Showing 243001 words to 246000 words out of 641791 words
yi magana Khaleesat" Ta juya ta kallesa fuskarta a murtuke tace "Let go of my veil Abdul" Yayi kasa da murya yace "Plss Khaleesat, i want to
say one or two words, don Allah ki bani lokacin ki ba don ni ba" Fixge veil dinta tayi a fusace kafin ta bar wajen kawai taga ya shige gabanta yana mata magiya yace "Don Allah fa nace maki Khaleesat, ko minti biyu ne ki bani" Safiyyah dai ta koma gefe tana
wani dariya kamar taga wawan zama, lallai Abdul ya zama abun dariya yanxu don tsakaninsa da Allah ya marairaice ma Khaleesat, Khaleesat ta juya tana jin zuciyarta na tafarfasa zata bi daya direction din taji ya riko hannunta this time around, bata san san
da ta juyo ta sauke masa mari a fuska ba, cikin fushi tace "Baka da hankali ne Abdul?" a hankali ya sake hannunta don bai ma san hannunta ya rike ba, yana kallonta calmly yace "I am sorry Khaleesat, I didn't mean to...." Tuni ta juya ta bar wajen kamar zat
a tashi sama, Safiyyah da ta saki baki hangangan ta bi Khaleesat da kallo, slapping Abdul was the least thing da tayi zaton Khaleesat zata iya yi a rayuwa, Safiyyah ta kalli Abdul da ya zauna inda Khaleesat ta tashi ya rike kansa, bin bayan Khaleesat tayi
har sannan ta kasa rufe baki with shock, ita kuwa Khaleesat ta sha kunu Kamar bata yi komai ba tana ta tafiyarta, bayan sun yi nisa a hankali Safiyyah tace "Khaleesat?? Did you just slap him?" Without looking at Safiyyah tana ci gaba da tafiyarta tace "He
asked for it, don me zai rike min hannu, ko bashi da hankali ne" Safiyyah da ta bude baki tace "Don Allah wa ya koya maki haka? Dama kin iya haka all this while kike maida kanki rubabbiya ake taka ki yanda aka ga dama? I still can't believe your action Kha
leesat, Omg" Khaleesat ta tsaya ta ciro wayarta dake vibrate, number Housemate dinta ta gani dama kuma she was expecting his call don shi yace ta jira zai zo ya dauketa, tayi picking call din ta kai kunne, after some seconds tace "Eh mun gama tun daxu" Saf
iyyah dai kallonta kawai take da mamaki har ta gama wayan, sannan Khaleesat ta kalleta tace "He came to pick me, mu je sai yayi dropping din ki tunda hanya daya ne" Safiyyah ta rike ha
ɓ
a tace "Ni fa na kasa yarda marin Abdul kika yi da gaske, don da bana w
ajen aka yi ko jikina kunnuwa ne bazan yarda ba, ko ni duk fitina ta bazan yi gigin marin Abdul ba wallahi" Khaleesat ta hade rai tace "Ni dai don Allah mu tafi, kawai yayi ta bibiyata a makaranta yana daga min hankali for what reason? babu komai fa tsakan
ina da shi yanxu don me bazai bari inyi rayuwata irin na kowa ba, i am fed up with this" Hawaye ne ya ciko idonta ta fara gogewa tana ci gaba da tafiya, Safiyyah dai tayi shiru tana bin ta, don yau kam Khaleesat ta goge mata hadda tasss, a haka suka karasa
inda Housemate yayi parking motarsa, yana ganinsu ya sauko daga kujera me zaman banza, Safiyyah na washe baki ta gaishesa ya amsa da murmushi fuskarsa yace "Ya lectures din? Ko kuma ince revision, since exams is around the corner" Safiyyah tace "Alhamduli
llah Yaya Jawwad" Juyawa yayi ya kalli Khaleesat, ganin mood dinta nan da nan fara'ar dake fuskarsa ya bace, ita kuwa Safiyyah sai gwale ido take bayan ta hango Ajay zaune driver seat, shi kuwa dama tun da ya hangosu da Khaleesat ya toshe kunnensa da ear p
od yana kallon gabansa, Housemate na kallon Khaleesat ya bude mata back seat, cikin sanyin murya ta gaishesa sannan ta shiga motar, ya kalli Safiyyah yace "Tun da hanya daya ce ki shiga mu ajiye ki ko?" Safiyyah na kirkiran murmushi ta girgiza kai tace "A'
a akwai wata Coursemate dinmu da nake jira akwai reading material dina a wajenta" Jay yace "Alright Safiyyah sai anjima" Daga haka ya bude front seat ya shiga, Safiyyah ta daga ma Khaleesat hannu sannan ta jefa ma Ajay harara duk da ko kallon inda take bai
