Showing 417001 words to 420000 words out of 641791 words

Chapter 140 - HALYSAAH COMPLETE

wani tsinannen kallo take ma Mami haka Kilishi, Mai martaba yace "Babu wannan zancen Fulani, Hadiyah mat

ar aure ce yanxu don haka ba shi da right din daga hannu ya mareta, ba ma ita ba idan ya kuskura ya sake daga hannu akan ko wani yaro cikin gidan nan zan dau mataki akan hakan tunda aikinsa kenan shi, na sallami kowa..." Mikewa Sarki yayi ya bar parlon ya

shiga second parlor dinsa, Mami ta mike ta fita duk da tana da maganganun da take son yi da Sarki amma ta bari sai gobe da sassafe zata zo ta samesa. Ajay ya mike shi ma ya fice daga parlon su Kilishi da Ummi suka bi sa da wani irin kallo, yana komawa part

dinsa yayi using makulli ya bude kofar babban parlon don sai da ya kulle before leaving, bai ga Khaleesat a parlonsa ba har ma a bedroom, and he began wondering inda ta tafi duk da yasan ya kulle kofar part din kafin ya fita, can ya fita ya bude all the 3

rooms in the part, yaji daya a kulle ya gane she is inside kenan, murda kofar yayi ya kwankwasa yace "Ke, bude kofar nan" Duk da Khaleesat na jin sa taki cewa komai tana kwance kan gado, daki ne babba that is well furnished babu abinda babu a ciki, sai ba

yan da ta shigo dakin taga ashe duk akwatunan ta ma suna dakin, sau uku yana knocking kofar taki tankawa, ya juya kawai ya tafi kitchen din dake part din ya ciro fruits a cikin fridge ya wanke su ya zuba a bowl ya koma parlornsa, yana ta zaune har lokacin

isha'i yayi, yayi sallah sannan yayi wanka ya saka pajamas dinsa ya kunna TV a bedroom dinsa yana kallon football amma ya kasa concentrating duk sonsa da Ball, kawai ya kashe TVn wajen karfe goma da rabi ya kwanta kan gadonsa ya lumshe ido, ya dade abu bai

dakesa ba kamar yau don ko abinci bai iya yaci ba yau, rabonsa da shiga irin wannan damuwan kilan tun bayan da Mai martaba ya sanar masa auren da ya daura masa da Khaleesat sai kuma incident din daxu da safe, but he felt relieved bayan clarification din d

a Mami tayi with evidence, mikewa yayi ya fita xuwa kitchen ya duba dinner din da aka kawo masu yaga Khaleesat bata ta

ɓ

a komai ba a ciki, da rana ma yana lura bata ci abinci ba, ya juya ya fita :,daga kitchen din ya tafi kofar dakin da take ciki yayi knock

ing calmly yace "Jeeddah, open the door,..."

HALYSAAH

Halysaah....

Ajay na ta tsaye bakin kofar jin bata yi responding ba, ya sake knocking yace "Jeeddah" Still bata amsa ba, bayan kusan 3 minutes ya juya a hankali ya bar wajen ya koma parlonsa, wayar

sa ya dauka ya zauna kan kujera yana dialing number.... Khaleesat ta fito daga bathroom tana kallon kofar dakin don tana wanka taji kamar anyi knocking, fuskarta babu walwala ta kauda ko kuka ta kasa yi balle ta dan ji saukin abinda take ji a ranta, nan ta

dinga duba boxes din lefenta daya bayan daya har ta bude wanda kayan bacci ke ciki, ta dau doguwar rigar bacci da inner wear ta ajiye gefen gado, sannan ta bude box din cosmetics ta dau tsadaddun turarurrukan da aka zuba mata, ta dau cream din shafa da ha

ir oil sai sabon comb ta tafi gaban mirror ta zauna, ta gama shafe shafenta ta daure gashinta kenan taji ana knocking kofar dakin, ta juya tana kallon kofar sai kuma taji sallaman Yakumbo, sau uku Yakumbo tayi sallama kafin ta mike a hankali ta tafi ta dau

kayan baccinta ta saka sannan ta sa Hijab ta nufi kofar ta bude, Yakumbo ta yi kasa da kai cikin girmamawa tace "Barka da dare ranki shi dade, Allah ya sa baki fara bacci ba na tashe ki"

