Showing 483001 words to 486000 words out of 641791 words

Chapter 162 - HALYSAAH COMPLETE

03 Sep 2026

233

shi, zaune ya ga Jay a parlon yana danna wayarsa yana shan fruit din dake gabansa, sau daya Jay ya kallesu ya ci gaba da shan fruit dinsa at the same time yana amsa sallaman Ajay, Ajay ya karasa cikin parlon ya zauna, after some seconds yace "Good even

ing Jay" Jay yace "Evening Junaid, fatan kun dawo lafiya" Ajay yace "Alhamdulillah" Jay yace "Maa sha Allah" Daga haka ya maida hankalinsa kan abinda yake yi a wayarsa yana shan fruit dinsa, Ajay yace "Ka dade a Kano kenan?" Jay yace "Not at all, 3 days ag

o na kawo Mami" Ajay yace "Ohk, tana nan ne?" Jay yace "Bata sauka nan ba" Ajay yace "Ohk" Jay bai kara cewa.komai ba daga haka, Ajay ya dan kalli Khaleesat dake tsaye tana kallon katon hoton Mai martaba dake parlon, mikewa yayi ya nufi stairs ta bi bayans

a, sai a sannan Jay ya bi ta da kallon side eyes, Ajay ya bude dakin da yake yawan zama idan ya zo gidan ya shiga ciki da boxes din da workers din gidan suka ajiye bakin kofar dakin, the room was neat and smelling fresh kasancewar ana gyarawa ko da yaushe,

ya bi Khaleesat da kallo ganin ta nufi kan gado ta zauna gefen gadon tana cire mayafinta, kulle kofar dakin yayi calmly yace "Jeeddah me yasa baki gaida Jay ba?" Ba tare da Khaleesat ta kallesa ba tana cire jewelries din jikinta tace "Yayi kamar ya gan ni

ne da zan gaishesa? Didn't you see he ignored me? Ae bai yi kamar ya gan ni ba" Ajay yace "No Jeeddah, bana son haka, i wasn't happy da baki gaishesa ba...." Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, sai kuma ta mike tana tafiya a hankali ta nufesa ta kamo hann

unsa cikin sanyin murya tace "To kayi hakuri don Allah, bazan sake haka ba in sha Allah, ko yayi kamar bai gan ni ba zan dinga gaishesa yanxu" Ajay yayi shiru, sai kuma ya zame hannunsa a nata ya tafi ya zauna kan kujera, marairaicewa tayi ta bi sa ta zaun

a kusa da shi kamar zata yi kuka tace "Baka hakura ba Dear?" Yayi mata side hug murya can kasa yace "Na hakura wife, ai bana fushi da ke, just that you should have greeted him, he is elder than me" Dan murmushi tayi tace "Am so sorry Mi Vida, in sha Allah

bazan sake haka ba" Ya gyada mata kai a hankali yace "Thank you Jeeddah" tayi pecking lips dinsa tace "Let me take my bath" Ya sauke Idonsa yace "Ohk, Milady" Mikewa tayi ta rage kayan jikinta, sannan ta bude box dinta ta dau abubuwan da zata bukata ta shi

ga bandakin, Ajay ya dafe kansa a hankali don suna shigowa cikin gidan kansa yayi masa nauyi, Yana ta zaune gefen gado yayi nisa tunanin da yake har Khaleesat ta fito wanka, mikewa yayi yana cire shirt din jikinsa, Khaleesat dai kallonsa kawai take ganin h

ar sannan mood dinsa bai dawo dai dai ba, sai jikinta yayi sanyi tana ganin ta bata masa rai, bandakin ya shiga, ta zauna gefen gado feeling guilty, after some seconds ta mike ta shirya cikin kayan bacci, har zata koma ta zauna sai ta tuna yace zai sha tea