yi ba, ta juya tayi wucewarta, Allah ya rabata shiga mota daya da fitinannen nan, kila ma tana dosana kugunta a kujeran motar zai ce ta fita, in ya mata haka kuma tsaf zata masa rashin kunya ita kam, to ina dalili, gwara da ta kama kanta taki bin su.... B
ayan sun bar school din Jay ya kasa daurewa ya juya yana kallon Khaleesat yace "What happened Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai alamar ba komai, yace "No there is something, why are you Moody? Tell me pls, wa ya bata maki rai?" Kamar Khaleesat baza
ta ce komai ba, sai kuma ta sauke idonta tace "He still followed me again today" Ta madubin mota Ajay ya kalleta jin abinda tace, Housemate yace "Sai me ya faru kuma?" Khaleesat tace "Rike min hannu yayi wai in tsaya in sauraresa ni kuma na maresa nayi taf
iyata" Ba Housemate dinta ba, Hatta Ajay sai da ya bude baki yana kallonta ta madubi, Jay was totally speechless yana kallonta, can ya juya ya kalli Ajay, Ajay yace "Kika maresa? Saboda baki da hankali zaki maresa? Ana kokarin protecting dinki by all means
kina kara jawo ma mutane aiki? nasan wannan baƙar kawar taki ce zata zuga ki ta koma gefe tana kallo, dama kuma nace idan kika ci gaba da mu'amala da ita sai ta ja maki bala'in da yafi karfin ki don ban ga alamar tana da seti ba yarinyar nan, kina er mits
itsiyar ki zaki daga hannu ki mari gabjejen mutumi haka ko tsoron tsayinsa baki ji ba, da kika maresa sai ta fara hailing din ki ko..." Kuka Khaleesat ta fara yi a motar kamar jira take, Jay ya juya ya kalli Ajay yace "Look Ajay, no one is above mistake, w
e all make mistake, don haka ba gigitata zaka yi ba, she is frustrated shi yasa tayi hakan, so we shouldn't blame her...." Ajay ya wani kallesa sannan ya maida dubansa kan titi bai sake tofa nasa ba a cikin motar, Jay ya kalli Khaleesat dake kuka, cikin kw
antar da murya yace "Ki kwantar da hankalin ki Housemate, babu abinda zai maki in sha Allah, i am giving you assurance, marinsa da kika yi kuma baki yi kuskure ba shi ya ja ma kansa" Ta gefen ido Ajay ya kallesa bai dai ce uffan ba, Ita dai Khaleesat kuka
kawai take a hankali har suka isa apartment dinta, sauka tayi daga motar ta nufi kofar apartment din ta bar su cikin motar. Jay ya kalli Ajay yace "You are not suppose to scold her that way, she is already frustrated, cikin kwantar da murya ya kamata ayi m
ata gyara, beside ita yarinya ce fa har yanzu" Sai a sannan Ajay ya juya ya kallesa yace "A'a, sha'awar gado ce" Jay bai sake ce masa komai ba a motar, bayan kusan minti daya ya kallesa yace "Ka shiga ciki... let me get some food from the restaurant for he
r, kai nasan zaka yi sorting kanka out, there is everything available at the kitchen" Ajay yace "Wait pls, ni kaji nace maka na amince da tsarin ka ne da kake wannan bayanin?" Jay yayi shiru yana kallonsa, can yace "Pls ka daina maido da magana baya Ajay,
i tot we are done with all this, nayi ma Aunty Farida magana daxu tace bata da passport, but getting a passport isn't an issue, Visa ne babban damuwan yanxu, kasan baza a samu da wuri haka ba" Ajay yace "Yanzu me kake nufi? Shikenan ni sai inyi inconvenien
cing din kaina in takura rayuwata just to please you? Bayan ka fi kowa sanin ba ko ina nake zama comfortably inyi rayuwa ba, You know how irritating everything can be to me, why not consider me?" Jay yace "I will make the apartment very Comfortable for you
to stay, beside i will be coming around too, wata daya ne fa an gama exams din...." Ajay yace "To wai ba na baka shawaran kawai kayi ma mai martaba magana a daura maku aure ba? What are you still waiting for?" Jay yace "Me yasa kake mantawa da Mamina ne?