< 3:36 Zahra2020 dade, Allah ya sa baki fara bacci ba na tashe ki K

haleesat na kallonta tace "Ban fara ba" ido hudú tayi da Ajay dake tahowa daga babban parlor bayan ya ta bude kofar, ta dauke idonta ta maida kan Yakumbo babu yabo babu fallasa tace "Ina jin ki Mama" Yakumbo na dan kame kame tace "A'a dama ba wani abu bane

, zan tambaya ne ko da abinda kike bukata ranki shi dade?" Khaleesat na ganin Ajay ya iso wajen tace "Bana bukatar komai, sai da safe" Daga haka ta juya zata koma cikin dakin da nufin kulle kofar amma taga har ya shigo ciki, tana ganin haka ta nufi hanyar

bandaki ya kulle kofar dakin sannan yayi saurin rikota, Yakumbo dai tuni ta juya ta bar bakin kofar sum sum ta fita daga part din, Khaleesat ta ki yarda ta kallesa duk da yana rike da hijab dinta, cikin sanyin murya barin su hada ido, manneta yayi da bango

yana kallonta murya can kasa yace "Da aka kawo ki gidan nan dama an shigo dake dakin nan ne?" Kin cewa komai tayi, ya dago kanta yana kallonta babu ko kiftawa, ta fara kokarin barin wajen amma yaki saketa, kamar zata yi kuka ta kallesa tace "Don Allah ka

kyaleni pls sallah zan yi fa" yayi kasa da murya yace "Why didn't you open the door when I was knocking?" Da sauri ta girgiza kai tace "Wallahi ina bandaki ban sani ba" Shi dai kallonta kawai yake, ta sauke idonta a hankali, can ya saketa har sannan bai ci

re idonsa a kanta ba, ta bar jikin bangon ta tafi ta tsaya kan darduma zata tada sallah, makullin kofar dakin ya cire da na bandaki sannan ya fita, tana sallah ya kawo mata abinci da cup din tea ya ajive mata,

HALYSAAH

https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jf

j6fZIIN0EIIHegM?mode=wwt

Ajay na ta tsaye bakin kofar jin bata yi responding ba, ya sake knocking yace "Jeeddah" Still bata amsa ba, bayan kusan 3 minutes ya juya a hankali ya bar wajen ya koma parlonsa, wayarsa ya dauka ya zauna kan kujera yana dialing

number.... Khaleesat ta fito daga bathroom tana kallon kofar dakin don tana wanka taji kamar anyi knocking, fuskarta babu walwala ta kauda kai walking slowly ta tafi inda akwatunanta suke a dakin, har sannan tana jin zuciyarta babu dadi gashi ko kuka ta ka

sa yi balle ta

ɗ

an ji saukin abinda take ji a ranta, nan ta dinga duba boxes din lefenta daya bayan daya har ta bude wanda kayan bacci ke ciki, ta dau doguwar rigar bacci da inner wear ta ajiye gefen gado, sannan ta bude box din cosmetics ta dau tsadaddun

turarurrukan da aka zuba mata, ta dau cream din shafa da hair oil sai sabon comb ta tafi gaban mirror ta zauna, ta gama shafe shafenta ta daure gashinta kenan taji ana knocking kofar dakin, ta juya tana kallon kofar sai kuma taji sallaman Yakumbo, sau uku