, ta kalli kofar dakin sai kuma ta bude ta fita zata dubo kitchen tayi making masa tea, tana sauka downstairs taga Jay baya parlon, karasawa dinning area tayi ta bude kofar da ta gani a wajen don tana zargin kitchen ne, tsaye taga Jay a sink yana wanke bow

l din da ya sha fruit salad, tace "Good evening" Sai bayan seconds biyar yace "Tsoron gaisheni kike a gaban mijin ki kenan" Khaleesat bata shiga kitchen din ba tana tsaye bakin kofar tace "Not at all" Komawa gefe tayi ganin zai fita, har ya fita ya wuce sa

ma sannan ta shiga cikin kitchen din zata yi abinda ya sakko da ita kasa, bayan ta gama hada shayin ta koma sama ta shiga daki, Ajay na tsaye ya daura towel yana goge gashin kansa da karamin towel ya daga kai yana kallonta bayan ta shigo dakin, tana murmus

hi tace "I made you a cup of tea My prince" Yace "Thank you Jeeddah" Ta ajiye shayin kan table ta bata fuska kamar zata yi kuka tace "Wai har yanxu fushi kake da ni dear?" Ya buda ido yace "No wife, i am just tired...." Ta karasa gabansa a hankali tace "Ko

in maka tausa?" Murmushi yayi yace "Zaki iya?" Ta sauke idonta tana murmushin ita ma tace "A gwada a gani mana" Yace "To zo ki gwada mu ga" Kan gadon dakin ya tafi ya kwanta yana kallonta, ta rage hasken dakin sannan ta karasa ta hau gadon ita ma, yace "D

a Hijab ake tausa?" Tayi murmushi ta cire hijab din ta ajiye sannan ta matsa kusa da shi ta hau kansa tana shafa kirjinsa a hankali har zuwa cikinsa, Ya lumshe ido kamar me jin bacci yace "Down there too Slushie" ita dai murmushi kawai take tana ci gaba da

shafa faffadan kirjinsa slowly, ya jawota jikinsa yana magana can kasa kasa yace "To baki cire towel din ba ta yaya zaki yi tausan da kyau wife?" Rufe fuskarta tayi jikinsa tana wani murmushi, sai kuma ta fara.......kofar tace "Not at all" Komawa gefe tay

i ganin zai fita, har ya fita ya wuce sama sannan ta shiga cikin kitchen din zata yi abinda ya sakko da ita kasa, bayan ta gama hada shayin ta koma sama ta shiga daki, Ajay na tsaye ya daura towel yana goge gashin kansa da karamin towel ya daga kai yana ka

llonta bayan ta shigo dakin, tana murmushi tace "I made you a cup of tea My prince" Yace "Thank you Jeeddah" Ta ajiye shayin kan table ta bata fuska kamar zata yi kuka tace "Wai har yanxu fushi kake da ni dear?" Ya buda ido yace "No wife, i am just tired..

.." Ta karasa gabansa a hankali tace "Ko in maka tausa?" Murmushi yayi yace "Zaki iya?" Ta sauke idonta tana murmushin ita ma tace "A gwada a gani mana" Yace "To zo ki gwada mu ga" Kan gadon dakin ya tafi ya kwanta yana kallonta, ta rage hasken dakin sanna

n ta karasa ta hau gadon ita ma, yace "Da Hijab ake tausa?" Tayi murmushi ta cire hijab din ta ajiye sannan ta matsa kusa da shi ta hau kansa tana shafa kirjinsa a hankali har zuwa cikinsa, Ya lumshe ido kamar me jin bacci yace "Down there too Slushie" ita

dai murmushi kawai take tana ci gaba da shafa faffadan kirjinsa slowly, ya jawota jikinsa yana magana can kasa kasa yace "To baki cire towel din ba ta yaya zaki yi tausan da kyau wife?" Rufe fuskarta tayi jikinsa tana wani murmushi, sai kuma ta fara kwanc

e masa towel din a hankali.....

HALYSAAH PAGE 163...