I didn't birth my self, har yanxu fa Mami bata san komai kan wannan maganar ba, i need to speak to her about it face to face ta yanda zata fahimce ni... After their exams dama tare za mu koma Nigeria, so i can speak to Mami" Ajay ya
ɗ
an yi murmushi ya shaf
a gashin kansa bai dai ce komai ba, Jay dake ta kallonsa yace "Meye ma'anar hakan?" Ajay ya daga hannu da sauri yace "Nothing..... Just wishing you luck" Jay bai sake cewa komai ba kuma bai fasa kallon Ajay ba, after some seconds yace "Ban ta
ɓ
a nuna ina so
n abu Mami taki abun ba ko da bai mata ba, she is after nothing but my happiness, bata da kowa sai ni, farin cikina shi ne first priority dinta, kuma kai ma kasan da wannan, you can attest to that" a hankali Ajay ya jinginar da kansa jikin kujeran motar ke
eping silent.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence 07087865788
_We sell all kind of spices like grand masala, 7 mixed spice, all purpose spices, Mandy spices, biryani, pepper soup spice, ginger mix, Curry, suya spi
ce and tsire mix all at affordable prices_
_Siyan daya ko sari, contact +234 803 298 6552 for more info_
HALYSAAH 77
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
Wajen karfe sha daya na dare Khaleesat na zaune saman gadonta tana karatu a laptop di
n gabanta, ba sosai take gane karatun ba saboda yunwan da take ji, abincin da Housemate dinta ya siyo mata daxu
ɗ
an kadan ta ci a ciki don bai mata dadi ba, tayi tagumi tana kallon slide din gabanta, kofar dake kallon nata taji kamar an bude, ta juya tana
kallon nata kofar, after almost 5 mins ta sauka daga saman gadon ta dau hijab dinta har kasa ta saka sannan ta nufi kofa zata je kitchen ta hado shayi, dama tun daxu ta kasa fita ne don kar ta hadu da Housemate dinta a parlor, don yanxu wani kunyansa kawai
take ji, a hankali ta bude kofar ta fito corridor tana tiptoeing, tana fara sauka downstairs ta tsaya da mamaki tana kallon Housemate dinta dake kwance 3 sitter idonsa a lumshe, duk da ba wuta me haske bane kunne a parlon amma tsaf take iya ganinsa, juyaw
a tayi ta kalli dakin dake kusa da nata with confusion, ko dai kunnenta ne yaji kamar an bude kofar dakin? Lokaci daya taji gabanta yayi mugun faduwa bayan Abdul ya fado mata a rai, kaddai Housemate dinta mance kofar yayi a bude yayi bacci, tana cikin wann
an tunanin zuciyarta na bugawa aka bude kofar dakin dake kallon nata, wani kara ta kurma a mugun tsorace tun ma bata ga wa zai fito daga dakin ba, Jay ya mike da sauri yana kallonta, sai kuma ya nufeta da mamaki yace "What happened Housemate?" Tana hada id
o da Ajay da ya fito daga dakin shi ma yana mata kallon mamaki ta durkusa wajen ta fara kuka tana jin har lkcn zuciyarta bai dawo dai dai ba, tuni Jay ya karasa inda ta durkusa yana kallonta yace "Me ya faru?" Tana kuka a hankali ta daga idanuwanta ta kall
esa tace "Tsoro ya bani ai, ni na zata fa ya tafi daxu..." Ajay yaji kamar yayi ball da ita ta gangara downstairs tsabar yanda ta bashi haushi, don shi kansa sai da ihunta ya juya masa kai, Jay dai kallonta kawai yake ya kasa cewa komai ma, Ajay ya fara sa
ukowa downstairs fuska daure yace "Tashi ki ban waje kar inyi ball dake a nan, silly gal" Turo baki tayi tana goge idonta ta basa hanya yayi tafiyarsa downstairs ya bar su a wajen, ta
ɗ
an daga kai a hankali ta kalli Jay dake ta kallonta ya ma rasa me zai c
e, boye fuskarta tayi da hijab din jikinta tana lekosa ta
ɗ
an space din da ta bari a hankali tace "Kayi hakuri, ni wallahi ban san a gidan nan zai kwana ba shi ma, na zata ya tafi tun daxu" Murmushi yayi mata, calmly yace "It's fine Halysaah, you need some
thing?" Ta gyada masa kai, a hankali tace "I want to take tea" Yace "Ohk, let me get you some, ki koma dakin ki" Tana murmushi cikin sanyin murya tace "Thank you" Daga haka ta juya ta koma sama zuwa dakinta, shi kuma ya sauka downstairs Ajay ya bi sa sa ka
llo har ya shiga kitchen, kwafa yayi ya dau remote ya kunna TV, after some minutes Jay ya gama hada mata tea ya debar mata cookies a plate sannan ya tafi sama, Ajay ya ta
ɓ