Yakumbo tayi sallama kafin ta mike a hankali ta tafi ta dau kayan baccinta ta saka sannan ta sa Hijab ta nufi kofar ta bude, Yakumbo ta yi kasa da kai cikin girmamawa tace "Barka da dare ranki shi dade, Allah ya sa baki fara bacci ba na tashe ki" Khaleesat

na kallonta tace "Ban fara ba" ido hudu tayi da Ajay dake tahowa daga babban parlor bayan yaji ta bude kofar, ta dauke idonta ta maida kan Yakumbo babu yabo babu fallasa tace "Ina jin ki Mama" Yakumbo na

ɗ

an kame kame tace "A'a dama ba wani abu bane, zan

tambaya ne ko da abinda kike bukata ranki shi dade?" Khaleesat na ganin Ajay ya iso wajen tace "Bana bukatar komai, sai da safe" Daga haka ta juya zata koma cikin dakin da nufin kulle kofar amma taga har ya shigo ciki, tana ganin haka ta nufi hanyar bandak

i ya kulle kofar dakin sannan yayi saurin rikota, Yakumbo dai tuni ta juya ta bar bakin kofar sum sum ta fita daga part din, Khaleesat ta ki yarda ta kallesa duk da yana rike da hijab dinta, cikin sanyin murya tace "Ni ka sakeni pls" Ya saka wayarsa a alji

hun pajamas dinsa ya juyo da ita tana facing dinsa taki barin su hada ido, manneta yayi da bango yana kallonta murya can kasa yace "Da aka kawo ki gidan nan dama an shigo dake dakin nan ne?" Ƙin cewa komai tayi, ya dago kanta yana kallonta babu ko kiftawa,

ta fara kokarin barin wajen amma yaki saketa, kamar zata yi kuka ta kallesa tace "Don Allah ka kyaleni pls sallah zan yi fa" yayi kasa da murya yace "Why didn't you open the door when I was knocking?" Da sauri ta girgiza kai tace "Wallahi ina bandaki ban

sani ba" Shi dai kallonta kawai yake, ta sauke idonta a hankali, can ya saketa har sannan bai cire idonsa a kanta ba, ta bar jikin bangon ta tafi ta tsaya kan darduma zata tada sallah, makullin kofar dakin ya cire da na bandaki sannan ya fita, tana sallah

ya kawo mata abinci da cup din tea ya ajiye mata, sannan ya ciro wayarsa dake vibrate a aljihunsa yana duba mai kiransa, kofa ya nufa ya fita daga dakin, ko da Khaleesat ta idar da sallah gaba daya taji ko appetite din cin abincin ma bata da shi, amma dai

taji abinda take ji a zuciyarta ya ragu da almost 80 per cent, ta

ɗ

an sha shayin kadan ta kwantar da kanta jikin gado a hankali ta lumshe idonta, a haka bacci ya dauketa, wajen karfe sha biyu taji an kwantar da ita saman gadon dakin ta bude ido ta kallesa,

sai kuma ta juya ya rufa mata duvet din da ya dauko daga dakinsa ta ci gaba da baccinta, ya kwashe abincin da bata ci ba da cup din tea ya kashe wutan dakin ya fita, dawowarsa part din kenan daga

ɓ

angaren Mami. Da asuba Khaleesat na zaune kan darduma baya

n ta idar da azkar ta mike ta fita daga dakin zuwa can kofar babban parlor don duba ko Ajay ya kulle sanda zai fita Masallaci, tana murda handle din taji a bude ta kulle da makulli sannan ta juya ta tafi parlonsa, daga bedroom dinsa har zuwa parlon ta gyar

a ko ina sannan ta sa turaren wuta ta kunna AC, ta koma dakin da ta kwana ta shiga wanka, karfe bakwai saura ta gama shiryawa ta tafi main parlor ta kwanta don kar ya dawo yana knocking bata ji ba, har bacci ya dauketa taji knocking dinsa, ta mike ta bude

kofar, yana kallonta yace "Why did you lock the door?" Girgiza masa kai kawai tayi, ya tafi parlonsa, after some seconds ta bi bayansa, zaune ta samesa parlon yana duba wayarsa, ta zauna ta gaishesa without looking at him, jin bai amsa ba ta daga kai ta