Tunda Ajay ya fita gida bayan ya dan yi driving din wasu mintuna yaji bazai iya ba don ko gabansa baya gani clearly, parking yayi ya jinginar da kansa da kujeran motar yana jin kansa na juya masa ya f

ara sauke numfashi a hankali, after a while ya dau wayarsa da kyar yayi dialing number driver dinsu, yana dagawa ya gaya masa ya fito bakin titi ya samesa, bayan kusan minti goma sai ga driver din ya iso bakin titin, Ajay ya bude motar a hankali ya sauka d

aga driver seat ya koma back seat, drivern na ganin haka ya fahimci so yake ya tukasa yayi maza ya shiga driver seat din sannan ya juya da ladabi yace "Ina muka nufa ranka shi dade?" A hankali Ajay yace "Hanyar Kabuga" Drivern yace "To in sha Allah Daga ha

ka ya ci gaba da driving din, Ajay ya kalli wayar hannunsa yayi dialing number Khaleesat, Safiyyah ta gama shiryawa kenan zata fita daga dakinta zuwa dakin Cousin sis dinta ganin har sannan Khaleesat bata fito ba, vibration din da taji a handbag din Khalee

sat yasa ta juya ta koma ta dau jakar ta bude ta ciro wayar ciki, screen din ta dinga kallo ganin Ajay ne ke kiran wayar, ta dan yi murmushi ganin yanda Khaleesat tayi saving din number tasa, sai kuma ta zauna gefen gado ta fara tunanin ta daga ko kar ta d

aga, don ita kanta bata ji dadin kalaman da yayi ma kawarta ba, wato he is trying to portray that Jay comes before her, he can chose Jay over her, not even minding her own feelings ko kuma halin da zata shiga, they need to teach him a little lesson gaskiya

ta yanda ko da wasa bazai kara irin wannan furucin ba, zuwa yanxu ya kamata yasan Khaleesat ta fi kusa da shi akan Jay, bayan wayar ya katse ta sauke ajiyar zuciya, kiransa ne ya sake shigowa wayar ta ajiye kawai ta mike ta dau nata wayar dake gaban mirro

r ta fita daga dakin ta tafi dakin da Khaleesat take, kwance ta sameta idonta a lumshe, Safiyyah ta karasa ta zauna kusa da ita tace "Bacci kika koma Khaleesat?" A hankali Khaleesat ta bude idonta tana kallonta, Safiyyah ta matsa kusa da ita tace "Are you

okay?" Girgiza kai Khaleesat tayi cikin sanyin murya tace "I am feeling feverish" Safiyyah tace "Since when?" Khaleesat tace "Kawai da na tashi yanxu nake jin haka, ki kashe AC din dakin Safiyyah kashe ACn tace "Plss bana son ki sa ma kanki damuwan komai K

haleesat, bacin rai ne yasa kike jin haka but everything will be fine in sha Allah, is there anything u are craving for, I mean for breakfast?" Girgiza mata kai kawai Khaleesat tayi don babu abinda taji yake ranta, Safiyyah tace "A'a ya kamata ko tea ne ki

sha" Bata jira cewarta ba ta ajiye wayarta ta mike ta fita daga dakin, not long after sai gata ta dawo da Cup din shayi ta zauna kusa da ita tace "Ga shayi ki sha sai ki koma ki cígaba da baccinki" Khaleesat na kallon cup din shayin tace "Ina ji kamar zan

ji tashin zuciya idan na sha" Safiyyah tace "To sha kadan, ko zaki ci Irish?" Da sauri Khaleesat ta girgiza mata kai, Safiyyah tace "Ko a dama maki Custard?" Nan ma Khaleesat tayi saurin girgiza mata kai, sai kuma ta mike zaune ta amshi cup din shayin dak

e hannun Safiyyah, Safiyyah dai sai kallonta take tana dan murmushi, Khaleesat ta jingina da gadon dakin jin she is feeling fatigued and tired sai ta fara tunanin ko don saboda tafiyar da suka yi jiya ne from Tanzania to Abuja, then to kano, Safiyyah tace

