinta na rawa tana kokar
in sauka daga kan gadon tana jin wani irin azaba down there ga wani mugun tsoronsa da ya shigeta, ya jaw jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido y sauke numfashi, ta dinga turasa a tso tana cewa "Don Allah kayi hakuri, i w use the restroom please" shi dai bai s
aketa ba kuma bai ce mata komai ba sai sauke numfashi yake, haka ta dinga rera masa kuka jikinta na rawa cause she was still in pain don ji take kamar bai daina abinda yake ba saboda zafin da take ji, shi dai idonsa a lumshe suke yana jin kukan nata, after
many minutes ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, and he could feel how fast her heart was beating, bayan lokaci me tsawo yaji alamar ta fara bacci, ya daura lips dinsa kan gashinta yana kissing a hankali, and a wish immediately struck his heart, wish
of virginity.... bude idonsa yayi jin wani abu ya tokari kirjinsa ba ya tuna wanda ya fara saninta a mace, and his mood immediately switched, daya kawai ya kauda tunanin a ransa gaba daya, after a while ya jawo wayarsa ya kunna Flash din ya koma yana parti
ng legs dinta zai duba where exactly the issue is from, da sauri ta bude ido a tsorace tace "Na shiga uku..." Ganin abinda yake kokarin yi wato zai haska between her laps ta hade kafafuwanta da sauri cikin rikicewa ta dinga jawo duvet din kan gadon zata ru
fe jikinta muryarta na rawa tace "Don girman Allah kayi hakuri plsss" Ya kalleta calmly yace "Dubawa zan yi kawai, nothing more" Ita dai sai kokarin rufe duk jikinta take da duvet, ga kunyan kar ya ga tsaraicinta cikin haske ga tsoro don har sannan jikinta
bai daina rawa ha, tana girgiza kai tace "Ni bana so plsss kashe fitilar ya ajiye wayar, ta koma tavi lamo kan gado zuciyarta na bugawa, some minutes taga ya shiga bandaki har lokacin mood dinsa babu kyau kawai daga tunanin da yayi na wanda ya fara sanint
a, ta mike zaune ta jawo kayanta dake gefe ta fara sakawa da sauri zata fita daga dakin, amma tana sauka daga kan gadon ta taka kafarta taji zafi har laps dinta, haka nan tana tafiya a hankali ta fice daga dakin ta shiga bathroom din dake parlonsa tana dub
a jikinta, ta ma yi zaton jini zata gani sai kuma taga ba shi bane, ta yagi tissue tana goge jikinta, ta tara ruwan zafi hawaye cike idonta, a fusace ta cire jigidan waist dinta ta jefar a sink din bandakin, bayan Ajay ya fito wanka ya kunna wutan da yaga
bata kan gadon, shiryawa yayi lokacin bai da walwala ya saka paja dinsa sannan ya cire bedsheet din Ra gadon ya canza wani, duvet ma ya dauko sabo, ya fita parlor bai ganta parlor din ba,
zuwa parlor tana duba Breakfast din da aka kawo, ba a dau lokaci b
a sai ga ta da Irish da kwai da plantain da cup din shayi da farfesu duk a tray, daga gefe kuma ga bread da ta kinkimo, sai wainar shinkafa da miya, bayan ta ajiye ta zauna ta fara ci ta kalli Khaleesat dake saka kaya tace "Ke banda abun ki maimakon ki zau
na can bangaren mijinki yayi petting dinki yanda ya kamata shi ne zaki wani zo min nan, to in maki me?" Khaleesat tayi kamar bata san da ita take ba, amma fa duk ta tsargu kar dai Safiyyah ta gane wajen Ajay ta tafi daren jiya, tana gama shiryawa Ajay yayi
sallama yayi knocking kofar dak da