ɗ

a

n kallesa taga Kallonta yake, sosai taji gabanta ya fadi ta sunkuyar da kanta, ya mike yace "Mu je ki gaida Mami bata da lafiya" Khaleesat ta

ɗ

aga kai ta kallesa jin abinda yace, a hankali tace "Ni dai bazan je ba, in kaje sai kace ina gaisheta...." Kallon

ta yake jin abinda tace, can kawai ya nufi kofa ta bi sa da kallo, sae kuma ta tashi ta bi bayansa tana tafiya a hankali, tare suka isa bangaren Mami tana biye da shi, ta zauna parlon Mami incident din jiya na dawo mata kamar lokacin aka yi, sunkuyar da ka

nta tayi shi kuma ya karasa Bedroom din Mami yayi sallama ya shiga, bayan few minutes ya fito ya zauna kan kujera without looking at her yace "Go inside" A hankali ta mike ta nufi Bedroom din ya bi ta da kallo har ta shiga da sallama, daki ne gari guda tha

t is well furnished, ta karasa har gun gadon ta duka tana gaida Mami da aka sa ma Drip, Mami dake kwance ta amsa gaisuwarta cikin sanyin murya, Khaleesat tace "Ya jikin Mami?" Mami tace "Alhamdulillah da sauki" Khaleesat bata sake cewa komai ba tayi shiru

tana ta zaune kasan carpet din dakin, after some minutes ta kalli kayan gugan Mami masu yawa dake ajiye kan kujera a ledojin su, tace "Mami a sa maki kayan a press ne?" Mami ta

ɗ

an yi shiru don ba kowa take yarda ya gyara mata sip dinta ba, sai kuma tace "

In zaki iya ki sa to" Mikewa Khaleesat tayi ta nufi gun kayan, Ajay na ta zaune parlor yana jiran fitowar Khaleesat, ganin bata fito ba har bayan minti sha biyar ya mike ya fita daga parlon kawai, har bayan minti talatin Khaleesat bata gama jera kayan ba d

on cikin nutsuwa take yi kamar yanda taga aka jera wa enda ke cikin press din, ko wanne da wajensa, Aunty ce ta shigo parlon da sallama cikin shiga ta alfarma, da mamki ta dinga kallon Khaleesat da ta sunkuyar da kai ganinta, Aunty ta karasa gun gadon Mami

tace "Barkanmu da safiya Fulani, ya jikin?" Mami tace "Jiki Alhamdulillah, ya kwanan su Maryam" Aunty tace "Lafiya lau" Dukawa Khaleesat tayi har kasa tana gaida Aunty, Aunty tayi kamar bata san da ita take ba tana dai tsaye fuskarta a murtuke, bayan few

seconds Khaleesat ta mike ta ci gaba da abinda take, babu wanda ya sake cewa komai a dakin tsakanin Mami da Aunty, Aunty kuwa mamaki ne ya kasa barin zuciyarta, Mami da duk yanda take da mutum bata ta

ɓ

a barin ya shigar mata daki wai sai ga Khaleesat a daki

nta har tana mata jeran kaya, can Aunty tace "Dama Walid ke ce min baki ji dadi ba daren jiya, shi ne na shigo in maki sannu ban san har da ƙarin ruwa ba ma" Mami tace "Na ma ji sauki yanxu, ruwan ma ai ya kare kadan yayi saura" a takaice Aunty tace "Allah

ya sauwake" Daga haka ta nufi kofa ta fice daga dakin, Khaleesat ta gama jera kayan gaba daya, sannan ta fara tidying din dakin duk da ko ina a gyara yake, ta kunna burner da ta gani ta saka turaren wuta, taji Mami tace "Kira Junaid ya zo ya cire min ruwa