"To ki sha mana kar yayi sanyi kawata" Ba musu Khaleesat ta kai shayin baki ta fara sha a hankali don Safiyyah bata hada mata shayin da zafi ba sanin cewar bata shan shayi da zafı, kadan ta sha ta mayar ma Safiyyah sauran tana girgiza kai tace "I feel like

i am going to throw up Sophie" Safiyyah tace "To ki kwanta, or will you mind taking some fruits?" Girgiza mata kai Khaleesat tayi ta koma ta kwanta, Safiyyah tace "Amma baki ji kina son cin komai ba?" Nan ma dai girgiza kai kawai Khaleesat tayi, Safiyyah

ta mike ta fita da cup din shayin, tana fita wayarta ya fara ringing, Khaleesat ta juya tana kallon wayar taga sunan Jay a gaban screen din wayar, ta mike zaune da mamaki ta jawo wayar still looking at the screen tana kallon numbersa ta gane number lokaci

daya, kiran na katsewa ta ajiye wayar ta koma ta kwanta, bayan kusan minti biyar sai ga Safiyyah ta shigo dakin, zaunawa tayi kusa da Khaleesat tana rike da wayar Khaleesat din da ta taho da shi daga dakinta tace "You know what Khaleesat?" Khaleesat ta mik

e zaune tace "A'a" Safiyyah tace "Ajay ne yake ta kiranki, ya kira yafı sau biyar yanxu haka" Khaleesat ta wani hade rai tace "Plss i don't want to speak to him, hope baki yi picking ba?" Safiyyah tace "Ban yi ba, amma fa na dan ji tausayinsa, a whole Ajay

kira har sau biyar" Khaleesat ta jefa mata wani kallo tace "Saboda ba ke ya gaggaya ma magana ba dole ya baki tausayi ai" Tana fadin haka ta kwace wayar a hannun Safiyyah ta kashe gaba daya tace "Kar ya sake kirana idan ba haka ba in fasa wayar gaba daya

wallahi" Tana kai wa nan ta koma ta kwanta tana huci, sai kuma tace "Karshen bond yaje su zauna da Jay har abada mana, kuma tunda yace zai sakeni sai ya ban takardar nan don bazan zauna da shi ba, yaje can su zauna da Jay su yi rayuwarsu till eternity" haw

ayen da ya kawo idonta ta fara gogewa wasu na sake taruwa, Safiyyah dai ta kasa ce mata komai, can a hankali tace "Ajay didn't mean all what he said Khaleesat, kiyi masa uxuri pls, i believe he is frustrated and confuse" Khaleesat ta fashe da kuka sosai ta

ce "Bazan masa uxuri ba wallahi, why didn't he consider my own feelings sai Jay kawai? Ya nuna min zai iya rabuwa da ni amma bazai iya rabuwa da Jay ba, to su je su zauna tare" Safiyyah bata sake cewa komai ba, ita kanta tasan Ajay ya kwafsa, after a while

Safiyyah ta dau wayarta sai taga kiran Jay, kallon Khaleesat tayi tace "Dama an kirani baki gaya min ba" Khaleesat na goge idonta tace "Na ma manta, ur phone rang" Safiyyah tace "Housemate din ne ma, shekaranjiya naga status dinsa na gaishesa shine yake c

e min yana Kano, nace ashe ya shigo garinmu, and he asked a ina muke a Kano, sai nace masa Sharada, to yace min yau zai koma Bauchi but he will be coming to see a friend here in Sharada idan ya shigo zai kirani, idan kuma bai kirani ba to bai zo Sharadan b

a ya wuce Bauchi kenan, let me call him back Tana fadin haka tayi dialing numbersa ta sa handfree, bayan yayi ring sau biyu ya katse sai gashi ya biyota, Khaleesat dai kallon Safiyyah kawai take, Safiyyah tace "Good morning Yaya Housemate" Yace "Morning ho