e baki ganin yanda ya maida kansa Boy Boy dinta kawai, alhalin ko 5% din treatment di
n nan baya yi ma Hadiyah, Jay na kai mata shayin sama yayi knocking ta fito ta amsa amma ta kasa kallonsa, cikin sanyin murya tace "Nagode sosai" Kai kawai yayi mata nodding, slowly yace "Good night Halysaah" Ta juya ta koma cikin dakin ta kulle kofar. Was
hegari wajen karfe tara na safe Khaleesat ta sauko downstairs bayan tayi wanka ta shirya duk da bazata je school ba ranan, kallonsa ta dinga yi yana kwance saman kujera ya rufe fuskarsa da karamin towel ya kife wayarsa a kirji, karasawa tayi har inda yake
kamar tana son gano wani abu, lokaci daya ya cire towel din fuskarsa suka yi ido hudu, komawa baya tayi with shock tana
ɗ
an zare ido tace "Ohh, I tot it's my Housemate" Ya mike zaune yana kallonta babu yabo babu fallasa yace "Kin ta
ɓ
a ganinsa da wannan kay
an? Ko kuma ina wasa dake ne?" Ta
ɗ
an langwabar da kai tace "To ai dai bazan san ba shi bane, since you are having the same height and complexion with him" Yace "I could slap you idan baki fita a gabana ba Malama" Ta wani ta
ɓ
e baki ta nufi kitchen, irish t
a diba ta fere wanda zata yi using, tana yanke yanken veggies da zata soya kwai da shi a ranta tana mamakin Why Ajay is in the house instead of her Housemate, kawai daga jiya zuwa yau ya mata masifa sau biyu, turo baki tayi ta ajiye wukan sai a sannan ta z
aro ido ta dau irish dinta ta zuba a man gyada da ta dora don har ta manta da man gyadan, rufe baki tayi da hannunta jin fire alarm din kitchen din ya dau ruri, gaba daya ta mance da shi, don in dai zata yi soye soye wani lokacin lullubesa take da Shower c
ap dinta ta yanda bazai yi detecting komai ba balle ya fara tona mata asiri yana ruri, ta juya ta fito daga kitchen din tana kallon Ajay kamar munafuka tace "Don Allah ka zo ka min stopping din alarm din ya dena" Ajay yace "A'a ki dai kona masu gida ni ina
ruwana, kin zata a Nigeria kike ba" Ta marairaice tace "Don Allah mana, kaga it's very loud fa" Ko kallon inda take bai sake yi ba, ta juya ta koma kitchen din tana kallon inda smoke alarm din yake, ita bata ma san ya ake kashewa yayi shiru ba, ta rage ab
un girkin zata sake komawa parlor ta masa magana ta kusa cin karo da shi zai shigo kitchen din, komawa gefe tayi tana kallonsa har yayi silencing smoke alarm din sannan ya fita daga kitchen din, Khaleesat ta sauke ajiyar zuciya ta ci gaba da girkin da take
yi, bayan ta gama ta fito daga kitchen din dama iya wanda zata ci da Housemate dinta kawai tayi, tana kallon Ajay tace "Housemate dina fa?" Bayansa ya nuna mata alamar gashi ya goya shi, juyawa tayi ta wuce sama ya bi ta da wani kallo, tana shiga dakinta
ta dau wayarta ta zauna gefen gado tayi dialing number Housemate dinta, yana fara ringing ya daga, in his calm voice yace "Good morning Halysaah" Ta
ɗ
an yi murmushi kamar yana ganinta ta fara wasa da gefen duvet dinta a hankali tace "Good morning" Yace "Ho
w was your night?" Tace "Alhamdulillah, naga baka nan" Yace "Yea i went to get something, i will come over later" Tace "I made some breakfast for you" Yace "Really" Tayi shiru bata ce komai ba don har ranta ta so ya ci breakfast din, yace "Ohk give me 30 m
ins zan dawo sai in ci" Tayi murmushi har sai da dimples dinta ya lotsa tace "Toh Allah ya kawo ka lafiya" Katse wayar tayi sannan ta mike ta fita daga dakin ta koma downstairs, bata ko kalli Ajay ba tayi wucewarta kitchen ta ajiye ma Housemate dinta nasa
breakfast din ta dau nata ta fito, hada ido suka yi ta sauke idonta har zata wuce sai kuma ta
ɗ
an kallesa tace "There is everything available in the kitchen, idan kana son kayi making breakfast for ur self" Ya juya ya kalleta yace "Kee, ki shiga hankalin k
i, ni ba Jay bane" ita dai tayi tafiyarta sama bata ce masa komai ba. Da yammacin ranan Khaleesat na kitchen tana stew taji an danna bell, fitowa parlor tayi amma ta kasa karasawa gun kofar gabanta na faduwa, kaddai Abdul ne ya biyota, tunawa da tayi Ajay
na gidan sai kuma taji hankalin ta ya kwanta, amma dai bata karasa gun kofar ba tana tsaye inda take, sama