n ya kare" Khaleesat ta mike ta karasa gun Mami tana kallon drip din tace "Zan iya cirewa" Mami na kallonta tace "Ke ma likitancin kika karanta" Murmushi Khaleesat tayi tana cire drip din tace "A'a Pharmacy nayi" Mami bata ce komai ba, Khaleesat ta kalli

flask din ruwan zafi da kayan shayi dake dakin bayan ta gama cire drip din tace "Mami a hada maki shayin ne ko kin sha?" Mami ta mike zaune tace "Ki dauko cup a kitchen" Mikewa tayi ta nufi kofa zata fita sai ga Jay zai shigo dakin, hade rai tayi without

looking at him ta koma gefe ta basa hanya bayan ya wuceta tayi ficewarta daga dakin ta tafi kitchen din Mami, ba a dau lokaci ba ta dawo dakin ta tafi ta duka gun flask ta bude tana zuba ruwan zafin a Mug, shi dai Jay na zaune dakin Mami taki ma kallon ind

a yake tun daga gaisuwarsa da ta amsa shima kuma bai sake cewa komai ba a dakin, Khaleesat ta gama hada shayin ta mika ma Mami ta amsa tace "Nagode" Khaleesat na durkushe har sannan tace "Zan tafi sai anjima Mami" Mami tace "To ki turo min Junaid" Khaleesa

t tace "To Mami" Mikewa tayi ta nufi kofa har sannan ko kallon inda Jay yake bata yi ba, ya bi ta da kallon gefen ido har ta fita. Khaleesat na fita parlon Mami ta hadu da Walid da Mukhtar sun zo duba Mami su ma, sosai gabanta ya fadi bayan sun hada ido da

Walid, Mukhtar ya gaisheta, ta mayar masa gaisuwan kanta a kasa, Walid kuwa sai kallonta yake kasa kasa suka shiga parlon da Mukhtar, tana tafiya da sauri ta koma bangaren Ajay, tsabar yanda zuciyarta ya tsinke sai da ta zauna babban parlor to calm her se

lf down, ko dai Mami zata yi ma maganar Walid don ita tsoronsa take ji sosai, tana ta zaune a parlon har bayan minti goma sannan ta mike tana tafiya a hankali ta nufi parlon Ajay, baya parlon hakan yasa ta karasa bedroom dinsa ta gansa kwance yana bacci, j

uyawa tayi a hankali ta koma parlor ta kwanta. Yakumbo ce ta shigo bangaren wajen karfe sha biyu da rabi, Khaleesat ta fita babban parlor ta zauna tana gaidata, Yakumbo tace "Allah ya taimake ki, nace bari in zo in ji ko kina da bukatar wani abu dai" Khale

esat tace "A'a ba komai Mama" Yakumbo tace "To amma ranki shi dade in dai da wani abu da kike son ci a ranki ki dinga sanar min ko a kitchen dinki ne sai in maki, naga bakya wani cin abincin da ake kawo wa, ko kumallon dazu ma naga ta

ɓ

awa kawai kika yi, ha

ka ma dinner din jiya, shi dama Yarima nasan bai wani damu ya ci abinci da yawa ba, amma ke sai nake ga kamar cimar da ake kawo maku ne baki so" Khaleesat tace "A'a duk ina cin komai, idan ina bukatar wani abu ma zan iya yi a kitchen ai" Yakumbo ta

ɗ

an yi

murmushi tace "Za a maki dai ranki shi dade, ai kuma yanxu kin wuce kiyi da kanki" Ita dai Khaleesat tayi shiru, Yakumbo ta karasa kusa da ita tana mika mata wani package da hannu biyu tace "Yanxu na shiga duba Mami da jiki ta bada wannan a kawo maki" Khal

eesat na kallon package din ta amsa hannun Yakumbo tace "To" ajiyewa tayi kusa da ita don bata san ko menene ba shi yasa bata bude gaban Yakumbo ba, Yakumbo ta koma ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login