w are you" Tace "Lafiya lau ya Kano?" Yace "Alhamdulillah" Tace "Yanxu na ga miss call dinka ko ka shigo Sharadan ne?" Yace "Eh da na kira baki daga ba har na juya, i am together with my frnd wanda na zo wajensa" Safiyyah tace "A'a gaskiya ka juyo, ko mint

i biyar fa ba ayi da ka kira ba Yaya Housemate, dama can ba da sunana ka zo Sharadan ba" Ya dan yi murmushi yace "Juya mota wahala, why not leave it next time idan Allah ya sake dawowa da ni Kanon" Safiyyah ta tabe baki tace "Shi motar ce juyata ke da waha

la kamar wanda ke tuka trailer?" Dariya yayi yace "I mean ban ga nearest U-turn ba balle in juya" Safiyyah tace "Ai shikenan, sai anjima Ya Housemate Allah ya tsare hanya...." Yace "Ameen, amma gaya min address din duk ranan da na shigo Kanon sai in zo mu

gaisa" Tace "To in ka shigo din zan gaya maka in sha Allah" Yace "C'mon turo min ta message in ajiye..." Tayi er dariya tace "To sai Anjima" Yace "Ina jira fa" Tace "Ohk bari in tura sai kayi ta ajiya" Daga haka ta katse wayar ta tura masa address din ungu

wan nasu har da house number, Safiyyah ta ajiye wayar tace "Housemate bazai taba canzawa ba, bai fa yi niyyar zuwa bane shi ne zai ce juya mota wahala kamar me jan Daf din Dangwate" Khaleesat tace "Hmm, or are you hiding anything away from me Sophie?" Safi

yyah ta zaro ido ta rike haba tace "Waaa? Rufa min asiri me zan boye maki? Ina ni ina sauran Hadiyah take ko Harira?" Sai kuma ta rufe baki da sauri tana dariya tace "Au ashe fa yaya Housemate ne, gaskiya ina jin kunyarsa ba zanyi yabbing dinsa ba, amma pl

ss ki rufan asiri it's nothing ooo" Khaleesat ta mike zaune tace "To meye a ciki, kema kin san he is one of the Sweetest and kindest guy on earth dai ko?" Safiyyah tayi dariya har da tafe hannu tace "Amma dai bai kai mijinki ba ko?" Khaleesat ta wani tura

baki tana kallonta can tayi murmushi ta koma ta kwanta, lokaci daya kuma ta wani hade rai bayan ta tuna abinda Ajay yayi mata, Safiyyah tace "Ai kam nima nasan Housemate mutum ne, kuma naji dadi da kema baki mance haka ba, kawai dai bai yi sa'ar mace bane,

ina masa fatan Allah ya basa mace ta gari" Khaleesat tace "Idan kece fa?" Safiyyah ta hade rai tace "Plss stop this rough play mana, naga kamar yanda nake son ki da alkhairi baki sona da shi, ina ni ina Housemate mijin er iskar nan Hadiyah" Safiyyah ta ka

lli wayarta dake ringing taga shi yake kira, kallon Khaleesat tayi tace "Ko har sun isa Bauchin ne..." Picking call din tayi ta saka handsfree, daga daya bangaren yace "Gani a kofar gida" Dariya tayi tace "Kai Yaya Housemate dama wasa kake min?" Yace "Mint

i biyar ko in juya motata" Ta katse wayar ta ajiye tana kallon Khaleesat tana dariya tace "Ji min mutumin nan ashe wasa yake, gashi nan har ya iso" Khaleesat tayi murmushi tace "Kinga ki dena masa wannan shegen dariyar kamar warce aka ma alluran laughing g

as, tsakaninki da shi kawai dan murmushi amma ba ki dinga wage baki kina dariya ba" Wani dariyan Safiyyah ta dinga yi tace "Ji jaraba, meye hadina da shi da zan dinga murmushi bayan kasancewarsa old Housemate din Coursemate dita? Abeg oo don't go there pls

s, married man din zan dinga yi ma murmushi sai kace gantalalliya, a'a mu

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login